Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JDG:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JDG 16:1     Alignment score: 0.45
Samson went to Gaza and saw a prostitute there , and he went to bed with her .
Samsin ya tafi Gaza sai ya ga karuwa a can , sai kuwa ya kwana da ita .


JDG 16:2     Alignment score: 0.362
The Gazites were told , " Samson has come
here . " The Gazites surrounded the place and in secret , they waited for him all night at the city gate . They kept silent all night . They had said , " Let us wait until daylight , and then let us kill him . "
Aka faɗa wa Gazawa , " Samsin ya shigo nan fa . " Gazawa suka kewaye wurin a asirce , suka yi masa kwanto tsawon dare a ƙofar birnin . Suka yi tsit dukkan tsawon daren . Sun riga sun ce , " Mu jira har sai wayewar gari , sa'an nan kuma mu kashe shi . "
JDG 16:3     Alignment score: 0.356 → 0.357
Samson lay in bed until midnight . At midnight he got up and he took
hold of the city gate and its two posts . He pulled them up out of the ground , bar and all , put them on his shoulders , and carried them up to the top of the hill , in front of Hebron .
Samsin ya yi kwance bisa gado har tsakiyar dare . Da dare ya yi tsaka sai Samsin ya tashi ya tafi ya kama ƙofar birnin da ginshiƙanta biyu . Ya tumɓuko su daga ƙasa , duk da ƙarafunan da komai , ya ɗorasu bisa kafaɗunsa , ya tafi da su bisa tudu , a gaban Hebron .
JDG 16:4     Alignment score: 0.542
After this , Samson came to love a woman
who lived in the Valley of Sorek . Her name was Delilah .
Bayan wannan , Samsin ya zo ya ƙaunaci wata mata da ke zaune a Kwarin Sorek . Sunanta Delila .
JDG 16:5     Alignment score: 0.301 → 0.311
The rulers of the Philistines came up to her , and said to her , " Trick Samson to see where his great strength lies , and by what means we may overpower him , that we may bind
him in order to humiliate him . Do this , and each one of us will give you 1,100 pieces of silver . "
Masu mulkin Filistiyawa suka zo wurinta , suka ce da ita , " Ki yaudari Samsin domin ki gane inda babban ƙarfinsa yake , da kuma ta yaya zamu sha ƙarfinsa , domin mu ɗaure shi mu kuma yi masa wulaƙanci . Ki yi mana wannan , mu kuma kowanne zai ba ki azurfa 1,100 . "
JDG 16:6     Alignment score: 0.376
Then Delilah said to Samson , " Please , tell me how is it that you are so strong , and how could anyone bind
you , so you might be controlled ? "
Daga nan Delila ta ce da Samsin , " Ina roƙonka , ka gaya mani yadda aka yi ka ke da ƙarfi haka , kuma ta yaya za a iya ɗaure ka , domin a mulke ka ? "
JDG 16:7     Alignment score: 0.371 → 0.371
Samson said to her , " If they tie me with seven fresh bowstrings that have not been dried , then I will become weak and be like any other man . "
Samsin yace mata , " Idan aka ɗaure
ni da ɗanyen ƙiri guda bakwai , daga nan zan zama marar ƙarfi kuma in zama kamar kowanne mutum . "
JDG 16:8     Alignment score: 0.408 → 0.422
Then the rulers of the Philistines brought up to Delilah seven fresh bowstrings that had not been dried , and she tied Samson up with them .
Sai masu mulkin Filistiyawa suka
kawo wa Delila igiyoyin ƙiri guda bakwai ɗanyu , ita kuwa ta ɗaure Samsin da su .
JDG 16:9     Alignment score: 0.336 → 0.344
Now she had men hiding in secret , staying
in her inner room . She said to him , " The Philistines are upon you , Samson ! " But he broke the bowstrings like a thread of yarn when it touches the fire . So the secret of his strength was not discovered .
Ta riga ta ɓoye mutane a asirce , suna jira cikin ƙuryar ɗakinta . Sai ta ce da shi , " Filistiyawa suna kanka , Samsin ! " Amma ya tsisttsinke igiyoyin kamar zare a mazari idan ya taɓa wuta . Ta haka ba a gane asirin ƙarfinsa ba .
JDG 16:10     Alignment score: 0.344 → 0.342
Then Delilah said to Samson , " This
is how you have deceived me and told me lies . Please , tell me how you can be overpowered . "
Daga nan Delila ta ce da Samsin , " Yadda ka ruɗe ni kenan kuma ka yi mani ƙarya . Ina roƙon ka , ka faɗa mani yadda za a sha ƙarfinka . "
JDG 16:11     Alignment score: 0.302 → 0.305
He said to her , " If they tie me up with new ropes which have never been used for work , I will become weak and like any other man . "
Sai ya ce mata , " Idan aka ɗaure
ni da sabbin igiyoyin da ba a taɓa aiki da su ba , daganan zan zama marar ƙarfi kuma in zama kamar kowanne mutum . "
JDG 16:12     Alignment score: 0.382 → 0.391
So Delilah took
new ropes and tied him up with them , and said to him , " The Philistines are upon you , Samson ! " The men lying in wait were in the inner room . But Samson tore off the ropes from his arms like they were a piece of thread .
