Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


2SA 2:1     Alignment score: 0.626
After this David asked Yahweh and said , " Should I go up to one of the cities of Judah ? " Yahweh replied to him , " Go up . " David said , " To which city should I go ? " Yahweh replied , " To Hebron . "
Bayan wannan Dauda ya tambayi
Yahweh ya ce , ' Ko in haura zuwa ɗaya daga cikin biranen Yahuda ? " Yahweh ya amsa masa , " Ka haura . " Dauda ya ce , " Wanne birnin zan je ? " Yahweh ya amsa , " Zuwa Hebron . "


2SA 2:2     Alignment score: 0.668 → 0.689
So David went up with his two wives , Ahinoam from Jezreel , and Abigail from Carmel , the widow of Nabal .
Sai Dauda ya tafi Hebron da matayensa
guda biyu , Ahinowam daga Yezril , da Abigel daga Karmel , gwauruwar Nabal .
2SA 2:3     Alignment score: 0.509
David brought the men who were with him , who each brought his family , to the cities of Hebron , where they began to live
.
Dauda ya kawo mutanen da ke tare da shi , waɗanda kowannen su ya kawo nasa iyalin , zuwa biranen Hebron inda suka fara zaunawa .
2SA 2:4     Alignment score: 0.651
Then men from Judah came and anointed David king over the house of Judah . They told David , " The men of Jabesh Gilead have buried Saul . "
Sa'an nan mutane daga Yahuda suka
zo suka naɗa Dauda sarki bisa gidan Yahuda . Aka cewa Dauda , ' " Mutanen Yabes Giliyad ne suka bizne Saul . "
2SA 2:5     Alignment score: 0.514
So David sent messengers to the men of Jabesh Gilead and said to them , " You are blessed by Yahweh , since you have showed this loyalty to your master Saul and have buried him .
Sai Dauda ya aiki
manzanni ga mutanen Yabes Giliyad suka kuma ce masu , " Yahweh ya albarkace ku , tunda ku ka nuna wannan riƙon amana ga ubangidanku Saul har ku ka bizne shi .
2SA 2:6     Alignment score: 0.337
Now may Yahweh show you covenantal loyalty and faithfulness . I also will show you this goodness because you have done this thing .
Bari yanzu Yahweh ya nuna maku
alƙawarin riƙon amana da aminci . Ni kuma zan yi maku wannan alheri domin kun yi wannan abu .
2SA 2:7     Alignment score: 0.477 → 0.486
Now then , let your hands be strong ; be courageous for Saul your master is dead
, and the house of Judah has anointed me king over them . "
Yanzu dai , bari hannuwanku su ƙarfafa ; ku yi ƙarfin hali domin Saul ubangidanku ya mutu kuma gidan Yahuda sun naɗa ni shafaffen sarki bisan su . "
2SA 2:8     Alignment score: 0.637 → 0.638
But Abner son of Ner , commander of Saul 's army , took
Ishbosheth son of Saul and brought him to Mahanaim .
Amma Abna ɗan , sarkin yaƙin rundunar Saul , ya ɗauki Ishboshet ɗan Saul ya kuma kawo shi Mahanam ,
2SA 2:9     Alignment score: 0.744
He made Ishbosheth king over Gilead , Asher , Jezreel , Ephraim , Benjamin , and over all Israel .
Ya naɗa Ishboshet sarki bisa Giliyad , Ashar
, Yazril , Ifraim , Benyamin , da kuma bisa dukkan Isra'ila .
2SA 2:10     Alignment score: 0.657
Ishbosheth son of Saul , was forty years old when he began to reign over Israel , and he reigned two years . But the house of Judah followed David .
Ishboshet ɗan Saul , yana da shekaru arba'in da ya soma mulki bisa Isra'ila , ya kuma yi mulki shekara
biyu . Amma gidan Yahuda suka bi Dauda .
2SA 2:11     Alignment score: 0.677
The time that David was king in Hebron over the house of Judah was seven years and six months .
