Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


2SA 13:1     Alignment score: 0.411 → 0.409
It came
about after this that Amnon son of David was very attracted to his beautiful half - sister Tamar , who was a full sister of Absalom , another of David 's sons .
Ya zama fa bayan wannan sai Amnon ɗan Dauda , ya yi sha'awar ' yar'uwarsa Tama kyakkyawa wanda ubansu ɗaya ne , amma ' yar'uwar Absalom ce uwa ɗaya uba ɗaya , shi ma ɗaya ne daga cikin ' ya'yan Dauda maza .


2SA 13:2     Alignment score: 0.34 → 0.337
Amnon was so frustrated that he became
sick because of his sister Tamar . She was a virgin , and it seemed impossible to Amnon to do anything to her .
Amnon ya jarabtu har ya kama ciwo saboda ' yar ' uwarsa Tama . Ita kuwa budurwa ce , a ganin Amnon ba zai taɓa yiwuwa ya yi ma ta wani abu ba .
2SA 13:3     Alignment score: 0.555 → 0.557
But Amnon had a friend whose name was Jonadab son of Shimeah
, David 's brother . Jonadab was a very shrewd man .
Amma Amnon ya na da wani aboki mai suna Yonadab ɗan Shimeya , ɗan'uwan Dauda . Yehonadab wani mutum ne mai hila .
2SA 13:4     Alignment score: 0.502 → 0.502
Jonadab said to Amnon , " Why , son of the king , are you depressed every morning ? Will you not tell me ? " So Amnon answered him , " I love Tamar , my brother Absalom 's sister . "
Yehonadab ya cewa Amnon , " Me yasa ga ka ɗan sarki , kake damuwa kowacce safiya
? Ba za ka gaya mani ba ? " Amnon ya amsa masa , " Ina ƙaunar Tamar , ' yar ' uwar ɗan'uwana Absalom . "
2SA 13:5     Alignment score: 0.32 → 0.321
Then Jonadab said to him , " Lie down on your bed and pretend to be sick . When your father comes to see you , ask him , ' Would you please send
my sister Tamar to give me something to eat and cook it before me , so that I may see it and eat it from her hand ? ' "
Sai Yonadab ya ce masa , " Ka kwanta a gadonka ka yi kamar baka da lafiya . Sa ' ad da mahaifinka zai zo ganin ka , ka tambaye shi , " Idan ka yarda ka aiko Tama ' yar'uwata ta ba ni wani abu in ci , bari ta girka shi a gaba na , domin in gan shi in kuma ci shi daga hannunta ? ' "
2SA 13:6     Alignment score: 0.414 → 0.416
So Amnon lay down and pretended to be sick . When the king came to see him , Amnon said to the king , " Please send
my sister Tamar to make some food for my sickness in front of me so that I may eat from her hand . "
Sai Amnon ya kwanta kamar ba shi da lafiya . Da sarki ya zo domin ya dube shi , Amnon ya cewa sarki , " Idan ka yarda ka aiko ' yar'uwata Tama ta yi mani ɗan abinci saboda rashin lafiyata domin in ci daga hannunta . ' "
2SA 13:7     Alignment score: 0.532
Then David sent word to Tamar at his palace , saying , " Go now to your brother Amnon 's house and prepare food for him . "
Sai Dauda ya aika saƙo ga Tama a fãdarsa , cewa , " Ki tafi yanzu gidan ɗan'uwanki
Amnon ki shirya masa abinci . "
2SA 13:8     Alignment score: 0.426
So Tamar went to her brother Amnon 's house where he was lying down . She took
dough and kneaded it and formed bread in his sight , and then she baked it .
Sai Tama ta tafi gidan ɗan'uwanta Amnon in da ya ke kwance . Sai ta ɗauki ƙullu ta cuɗa ta yi waina a idonsa , sa'an nan ta toya .
2SA 13:9     Alignment score: 0.269 → 0.282
She took
the pan and gave the bread to him , but he refused to eat . Then Amnon said to the others present , " Send everyone out , away from me . " So everyone went out from him .
