Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JDG:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JDG 5:1     Alignment score: 0.64
On that day Deborah and Barak son of Abinoam sang
this song :
A ranar nan ne Debora da Barak ɗan Abinowam suka rera wannan waƙa :


JDG 5:2     Alignment score: 0.389 → 0.389
" When the leaders take
the lead in Israel , when the people gladly volunteer for war we praise Yahweh !
" Sa ' ad da shugabanin suka ɗauki jagorancin Isra'ila , sa ' ad da mutane cikin murna suka miƙa kai domin yaƙi - mu yabi Yahweh !
JDG 5:3     Alignment score: 0.422 → 0.423
Listen , you kings ! Pay attention , you leaders ! I , I will sing
to Yahweh ; I will sing praises to Yahweh , the God of Israel .
Ku saurara , ku sarakuna ! Mai da hankali , ku shugabanni ! Ni , Zan raira waƙa ga Yahweh , Allahn Isra'ila .
JDG 5:4     Alignment score: 0.416 → 0.417
Yahweh , when you went out from Seir , when you marched from Edom , the earth shook
, and the skies also trembled ; also the clouds poured down water .
Yahweh , sa ' ad da ka fito daga Se'ir , a sa ' ad da ka tako daga Idom , ƙasa ta girgiza , kuma sammai sun yi makyarkyata ; har giza - gizai sun zubo ruwa ƙasa .
JDG 5:5     Alignment score: 0.49 → 0.491
The mountains quaked before the face of Yahweh ; even Mount Sinai quaked before the face of Yahweh , the God of Israel .
Duwatsu na rawa a gaban Yahweh ; har Tsaunin Sinai na rawa a gaban Yahweh , Allahn Isra'ila .
JDG 5:6     Alignment score: 0.454 → 0.46
In the days of Shamgar ( son of Anath ) , in the days of Jael , the main roads were abandoned , and those who walked only used the winding paths .
A kwanakin Shamgar ( ɗan Anat ) , a kwanakin Ya'el , an ƙyale manyan hanyoyi , kuma waɗanda ke tafiya na yin amfani da ƙananan hanyoyin
ne kurum .
JDG 5:7     Alignment score: 0.328 → 0.33
There were few rural people in Israel , until I , Deborah , arose
arose as a mother in Israel !
Akwai jarumawa ƙaɗan ne a Isra'ila , har sai lokacin da ni Debora , na ɗauki matsayin shugabanci a Isra'ila - uwa ta ɗauki shugabancin a Isra'ila !
JDG 5:8     Alignment score: 0.411
When they chose
new gods , there was fighting at the city gates and yet there were no shields or spears seen among forty thousand in Israel .
Sa ' ad da suka zaɓi sababbin alloli , an yi faɗa a ƙofofin biranen amma duk da haka babu garkuwoyin yaƙi ko mãsu da aka gani a cikin mutum dubu arba'in a Isra'ila .
JDG 5:9     Alignment score: 0.267
My heart goes out to the commanders of Israel , along with the people who gladly volunteered we bless Yahweh for them !
Zuciyata ta tafi ga shugabanin
rundunar sojojin Isra'ila , tare da mutanen da a cikin murna suka miƙa kansu - mu yabi Yahweh domin su !
JDG 5:10     Alignment score: 0.267
Think about this you who ride on white donkeys sitting on rugs for saddles , and you who walk along the road .
Yi tunani a kan wannan - ku masu hawan fararen jakuna kuna zaune a shinfiɗun ɗaurawa , da ku masu tafiya a hanyar .
JDG 5:11     Alignment score: 0.323 → 0.323
Hear the voices of those who sing
at the watering places . There they tell again of Yahweh 's righteous deeds , and the righteous actions of his warriors in Israel . Then the people of Yahweh went down to the city gates .
