Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JDG:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JDG 3:1     Alignment score: 0.38 → 0.383
Now Yahweh left these nations to test Israel , namely everyone in Israel who had not experienced any of the wars fought
in Canaan .
Yanzu kuwa Yahweh ya bar waɗannan ƙasashen domin ya gwada Isra'ila ne , wato duk wanda bai taɓa sanin yaƙe - yaƙen da Isra'ila ta yi da Kan'ana ba


JDG 3:2     Alignment score: 0.437
( He did this to teach warfare to the new generation of the Israelites who had not known it before . )
( Ya yi wannan ne domin ya koyar
da al'amarin yaƙi ga sabon zamanin Isra'ilawan da ba su san shi ba . )
JDG 3:3     Alignment score: 0.557 → 0.558
These are the nations : the five kings from the Philistines , all the Canaanites , the Sidonians , and the Hivites who lived in the Lebanon mountains , from Mount Baal Hermon to Hamath Pass .
Waɗannan su ne alu'mman : sarakuna biyar wato Filistiyawa da dukkan Kan'aniyawa da Sidoniyawa , da Hibitiyawa da ke zaune
a duwatsun Lebanon , daga Tsaunin Ba'al Hermon zuwa Hamat Fass .
JDG 3:4     Alignment score: 0.339 → 0.38
These nations were left as a means by which Yahweh would test Israel , to confirm whether they would obey the commands he gave
their ancestors through Moses .
Waɗannan al'umman aka rage da manufar kasancewar hanyar da Yaahweh zai gwada Isra'ila , ko tabbas za su yi biyayya da dokokin da ya ba kakaninsu ta wurin Musa .
JDG 3:5     Alignment score: 0.636 → 0.637
So the people of Israel lived among the Canaanites , the Hittites , the Amorites , the Perizzites , the Hivites , and the Jebusites .
Mutanen Isra'ila kuwa sun yi zama a cikin Kan'aniyawa da Hitiyawa
da Amoriyawa da Feriziyawa da Hibiyawa da Yebusiyawa .
JDG 3:6     Alignment score: 0.301 → 0.3
Their daughters they took
to be their wives , and their own daughters they gave to their sons , and they served their gods .
Suka ɗauki ' yammatansu su zama matayensu , haka kuma nasu ' yammatan suka bayar ga samarinsu , suka kuma bauta wa allolinsu .
JDG 3:7     Alignment score: 0.383
The people of Israel did what was evil in the sight of Yahweh and forgot
Yahweh their God . They worshiped the Baals and the Asherahs .
Mutanen Isra'ila sun yi mugun abu a fuskar Yahweh kuma sun mance da Yahweh Allahnsu . Suka bauta wa gumakan Ba'al da Ashira .
JDG 3:8     Alignment score: 0.577 → 0.572
Therefore , the anger of Yahweh was set on fire against Israel , and he sold them into the hand of Cushan - Rishathaim king of Aram Naharaim . The people of Israel served Cushan - Rishathaim for eight years .
Ta haka , fushin Yahweh mai zafi ya sauko
wa Isra'ila , sai ya sayar da su ga hannun Kushan Rishata'imi sarkin Aram Naharayim . Mutanen Isra'ila kuwa sun bautawa Kushan Rishatayim shekaru takwas .
JDG 3:9     Alignment score: 0.586 → 0.597
When the people of Israel called out to Yahweh , Yahweh raised up someone who would come
to help the people of Israel , and who would rescue them : Othniel son of Kenaz ( Caleb 's younger brother ) .
Sa ' ad da mutanen Isra'ila suka yi kira ga Yahweh , sai Yahweh ya tayar da wani wanda zai taimaka wa mutanen Isra'ila , wanda kuma zai kuɓutar da su : Otniyel ɗan Kenaz ( ƙanin Kaleb ) .
JDG 3:10     Alignment score: 0.599 → 0.586
Yahweh 's Spirit empowered him , and he judged Israel and he went out to war . Yahweh gave
him victory over Cushan - Rishathaim king of Aram . The hand of Othniel defeated Cushan - Rishathaim .