Sai Delila ta ɗauki sabbin igiyoyi ta ɗaure shi da su , sai ta ce da shi , " Filistiyawa suna kanka , Samsin ! " Mutanen kuwa ' yankwanto suna cikin ƙuryar ɗakin . Samsin kuwa ya tsisttsinke igiyoyin kamar zare .
JDG 16:13     Alignment score: 0.353
Delilah said to Samson , " Until now you have deceived me and told me lies . Tell me how you may be overpowered . " Samson said to her , " If you weave seven locks of my hair into a fabric on a loom , and then nail that to the loom , I will be like any other man . "
Delila ta ce da Samsin , " Har yanzu ruɗi
na ka ke yi kuma kana faɗa mani ƙarairayi . Ka gaya mani yadda za a sha ƙarfinka . " Samsin yace mata , " Idan ki ka saƙa tukkun kaina guda bakwai bisa masaƙa kamar yadda ake saƙa sutura , sa'an nan ki sa allura ki kafe gashin bisa gungumen masaƙar , zan zama kamar kowanne mutum . "
JDG 16:14     Alignment score: 0.335 → 0.336
While he slept , Delilah wove seven locks of his hair into the fabric on the loom and nailed it to the loom , and she said to him , " The Philistines are upon you , Samson ! " He woke
from his sleep and he pulled out the fabric and the pin from the loom .
Yayin da ya yi barci , sai Delila ta yi wa tukkun kansa bakwai saƙa kamar an saƙa sutura bisa masaƙa ta kuma sa allura ta kafe shi bisa masaƙa , sai ta ce da shi , " Filistiyawa suna kanka , Samsin ! " Ya farka daga barci kuma ya yage gashin duk da allurar daga jikin masaƙar .
JDG 16:15     Alignment score: 0.238 → 0.243
She said to him , " How can you say , ' I love you , ' when you do not share your secrets with me ? You have mocked me these three times and have not told me how you have such great strength . "
Sai ta ce masa , " Ta yaya za ka ce , ' Ina son ki , ' amma baka
iya faɗa mani asirinka ba ? sau uku kenan kana yi mani ba a kuma ba ka gaya mani yadda aka yi ka ke da babban ƙarfi haka ba . "
JDG 16:16     Alignment score: 0.232 → 0.245
Every day she pressed him hard with her words , and she pressured him so much that he wished he would die .
Kowacce rana ta dinga gasa masa tsanani ta wurin maganganu , ta tsananta masa ƙwarai da gaske har ya gwammace ya mutu .
JDG 16:17     Alignment score: 0.359
So Samson told her everything and said to her , " I have never had a razor cut the hair on my head , for I have been a Nazirite for God from my mother 's womb . If my head is shaved , then my strength will leave me , and I will become weak and be like every other man . "
Sai Samsin ya faɗa mata dukkan komai ya ce mata , " Ba a taɓa sa reza
aka yanke gashin kaina ba , Gama ni Naziri ne domin Allah tun daga mahaifar uwata . Idan aka aske kaina , to ƙarfina zai rabu da ni , daganan zan zama marar ƙarfi kuma in zama kamar kowanne mutum . "
JDG 16:18     Alignment score: 0.378
When Delilah saw that he had told her the truth about everything , she sent and called for the rulers of the Philistines , saying , " Come
up again , for he has told me everything . " Then the rulers of the Philistines went up to her , bringing the silver in their hands .
Da Delila ta ga cewa ya faɗa mata gaskiya game da komai , sai ta aika aka kira masu mulkin Filistiyawa , ta na cewa , " Ku sake dawowa , gama ya faɗa mani komai . " Sai masu mulkin Filistiyawa suka tafi wurinta , suna ɗauke da azurfa a hannuwansu .
JDG 16:19     Alignment score: 0.252 → 0.251
She had him fall
asleep in her lap . She called for a man to shave off the seven locks of his head , and she began to subdue him , for his strength had left him .
Sai ta sa barci ya kwashe shi a bisa cinyarta . Ta kira wani mutum yazo ya aske tukkaye bakwai da ke a kansa , daga nan ta dinga jujjuya shi , domin ƙarfinsa ya riga ya rabu da shi .
JDG 16:20     Alignment score: 0.391 → 0.424
She said , " The Philistines are upon you , Samson ! " He woke
up out of his sleep and said , " I will get out like the other times and shake myself free . " But he did not know that Yahweh had left him .
Ta ce , " Filistiyawa suna kanka , Samsin ! " ya farka daga barcinsa ya ce , " Zan tashi kamar lokutan baya in kuma girgije kaina kuɓutacce . " Amma ba ya sani cewa Yahweh ya riga ya rabu da shi ba .
JDG 16:21     Alignment score: 0.424 → 0.424
The Philistines captured him and put out his eyes . They brought him down to Gaza and bound him with bronze shackles . He turned the millstone at the prison house .
