Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JDG:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JDG 21:1     Alignment score: 0.445
Now the men of Israel had made a promise at Mizpah , " None of us will give his daughter to marry a Benjamite . "
Daga nan mutanen Isra'ila suka ɗauki
alƙawari a Mizfa , " Babu wani cikin mu da zai bada ɗiyarsa aure ga Benyamine . "


JDG 21:2     Alignment score: 0.379 → 0.382
Then the people went to Bethel and sat there before God until the evening , and with loud voices they wept bitterly .
Sai mutanen suka haye zuwa Betel suka
zauna can a gaban Allah har yamma , da muryoyi masu ƙarfi suka yi kuka mai zafi .
JDG 21:3     Alignment score: 0.561
They called out , " Why , Yahweh , God of Israel , has this happened to Israel , that one of our tribes should be missing today ? "
Suka yi kira , " Meyasa , Yahweh , Allah na Isra'ila , wannan irin abu ya faru da Isra'ila , cewa a yau ɗaya daga cikin kabilunmu ya ɓace ? "
JDG 21:4     Alignment score: 0.431
The next day the people got up early and built an altar there and offered burnt offerings and peace offerings .
Washegari mutanen suka
tashi da sassafe suka gina bagadi suka miƙa baiko na ƙonawa da na salama .
JDG 21:5     Alignment score: 0.427
The people of Israel said , " Which of all the tribes of Israel did not come
up in the assembly to Yahweh ? " For they had made an important promise concerning anyone who did not come up to Yahweh at Mizpah . They said , " He would certainly be put to death . "
Mutanen Isra'ila suka ce , " Daga cikin kabilun Isra'ila dukka wane ne bai fito taron Yahweh ba ? " Gama sun riga sun ɗauki alƙawari mai muhimmanci game da duk wanda bai zo wurin Yahweh ba a Mizfa . Suka ce , " Babu shakka za a kashe shi . "
JDG 21:6     Alignment score: 0.608
The people of Israel had compassion for their brother Benjamin . They said , " Today one tribe has been cut off from Israel .
Sai mutanen Isra'ila suka ji tausayin ɗan'uwansu
Benyamin . Suka ce , " A yau an datse kabila ɗaya daga cikin Isra'ila .
JDG 21:7     Alignment score: 0.252 → 0.251
Who will provide wives for those who are left , since we have made a promise to Yahweh that we will not let any of them marry our daughters ? "
Wane ne za ya bada matayen
aure ga waɗanda suka rage , tun da mun riga mun yi alƙawari ga Yahweh cewa babu wanda za ya bar wani daga cikin su ya auri ' ya'yanmu mata ? "
JDG 21:8     Alignment score: 0.584
They said , " Which of the tribes of Israel did not come up to Yahweh at Mizpah ? " It was found that no one had come
to the assembly from Jabesh Gilead .
Suka ce , " Wace ce cikin kabilun Isra'ila ba ta zo wurin Yahweh ba a Mizfa ? " Sai aka iske cewa babu wanda yazo taron daga Yabish Giliyad .
JDG 21:9     Alignment score: 0.351 → 0.351
For when the people were set out in an orderly manner , behold , none of the inhabitants of Jabesh Gilead were there .
Domin da aka sa mutane suka
tsaya jeri - jeri , duba , babu ko ɗaya daga cikin mazaunan Yabish Giliyad da ya kasance .
JDG 21:10     Alignment score: 0.312 → 0.31
The assembly sent twelve thousand of their bravest men with instructions to go and strike
the inhabitants of Jabesh Gilead with the edge of the sword , including the women and children .
Sai taron suka aika da jarumawansu mutum dubu sha biyu da umarnin cewa su je Yabish Giliyad su kai masu hari , su kuma kashe su , har ma da mata da ' ya'ya .
JDG 21:11     Alignment score: 0.322 → 0.313
" Do this : You must kill every male and every woman who has slept with a man . "
" Haka za ku yi : dole ne ku kashe kowanne namiji da kowace
mace da ta san namiji . "
JDG 21:12     Alignment score: 0.399 → 0.398
The men found among those
living in Jabesh Gilead four hundred young women who had never slept with a man , and they took them to the camp at Shiloh , in Canaan .
Mutanen suka samo daga cikin mazauna Yabish Giliyad ' yanmata ɗari huɗu waɗanda ba su taɓa sanin namiji ba , suka kawo su sansani a Shilo , cikin Kan'ana .
JDG 21:13     Alignment score: 0.345
The entire assembly sent a message and told the people of Benjamin who were at the rock of Rimmon that they were offering them peace .
Taron ga baki ɗaya suka
aika da saƙo ga mutanen Benyamin da ke a dutsen Rimon su na cewa muna neman ku da salama .
