Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JDG:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JDG 11:1     Alignment score: 0.421 → 0.45
Now Jephthah the Gileadite was a mighty warrior , but he was the son of a prostitute
. Gilead was his father .
Sai ga Yafta mutumi Giliyad babban mayaƙi ne , amma ɗan karuwane . Giliyad ne ubansa .


JDG 11:2     Alignment score: 0.295 → 0.303
Gilead 's wife also gave
birth to his other sons . When his wife 's sons grew up , they forced Jephthah to leave the house and said to him , " You are not going to inherit anything from our family . You are the son of another woman . "
Matar Giliyad ta haifa masa waɗansu ' ya'ya , sa ' ad da suka yi girma sai suka kori Yafta daga gidan , suka ce masa , " Ba zaka gaji kome a iyalinmu ba . Kai ɗan wata mata ne . "
JDG 11:3     Alignment score: 0.472 → 0.472
So Jephthah fled from his brothers and lived in the land of Tob . Lawless men joined Jephthah and they came and went with him .
Sai Yafta ya gudu daga wurin ' yan'uwansa , ya tafi ya zauna a ƙasar Tob . Mutane marar sa ɗa'a suka
haɗu da Yafta , suka tafi tare da shi .
JDG 11:4     Alignment score: 0.441
Some days later , the people of Ammon made war against Israel .
Bayan waɗansu kwanaki , mutanen Amon
suka yi yaƙi da Isra'ila .
JDG 11:5     Alignment score: 0.515
When the people of Ammon made war against Israel , the elders of Gilead went to bring Jephthah back from the land of Tob .
Sa ' ad da mutanen Amon
suka yi yaƙi da Isra'ila , sai shugabannin Giliyad suka je suka dawo da Yafta daga ƙasar Tob .
JDG 11:6     Alignment score: 0.424 → 0.499
They said to Jephthah , " Come and be our leader that we may fight with the people of Ammon . "
Suka ce da Yafta , " Zo ka zama shugabanmu domin mu yi faɗa da mutanen Amon
. "
JDG 11:7     Alignment score: 0.407
Jephthah said to the leaders of Gilead , " You hated me and forced me to leave my father 's house . Why do you come to me now when you are in trouble ? "
Yafta yace da shugabannin Giliyad , " Kun ƙi ni kun kore
ni daga gidan ubana . Me ya sa kuka zo wurina yanzu da kuka sami damuwa ? "
JDG 11:8     Alignment score: 0.418
The elders of Gilead said to Jephthah , " That is why we are turning to you now ; come with us and fight with the people of Ammon , and you will become the leader over all who live
in Gilead . "
Shugabannin Giliyad , suka ce da Yafta , " Shi yasa muka zo wurin ka yanzu , ka zo muje ka yi faɗa da mutanen Amon , za ka zama shugaba a kan dukan mazauna a Giliyad . "
JDG 11:9     Alignment score: 0.472 → 0.5
Jephthah said to the elders of Gilead , " If you bring me home again to fight against the people of Ammon , and if Yahweh gives us victory over them , I will be your leader . "
Yafta yace da Shugannin Giliyad , " Idan ku ka kawo ni gida domin in yi faɗa da mutanen Amon
, idan Yahweh ya ba mu nasara a kan su , zan zama shugabanku . "
JDG 11:10     Alignment score: 0.545
The elders of Gilead said to Jephthah , " May Yahweh be witness between us if we do not do as we say ! "
Shugabannin
Giliyad suka ce da Yafta , " Yahweh ya zama shaida tsakanin mu da kai idan ba mu yi yadda muka ce ba . "
JDG 11:11     Alignment score: 0.508 → 0.508
So Jephthah went with the elders of Gilead , and the people made him leader and commander over them . When he was before Yahweh in Mizpah , Jephthah repeated all the promises he made .