Lokacin da Dauda ke sarki cikin Hebron bisa gidan Yahuda shekara
bakwai ne da wata shida .
2SA 2:12     Alignment score: 0.739
Abner son of Ner , and the servants of Ishbosheth son of Saul , went out from Mahanaim to Gibeon .
Abna ɗan , da barorin Ishboshet ɗan Saul , su ka tafi daga Mahanayim zuwa Gibiyan
.
2SA 2:13     Alignment score: 0.463 → 0.464
Joab son of Zeruiah and the servants of David went out and met them by the pool of Gibeon . There they sat down , one group on one side of the pool and the other on the other side .
Yowab ɗan Zeruya da barorin Dauda suka fita suka gamu da su a tafkin Gibiyan
. A nan suka zauna , ɗaya ƙungiyar a ɗaya gefen tafkin ɗayan kuma a ɗaya wancan gefen .
2SA 2:14     Alignment score: 0.59 → 0.591
Abner said to Joab , " Let the young men arise
and compete before us . " Then Joab said , " Let them arise . "
Abna ya cewa Yowab , " Bari samarin su tashi su yi gãsa a gabanmu . " Sai Yowab ya ce , " Bari su tashi . "
2SA 2:15     Alignment score: 0.583
Then the young men got up and gathered together , twelve for Benjamin and Ishbosheth son of Saul , and twelve from servants of David .
Sai samarin suka
tashi suka tattaru tare , sha biyu domin Benyami da Ishboshet ɗan Saul , kuma sha biyu daga barorin Dauda .
2SA 2:16     Alignment score: 0.371 → 0.371
Each man seized his opponent by the head and thrust his sword into the side of his opponent , and they fell
down together . Therefore that place was called " Helkath Hazzurim , " or " Field of Swords , " which is in Gibeon .
Kowanne ya danƙe abokin gasarsa a kai ya soke gefen cikin ɗan'uwansa da takobi , sai su ka faɗi ƙasa tare . Shi ya sa aka kira wurin nan da Ibraniyanci , " Helkat Hazzurim . " ko " Filin Takkuba " wanda ya ke cikin Gibiyan .
2SA 2:17     Alignment score: 0.457
The battle was very severe that day and Abner and the men of Israel were defeated before the servants of David .
Yaƙin ya yi zafi ainun a ranar nan kuma aka buga Abna da mutanen Isra'ila a gaban barorin Dauda .
2SA 2:18     Alignment score: 0.569
The three sons of Zeruiah were there : Joab , and Abishai , and Asahel . Asahel was swift in his feet like a wild gazelle .
' Ya'ya maza uku na Zeruya suna wurin : Yowab , Abishai , da Asahel . Asahel mai zafin gudu da ƙafa ne kamar barewar
jeji .
2SA 2:19     Alignment score: 0.206 → 0.208
Asahel closely pursued Abner and followed him without turning away in any direction .
Asahel ya sheƙa
da gudu bayan Abna ya bishi kurkusa ba ratsewa wani gefen .
2SA 2:20     Alignment score: 0.569 → 0.578
Abner looked behind him and said , " Is that you Asahel ? " He answered , " It is I . "
Abna ya waiga bayansa ya ce , " Kai ne kuwa Asahel ? " Ya amsa , " I , ni ne . "
2SA 2:21     Alignment score: 0.352 → 0.369
Abner said to him , " Turn aside to your right or to your left , and seize one of the young men and take his armor . " But Asahel would not turn aside .
Abna ya ce masa , " Ka juya zuwa gefenka na dama ko hagunka , ka cafke
ɗaya daga cikin samarin ka karɓe makaminsa . " Amma Asahel ya ƙi ratsewa wani gefen .
2SA 2:22     Alignment score: 0.394 → 0.401
So Abner said again to Asahel , " Stop pursuing me . Why should I strike
you to the ground ? How then could I hold up my face to Joab , your brother ? "
Sai Abna ya sãke cewa Asahel , " Ka dena bi na donme zan buga ka ƙasa ? Ƙaƙa kuma zan fuskanci , ɗan'uwanka Yowab ? "
2SA 2:23     Alignment score: 0.341 → 0.347
But Asahel refused to turn aside , and so Abner stabbed him in the body with the blunt end of his spear , so that the spear came out the other side . Asahel fell
down and died there . So it came about that anyone who arrived at the place where Asahel fell down and died , he stopped and stood still .
