Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


2SA 7:1     Alignment score: 0.376
It happened that after the king had settled in his house , and after Yahweh had given him rest from all his surrounding enemies ,
Ya zamana sa ' ad da sarki yana zaune
cikin gidansa , kuma Yahweh ya bashi hutu daga dukkan maƙiyansa kewaye ,


2SA 7:2     Alignment score: 0.585
the king said to Nathan the prophet , " Look , I am living in a house of cedar , but the ark of God is staying
in the middle of a tent . "
sarki ya cewa annabi Natan , " Duba , ina zaune cikin gidan sida , amma akwatin Yahweh yana zaune a cikin tsakiyar rumfa . "
2SA 7:3     Alignment score: 0.614
Then Nathan said to the king , " Go , do what is in your heart , for Yahweh is with you . "
Sai Natan ya cewa sarki , " Je ka , ka yi abin da ke zuciyarka , gama Yahweh yana tare da kai . "
2SA 7:4     Alignment score: 0.604
But that same night the word of Yahweh came to Nathan , saying ,
Amma a daren nan maganar Yahweh ta zo gun Natan cewa ,
2SA 7:5     Alignment score: 0.452
" Go and tell David my servant , ' This is what Yahweh says : Will you build
me a house in which to live ?
" Ka tafi ka gaya wa bawana Dauda , " Wannan shi ne abin da Yahweh ya faɗi : Zaka gina mani gida inda zan zauna a ciki ?
2SA 7:6     Alignment score: 0.36 → 0.361
For I have not lived in a house from the day that I brought up the people of Israel out of Egypt until this present day ; instead , I have been moving about in a tent , a tabernacle .
Gama ban taɓa zama a cikin gida ba daga ranar da na fitar da mutanen Isra'ila daga Masar har zuwa rana ta yau ; maimakon haka ina ta yawo a cikin rumfa
, a rumfar sujada .
2SA 7:7     Alignment score: 0.397 → 0.424
In all places where I have moved among all the people of Israel , did I ever say anything to any of Israel 's leaders whom I appointed to shepherd my people Israel , saying , " Why have you not built me a house of cedar ? " ' "
A dukkan wuraren dana yi yawo a cikin mutanen Isra'ila , na taɓa gaya wa wani ɗaya daga cikin shugabannin Isra'ila wanda na naɗa ya yi makiyayancin mutanena Isra'ila , cewa , " Donme ba ka gina mani gidan itatuwan sida ba ? ' " '
2SA 7:8     Alignment score: 0.494 → 0.495
Now then , tell my servant David , " This is what Yahweh of hosts says : ' I took
you from the pasture , from following the sheep , so that you would be ruler over my people Israel .
Yanzu dai , ka gaya wa bawana Dauda , " Wannan shi ne abin da Yahweh mai runduna ya ce : " Na ɗauko ka daga makiyaya , daga bin tumaki , domin ka zama mai mulki bisa mutanena Isra'ila .
2SA 7:9     Alignment score: 0.432 → 0.432
I have been with you wherever you went . I have cut off all your enemies from before you . Now I will make your name great , like the names of the great ones of the earth .
Na kasance tare da kai duk inda ka tafi . Na datse dukkan maƙiyan
ka daga gaban ka . Yanzu zan sa sunanka ya shahara kamar sunayen shahararrun nan na duniya .
2SA 7:10     Alignment score: 0.237 → 0.239
I will appoint a place for my people Israel and will plant them there , so that they may live in their own place and be troubled no more . No longer will wicked people oppress them , as they did before ,
Zan sanya
wa mutanena Isra'ila wuri , zan kuma kafa su a can , domin su zauna a mazaunin kansu kuma ba za a ƙara wahalshe su ba . Mugayen mutane ba za su ƙara zambatar su ba , kamar yadda suka yi a ,
2SA 7:11     Alignment score: 0.401 → 0.41
as they were doing from the days that I commanded judges to be over my people Israel . Now I will give
you rest from all your enemies . Moreover , I , Yahweh declare to you that I will make you a house .
kamar yadda suke ta yi daga ranar dana umarci alƙalai su kasance bisa mutane na Isra'ila . Yanzu zan ba su hutawa daga dukkan magabtansu . Bugu da ƙari , " Ni , Yahweh , na furta maka cewa zan yi maka gida .
2SA 7:12     Alignment score: 0.388
When your days are fulfilled and you lie down with your fathers , I will raise up a descendant
after you , one who will come out from your body , and I will establish his kingdom .
Sa ' ad da kwanakinka suka cika kuma ka kwanta tare da ubanninka , zan tada wani daga zuriyar ka a bayan ka , wanda zai fito daga cikin jikinka , kuma zan kafa mulkinsa .
2SA 7:13     Alignment score: 0.515
He will build
a house for my name , and I will establish the throne of his kingdom forever .
Shi zai gina gida domin sunana , kuma ni zan kafa kursiyin mulkinsa har abada .
2SA 7:14     Alignment score: 0.258
I will be a father to him , and he will be my son . When he sins , I will discipline him with the rod of men and with the whipping of the sons of men .
Zan zama uba a gare shi , shi kuma zai zama ɗana . Idan ya yi zunubi
, zan hore shi da sandar mutane da kuma bulalar ' ya'yan mutane .
2SA 7:15     Alignment score: 0.421
But my covenant faithfulness will not leave him , as I took
it from Saul , whom I removed from before you .
