Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JDG:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JDG 8:1     Alignment score: 0.425
The men of Ephraim said to Gideon , " What is this you have done to us ? You did not call us when you went to fight against Midian . " Then they had a violent argument with him .
Mutanen Ifraim suka ce da Gidiyon , " Mene ne wannan da ka yi mana ? Ba ka kira mu ba sa ' ad da ka tafi wurin faɗa da Midiyan . " Daga nan sai suka yi gardama mai zafi da shi .


JDG 8:2     Alignment score: 0.33 → 0.331
He said to them , " What have I done now compared to you ? Are not the gleanings of Ephraim 's grapes better than the full grape harvest of Abiezer ?
Sai ya ce da su , " Me na yi idan a ka kwatanta da ku ? " Kalar
inabin Ifraim , ba ta fi cikakken girbin inabin Abiyeza ba ?
JDG 8:3     Alignment score: 0.348 → 0.348
God has given you victory over the princes of Midian Oreb and Zeeb ! What have I accomplished compared to you ? " Their anger toward him died
down when he said this .
Allah ya ba ku nasara a kan ' ya'yan sarakunan Midiyan -- Oreb da Ze'eb ! Wacce riba na ci idan an kwatanta da ku ? " Sai fushinsu ya huce sa ' ad da ya faɗi masu haka .
JDG 8:4     Alignment score: 0.413 → 0.413
Gideon came to the Jordan and crossed over it , he and the three hundred men who were with him . They were exhausted , yet they still kept up the pursuit .
Gidiyon ya zo ya haye Yodan , shi da mutane ɗari uku da ke tare da shi . Sun gaji , amma duk da haka ba su fasa
bi ba .
JDG 8:5     Alignment score: 0.413 → 0.441
He said to the men of Succoth , " Please give
loaves of bread to the people who follow me , for they are exhausted , and I am pursuing Zebah and Zalmunna , the kings of Midian . "
Ya ce da mutanen Sukkot , " Idan kun yarda ku ba mutanen da suka biyo ni dunƙulen gurasa , gama sun gaji , domin ina bin sawunsu Zeba da Zalmunna sarakunan Midiyan . "
JDG 8:6     Alignment score: 0.404
Then the officials said , " Are the hands of Zebah
and Zalmunna now in your hand ? Why should we give bread to your army ? "
Sai shugabannin suka ce , " Hannuwan Ziba da Zalmunna suna hannunka ne a yanzu ? Me zai sa mu ba sojojin ka gurasa ? "
JDG 8:7     Alignment score: 0.395 → 0.407
Gideon said , " When Yahweh has given us victory over Zebah and Zalmunna , I will tear
your skin with the desert thorns and briers . "
Gidiyon yace , " Idan Yahweh ya ba mu nasara a kan Zeba da Zalmunna , zan yayyaga maku fata da ƙayayuwan sahara da tsabgogi . "
JDG 8:8     Alignment score: 0.392 → 0.392
He went up from there to Peniel and spoke
to the people there in the same way , but the men of Peniel answered him just as the men of Succoth had answered .
Ya wuce zuwa Feniyel ya yi magana ga mutanen can ma , mutanen Feniyel masu ka ba shi amsa dai - dai da ta mutanen Sukkot .
JDG 8:9     Alignment score: 0.45
He spoke also to the men of Peniel and said , " When I come
again in peace , I will pull down this tower . "
Shi kuma ya yi magana da mutanen Feniyel ya ce , " Idan na dawo cikin salama , zan rushe wannan hasumiyar . "
JDG 8:10     Alignment score: 0.423
Now Zebah and Zalmunna were in Karkor with their army , about fifteen thousand men , all who remained out of the entire army of the people of the East , for there had fallen 120,000 men who drew
the sword .
Zeba da Zalmunna kuwa suna Karkor tare da sojansu , wajan mutum dubu goma sha biyar , dukkan waɗanda suka rage a sojojin mutanen Gabas , gama mutane 120,000 waɗanda a ka koyar a yaƙi da takobi sun faɗi .
JDG 8:11     Alignment score: 0.296 → 0.361
Gideon went up the road taken by tent dwellers , past
Nobah and Jogbehah . He defeated the enemy army , because they were not expecting an attack .
Gidiyon ya yi gaba kan hanyar da mazauna rumfa , ya wuce Nabo da Yogbeha . Ya ci nasara a kan sojojin abokan gãba , da yake ba su yi zaton za a kawo masu hari ba .