Amma Asahel ya ƙi ratsewa , saboda haka Abna ya soki jikinsa da kan mashinsa marar kaifi har ma mashin ya fito ta wancan gefen . Asahel ya faɗi ya mutu . Ya zamana fa duk wanda ya iso inda Asahel ya faɗi ya mutu , sai ya dakata ya tsaya shuru .
2SA 2:24     Alignment score: 0.477
But Joab and Abishai pursued Abner . When the sun was going down , they came to the hill of Ammah , which is near Giah by the road to the wilderness of Gibeon .
Amma Yowab da Abishai suka
bi Abna . Sa ' ad da rana take faɗuwa , suka iso tudun Amana , da ke kusa da Giya a hanyar da ta bi ta jejin Gibiyon .
2SA 2:25     Alignment score: 0.286 → 0.365
The men of Benjamin gathered themselves together behind Abner and stood on the top of the hill .
Mutanen Benyaminu suka
haɗa kansu gaba ɗaya suka goyi bayan Abna suka tsaya a kan tudu .
2SA 2:26     Alignment score: 0.417 → 0.417
Then Abner called to Joab and said , " Must the sword devour forever ? Do you not know it will be bitter in the end ? How long will it be before you tell your men to stop pursuing their brothers ? "
Sai Abna ya kira Yowab ya ce , " Dole ne takobi ya hallakar
har abada ? Ba ka sani zai zama da ɗaci a ƙarshe ba ? Har yaushe zai zamana kafin ka gaya wa mutanenka su janye daga fafarar ' yan uwansu ? "
2SA 2:27     Alignment score: 0.293 → 0.287
Joab replied , " Just as God lives , if you had not said that , my soldiers would have pursued their brothers until the morning ! "
Yowab ya amsa , " Na rantse da Yahweh , hakika da baka
faɗi haka ba , da sojojina sun fafari ' yan ' uwansu har zuwa safiya ! "
2SA 2:28     Alignment score: 0.312 → 0.316
So Joab blew
the trumpet , and all his men stopped and did not pursue Israel anymore , nor did they fight anymore .
Sai Yowab ya busa ƙaho , mutanensa duk suka tsaya suka dena fafarar Isra'ila , kuma ba su sake yin faɗa ba .
2SA 2:29     Alignment score: 0.427 → 0.451
Abner and his men traveled all that night through the Arabah . They crossed the Jordan , marched all the next morning , and then reached Mahanaim .
Abna da mutanensa suka yi ta tafiya dare farai cikin Araba
. Suka haye Yodan , suka yi ta tafiya dukkan safiyan nan , sa'annan ne suka kai Mahanayim .
2SA 2:30     Alignment score: 0.46
Joab returned from pursuing Abner . He assembled all his men , from whom were missing Asahel and nineteen of David 's soldiers .
Yowab ya juyo daga fafarar Abna . Ya tara
dukkan mutanensa , cikinsu aka rasa Asahel da sojojin Dauda guda goma sha tara .
2SA 2:31     Alignment score: 0.69 → 0.69
But the men of David had killed 360 men of Benjamin with Abner .
Amma mutanen Dauda sun riga sun kashe mutane 360 na Benyamin da ke tare da Abna .
2SA 2:32     Alignment score: 0.5 → 0.507
Then they took
up Asahel and buried him in the tomb of his father , which was in Bethlehem . Joab and his men traveled all night , and the day dawned on them at Hebron .
Sai suka ɗauki Asahel suka binne shi cikin kabarin mahaifinsa , da ke a Baitalami . Yowab da mutanensa suka yi tafiya dare farai , gari kuma ya waye masu a Hebron .
2SA 2     Average alignment score: 0.494 for 32 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24