Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JDG:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JDG 18:1     Alignment score: 0.443
In those
days there was no king in Israel . The tribe of the descendants of Dan was looking for a territory to live in , for up to that day they had not received any inheritance from among the tribes of Israel .
A waɗannan kwanaki babu sarki a Isra'ila . Kabilar zuriyar Dan suna neman wajen da za su yi wa kansu wurin zama , domin har zuwa wannan lokaci ba su karɓi wani gãdo daga cikin kabilun Isra'ila ba .


JDG 18:2     Alignment score: 0.424 → 0.424
The people of Dan sent five men from the whole number of their tribe , men who were experienced warriors from Zorah and from Eshtaol , to scout the land on foot , and to look it over . They said to them , " Go and look over the land . " They came to the hill country of Ephraim , to the house of Micah , and they spent
the night there .
Mutanen Dan suka aika da mutum biyar daga dukkan cikin kabilarsu , mutanen da suka ƙware wajen yaƙi daga Zora zuwa Eshtawol , domin su kewaye ƙasar da ƙafa , kuma su duba ta . Suka ce masu , " Ku je ku duba ƙasar . " Suka zo ƙasar tudu ta Ifraim , suka zo gidan Mika , suka kwana anan .
JDG 18:3     Alignment score: 0.377
When they were near Micah 's house , they recognized the speech of the young Levite . So they stopped and asked him , " Who brought you here ? What are you doing in this place ? Why are you here ? "
Da su na kusa da gidan Mika , sai suka gane karin harshen
saurayin nan Balebiye . Sai suka tsaya suka tambaye shi , " Wa ya kawo ka nan ? Me kake yi a nan wurin ? Meyasa ka ke nan ? "
JDG 18:4     Alignment score: 0.29
He said to them , " This
is what Micah has done for me : He has hired me to become his priest . "
Ya ce masu , " Ga abin da Mika ya yi mani : Ya ɗauki hayata in zama firist ɗin sa . "
JDG 18:5     Alignment score: 0.337 → 0.336
They said to him , " Please seek the advice of God , so we may know whether the journey we are going on will be successful . "
Suka ce da shi , " Muna roƙon ka ka nemi shawara daga Allah , domin mu sani ko tafiyar nan da muke yi za ta yi nasara . "
JDG 18:6     Alignment score: 0.443
The priest said to them , " Go in peace . Yahweh will lead you in the way you should go . "
Sai firist ɗin ya ce masu , " Ku tafi cikin salama . Yahweh za ya bi da ku hanyar da zaku
bi . "
JDG 18:7     Alignment score: 0.3 → 0.301
Then the five men left and came
to Laish , and they saw that the people were living in safety , in the same way the Sidonians lived , undisturbed and secure . There was no one who conquered them or who oppressed them in any way in the land . They lived far away from the Sidonians and had no dealings with anyone .
Sai mutanen nan biyar suka tafi har suka isa Layish , sai suka iske mutanen na zaune lafiya , hakanan kuma Sidoniyawa suke zaune , babu abin da ya dame su a tsare suke . Babu wanda ya taɓa yin nasara da su ko kuma ya taɓa tsananta masu a ƙasar ko kaɗan . Suna zaune nesa da Sidoniyawa kuma ba su da wata hurɗa da kowa .
JDG 18:8     Alignment score: 0.406 → 0.404
They returned to their tribe in Zorah and Eshtaol . Their relatives asked them , " What is your report ? "
Suka dawo wurin kabilarsu a Zora da Eshtawol . ' Yan'uwansu
suka tambaye su , " Mene ne rahotonku ? "
JDG 18:9     Alignment score: 0.399
They said , " Come ! Let us attack them ! We have seen the land and it is very good . Are you doing nothing ? Do not be slow to attack and conquer the land .
Suka ce , " Ku zo ! Mu kai masu hari ! Mun ga ƙasar kuma mai nagarta ce . Ba za kuyi wani abu ba ? Kada ku yi jinkirin kai hari kuma ku ci ƙasar .