Ruhun Yahweh ya ƙarfafa shi , ya yi alƙalancin Isra'ila , ya kuma je yaƙi . Yahweh ya ba shi nasara a kan Kushan Rishatayim sarkin Aram . Hanuwan Otniyel ya ragargaza Kushan Rishatayim .
JDG 3:11     Alignment score: 0.727
The land had peace for forty years . Then Othniel son of Kenaz died
.
Ƙasar ta kasance da salama shekaru arba'in . Sai Otniyel ɗan Kenaz ya mutu .
JDG 3:12     Alignment score: 0.52
After that , the Israelites again did what was evil in the sight of Yahweh , and Yahweh gave
strength to Eglon king of Moab to overpower the Israelites .
Bayan haka , Isra'ilawa kuma sun yi mugun abu a fuskar Yahweh , sai Yahweh ya ba Eglon sarkin Mowab ƙarfin da zai mallaki Isra'ilawa .
JDG 3:13     Alignment score: 0.504
Eglon joined with the Ammonites and the Amalekites and they went and defeated Israel , and they took
possession of the City of Palms .
Eglon ya haɗu da Amoniyawa da Amelikawa sai suka yi nasara da Isra'ila , suka kuma ɗauki mallakar Birnin Dabino .
JDG 3:14     Alignment score: 0.668
The people of Israel served Eglon the king of Moab for eighteen years .
Mutanen Isra'ila sun bauta wa Eglon sarkin Mowab shekaru goma sha takwas .
JDG 3:15     Alignment score: 0.488 → 0.492
When the people of Israel called out to Yahweh , Yahweh raised up someone who would help them , Ehud son of Gera , a Benjamite , a left - handed man . The people of Israel sent him , with their tribute payment , to Eglon king of Moab .
Sa ' ad da mutanen Isra'ila suka
yi kira ga Yahweh , sai Yahweh ya tayar da wani mai taimako wanda zai taimake su , Ehud ɗan Gera , na kabilar Benyamin , bahago ne shi . Mutanen Isra'ila sun aike shi , da kyautukkansu , zuwa ga Eglon sarkin Mowab .
JDG 3:16     Alignment score: 0.406 → 0.407
Ehud made himself a sword that had two edges , one cubit in length ; he strapped it on under his clothing on his right thigh .
Ehud ya ƙera wa kansa takobi mai ƙaifi biyu , kamu guda a tsawo ; ya yi ɗammara da ta a ƙarƙashin tufafinsa ta wajen cinyarsa ta dama .
JDG 3:17     Alignment score: 0.55 → 0.57
He gave
the tribute payment to King Eglon of Moab . ( Now Eglon was a very fat man . )
Ya ba da kyautar ga sarki Eglon na Mowab . ( Eglon kuwa mai ƙiba ne . )
JDG 3:18     Alignment score: 0.329 → 0.329
After Ehud had presented the tribute payment , he left with those who had carried it in .
Bayan Ehud ya gama miƙa kyautar , sai ya bar wurin tare da waɗanda suka ɗauke
ta suka kai ciki .
JDG 3:19     Alignment score: 0.399 → 0.399
As for Ehud himself , however , when he reached the place where the carved images were made near Gilgal , he turned and went back , and he said , " I have a secret message for you , my king . " Eglon said , " Silence ! " So all those serving him left the room .
Ehud da kansa kuwa , ko da yake , lokacin da ya iso wurin da ake yin siffofi kusa da Gilgal , sai ya juyo
ya koma baya , sai ya ce , " Ina da saƙo a asirce domin ka , sarkina . " Eglon yace , " Shiru " Sai dukkan waɗanda ke yi masa hidima suka bar ɗakin .
JDG 3:20     Alignment score: 0.469 → 0.47
Ehud came
to him . The king was sitting by himself , alone in the coolness of the upper room . Ehud said , " I have a message from God for you . " The king got up out of his seat .
Ehud ya je wurin sa . Sarkin yana zaune da kansa , shi kaɗai a inuwar bene . Ehud yace , " Ina da saƙo daga Allah domin ka . " Sarkin ya miƙe tsaye daga kujerarsa .
JDG 3:21     Alignment score: 0.415 → 0.415
Ehud reached with his left hand and took
the sword from his right thigh , and he stabbed it into the king 's body .
Ehud ya shigar da hannun hagunsa ya ɗauki takobin daga cinyarsa ta dama , sai ya cake jikin sarkin .
