Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JDG:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JDG 13:1     Alignment score: 0.482
The people of Israel again did what was evil in the sight of Yahweh , and he gave
them into the hand of the Philistines for forty years .
Mutanen Isra'ila suka sake yin aikin mugunta a fuskar Yahweh , kuma ya bayar da su a hannun Filistiyawa shekara arba'in .


JDG 13:2     Alignment score: 0.388 → 0.385
There was a man from Zorah , of the clan of the Danites , whose name was Manoah . His wife was not able to become
pregnant and so she had not given birth .
Akwai wani mutumin Zorah , na iyalin Danawa , sunansa Manowa . Matarsa ba ta iya ɗaukar juna biyu saboda haka bata haihu ba .
JDG 13:3     Alignment score: 0.334
The angel of Yahweh appeared to the woman and said to her , " See now , you have been unable to become
pregnant , and you have not given birth , but you will become pregnant and you will give birth to a son .
Mala'ikan Yahweh ya baiyana ga matar ya ce da ita , " Duba , baki iya kin ɗauki juna biyu ba , kuma baki haihu ba , amma za ki sami juna biyu , za ki haifi ɗa .
JDG 13:4     Alignment score: 0.247
Now be careful
not to drink wine or strong drink , and do not eat anything unclean .
Duba , kada ki sha ruwan inabi , kada ki ci abu marar tsarki .
JDG 13:5     Alignment score: 0.304 → 0.305
Look , you will become
pregnant and give birth to a son . No razor will be used upon his head , for the child will be a Nazirite to God from the womb , and he will begin to deliver Israel from the hand of the Philistines . "
Duba za ki sami juna biyu , za ki haifi ɗa . Ba za a yi anfani da reza a kansa ba , gama yaron zai zama Naziri ga Yahweh tun daga cikin ciki . Shi zaya fara kuɓutar da Isra'ilawa daga hannun Filistiyawa . "
JDG 13:6     Alignment score: 0.317 → 0.32
Then the woman came
and told her husband , " A man of God came to me , and his appearance was like that of an angel of God , very terrible . I did not ask him where he came from , and he did not tell me his name .
Matar ta je ta gaya wa mijinta , " Wani mutumin Yahweh , ya zo wurina , kamanninsa kamar na mala'ikan Yahweh , da ban razana ƙwarai . Ban tambaye shi daga inda ya fito ba , kuma bai faɗa mani sunansa ba .
JDG 13:7     Alignment score: 0.288
He said to me , ' Look ! You will become
pregnant , and you will give birth to a son . So then drink no wine or strong drink , and do not eat any food that the law declares to be unclean , because the child will be a Nazirite to God from the time he is in your womb until the day of his death . ' "
Ya ce da ni , " Duba ! Za ki yi juna biyu za ki haifi ɗa . Kada ki sha ruwan inabi ko wani abin sha mai ƙarfi , kada ki ci abin da shari'a ta ce ba shi da tsarki , gama yaron zai zama Naziri ga Yahweh tun daga cikin ciki har ranar mutuwarsa . "
JDG 13:8     Alignment score: 0.41 → 0.41
Then Manoah prayed to Yahweh and said , " Oh , Lord , please let the man of God you sent come
again to us so that he may teach us what we are to do for the child who soon will be born . "
Sai Manowa ya yi addu'a ga Yahweh , ya ce , " Ya Yahweh , idan ka yarda ka sake aiko da wannan mutum domin ya koya mana yadda za mu yi da yaron da za a haifa ba da daɗewa ba . "
JDG 13:9     Alignment score: 0.489
God listened to the voice of Manoah , and the angel of God came to the woman again when she was sitting in the field . But Manoah her husband was not with her .
Yahweh ya saurari muryar
Manowa , kuma sai mala'ikan Yahweh ya zo wurin matar lokacin da ta ke zaune a fili . Amma mijinta Manowa ba ya tare da ita .
JDG 13:10     Alignment score: 0.316 → 0.317
So the woman ran quickly and told her husband , " Look ! The man has appeared to me the one who came to me the other day ! "
Sai matar ta yi gudu da sauri ta gaya wa mijinta , " Duba ! Mutumin ya baiyana
gare ni , wanda ya zo wuri na waccan ranar ! "
JDG 13:11     Alignment score: 0.51
Manoah got up and followed his wife . When he came to the man , he said , " Are you the man who spoke with my wife ? " The man said , " I am . "
Manowa ya tashi ya bi matarsa . Sa ' ad da ya zo wurin mutumin , ya ce , " Kai ne mutumin da ya yi magana da matata ? " Mutumin yace , " Ni ne . "
JDG 13:12     Alignment score: 0.351 → 0.355
So Manoah said , " Now may your words come
true . What will be the rules for the child , and what will be his work ? "
Sai Manowa yace , bari maganganunka su zama gaskiya . Mene ne zai zama ka'idodi game da yaron , kuma mene ne zai zama aikinsa ? "
JDG 13:13     Alignment score: 0.469
The angel of Yahweh said to Manoah , " She must carefully
do everything that I said to her .