Sai Yafta ya tafi tare da shugabannin Giliyad , mutanen suka sa ya zama jagora da shugaban sojojinsu
. Sa ' ad da yake a gaban Yahweh a Mizfa , Yafta ya maimaita dukkan alƙawuran da ya yi .
JDG 11:12     Alignment score: 0.363 → 0.38
Then Jephthah sent messengers to the king of the people of Ammon
, saying , " What is this conflict between us ? Why have you come with force to take our land ? "
Daga nan Yafta ya aika jakadu wurin sarkin mutanen Amom , cewa , " Wacce matsala ce tsakaninmu da ku ? Me ya sa kuka zo ku ƙwace kasarmu ?
JDG 11:13     Alignment score: 0.535 → 0.543
The king of the people of Ammon answered to the messengers of Jephthah , " Because when Israel came up out of Egypt , they seized my land from the Arnon to the Jabbok , over to the Jordan . Now give
back those lands in peace . "
Sarkin mutanen Amon ya amsa wa jakadun Yafta , " Saboda lokacin da Isra'ila suka fito daga Masar , sun ƙwace ƙasarmu daga Arnon zuwa Yabbok har zuwa Yodan . Yanzu ku maido mana da ƙasarmu cikin salama . "
JDG 11:14     Alignment score: 0.528
Again Jephthah sent
messengers to the king of the people of Ammon ,
Yafta ya sake aikawa da jakadu wurin sarkin mutanen Amon ,
JDG 11:15     Alignment score: 0.607
and he said , " This
is what Jephthah says : Israel did not take the land of Moab and the land of the people of Ammon ,
ya ce , " Ga abin da Yafta ke cewa : Isra'ila ba su ɗauki ƙasar Mowab da ƙasar mutanen Amon ba ,
JDG 11:16     Alignment score: 0.638
but they came up from Egypt , and Israel went through the wilderness to the Sea of Reeds and on to Kadesh .
amma Isra'ila sun fito daga Masar suka bi ta jeji zuwa Tekun Iwa zuwa Kadesh . "
JDG 11:17     Alignment score: 0.54
When Israel sent messengers to the king of Edom , saying , ' Please let us pass through your land , ' the king of Edom would not listen . They also sent messengers to the king of Moab , but he refused . So Israel stayed at Kadesh .
Sa ' ad da Isra'ila suka
aika jakadu zuwa sarkin Idom , cewa , ' Idan ka yarda ka bari mu wuce ta ƙasarka ' , amma sarkin Idom bai saurare su ba . Suka kuma aika da jakadu wurin sarkin Mowab , amma ya ƙi , sai Isra'ila suka tsaya a Kadesh .
JDG 11:18     Alignment score: 0.504 → 0.504
Then they went through the wilderness and turned away from the land of Edom and the land of Moab , and they went along the east side of the land of Moab and they camped on the other side of the Arnon . But they did not go into the territory of Moab , for the Arnon was Moab 's border .
Sai suka bi ta jeji su kewaye ƙasar Idom da ƙasar Mowab , sai suka bi ta gabas da ƙasar Mowab , suka raɓi ƙasar Arnon suka sauka . Amma ba su je yankin Mowab ba , da ya ke Arnon iyakar Mowab ce .
JDG 11:19     Alignment score: 0.525
Israel sent messengers to Sihon , king of the Amorites , who ruled in Heshbon ; Israel said to him , ' Please , let us pass through your land to the place that is ours . '
Isra'ila suka
aika da jakadu wurin Sihon , sarkin Amoriyawa , wanda yake mulki a Heshbon ; Isra'ila suka ce masa , ' Idan ka yarda ka bari mu bi ta ƙasarka mu je wurin da ke namu . '
JDG 11:20     Alignment score: 0.433 → 0.43
But Sihon did not trust Israel to pass through his territory . So Sihon gathered all his army together and moved it to Jahaz , and there he fought
against Israel .