JDG 8:12     Alignment score: 0.539
Zebah and Zalmunna fled , and as Gideon pursued them , he captured the two kings of Midian Zebah and Zalmunna and set their whole army into a panic .
Zeba da Zalmunna suka
gudu , Gidiyon kuma ya bi su , ya kamo sarakunan Midiyan su biyu - Zeba da Zalmunna - ya sa sojojinsu cikin ruɗami .
JDG 8:13     Alignment score: 0.514 → 0.514
Gideon , son of Joash , returned from the battle going through the pass of Heres .
Gidiyon ɗan Yowash ya dawo daga yaƙi , ya bi ta Heres .
JDG 8:14     Alignment score: 0.349 → 0.362
He caught a young man of Succoth and questioned him . The young man wrote
down the names of seventy - seven officials and elders of Succoth .
Ya gamu da wani saurayi daga mutanen Sukkot , ya nemi shawara daga wurinsa . Shi kuma ya baiyana masa game da shugabannin Sukkot da dattawansu mutum saba'in da bakwai .
JDG 8:15     Alignment score: 0.445 → 0.47
Gideon came to the men of Succoth and said , " Look at Zebah and Zalmunna , about whom you mocked me and said , ' Have you already conquered Zebah and Zalmunna ? We do not know that we should give
bread to your army . ' "
Gidiyon ya zo ya sami mutanen Sukkot , ya ce " Da su ga Zeba da Zalmunna , da ku ka yi mani ba'a a kansu cewa , ka riga ka kama Zeba da Zalmunna ne ? " Ba mu sani wai sai mun ba sojojinka gurasa ba .
JDG 8:17     Alignment score: 0.521
Then he pulled down the tower of Peniel and killed the men of that city .
Ya rushe hasumiyar Feniyel ya kashe mutanen wannan birnin .
JDG 8:18     Alignment score: 0.501 → 0.535
Then Gideon said to Zebah and Zalmunna , " What kind of men did you kill at Tabor ? " They answered , " As you are , so were they . Every one of them looked like the son of a king . "
Sa'an nan Gidiyon yace da Zeba da Zalmuna
, " Wadanne irin mazaje ku ka kashe a Tabor " ? Suka amsa , " Kamar yadda ka ke haka su ke , kowannensu kamar ɗan sarki ya ke . "
JDG 8:19     Alignment score: 0.358 → 0.367
Gideon said , " They were my brothers , the sons of my mother . As Yahweh lives , if you had saved them alive
, I would not kill you . "
Gidiyon yace , ' Yan'uwana ne , ' ya'yan mamata ne . Muddin Yahweh na raye , da ba ku kashe su ba , ni ma da ba zan kashe ku ba . "
JDG 8:20     Alignment score: 0.374 → 0.395
He said to Jether ( his firstborn ) , " Get up and kill them ! " But the young man did not draw
his sword for he was afraid , because he was still a young boy .
Ya ce da Yeter ( ɗansa na fari ) , " Tashi ka karkashe su ! " Amma matashin bai zaro takobinsa ba , yana jin tsoro , saboda shi yaro ne .
JDG 8:21     Alignment score: 0.407 → 0.428
Then Zebah and Zalmunna said , " Get up yourself and kill us ! For as the man is , so is his strength . " Gideon rose
and killed Zebah and Zalmunna . He also took off the crescent - shaped ornaments that were on their camels ' necks .
Sai Zeba da Zalmunna suka ce , " Tashi ka kashe mu kai da kan ka ! gama yadda mutum yake , haka ƙarfinsa yake . " Gidiyon ya tashi ya kashe Zeba da Zalmunna , kuma ya ɗauke kayan adon da ke a wuyan raƙumansu .
JDG 8:22     Alignment score: 0.395
Then the men of Israel said to Gideon , " Rule over us you , your son , and your grandson because you have saved us out of the hand of Midian . "
Mutanen Isra'ila suka ce da Gidiyon , " Ka yi mulkin mu da kai - da ' ya'yanka
da jikokinka , - saboda ka cece mu daga hannun Midiyan . "
JDG 8:23     Alignment score: 0.467
Gideon said to them , " I will not rule over you , neither will my son rule over you . Yahweh will rule over you . "
Gidiyon yace da su , " Ni ba zan mulke
ku ba , ɗana kuma ba zai mulke ku ba . Yahweh ne zai yi mulkinku .