Mala'ikan Yahweh ya ce da Manowa , " Dole ta yi hankali ta yi dukan abin da na faɗa mata .
JDG 13:14     Alignment score: 0.255 → 0.263
She may not eat anything that comes from the vines , and do not let her drink wine or strong drink or eat anything unclean . She must obey everything I have commanded her to do . "
Kada ta ci kowanne abu da ya fito daga kuringa
, kada ta sha ruwan inabi ko abin sha mai ƙarfi ; kada ka bari ta ci kowanne abinci da shari'a ta ce ba shi da tsarki . Ta yi biyaiya da dukan abin da na ummurce ta ta yi . "
JDG 13:15     Alignment score: 0.421 → 0.421
Manoah said to the angel of Yahweh , " Please stay for a while , to give
us time to prepare a young goat for you . "
Manowa yace da mala'ikan Yahweh , " Idan ka yarda ka ɗan jira , ka ba mu lokaci mu shirya maka ' yar burguma . "
JDG 13:16     Alignment score: 0.578 → 0.598
The angel of Yahweh said to Manoah , " Even if I stay , I will not eat your food . But if you prepare a burnt offering , offer it to Yahweh . " ( Manoah did not know that he was the angel of Yahweh . )
Sai mala'ikan Yahweh yace da Manowa , " Ko na tsaya ba zan ci abincinku ba . Idan kun shirya hadaya
ta ƙonawa , ku miƙa ta ga Yahweh . " ( Manowa bai san cewa shi mala'ikan Yahweh ne ba . )
JDG 13:17     Alignment score: 0.516 → 0.55
Manoah said to the angel of Yahweh , " What is your name , so we may honor you when your words come
true ? "
Manowa yace da mala'ikan Yahweh , " Mene ne sunanka , domin mu darajanta ka , idan kalmominka suka zama gaskiya ? "
JDG 13:18     Alignment score: 0.504
The angel of Yahweh said to him , " Why do you ask my name ? It is wonderful ! "
Mala'ikan Yahweh ya ce masa , " Meyasa ka ke tambayar sunana ? Shi ne abin mamaki ! "
JDG 13:19     Alignment score: 0.436 → 0.445
So Manoah took
the young goat with the grain offering and offered them on the rock to Yahweh . He did something marvelous while Manoah and his wife were watching .
Sai Manowa ya ɗauki ' yar akuya da baiko na hatsi ya miƙa su a dutsen Yahweh . Ya yi wani abin mamaki Manowa da matasa suna kallo .
JDG 13:20     Alignment score: 0.465 → 0.465
When the flame went up from the altar toward the sky , the angel of Yahweh went up in the flame of the altar . Manoah and his wife saw this and lay facedown on the ground .
Sa ' ad da harshen wuta ya tashi sama daga bagadin , mala'ikan Yahweh ya tafi sama cikin harshen wuta na bagadin . Da ganin haka Manowa da matarsa suka
faɗi da fuskokinsu a ƙasa .
JDG 13:21     Alignment score: 0.585
The angel of Yahweh did not appear again to Manoah or his wife . Then Manoah knew
that he was the angel of Yahweh .
Mala'ikan Yahweh bai ƙara baiyana ga Manowa ba ko matarsa . Sa'an nan ne Manowa ya sani mala'ikan Yahweh ne .
JDG 13:22     Alignment score: 0.379 → 0.395
Manoah said to his wife , " We are sure to die , because we have seen God ! "
Manowa yace da matarsa , " Ba shakka za mu mutu da ya ke mun ga Yahweh ! "
JDG 13:23     Alignment score: 0.389 → 0.395
But his wife said to him , " If Yahweh wanted to kill us , he would not have received the burnt offering and the grain offering we gave
him . He would not have shown us all these things , nor at this time would he have let us hear such things . "
Matarsa ta ce da shi , " Da Yahweh ya so ya kashe mu , da bai karɓi baiko na ƙonawa da hatsin da muka ba shi ba . " Da bai nuna mana dukkan waɗannan abubuwan ba , ko ya bari mu ji waɗannan abubuwa a wannan lokaci . "
JDG 13:24     Alignment score: 0.457
Later the woman gave
birth to a son , and called his name Samson . The child grew up and Yahweh blessed him .
Daga baya , matar ta haifi ɗa , aka kira sunansa Samsin . Yaron ya yi girma , Yahweh ya albarkace shi .
JDG 13:25     Alignment score: 0.685
Yahweh 's Spirit began to stir him in Mahaneh Dan , between Zorah and Eshtaol .
Ruhun Yahweh ya fara ƙarfafa shi a cikin Mahane Dan , tsakanin Zora da Eshtawol .
JDG 13     Average alignment score: 0.414 for 25 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JDG:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21