Ji muryoyin waɗanda ke waƙa a cikin lambu . A wurin suke sake faɗin adalcin ayyukan Yahweh , da aikin adalcin jarumansa a Isra'ila . Sai mutanen suka sauko ƙasa zuwa ƙofofin birnin
JDG 5:12     Alignment score: 0.438 → 0.437
Awake
, awake , Deborah ! Awake , awake , sing a song ! Get up , Barak , and capture your prisoners , you son of Abinoam .
Tashi , tashi , Debora ! Tashi , tashi , ki raira waƙa ! Tashi tsaye , Barak , ka kama ' yan kurkukunka , kai ɗan Abinowam .
JDG 5:13     Alignment score: 0.335
Then the survivors came down to the nobles ; the people of Yahweh came down to me with the warriors .
Sai waɗanda suka
tsira suka zo gun masu martaba ; mutanen Yahweh suka zo gare ni tare da jarumawa .
JDG 5:14     Alignment score: 0.415 → 0.422
They came from Ephraim , whose root is in Amalek ; the people of Benjamin followed you . From Machir
commanders came down , and from Zebulun those who carry an officer 's staff .
Suka iso daga Ifraim , waɗanda asalinsu na Amalek ne ; mutanen Benyamin sun bi ka . Daga Makir shugabanin yaƙi suka iso , daga Zebulun kuma waɗanda ke ɗauke da sandar hafsan .
JDG 5:15     Alignment score: 0.421 → 0.421
My princes in Issachar were with Deborah ; and Issachar was with Barak rushing after him into the valley under his command . Among the clans of Reuben there were great searchings of heart .
Sarakunan da ke Issaka na tare da Debora ; kuma Issaka na tare da Barak yana biye
da shi da sauri har cikin kwari a bisa ga umurninsa . Cikin zuriyar Ruben ana ta nazari a zuci .
JDG 5:16     Alignment score: 0.279 → 0.291
Why did you sit between the fireplaces , listening to the shepherds playing their pipes for their flocks ? As for the clans of Reuben there were great searchings of heart .
Me ya sa kuka zauna a tsaƙanin wuraren jin ɗumi , kuna sauraron makiyaya na wasa da sandunansu domin garkensu
? Zuriyar Ruben dai suna ta nazari a zuci .
JDG 5:17     Alignment score: 0.313 → 0.328
Gilead stayed on the other side of the Jordan ; and Dan , why did he wander about on ships ? Asher remained on the coast and lived close to his harbors .
Giliyad ya tsaya a ƙeteren
Yodan ; kuma Dan , me ya sa yake ta zirgazirga a jiragen ruwa ? Asha ya kasance a bakin teku ya kuma zauna kusa da babbar matsayar jiragen teku ,
JDG 5:18     Alignment score: 0.421
Zebulun was a tribe who would risk their lives to the point of death , and Naphtali , also , on the field of battle .
Zebulun kabila
ce waɗanda suka sadaukar da rayukansu har ga mutuwa , har da Naftali ma , a filin yaƙi .
JDG 5:19     Alignment score: 0.588
The kings came , they fought
; the kings of Canaan fought at Taanach by the waters of Megiddo . But they took away no silver as plunder .
Sarakunan suka iso , suka yi faɗa ; sarakunan Kan'ana suka yi faɗa a Ta'anak cikin ruwayen Megiddo , Amma ba su ɗauki azurfa a matsayin ganima ba .
JDG 5:20     Alignment score: 0.399
From heaven the stars fought
, from their paths across the heavens they fought against Sisera .
Daga sammai , taurari suka yi faɗa , daga hanyoyinsu a ƙeteren sammai suka yi faɗa gãba da Sisera .
JDG 5:21     Alignment score: 0.502
The Kishon River swept them away , that old river , the Kishon River . March on my soul , be strong !
Kogin Kishon ya share su daga nan , wannan tsohon kogin , Kogin Kishon . Taka
ya raina , ka yi ƙarfin hali !
JDG 5:22     Alignment score: 0.287 → 0.289
Then came
the sound of horses ' hooves galloping , the galloping of his mighty ones .
