Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JDG:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JDG 15:1     Alignment score: 0.409 → 0.409
After some days , during the time of wheat harvest , Samson took
a young goat and went to visit his wife . He said to himself , " I will go to my wife 's room . " But her father would not allow him to go in .
Bayan waɗansu kwanaki , a lokacin girbin alkama , sai Samsin ya ɗauki ' yar akuya ya tafi domin ya ziyarci matarsa . Ya ce a ransa , " Zan shiga ɗakin matata . " Amma mahaifinta bai bar shi ya shiga ba .


JDG 15:2     Alignment score: 0.284 → 0.288
Her father said , " I really thought you hated her , so I gave
her to your friend . Her younger sister is more beautiful than she is , is she not ? Take her instead . "
Sai mahaifinta yace , " Tabbas na zaci ka ƙi jininta , sai na bayar da ita ga abokinka . Ai ƙanwarta ta fi ta kyau , ko kuwa ? Sai ka ɗauke ta a maimakonta . "
JDG 15:3     Alignment score: 0.369
Samson said to them , " This time I will be innocent in regard to the Philistines when I hurt them . "
Samsin yace masu , " Wannan karon ba ni da hakkin Filistiyawa duk zafin da zan sa masu game da wannan al'amari . "
JDG 15:4     Alignment score: 0.334 → 0.335
Samson went and caught three hundred foxes and he tied together each pair , tail to tail . Then he took
torches and tied them in the middle of each pair of tails .
Samsin ya tafi ya kamo diloli ɗari uku ya ɗaura su biyu - biyu , bindi da bindi . Sai ya ɗauko gaushen wuta ya ɗaɗɗaura a tsakiyar kowanne ɗaurin bindi biyu .
JDG 15:5     Alignment score: 0.302 → 0.298
When he had set the torches on fire , he let the foxes go into the standing grain of the Philistines , and they set fire to both the stacked grain and the grain standing in the field
, along with the vineyards and the olive orchards .
Da ya kunnawa gaushen wuta , sai ya tura dilolin cikin hatsin Filistiyawa , suka cinnawa hatsin wuta duk da zangarniyar da ke cikin gonakin , duk da Inabinsu garka - garka da lambunan zaitun .
JDG 15:6     Alignment score: 0.396 → 0.396
The Philistines asked , " Who did this ? " They were told , " Samson , the Timnite 's son-in-law , did this because the Timnite took
Samson 's wife and gave her to his friend . " Then the Philistines went and burned up her and her father .
Filistiyawa kuwa suka yi tambaya , " Wane ne ya yi wannan ? " Aka gaya masu , " Samsin ne , surukin Batimne ya yi haka , domin Batimnen ya ɗauki matar Samsin ya ba abokinsa . " Sai Filistiyawan suka tafi suka ƙone ta tare da mahaifinta .
JDG 15:7     Alignment score: 0.376 → 0.377
Samson said to them , " If this is what you do , I will get my revenge against you , and after that is done , I will stop . "
Samsin yace masu , " Idan haka ku ka yi , zan ɗauki
ramuwata a kanku , bayan haka ya faru , zan dakata . "
JDG 15:8     Alignment score: 0.393 → 0.392
Then he cut them to pieces , hip and thigh , with a great slaughter . Then he went down and lived in a cave in the cliff of Etam .
Sai ya datsa su gunduwa - gunduwa , kwankwaso da cinya
, da babbar gunduwa . Sai ya gangara ya tafi ya zauna cikin kogon dutsen Itam .
JDG 15:9     Alignment score: 0.496
Then the Philistines came up and they prepared for battle in Judah and set up their army in Lehi .
Sai Filistiyawa suka
fito da shirin yaƙi cikin Yahuda suka kuma jera sojojinsu a Lehi .