JDG 3:22     Alignment score: 0.228
The hilt of the sword also went into him following the blade . The tip of the sword came
out of his back and the fat closed over it , for Ehud did not pull the sword out of his belly .
Ƙotar takobin kuma ta shige cikin jikinsa biye da wuƙar . Tsinin takobin ya fita ta bayansa kuma rufe da ƙitse , domin Ehud bai zaro takobin daga tumbinsa ba .
JDG 3:23     Alignment score: 0.271 → 0.276
Then Ehud went out on the porch and closed the doors of the upper room behind him and locked them .
Sai Ehud ya fita daga shirayin ya kukkulle ƙofofin babban benen a bayansa .
JDG 3:24     Alignment score: 0.359 → 0.359
After Ehud had gone , the king 's servants came ; they saw that the doors of the upper room were locked , so they thought , " Surely he is relieving himself in the coolness of the upper room . "
Bayan Ehud ya tafi , barorin sarki suka zo ; suka ga ƙofofin ɓenen a kulle , sai suka yi zaton , " Tabbas ya na hutawa a inuwar
benen ne . "
JDG 3:25     Alignment score: 0.233 → 0.233
They were growing more concerned until they felt they were neglecting their duty when the king still did not open the doors to the upper room . So they took
the key and opened them , and there lay their master , fallen to the floor , dead .
Suka yi ta ƙaruwa da kulawa har sai da suka ji lallai suna sakaci da aikinsu ne yayin da sarki fa bai buɗe ƙofofin babban benen ba . Sai suka ɗauki makullin suka buɗe , sai ga ubangijinsu a kwance , a ƙasa , matacce .
JDG 3:26     Alignment score: 0.293 → 0.3
While the servants were waiting , wondering what they should do , Ehud escaped and passed beyond the place where there were carved images of idols , and so he escaped to Seirah .
Yayin da barorin ke jira , suka rasa mema za su yi , Ehud kuwa ya tsere
har ya wuce wurin da ake sassaƙa sifofin gumaka , sai ya tsere zuwa Se'ira .
JDG 3:27     Alignment score: 0.425 → 0.433
When he arrived , he blew
a trumpet in the hill country of Ephraim . Then the people of Israel went down with him from the hills , and he was leading them .
Sa ' ad da ya iso , sai ya busa kakaki a ƙasar tudu ta Ifraim . Sa'an nan mutanen Isra'ila suka je ƙasa tare da shi daga tuddai , kuma yana yi masu jagora .
JDG 3:28     Alignment score: 0.4 → 0.409
He said to them , " Follow me , for Yahweh is about to defeat your enemies , the Moabites . " They followed him and they captured the fords of the Jordan across
from the Moabites , and they did not allow anyone to cross the river .
Ya ce masu , " Ku biyo ni , gama Yahweh na gab da yin nasara da maƙiyanku , Mowabawa . " Suka bi shi suka kuma kama mashigin Yodan ƙetare zuwa Mowabawa , ba su kuma bar wani ya ƙetare kogin ba .
JDG 3:29     Alignment score: 0.425
At that time they killed about ten thousand men of Moab , and all were strong and capable men . Not one escaped .
A lokacin nan ne suka kashe kusan dubu goma na mazajen Mowab , kuma dukkan su masu ƙarfi ne gwarzaye . Babu ko ɗayan da ya tsere
.
JDG 3:30     Alignment score: 0.466 → 0.487
So that day Moab was subdued by the strength of Israel , and the land had rest for eighty years .
Wato , a ranar nan ne Isra'ila ta mamaye Mowab da ƙarfinta , kuma ƙasar ta sami
hutawa shekaru tamanin
JDG 3:31     Alignment score: 0.513 → 0.514
After Ehud the next judge was Shamgar son of Anath who killed 600 men of the Philistines with a stick used to goad cattle . He also delivered Israel from danger .
Bayan Ehud , alƙali na biye shi ne Shamgar ɗan Anat wanda ya kashe maza 600 na Filistiyawa da tsabgar dabbobi . Ya kuma kuɓutar da Isra'ila daga hatsari .
JDG 3     Average alignment score: 0.447 for 31 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JDG:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21