Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JDG:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JDG 4:1     Alignment score: 0.492 → 0.494
After Ehud died
, the people of Israel once again did what was evil in the sight of Yahweh .
Bayan da Ehud ya mutu , mutanen Isra'ila suka sake yin mugun abu a fuskar Yahweh .


JDG 4:2     Alignment score: 0.611
Yahweh sold them into the hand of Jabin king of Canaan who reigned in Hazor . The commander of his army was named Sisera , and he lived in Harosheth Haggoyim .
Yahweh ya sayar da su ga hanun
Yabin sarkin Kan'ana wanda ya yi mulki a Hazor . Babban shugaban rundunar sojojinsa shi ne Sisera , yana zaune a Haroshet Haggoyim .
JDG 4:3     Alignment score: 0.602
The people of Israel called out to Yahweh for help , because Sisera had nine hundred iron chariots and he oppressed the people of Israel with force for twenty years .
Mutanen Isra'ila sun yi kira ga Yahweh domin taimako , saboda Sisera na da karusan ƙarfe guda ɗari tara ya kuma ƙuntata wa mutanen Isra'ila shekaru ashirin .
JDG 4:4     Alignment score: 0.481 → 0.496
Now Deborah , a prophetess ( the wife of Lappidoth ) , was a leading judge in Israel at that time .
Debora kuwa , annabiya ( matar Laffidot ) , tana jagoranci a matsayin mai sharia
a Isra'ila a lokacin .
JDG 4:5     Alignment score: 0.467
She used to sit under the palm of Deborah between Ramah and Bethel in the hill country of Ephraim , and the people of Israel came
to her to settle their disputes .
Ta kan zauna a ƙarƙashin itacen dabino na Debora tsaƙanin Ramah da Betel a tuddun ƙasar Ifraim , kuma mutanen Isra'ila na zuwa wurinta domin sassanta jayayya a tsakaninsu
JDG 4:6     Alignment score: 0.614
She sent for Barak son of Abinoam from Kedesh in Naphtali . She said to him , " Yahweh , the God of Israel , commands you , ' Go to Mount Tabor , and take
with you ten thousand men from Naphtali and Zebulun .
Ta aika saƙo ga Barak ɗan Abinowam daga Kedesh a Naftali . Ta ce masa , " Yahweh , Allahn Isra'ila , ya umarce ka , ' Jeka Tsaunin Tabor , tare da kai ka ɗauki maza dubu goma daga Naftali da Zabulun .
JDG 4:7     Alignment score: 0.465 → 0.47
I will draw
out Sisera , the commander of Jabin 's army , to meet you by the Kishon River , with his chariots and his army , and I will give you victory over him . ' "
Zan ciro Sisera , shugaban rundunar sojojin Yabin , ya haɗu da kai a Kogin Kishon , tare da karusansa da sojojinsa , kuma Zan ba ka nasara a kansa . "
JDG 4:8     Alignment score: 0.543
Barak said to her , " If you go with me , I will go , but if you do not go with me , I will not go . "
Barak yace ma ta , " Idan za ki tafi tare da ni zan je , amma idan ba za ki tafi tare da ni ba , ba za ni ba . "
JDG 4:9     Alignment score: 0.473 → 0.474
She said , " I will certainly go with you . However , the road on which you are going will not lead to your honor , for Yahweh will sell Sisera into the hand of a woman . " Then Deborah got up and went with Barak to Kedesh .
Ta ce , " Zan tafi tare da kai tabbas . Ko da yake , hanyar da ka ke tafiya ba za ta kai ka ga martaba ba , domin Yahweh zai sayar da Sisera ga hannun mace . " Sai Debora ta tashi tsaye
ta tafi tare da Barak zuwa Kedesh .
JDG 4:10     Alignment score: 0.644
Barak called for the men of Zebulun and Naphtali to come together at Kedesh . Ten thousand men followed him , and Deborah went along with him .
Barak ya yi kira ga mazan Zebulun da Naftali su zo tare
a Kedesh . Maza dubu goma suka bi shi , kuma Debora ta tafi tare da shi .
JDG 4:11     Alignment score: 0.611 → 0.611
Now Heber ( the Kenite ) had separated himself from the Kenites they were the descendants of Hobab ( Moses ' father-in-law ) and he pitched his tent by the oak in Zaanannim near Kedesh .
Haber
kuwa ( Bakeniye ) ya raba kansa daga Keniyawa - su zuriyar Hobab ne ( surukin Musa ) - ya kuma kafa rumfarsa a gefen itacen al'ul a Za'ananim kusa da Kedesh
JDG 4:12     Alignment score: 0.626
When they told Sisera that Barak son of Abinoam had gone up to Mount Tabor ,
Sa ' ad da suka faɗa wa Sisera cewa Barak ɗan Abinowam ya hauro Tsaunin Tabor ,
JDG 4:13     Alignment score: 0.62
Sisera called out all his chariots , nine hundred iron chariots , and all the soldiers who were with him , from Harosheth Haggoyim to the Kishon River .