Ta ɗauki kaskon kuma ta ba shi wainar , amma ya ƙi ci . Sa'an nan Amnon ya cewa waɗanda ke wurinsa , ' " Kowa ya fita waje , ku ba ni wuri . " Sai kowanne ɗayan su ya fita daga gare shi .
2SA 13:10     Alignment score: 0.441 → 0.456
So Amnon said to Tamar , " Bring the food into my room that I may eat from your hand . " So Tamar took
the bread that she had made , and brought it into the room of Amnon her brother .
Sai Amnon ya cewa Tama , " Kawo abincin nan ɗakina domin in ci daga hannunki . " Sai Tama ta ɗauki wainar da ta yi , ta kawo ta cikin ɗakin Amnon ɗan'uwanta .
2SA 13:11     Alignment score: 0.205 → 0.201
When she had brought the food to him , he took
hold of her and said to her , " Come , sleep with me , my sister . "
Da ta kawo masa abincin , sai ya cafke hannunta ya ce mata , " Ki zo , ki kwana da ni , ' yar uwata . "
2SA 13:12     Alignment score: 0.295
She answered him , " No , my brother , do not force me , for nothing like this should be done in Israel . Do not do this appalling thing !
Ta amsa masa , " A'a , ɗan'uwana
, kada ka matsa mani , domin ba makamancin abu haka da ya kamata ya faru a Isra'ila . Kada ka yi wannan abin kunya !
2SA 13:13     Alignment score: 0.302 → 0.301
How could I be rid of my shame ? What about you ? You would be like one of the fools in Israel ! Now , please speak
to the king , for he would not keep me from you . "
Ƙaƙa zan rabu da kunyata ? Kai kuma fa ? Za ka zama kamar ɗaya daga cikin sakarkaru na Isra'ila ! Yanzu fa in ka yarda ka yiwa sarki magana , ba zai hana ka ni ba . "
2SA 13:14     Alignment score: 0.385
However Amnon would not listen to her . Since he was stronger than Tamar , he seized her and he slept with her .
Duk da haka Amnon ya ƙi ya saurare
ta . Tun da ya fi Tama ƙarfi , sai ya kama ta ya kwana da ita .
2SA 13:15     Alignment score: 0.375 → 0.375
Then Amnon hated Tamar with extreme hatred . He hated her even more than he had desired her . Amnon said to her , " Get up and go . "
Sa'an nan Amnon ya ƙi Tama da mummunar ƙiyayya . Ya ƙi ta fiye da yadda ya yi sha'awarta . Amnon ya ce mata ,
2SA 13:16     Alignment score: 0.367 → 0.368
But she responded to him , " No ! Because this great evil of making me leave is even worse than what you did to me ! " But Amnon did not listen to her .
" Tashi
ki tafi . " Amma ta amsa masa , " A , a ! Wannan babbar muguntar sallamata in tafi ta fi muni da abin da ka yi mani ! " Amma Amnon bai saurare ta ba .
2SA 13:17     Alignment score: 0.289 → 0.315
Instead , he called his personal servant and said , " Take this woman
away from me , and bolt the door after her . "
Maimakon haka , sai ya kira baransa ya ce , " Ka fitar da wannan mata daga gabana , ka kulle ƙofar a bayanta . "
2SA 13:18     Alignment score: 0.278 → 0.298
Then his servant brought her out and bolted the door after her . Tamar was wearing a very decorated robe because the king 's daughters who were virgins dressed that way .
Sai baransa ya fitar da ita ya kulle ƙofar
a bayanta . Tama ta na saye da wata taguwa mai ado sosai domin ' ya'yan sarki mata waɗanda budurwai ne suna yin shiga irin haka .
2SA 13:19     Alignment score: 0.226 → 0.213
Tamar put ashes on her head and tore her robe . She put her hands on her head and walked away , crying aloud
as she went .
Tama ta baɗa toka a kanta ta keta taguwarta . Ta ɗibiya hannayenta a kanta ta tafi , tana rusa kuka sa ' ad da take tafiya .