JDG 18:10     Alignment score: 0.266
When you go , you will come
to a people who think they are secure , and the land is wide ! God has given it to you a place that does not lack anything in the land . "
Idan ku ka je , za ku iske mutane waɗanda ke tunanin a tsare suke , kuma ƙasar na da fãɗi ! Allah ya bayar da ita a gare ku - wurin da babu rashin komai a ƙasar . "
JDG 18:11     Alignment score: 0.518
Six hundred men of the tribe of Dan , armed with weapons of war , set out from Zorah and Eshtaol .
Mutane ɗari shida daga kabilar Dan , shirye da kayan yaƙi , suka
fito daga Zora da Eshtawol .
JDG 18:12     Alignment score: 0.568
They went up and camped at Kiriath Jearim , in Judah . This is why people called that place Mahaneh Dan to this day ; it is west of Kiriath Jearim .
Suka tafi su ka yi sansani a Kiriyat Yerayim
, cikin Yahuda . Wannan ya sa mutane ke kiran wurin Mahane Dan har wa yau ; yana yamma da Kiriyat Yerayim .
JDG 18:13     Alignment score: 0.569
They went away from there to the hill country of Ephraim and came to the house of Micah .
Suka tafi daga wurin zuwa ƙasar tudu ta Ifraim sai suka
zo gidan Mika .
JDG 18:14     Alignment score: 0.386 → 0.388
Then the five men who had gone to scout the country of Laish said to their relatives , " Do you know that in these houses there are an ephod , household gods , a carved figure , and a cast metal figure ? Decide now what you will do . "
Sai mutanen nan biyar da suka je gewayar ƙasar Layish suka
ce da ' yan'uwansu , " Kun kuwa san cewa a cikin gidajen nan akwai falmarar haikali , da allolin gida , sassaƙaƙƙiyar siffa , da siffar ƙarfe da aka sarrafa ? Yanzu ku yi shawarar abin da za ku yi . "
JDG 18:15     Alignment score: 0.474
So they turned in there and came to the house of the young Levite , at the house of Micah , and they greeted him .
Sai suka juya daga nan suka
shiga gidan saurayin nan Balebi , a gidan Mika , sai suka gaishe shi .
JDG 18:16     Alignment score: 0.438
Now the six hundred Danites , armed with weapons of war , stood at the entrance of the gate .
Daga nan Danawan nan ɗari shida , shirye da kayan yaƙi , suka
tsaitsaya a ƙofar gidan .
JDG 18:17     Alignment score: 0.358 → 0.361
The five men who had gone to scout out the land went there and they took
the carved figure , the ephod , the household gods , and the cast metal figure , while the priest stood by the opening of the gate with the six hundred men armed with weapons of war .
Mutanen nan biyar da suka je gewayar ƙasar suka shiga suka ɗauko sassaƙaƙƙiyar siffar , da falmarar haikalin , da allolin gida , da sarrafaffiyar siffar ƙarfen , lokacin da firist ɗin ke tsaye bakin ƙofar gidan tare da mutanen nan ɗari shidda da ke shirye da kayan yaƙi .
JDG 18:18     Alignment score: 0.398 → 0.403
When these went into Micah 's house and took
the carved figure , the ephod , the household gods , and the cast metal figure , the priest said to them , " What are you doing ? "
Da waɗannan suka shiga cikin gidan Mika suka ɗauko sassaƙaƙƙiyar siffar nan , da falmarar haikali , da allolin gida , da sarrafaffiyar siffar ƙarfen nan , sai firist ɗin ya ce masu , " Me ku ke yi ? "
JDG 18:19     Alignment score: 0.459 → 0.459
They said to him , " Be quiet ! Put your hand on your mouth and come
with us , and be to us a father and a priest . Is it better for you to be priest for the house of one man , or to be priest for a tribe and a clan in Israel ? "
Suka ce da shi , " Yi shiru ! Ka sa hannunka a bakinka ka taho tare da mu , sai ka zama Uba da firist a gare mu . Wanne ne ya fi maka ka zama firist na gidan mutum ɗaya , ko kuwa ka zama firist na kabila da kuma ɗaya daga cikin zuriyar Isra'ila ? "
JDG 18:20     Alignment score: 0.433
The priest 's heart was glad . He took
the ephod , the household gods , and the carved figure , and went along with the people .
Firist ɗin ya yi murna a zuciyarsa . Ya ɗauki falmarar haikalin , da allolin gidan , da sassaƙaƙƙiyar siffar , sai ya tafi tare da mutanen .