JDG 15:10     Alignment score: 0.397 → 0.4
The men of Judah said , " Why have you come
up to attack us ? " They said , " We are attacking so we may capture Samson , and do to him as he has done to us . "
Mutanen Yahuda suka ce , " Mene ne ya sa ku ka fito ku kawo mana hari ? " Suka ce , " Mun kawo hari ne domin mu kama Samsin , kuma mu yi masa yadda ya yi mana . "
JDG 15:11     Alignment score: 0.493 → 0.493
Then three thousand men of Judah went down to the cave in the cliff of Etam , and they said to Samson , " Do you not know that the Philistines are rulers over us ? What is this you have done to us ? " Samson said to them , " They did to me , and so I have done to them . "
Sai mutanen Yahuda su dubu uku suka tafi suka
gangara kogon dutsen Itam , suka kuma cewa Samsin , " Ba ka san cewa Filistiyawa ne ke mulkinmu ba ? Mene ne ka yi mana haka ? " Samsin yace masu , " Sun yi mani , saboda haka nima na yi masu . "
JDG 15:12     Alignment score: 0.462 → 0.463
They said to Samson , " We have come
down to tie you up and give you into the hands of the Philistines . " Samson said to them , " Swear to me that you will not kill me yourselves . "
Suka cewa Samsin , " Mun gangaro ne domin mu ɗaure ka kuma mu miƙa ka cikin hannun Filistiyawa . " Samsin yace masu , " Ku rantse mani cewa ku da kanku ba za ku kashe ni ba . "
JDG 15:13     Alignment score: 0.362
They said to him , " No , we will only tie you with ropes and hand you over to them . We promise we will not kill you . " Then they tied him up with two new ropes and brought him up from the rock .
Suka ce masa , " A a , zamu ɗaure
ka ne kawai da igiyoyi kuma mu miƙa ka gare su . Mun yi alƙawari ba za mu kashe ka ba . " Daga nan suka ɗaure shi da sabbin igiyoyi biyu suka fito da shi daga dutsen .
JDG 15:14     Alignment score: 0.33 → 0.337
When he came to Lehi , the Philistines came shouting as they met him . Then Yahweh 's Spirit came
on him with power . The ropes on his arms became like burnt flax , and they fell off his hands .
Da ya zo Lehi , Filistiyawa suka fito da Ihu yayin da suke zuwa su gamu da shi . Sai Ruhun Yahweh ya sauko kansa da iko . Sai igiyoyin da ke bisa hannuwansa suka zama kamar ƙonannar ciyawa , suka kuma zube daga hannuwansa .
JDG 15:15     Alignment score: 0.496 → 0.498
Samson found a fresh jawbone of a donkey , and he picked it up and killed a thousand men with it .
Sai Samsin ya samo
sabon ƙashin muƙamuƙin jaki , ya ɗauko ya kuma kashe mutane dubu da shi .
JDG 15:16     Alignment score: 0.57
Samson said , " With the jawbone of a donkey , heaps upon heaps , with the jawbone of a donkey I have killed a thousand men . "
Samsin yace , " Da ƙashin muƙamuƙin jaki , tari bisa tari , da ƙashin muƙamuƙin jaki na kashe mutane dubu . "
JDG 15:17     Alignment score: 0.593
When Samson finished speaking , he threw
away the jawbone , and he called the place Ramath Lehi .
Da Samsin ya gama magana , sai ya jefar da ƙashin muƙamuƙin jakin , sai ya kira wurin da suna Ramat Lehi .
JDG 15:18     Alignment score: 0.478
Samson was very thirsty and called on Yahweh and said , " You have given this
great victory to your servant . But now will I die of thirst and fall into the hands of those who are uncircumcised ? "
Samsin ya ji ƙishi sosai sai ya yi kira ga Yahweh ya ce , " Ka bayar da nasara mai girma ga bawanka . Amma yanzu zan mutu da ƙishi ne kuma in faɗa cikin hannuwan waɗancan marasa kaciyar ? "
JDG 15:19     Alignment score: 0.487
God split open the hollow place that is at Lehi and water came
out . When he drank , his strength returned and he revived . So he called the name of that place En Hakkore , and it is at Lehi to this day .
Sai Allah ya tsaga cikin sararin da ke Lehi sai ruwa ya ɓulɓulo . Da ya sha , sai karfinsa ya dawo kuma ya farfaɗo . Saboda haka ya kira sunan wannan wuri En Hakkori , kuma yana nan a Lehi har yau .
JDG 15:20     Alignment score: 0.583
Samson judged Israel in the days of the Philistines for twenty years .
Samsin ya yi alƙalancin Isra'ilawa a zamanin Filistiyawa har shekaru ashirin .
JDG 15     Average alignment score: 0.418 for 20 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JDG:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21