Sisera ya kira dukkan karussansa
, karussan ƙarfe ɗari tara , da dukkan sojojin da ke tare da shi , daga Haroshet Haggoyim zuwa Kogin Kishon .
JDG 4:14     Alignment score: 0.577
Deborah said to Barak , " Go ! For this is the day in which Yahweh has given you victory over Sisera . Is not Yahweh leading you ? " So Barak went down from Mount Tabor with ten thousand men following him .
Debora ta ce da Barak , " Jeka ! Domin wannan ranar ce Yahweh ya ba ka nasara a kan Sisera . Ashe ba Yahweh ne ke jagorantakar ka ba ? " Sai Barak ya je gangare
daga Tsaunin Tabor tare da maza dubu goma biye da shi .
JDG 4:15     Alignment score: 0.371 → 0.369
Yahweh confused Sisera and all his chariots and all his army with the edge of the sword . And Sisera got down from his chariot and ran away on foot .
Yahweh ya sa sojojin Sisera su ruɗe
, dukkan karusansa , da dukkan sojojinsa . Mazajen Barak suka faɗa masu har Sisera ya sauko daga karusa ya gudu da ƙafa .
JDG 4:16     Alignment score: 0.565
But Barak pursued the chariots and the army to Harosheth Haggoyim , and the whole army of Sisera was killed by the edge of the sword , and not a man survived .
Amma Barak ya runtumi
karusan da sojojin zuwa Haroshet Haggoyim , sai aka kashe dukkan sojojin Sisera da kaifin takobi , kuma babu mutumin da ya tsira .
JDG 4:17     Alignment score: 0.633
But Sisera ran away on foot to the tent of Jael , the wife of Heber the Kenite , for there was peace between Jabin the king of Hazor and the family of Heber the Kenite .
Amma Sisera ya ruga a guje
da kafa zuwa rumfar Ya'el , matar Heber Bakenine , gama akwai salama tsakanin Yabin sarkin Hazor , da gidan Heber Bakenine .
JDG 4:18     Alignment score: 0.338
Jael went out to meet Sisera and said to him , " Turn aside , my master ; turn aside to me and do not be afraid . " So he turned aside to her and came into her tent , and she covered him with a blanket .
Ya'el ta fito ta sadu da Sisera sai ta ce masa , juyo
, ubangijina ; juyo gare ni kar ka ji tsoro . " Sai ya juyo gare ta ya zo wurinta cikin rumfarta , sai ta rufe shi da bargo .
JDG 4:19     Alignment score: 0.373
He said to her , " Please give
me a little water to drink , for I am thirsty . " She opened a leather bag of milk and gave him drink , and then she covered him up again .
Ya ce mata , " In kin yarda ki ba ni ruwa kaɗan in sha , don ina jin ƙishi . " Ta buɗe jakar fata ta madara ta ba shi ya sha , sai ta sake rufe shi .
JDG 4:20     Alignment score: 0.301 → 0.301
He said to her , " Stand at the opening of the tent . If someone comes and asks you , ' Is anyone here ? ' , say ' No ' . "
Ya ce mata , " Tsaya a ƙofar
rumfar . Idan wani ya zo ya tambaye ki , ' akwai wani a nan ne ? ' , ki ce ' A a ' . "
JDG 4:21     Alignment score: 0.414 → 0.418
Then Jael ( the wife of Heber ) took
a tent peg and a hammer in her hand and went in secretly to him , for he was in a deep sleep , and she hammered the tent peg into the side of his head until it went down into the ground , and he died .
Sai Ya'el ( matar Heber ) ta ɗauki turken rumfar da guduma a hannunta ta je gunsa a asirce , gama ya na cikin zurfin barci , sai ta kafa turken rumfar ta ɗora guduma har ta soke gefen kansa zuwa ƙasa , har ya mutu .
JDG 4:22     Alignment score: 0.436 → 0.436
As Barak was pursuing Sisera , Jael want out to meet him and said to him , " Come , I will show you the man you are looking for . " So he went in with her , and there lay Sisera dead , with the tent peg in the side of his head .
Yayin da Barak ke fakon Sisera , Ya'el ta je ta tarye
shi ta ce masa , " Zo , Zan nuna maka mutumin da ka ke nema . " Sai ya je tare da ita , sai ga Sisera kwance matacce , tare da turken rumfar a gefen kansa .
JDG 4:23     Alignment score: 0.596
So on that day God defeated Jabin , the king of Canaan , before the people of Israel .
Don haka a ranar nan Allah ya yi nasara da Yabin , sarkin Kan'ana , a idon
mutanen Isra'ila .
JDG 4:24     Alignment score: 0.433 → 0.454
The might of the people of Israel grew stronger and stronger against Jabin the king of Canaan , until they destroyed him .
Ƙarfin
mutanen Isra'ila ya ƙaru sosai gãba da Yabin sarkin Kan'ana , har suka hallakar da shi .
JDG 4     Average alignment score: 0.512 for 24 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JDG:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21