Sai ƙarar kofaton dawakan - sukuwa , sukuwar jarumawansa .
JDG 5:23     Alignment score: 0.541
' Curse Meroz ! ' says the angel of Yahweh . ' Surely curse its inhabitants ! because they did not come to help Yahweh to help Yahweh in the battle against the mighty warriors . '
' La'anta Meroz ! ' inji mala'ikan Yahweh . ' Tabbas la'anta mazaunanta ! - saboda ba su zo sun taimake
Yahweh ba - su taimaki Yahweh a yaƙi gãba da manyan jarumawa . '
JDG 5:24     Alignment score: 0.53
Jael is blessed more than all other women , Jael ( the wife of Heber the Kenite ) , she is more blessed than all the women who live in tents .
An albarkaci
Ya'el fiye da dukkan mata , Ya'el ( matar Heber Bakenine ) , ita mai albarka ce fiye da dukkan matan da ke zama a rumfuna .
JDG 5:25     Alignment score: 0.236 → 0.25
The man asked for water , and she gave
him milk ; she brought him butter in a dish fit for princes .
Mutumin ya biɗi ruwa , sai ta ba shi madara ; ta kawo masa nono a akushin da ya cancanci a ba ' ya'yan sarki .
JDG 5:26     Alignment score: 0.326 → 0.333
She put her hand to the tent peg , and her right hand to the workman 's hammer ; with the hammer she struck Sisera , she crushed his head . She smashed his skull into pieces when she pierced him through the side of his head .
Ta sa hannunta a turken rumfa
, da guduma a hannun damarta ; da gudumar ta buge Sisera , ta ragargaza kansa . ta farfasa masa ƙwaƙwalwa sa ' ad da ta soke shi ta gefen kansa .
JDG 5:27     Alignment score: 0.194 → 0.203
He collapsed between her feet , he fell
and he lay there . Between her feet he fell limp . The place he collapsed is where he was violently killed .
Ya kasa tashi tsakanin tafinta , ya kwanta warwas a wurin . Tsakanin tafin kafafunta ya faɖi laƙwas . A wurin da ya ɓungire ne aka kashe shi ƙarfi da yaji .
JDG 5:28     Alignment score: 0.245 → 0.247
Out of a window she looked the mother of Sisera looked through the lattice and she called out in sadness , ' Why has it taken his chariot so long to come
? Why have the hoofbeats of the horses that pull his chariots been delayed ? '
Ta taga ta duba - mahaifiyar Sisera ta duba ta taga ta yi kira cikin baƙinciki , ' Me ya sa aka ɗauki tsawon lokaci karusansa basu iso ba ? Me ya sa karar kofaton dawakan da ke jan karusansa suka yi jinkiri ? '
JDG 5:29     Alignment score: 0.251
Her wisest princesses replied , and she gave
herself the same answer :
Gimbiyoyinta masu hikima suka ba ta amsa , ita kuma ta ba kanta amsa irin tasu .
JDG 5:30     Alignment score: 0.283
' Have they not found and divided up the plunder ? A womb , two wombs for every man ; the plunder of dyed fabric for Sisera , the plunder of dyed fabric embroidered , two pieces of dyed fabric embroidered for the necks of those who plunder ? '
Ko basu samo
ganima sun raba ba ne ? - Mace , mata biyu domin kowanne mutum ; ganimar kyawawan tufafi domin Sisera , tufafi masu tsada , kashi biyu na tufafi masu tsada domin wuyan waɗanda suka kwaso ganima ?
JDG 5:31     Alignment score: 0.529 → 0.538
So may all your enemies perish , Yahweh ! But your friends be like the sun when it rises in its might . " Then the land had peace for forty years .
Don haka bari dukkan maƙiyanka
su lalace , Yahweh ! Amma abokanka su zama kamar rana sa ' ad da ta tashi a cikin ƙarfinta . " Sai ƙasar ta sami salama shekaru arba'in .
JDG 5     Average alignment score: 0.385 for 31 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JDG:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21