Amma Sihon bai amince da Isra'ila su bi ta yankinsa ba . Sai Sihon ya tattara sojojinsa ya zakuɗa zuwa Jahaz , can ya yi faɗa da Isra'ila .
JDG 11:21     Alignment score: 0.557
Then Yahweh , the God of Israel , gave
Sihon and all his people into the hand of Israel and they defeated them . So Israel took all the land of the Amorites who lived in that country .
Yahweh , Allah na Isra'ila , ya ba da Sihon da mutanensa a hannun Isra'ila suka yi nasara a kan su . Isra'ila suka mallaki ƙasar Amoriyawa waɗanda ke zaune a wannan , ƙasar .
JDG 11:22     Alignment score: 0.463
They took
over everything within the territory of the Amorites , from the Arnon to the Jabbok , and from the wilderness to the Jordan .
Suka mallake komi da komi na ƙasar Amoriyawa tun daga Arnon har zuwa Yabbok , daga jeji kuma har zuwa Yodan .
JDG 11:23     Alignment score: 0.544
So then Yahweh , the God of Israel , has driven out the Amorites before his people Israel , and should you now take
possession of their land ?
Haka kuma Yahweh , Allah na Isra'ila ya kori Amoriyawa a gaban mutanen Isra'ila , ko yanzu kuma za ku mallake ƙasarsu ?
JDG 11:24     Alignment score: 0.386 → 0.409
Will you not take
over the land that Chemosh , your god , gives you ? So whatever land Yahweh our God has given us , we will take over .
Ba zaku mallaki ƙasar da Kemosh , allahnku yake ba ku ba ? Domin haka duk ƙasar da Yahweh Allahnmu ya ba mu za mu mamaye ta .
JDG 11:25     Alignment score: 0.421 → 0.45
Now are you really better than Balak son of Zippor , king of Moab ? Did he dare to have an argument with Israel ? Did he ever wage war against them ?
Yanzu ka fi Balak ɗan Ziffo , sarkin Mowab ne ? Ya taɓa yin jayayya da Isra'ila ne ? Ya taɓa yin yaƙi da su ne ?
JDG 11:26     Alignment score: 0.414
While Israel lived for three hundred years in Heshbon and its villages , and in Aroer and its villages , and in all the cities that are along the banks of the Arnon why then did you not take
them back during that time ?
Sa ' ad da Isra'ila suka zauna a Hesbon da ƙauyukanta shekara dari uku , da Arowa da ƙauyukanta , da kan iyakokin Arnon - meyasa ba ka mallake su a wancan lokaci ba ?
JDG 11:27     Alignment score: 0.364 → 0.367
I have not done you wrong , but you are doing me wrong by attacking me . Yahweh , the judge , will decide today between the people of Israel and the people of Ammon . "
Ni ban yi maka laifi ba , kai ne ka yi mani laifi da ka kawo mani hari . Yahweh mai shari'a , yau zaya hukunta tsakanin mutanen Isra'ila da mutanen Amon
. "
JDG 11:28     Alignment score: 0.485 → 0.493
But the king of the people of Ammon rejected the warning Jephthah sent him .
Amma sarkin mutanen Amon
ya yi ƙi gargaɗin da Yafta ya aika masa .
JDG 11:29     Alignment score: 0.507 → 0.558
Then the Spirit of Yahweh came
on Jephthah , and he passed through Gilead and Manasseh , and passed through Mizpah of Gilead , and from Mizpah of Gilead he passed through to the people of Ammon .
Sai Ruhun Yahweh ya sauko kan Yafta , ya ratsa ta Giliyad da Manasse , ya kuma ratsa ta Giliyad ɗin Mizfa , daga Giliyad ɗin Mizfa ya bi ta mutanen Amon .