2SA 13:20     Alignment score: 0.417 → 0.416
Absalom her brother said to her , " Has Amnon your brother been with you ? But now keep quiet , my sister . He is your brother . Do not take
this thing to heart . " So Tamar remained alone in her brother Absalom 's house .
Absalom ɗan'uwanta ya ce mata , " Ko ɗan'uwanki Amnon ya sadu da ke ne ? Amma yanzu ki yi shuru , ' yar uwata . Shi ɗan'uwanki ne . Ka da ki riƙe wannan a zuciya . " Haka Tama ta zauna ita kaɗai a gidan wanta Absalom .
2SA 13:21     Alignment score: 0.511
But when King David heard of all these things , he was very angry
.
Sa ' ad da Sarki Dauda ya ji dukkan waɗannan abubuwa , sai ya husata ƙwarai .
2SA 13:22     Alignment score: 0.457 → 0.463
Absalom said nothing to Amnon , for Absalom hated him for what he had done to her and how he had disgraced his sister Tamar .
Absalom bai cewa Amnon komai ba , gama Absalom ya ƙi shi sabili da abin da ya yi mata da yadda ya kunyatar da ' yar'uwarsa
Tama .
2SA 13:23     Alignment score: 0.498
It came
about after two full years that Absalom had sheep shearers working at Baal Hazor , which is near Ephraim , and Absalom invited all the king 's sons to visit there .
Ya zama fa bayan shekara biyu cur , Absalom na da masu sausayar tumaki da ke aiki a Bãl Hazor , wadda ke kusa da Ifraim , Absalom kuma ya gayyaci dukkan ' ya'yan sarki maza su ziyarci wurin .
2SA 13:24     Alignment score: 0.512
Absalom went to the king and said , " Look now , your servant has sheep shearers . Please , may the king and his servants go with me , your servant . "
Absalom ya tafi wurin sarki ya ce , " Duba yanzu , bawanka yana da masu sausayar
tumaki . Idan ka yarda bari sarki da barorinsa su zo tare da ni , bawanka . "
2SA 13:25     Alignment score: 0.381 → 0.379
The king answered Absalom , " No , my son , all of us should not go because we would be a burden to you . " Absalom begged the king , but he would not go , but he gave
him his blessing .
Sarki ya amsa wa Absalom , " A'a , ɗana kada dukkanmu mu tafi domin za mu wahalshe ka . " Absalom ya ƙarfafa sarki , amma bai yarda ya tafi ba , sai dai ya albarkaci Absalom .
2SA 13:26     Alignment score: 0.539
Then Absalom said , " If not , please let my brother Amnon go with us . " So the king said to him , " Why should Amnon go with you ? "
Sai Absalom ya ce , " In ba haka ba , idan ka yarda bari ɗan'uwana
Amnon ya je tare da mu . " Sai sarki ya ce masa , " Donme Amnon zai je tare da ku ? "
2SA 13:27     Alignment score: 0.6
Absalom pressed David , and so he let Amnon and all the king 's sons go with him .
Absalom ya matsa wa Dauda , sai ya bari Amnon da dukkan ' ya'yan sarki maza su tafi tare da shi .
2SA 13:28     Alignment score: 0.41 → 0.411
Absalom commanded his servants saying , " Listen closely . When Amnon begins to be affected by the wine , and when I say to you , ' Attack Amnon , ' then kill him . Do not be afraid . Have I not commanded you ? Be courageous and brave . "
Absalom ya dokaci
barorinsa cewa , " Ku saurara sosai . Sa ' ad da Amnon ya soma buguwa sosai da ruwan inabi , kuma sa ' ad da zan ce maku , ' Ku hari Amnon , ' sai ku kashe shi . Kada ku ji tsoro . Ba nine na dokace ku ba ? Ku yi ƙarfin hali ku yi mazakutta . "
2SA 13:29     Alignment score: 0.454
So Absalom 's servants did to Amnon as he had commanded them . Then all the king 's sons arose
, and every man mounted his mule and fled .