JDG 21:14     Alignment score: 0.352 → 0.352
The Benjamites returned at that time and they were given the women of Jabesh Gilead , but there were not enough women for all of them .
Mutanen
Benyamin suka dawo a wannan lokacin kuma suka basu matan Yabish Giliyad , amma kuma matan basu isa kowannen su ya samu ba .
JDG 21:15     Alignment score: 0.52
The people were sorry for what happened to Benjamin , because Yahweh made a division between the tribes of Israel .
Mutanen suka yi juyayin abin da ya faru da Benyamin , saboda Yahweh ya sa rarrabuwa a tsakanin kabilun Isra'ila .
JDG 21:16     Alignment score: 0.416 → 0.424
Then the leaders of the assembly said , " How will we arrange wives for the Benjamites who are left , since the women of Benjamin have been killed ? "
Sai shugabannin taron suka
ce , " Yaya za mu shirya wa mutanen Benyamin da suka rage matan aure , tun da an kashe matayen Benyamin ? "
JDG 21:17     Alignment score: 0.442
They said , " There must be an inheritance for the survivors of Benjamin , so that a tribe is not destroyed from Israel .
Sai suka ce , " Dole ne a sami gãdo domin waɗanda suka
tsira a Benyamin , domin ka da kabila ɗaya ta lalace a Isra'ila .
JDG 21:18     Alignment score: 0.38 → 0.379
We can not give
them wives from our daughters , for the people of Israel had made a promise , ' Cursed be anyone who gives a wife to Benjamin . ' "
Ba za mu iya ba su matan aure daga cikin ' ya'yanmu mata ba , gama mutanen Isra'ila sun yi alƙawari , ' La'ananne ne wanda ya ba da mace ga Benyamin . ' "
JDG 21:19     Alignment score: 0.579 → 0.581
So they said , " You know there is a feast for Yahweh every year at Shiloh ( which is north of Bethel , east of the road that goes up from Bethel to Shechem , and south of Lebonah ) . "
Sai suka ce , " Kun san akwai bikin idin Yahweh kowacce shekara a Shilo ( wadda ke arewa da Betel , gabas da hanyar da ke tafiya daga Betel zuwa Shekem , a kudacin Lebona ) . "
JDG 21:20     Alignment score: 0.33
They instructed the men of Benjamin , saying , " Go and hide in secret and wait in the vineyards .
Sai suka yi wa mutanen Benyamin umarni , suka
ce , " Ku je ku ɓoye a asirce ku yi kwanto cikin garkar inabi .
JDG 21:21     Alignment score: 0.343 → 0.338
Watch for the time when the girls from Shiloh come
out to dance , then rush out of the vineyards and each one of you should grab a wife from the girls of Shiloh , then go back to the land of Benjamin .
Ku lura da lokacin da ' yanmata daga Shilo za su fito rawa , sai ku hanzarto daga garkar inabin kowanen ku ya kama wa kansa mata daga cikin ' yanmatan Shilo , daga nan ku koma ƙasar Benyamin .
JDG 21:22     Alignment score: 0.258 → 0.256
When their fathers or their brothers come to protest to us , we will say to them , ' Show us favor ! Let them remain because we did not get wives for each man during the war . You are innocent , since you did not give
your daughters to them . ' "
Idan ubanninsu ko ' yan'uwasu maza suka zo domin su yi mana tawaye , za mu ce masu , ' Ku yi mana tagomashi , ku bar su su zauna saboda ba mu samarwa dukkansu matan aure ba a lokacin yaƙin . Ba ku da laifi , tun da ba ku bayar da ' ya'yanku mata ba a gare su . ' "
JDG 21:23     Alignment score: 0.285 → 0.302
The people of Benjamin did so . They took
the number of wives that they needed from the girls who were dancing and they carried them off to be their wives . They went and returned to the place of their inheritance . They rebuilt the towns and lived in them .
Mutanen Benyamin suka yi yadda aka ce . Suka ɗauki iya matan auren da suke bukata daga cikin ' yan'matan da ke rawa sai su da ke raka kwashe su suka tafi da su su zama matansu . Suka koma wurin gãdonsu . Suka sake gina garuruwansu suka zauna a ciki .
JDG 21:24     Alignment score: 0.331
Then the people of Israel left that place and went home , each one to his own tribe and clan , and each one to his own inheritance .
Daga nan mutanen Isra'ila suka
bar wurin suka koma gida , kowanensu ya koma cikin kabilarsa da zuriyarsa , kowanensu kuma ga gãdonsa .
JDG 21:25     Alignment score: 0.414
In those
days there was no king in Israel . Everyone did what was right in his own eyes .
A cikin waɗannan kwanaki babu sarki a Isra'ila . Kowa yana yin abin da ya ga ya yi dai - dai a idanunsa .
JDG 21     Average alignment score: 0.398 for 25 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JDG:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21