JDG 11:30     Alignment score: 0.48
Jephthah made a vow to Yahweh and said , " If you give
me victory over the people of Ammon ,
Yafta ya yi alƙawari da Yahweh ya ce , " Idan ka ba ni nasara a kan mutanen Amon , idan na dawo cikin salama ,
JDG 11:32     Alignment score: 0.436
So Jephthah passed through to the people of Ammon to fight against them , and Yahweh gave
him victory .
To sai Yafta ya bi ta wurin mutanen Amon ya yi faɗa da su , Yahweh kuma ya ba shi nasara .
JDG 11:33     Alignment score: 0.491 → 0.491
He attacked them and caused a great slaughter from Aroer as far as Minnith twenty cities and to Abel Keramim . So the people of Ammon were put under the control of the people of Israel .
Yakai masu hari ya yi babban kisa tun daga Arowa har zuwa Minnit
- birane ashirin - da zuwa Abel Keramim . Ta haka mutanen Amon suka zauna a ƙarƙashin mutanen Isra'ila .
JDG 11:34     Alignment score: 0.32 → 0.324
Jephthah came
to his home at Mizpah , and there his daughter came out to meet him with tambourines and with dancing . She was his only child , and besides her he had neither son nor daughter .
Yafta ya koma gidansa a Mizfa , sai ga ɗiyarsa ta fito tarbarsa da kayan kiɗi da rawa . Ita kaɗai ce ɗiyarsa , banda ita ba shi da wani ɗa ko ɗiya .
JDG 11:35     Alignment score: 0.218 → 0.22
As soon as he saw her , he tore
his clothes and said , " Oh ! My daughter ! You have crushed me with sorrow , and you have become one who causes me pain ! For I have made an oath to Yahweh , and I can not turn back on my promise . "
Da dai ya gan ta ya yage tufafinsa ya ce , " Haba ɗiyata ! Kin sa ni nukura , kin sa mani jin zafi a raina ! Gama nayi alƙawari ga Yahweh , ba zan iya janye alƙawarina ba .
JDG 11:36     Alignment score: 0.306 → 0.314
She said to him , " My father , you have made a vow to Yahweh , do to me everything you promised , because Yahweh has taken vengeance for you against your enemies , the Ammonites . "
Ta ce masa " Babana , Ka yi wa Yahweh alƙawari , ka yi mani ko mene ne ka yi wa Yahweh alƙawari gama Yahweh ya ɗaukar maka fansa a kan abokan gabarka , Amoniyawa
.
JDG 11:37     Alignment score: 0.171 → 0.171
She said to her father , " Let this promise be kept for me . Leave me alone for two months , that I may leave and go down to the hills and grieve
over my virginity , I and my companions . "
" Ta cewa babanta , " Bari wannan alƙawari ya zauna a kaina , ka bani wata biyu da zan je kan duwatsu in yi kukan budurcina ni da ƙawayena . "
JDG 11:38     Alignment score: 0.298 → 0.298
He said , " Go . " He sent
her away for two months . She left him , she and her companions , and they grieved her virginity in the hills .
Ya ce da ita . " Jeki . " Ya bata wata biyu . Ta tafi , ta bar shi ta tafi ita da Ƙawayenta suka yi kukan budurci a cikin tuddai .
JDG 11:39     Alignment score: 0.237 → 0.239
At the end of two months she returned to her father , who did with her according to the promise of the vow he had made . Now she had never slept with a man , and it became
a custom in Israel
Bayan watanni biyun ta dawo wurin babanta , wanda da ita bisa ga alƙawari na wa'adi . Ita kuwa ba ta san namiji ba , wannan ya zama al'ada a cikin Isra'ila
JDG 11:40     Alignment score: 0.467 → 0.477
that the daughters of Israel every year , for four days , would retell the story of the daughter of Jephthah the Gileadite .
' yan'matan Isra'ila kowacce shekara sukan ɗauki
kwanaki huɗu , suna maimaita labarin ɗiyar Yafta Bagiliyade .
JDG 11     Average alignment score: 0.441 for 39 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JDG:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21