Filistiyawa suka
kama shi suka ƙwaƙule masa idanu . Suka kawo shi har Gaza suka kuma ɗaure shi da sarƙoƙin tagulla . Shi ne ke aikin juya dutsen niƙa a kurkuku .
JDG 16:22     Alignment score: 0.345 → 0.351
But the hair on his head began to grow
again after it had been shaved .
Amma gashin kansa ya soma sake tuƙowa bayan askin da aka yi masa .
JDG 16:23     Alignment score: 0.453
The rulers of the Philistines gathered together to offer a great sacrifice to Dagon their god , and to rejoice . They said , " Our god has conquered Samson , our enemy , and put him in our grasp . "
Masu mulkin Filistiyawa suka
taru domin su miƙa babbar hadaya ga Dagon allahnsu , su kuma yi farinciki . Suka ce , " Allahnmu ya yi nasara da Samsin , maƙiyinmu , ya kuma sa shi cikin hannuwanmu . "
JDG 16:24     Alignment score: 0.299 → 0.319
When the people saw him , they praised their god , for they said , " Our god has conquered our enemy and given him to us the destroyer of our country , who killed many of us . "
Da mutanen suka
gan shi , sai suka yi yabo ga allahnsu , domin suka ce , " Allahnmu ya yi nasara da maƙiyinmu kuma ya miƙa shi gare mu - mai lalatar da ƙasarmu , wanda ya kashe masu yawa daga cikinmu . "
JDG 16:25     Alignment score: 0.493 → 0.5
When they were celebrating , they said , " Call for Samson , that he may make us laugh . " They called for Samson out of the prison and he made them laugh . They made him stand between the pillars .
Yayin da suke
cikin shagali , sai suka ce , " A kira mana Samsin , domin ya zo ya sa mu dariya . " Aka kira Samsin daga cikin kurkuku ya zo ya yi ta ba su dariya . Suka sa ya tsaya a tsakanin ginshiƙan ginin .
JDG 16:26     Alignment score: 0.316
Samson said to the boy who held
his hand , " Permit me to touch the pillars on which the building rests , so that I can lean against them . "
Samsin yace da saurayin da ya riƙe hannunsa , " Ka bar ni in taɓa ginshiƙan da ke riƙe da ginin , domin in jingina da su . "
JDG 16:27     Alignment score: 0.401 → 0.401
Now the house was full of men and women . All the rulers of the Philistines were there . There were on the roof about three thousand men and women , who were looking on while Samson was entertaining them .
Yanzu fa gidan na cike
da mutane maza da mata . Dukkan masu mulkin Filistiyawa suna wurin . A bisa rufin ginin akwai mutum dubu uku maza da mata , waɗanda ke kallo yayin da Samsin ke yi masu wasa .
JDG 16:28     Alignment score: 0.479 → 0.498
Samson called to Yahweh and said , " Lord Yahweh , call me to mind ! Please strengthen me only this
once , God , so that I may have revenge in one blow on the Philistines for taking my two eyes . "
Samsin ya yi kira ga Yahweh ya ce , " Ubangiji Yahweh , ka tuna da ni ! Ina roƙon ka ka ƙarfafa ni sau ɗaya kacal , ya Allah , domin in ɗauki fansa bugu ɗaya tak akan Filistiyawa saboda idanuna biyu da suka ƙwaƙule . "
JDG 16:29     Alignment score: 0.335 → 0.336
Samson held
on to the two middle pillars on which the building rested , and he leaned against them , one pillar with his right hand , and the other with his left .
Samsin ya riƙe ginshiƙan nan biyu da ke ɗauke da ginin , sai ya jingina kansa da su , hannunsa na dama na riƙe da ɗaya , kuma hannunsa na hagu na riƙe da ɗayan .
JDG 16:30     Alignment score: 0.4 → 0.411
Samson said , " Let me die with the Philistines ! " He stretched out with his strength and the building fell
on the rulers and on all the people who were in it . So the dead that he killed when he died were more than those he killed during his life .
Samsin yace , " Bari in mutu tare da Filistiyawa ! " Ya miƙe iya ƙarfinsa ginin kuwa ya rugurguje bisa masu mulkin da dukkan mutanen da ke ciki . Saboda haka matattun da ya kashe a mutuwarsa sun fi waɗanda ya kashe a lokacin rayuwarsa .
JDG 16:31     Alignment score: 0.548 → 0.548
Then his brothers and all the house of his father came down . They took
him , brought him back and buried him between Zorah and Eshtaol in the burial place of Manoah , his father . Samson had judged Israel for twenty years .
Daga nan ' yan'uwansa da dukkan gidan mahaifinsa suka gangaro . Suka ɗauko shi , suka dawo da shi suka kuma binne shi tsakanin Zora da Eshtawol a maƙabartar Manowa , mahaifinsa . Samsin ya yi alƙalacin Isra'ila shekaru ashirin .
JDG 16     Average alignment score: 0.375 for 31 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JDG:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21