JDG 18:21     Alignment score: 0.229 → 0.23
So they turned and went away . They put the small children in front of themselves , as well as the cattle and their possessions .
Sai suka juya suka yi tafiyarsu . Suka sa ƙananan yaran a gabansu
, da kuma shanun da dukkan mallakarsu .
JDG 18:22     Alignment score: 0.397
When they were a good distance from the house of Micah , the men who were in the houses near Micah 's house were called together , and they caught up with the Danites .
Da suka yi ' yar tazara daga gidan Mika , sai aka kira mutanen da ke maƙwaftaka da gidan Mika suka
tattaru , suka tafi suka tarar da Danawan .
JDG 18:23     Alignment score: 0.381
They shouted to the Danites , and they turned and said to Micah , " Why have you been called together ? "
Suka yi kururuwa ga Danawan , suka juya suka ce wa Mika , " Me ya sa ku ka tattaro
kanku ? "
JDG 18:24     Alignment score: 0.243 → 0.25
He said , " You stole
the gods that I made , you have taken my priest , and you are leaving . What else do I have left ? How can you ask me , ' What is bothering you ? ' "
Ya ce , " Kun sãce allolin da na yi , kun ɗauke mani firist , kuma kun tafi . Me kuma ya rage mani ? ya ya za ku yi mani tambaya , " Me ke damun ka ? "
JDG 18:25     Alignment score: 0.345 → 0.351
The people of Dan said to him , " You should not let us hear you say anything , or some very angry
men will attack you , and you and your family will be killed . "
Mutanen Dan suka ce da shi , " Kada ka bari mu ji ka ce wani abu , ko kuwa wasu mutane masu fushi da ke nan wurin ransu ya ɓaci sosai su kai maka hari , kai da iyalinka kuma a kashe ku . "
JDG 18:26     Alignment score: 0.283 → 0.315
Then the people of Dan went their way . When Micah saw that they were too strong for him , he turned and went back to his house .
Sai mutanen Dan suka yi tafiyarsu . Da Mika ya ga cewa sun sha ƙarfinsa , sai ya juya ya koma gidansa .
JDG 18:27     Alignment score: 0.408
The people of Dan took
what Micah had made , as well as his priest , and they came to Laish , to a people who were undisturbed and secure and they struck them with the edge of the sword and burned the city .
Mutanen Dan suka ɗauke abin da Mika ya sassaƙa , duk da firist ɗinsa , sai suka zo Layish , wurin mutanen da babu abin da ya dame su kuma cikin tsaro suka kashe su da takobi suka ƙone birnin .
JDG 18:28     Alignment score: 0.421
There was no one to rescue them because it was a long way from Sidon , and they had no dealings with anyone . It was in the valley that is near Beth Rehob . The Danites rebuilt the city and lived there .
Babu wanda yazo ya cece su domin sun yi nisa da Sidon , kuma ba su da wata hurɗa da wani . A kwari ne da ke kusa da Bet Rehob . Danawan suka
sake gina birnin suka zauna a ciki .
JDG 18:29     Alignment score: 0.577
They named the city Dan , the name of Dan their ancestor , who was one of Israel 's sons . But the name of the city used to be Laish .
Suka sa wa birnin suna Dan , bisa ga sunan Dan kakansu
, wanda ya ke ɗaya daga cikin ' ya'yan Isra'ila . Amma sunan birnin Layish ne .
JDG 18:30     Alignment score: 0.528 → 0.528
The people of Dan set up the carved figure for themselves . Jonathan son of Gershom , son of Moses , he and his sons were priests for the tribe of the Danites until the day of the land 's captivity .
Mutanen Dan suka
kafa wa kansu sassaƙaƙƙiyar siffar nan . Yonatan ɗan Gashom , ɗan Musa , shi da ' ya'yansa maza suka zama firistocin kabilar Danawa har zuwa ranar tafiya ƙasar bauta .
JDG 18:31     Alignment score: 0.441
So they worshiped Micah 's carved figure that he made as long as the house of God was at Shiloh .
Haka nan suka yi sujada ga sassaƙaƙƙiyar siffar Mika wanda ya sarrafa dukkan
tsawon kwanakin da gidan Allah ya ke a Shilo .
JDG 18     Average alignment score: 0.402 for 31 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JDG:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21