Amma alƙawarin amincina ba zai barshi ba , kamar yadda da na ɗauke shi daga Saul , wanda na kawar daga gabana .
2SA 7:16     Alignment score: 0.501
Your house and kingdom will be confirmed forever before you . Your throne will be established forever . ' "
Gidanka da mulkinka za a tabbatar har abada a gabanka . Kursiyinka zai tabbata har abada . ' "
2SA 7:17     Alignment score: 0.43
Nathan spoke to David and reported to him all these words , and he told him about the entire vision .
Natan ya yi magana da Dauda ya kuma gaya masa dukkan maganganun nan , ya kuma gaya masa game da wahayin dukka .
2SA 7:18     Alignment score: 0.522
Then David the king went in and sat before Yahweh and said , " Who am I , Yahweh God , and what is my family that you have brought me to this point ?
Sai sarki Dauda ya shiga ciki ya zauna a gaban Yahweh ya ce , " Wane ne ni , Yahweh Allah , kuma mene ne iyalina
har daka kawo ni ga haka ?
2SA 7:19     Alignment score: 0.465 → 0.471
Now this was a small thing in your sight , Lord Yahweh . You have even spoken about your servant 's family for a great while to come , and have shown me future generations , Lord Yahweh !
Yanzu dai wannan ƙaramin abu ne a idonka , Ubangiji Yahweh . Har ma ka yi magana game da iyalin bawanka a kan lokatai
masu zuwa , ka kuma nuna mani tsararraki masu zuwa , Ubangiji Yahweh !
2SA 7:20     Alignment score: 0.512
What more can I , David , say to you ? You have known your servant , Lord Yahweh .
Me kuma ni , Dauda , zan ce maka ? Ka girmama bawanka , Ubangiji Yahweh .
2SA 7:21     Alignment score: 0.329 → 0.329
For your word 's sake , and to fulfill your own purpose , you have done this great thing and revealed it to your servant .
Sabili da maganarka , domin kuma ka cika nufinka , ka yi wannan babban abu kuma ka bayyana shi ga bawanka .
2SA 7:22     Alignment score: 0.438 → 0.438
Therefore you are great , Lord Yahweh , for there is no one like you , and there is no God besides you , as we have heard with our own ears .
Saboda haka kai mai girma ne , Ubangiji Yahweh , domin babu wani kamar ka , kuma babu wani Allah sai kai , kamar yadda muka ji da kunnuwanmu .
2SA 7:23     Alignment score: 0.338 → 0.341
What nation is like your people Israel , the one nation on earth whom you , God , went and rescued for yourself ? You did this so that they would become a people for yourself , to make a name for yourself , and to do great and fearful deeds for your land . You drove
out nations and their gods from before your people , whom you rescued from Egypt .
Wacce al'umma ce kamar mutanenka Isra'ila , al'umman nan guda ɗaya a duniya wadda , kai Allah , ka je ka fanshe mu domin kanka ? Ka yi wannan domin su zama mutanenka , domin ka yiwa kanka suna , ka kuma yi manyan al'amura dana ban tsoro domin ƙasarka . Ka kori al'ummai da gumakunsu daga gaban mutanenka , waɗanda ka kuɓutar da su daga Masar .
2SA 7:24     Alignment score: 0.519
You established Israel as your own people forever , and you , Yahweh , became
their God .
Ka kafa Isra'ila a matsayin mutanenka har abada , kuma kai , Yahweh , ka zama Allahnsu .
2SA 7:25     Alignment score: 0.473
So now , Yahweh God , may the promise that you made concerning your servant and his family be established forever . Do as you have spoken .
Saboda haka yanzu , Yahweh Allah , bari alƙawarin da ka yi game da bawanka da iyalinsa ya tabbata har abada . Ka yi yadda ka faɗa .
2SA 7:26     Alignment score: 0.559 → 0.564
May your name be forever great , so the people will say , ' Yahweh of hosts is the God of Israel , ' while the house of me , David , your servant is established before you .
Bari sunanka ya zama da girma har abada , domin mutane su ce , Yahweh mai runduna shi ne Allah na Isra'ila , ' sa'an nan gidana
ni , Dauda , bawanka ya tabbata a gaban ka .
2SA 7:27     Alignment score: 0.539
For you , Yahweh of hosts , the God of Israel , have revealed to your servant that you will build
him a house . That is why I , your servant , have found courage to pray to you .
Domin kai , Yahweh mai runduna , Allah na Isra'ila , ka bayyana wa bawanka cewa za ka gina masa gida . Shi yasa , ni , bawanka , na sami ƙarfin hali in yi addu'a gare ka .
2SA 7:28     Alignment score: 0.485 → 0.487
Now , Lord Yahweh , you are God , and your words are trustworthy , and you have made this good promise to your servant .
Yanzu dai , Ubangiji Yahweh , kai ne Allah , maganganunka abin dogara ne a gare su , kuma ka yi wannan alƙawari mai ƙyau ga bawanka .
2SA 7:29     Alignment score: 0.545 → 0.554
Now then , let it please you to bless the house of your servant , so that it may continue forever before you . For you , Lord Yahweh , have said these things , and with your blessing your servant 's house will be blessed forever . "
Yanzu dai , bari ya gamsheka ka albarkaci
gidan bawanka , domin ya dawwama a gabanka har abada . Domin kai , Ubangiji Yahweh , ka faɗi waɗannan abubuwa , da kuma albarkarka gidan bawanka zai zama da albarka har abada . "
2SA 7     Average alignment score: 0.446 for 29 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24