Sai barorin Absalom suka yiwa Amnon yadda aka dokace su . Sai dukkan ' ya'yan sarki maza suka tashi , kowanne mutum ya haye bisa alfadarinsa ya tsere .
2SA 13:30     Alignment score: 0.433
So it came
about , while they were on the road , that the news came to David saying , " Absalom has killed all the king 's sons , and there is not one of them left . "
Ya zamana fa , lokacin da suke kan hanya , sai labari ya kai wurin Dauda cewa , " Absalom ya kashe dukkan ' ya'yan sarki maza kuma babu ko ɗaya da ya rage a cikinsu . "
2SA 13:31     Alignment score: 0.315
Then the king arose
and tore his clothes , and lay on the floor ; all his servants stood by with their clothes torn .
Sai sarki ya miƙe ya kekketa tufafinsa , ya kwanta a ƙasa ; dukkan barorinsa suka tsaya nan da tufafinsu a yayyage .
2SA 13:32     Alignment score: 0.493 → 0.493
Jonadab son of Shimeah
, David 's brother , answered and said , " Let not my master believe that they have killed all the young men who are the king 's sons , for Amnon only is dead . Absalom has planned this from the day that Amnon violated his sister Tamar .
Yehonadab ɗan Shimeya , ɗan'uwan Dauda , ya amsa ya ce , " Kada ubangidana ya gaskata cewa sun kashe dukkan samari waɗanda ' ya'yan sarki maza ne , gama Amnon ka ɗai ya mutu . Absalom ya ƙudura wanna abu tun daga randa Amnon ya ɓata ' yar'uwarsa Tama .
2SA 13:33     Alignment score: 0.388 → 0.391
So therefore let not my master the king take
this report to heart , so as to believe that all the king 's sons are dead , for Amnon only is dead . "
Saboda haka fa , kada maigidana sarki ya riƙe wannan rahoto a zuciyarsa har da zai gaskata cewa dukkan ' ya'yan sarki maza suka mutu , gama Amnon ne kaɗai ya mutu . "
2SA 13:34     Alignment score: 0.364
Absalom fled away . A servant keeping watch raised his eyes and saw many people coming on the road on the hillside west of him .
Absalom ya gudu . Wani bawa da ke tsaro ya tada idanunsa ya ga mutane da yawa suna zuwa a kan hanya a gefen dutse yamma da shi .
2SA 13:35     Alignment score: 0.491
Then Jonadab said to the king , " Look , the king 's sons are coming . It is just as your servant said . "
Sai Yonadab ya cewa sarki , " Duba , ' ya'yan sarki maza suna zuwa . Ya yi dai - dai da yadda bawanka ya faɗa . "
2SA 13:36     Alignment score: 0.393
So it came
about when he finished speaking , the king 's sons arrived and raised their voices and wept . The king and all his servants also wept bitterly .
Ya zama fa sa ' ad da ya gama magana sai ' ya'yan sarki maza suka iso suka tada muryoyinsu suka yi kuka . Sarki da dukkan barorinsa ma suka yi kuka mai zafi .
2SA 13:37     Alignment score: 0.57
But Absalom fled and went to Talmai son of Ammihud , the king of Geshur . David mourned for his son every day .
Amma Absalom ya gudu ya tafi gunTalmai ɗan Ammihud , sarkin Geshu
. Dauda ya yi ta makokin ɗansa da daɗewa .
2SA 13:38     Alignment score: 0.564
So Absalom fled and went to Geshur , where he was for three years .
Sai Absalom ya gudu ya tafi Geshu
, inda ya kasance har shekara uku .
2SA 13:39     Alignment score: 0.519
The mind of King David longed to go out to see Absalom , for he was comforted concerning Amnon and his death .
Ran Sarki Dauda ya yi marmarin ya tafi ya ga Absalom , gama ya ta'azantu game da Amnon da mutuwarsa .
2SA 13     Average alignment score: 0.414 for 39 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24