JDG 8:24     Alignment score: 0.347 → 0.398
Gideon said to them , " Let me make a request of you : Every one of you would give
me the earrings from his plunder . " ( The Midianites had golden earrings because they were Ishmaelites . )
Gidiyon yace da su , " Zan roƙe ku : abu ɗaya , kowannenku ya ba ni ɗankunne daga abin da ya samu ganima . " ( Midiyanawa su na da ' yankunne na zinariya saboda su " ya'yan Isma'ila ne . )
JDG 8:25     Alignment score: 0.232 → 0.235
They answered , " We are glad to give them to you . " They spread out a cloak and every man threw
on it the earrings from his plunder .
Suka amsa suka ce , " Da farinciki za mu baka su " . Suka yi shimfiɗa , kowannen su ya buɗe ganimarsa suka yi ta jefa ' yan kunnen a kan ta daga cikin ganima .
JDG 8:26     Alignment score: 0.312 → 0.327
The weight of the golden earrings that he requested was 1,700 shekels of gold . This plunder was in addition to the crescent ornaments , the pendants , the purple clothing that was worn by the kings of Midian , and in addition to the chains that had been around their camels ' necks .
' Yankunnen
da ya buƙata , nauyinsu shekel 1,700 na zinariya ne . Wannan ganimar ƙari ee a kan kayan adon sarakunan Midiyan wato tufafinsu na shunaiya . Da kuma sarƙoƙin da ake sawa a wuyan raƙumansu .
JDG 8:27     Alignment score: 0.483 → 0.484
Gideon made an ephod out of the earrings and put it in his city , in Ophrah , and all Israel prostituted themselves by worshiping it there . It became
a trap for Gideon and for those in his house .
Gidiyon ya yi falmara da ' yankunnen da yakarɓa yasa a cikin birnisa , a Ofra , dukkan Isra'ila suka yi karuwanci ta wurin yi masa sujada a can . Wannan ya zama tarko ga Gidiyon da waɗanda ke cikin gidansa .
JDG 8:28     Alignment score: 0.39
So Midian was subdued before the people of Israel and they did not raise their heads up again . So the land had peace for forty years in the days of Gideon .
Mutanen Isra'ila suka
mallake Midiyanawa , kuma basu ƙara tada kansu ba . Ƙasar ta zauna cikin salama shakara arba'in a cikin kwanakin Gidiyon .
JDG 8:29     Alignment score: 0.494 → 0.495
Jerub Baal , son of Joash , went and lived in his own house .
Yerub Ba'al ɗan Yowash ye je ya zauna a cikin gidansa .
JDG 8:30     Alignment score: 0.524 → 0.531
Gideon had seventy sons who were his descendants , for he had many wives .
Gidiyon yana da ' ya'ya saba'in a zuriyarsa
, da yake yana da mata da yawa .
JDG 8:31     Alignment score: 0.526 → 0.532
His concubine , who was in Shechem , also bore him a son , and Gideon gave
him the name Abimelech .
Ƙwarƙwararsa wadda ke a Shekem ma ta haifa masa ɗa , Gidiyon kuma ya ba shi suna Abimelek .
JDG 8:32     Alignment score: 0.535 → 0.536
Gideon , son of Joash , died
at a good old age and was buried in the tomb of Joash his father , at Ophrah of the clan of Abiezer .
Gidiyon ɗan Yowash ya mutu cikin shekarun tsufa masu kyau , aka bizne shi cikin kabarin Yowash ubansa , na kabilar Abiyeza .
JDG 8:33     Alignment score: 0.38 → 0.396
It came
about , as soon as Gideon was dead , the people of Israel turned again and prostituted themselves by worshiping the Baals . They made Baal - Berith their god .
Bayan mutuwar Gidiyon mutanen Isra'ila suka koma karuwanci ta wurin bautawa Ba'aloli , sun maida Ba'al Berit allahnsu .
JDG 8:34     Alignment score: 0.452
The people of Israel did not remember to honor Yahweh , their God , who had rescued them from the hand of all their enemies on every side .
Mutanen Isra'ila ba su tuna su girmama Yahweh Allahnsu ba , wanda ya kuɓutar da su daga hannun abokan gãbarsu ta kowanne gefe .
JDG 8:35     Alignment score: 0.56 → 0.571
They did not keep their promises to the house of Jerub Baal ( that is , Gideon ) , in return for all the good he had done in Israel .
Ba su kiyaye alƙawuransu ga gidan Yerub Ba'al ba ( wato Gidiyon ) , sakamakon
dukkan abin kirki da ya yi a Isra'ila .
JDG 8     Average alignment score: 0.426 for 34 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JDG:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21