Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


2SA 19:1     Alignment score: 0.425
Then the king was deeply unnerved , and he went up to the room over the gate and wept . As he went he grieved , " My son Absalom , my son , my son Absalom ! I wish I had died
instead of you , Absalom , my son , my son ! "
Daga nan sarki ya yi juyayi mai zurfi , ya tafi ya hau kan ƙofar bene ya yi kuka . Yayin da ya ke baƙinciki yana tafe yana cewa " ɗana Absalom , ya ɗana , Absalom ! Da ma ni ne na mutu a madadinka , Absalom , ɗana , ɗana ! "


2SA 19:2     Alignment score: 0.588
Joab was told , " Look , the king is weeping and mourning for Absalom . "
Aka faɗa wa Yowab cewa , " Duba , sarki yana kuka yana makoki domin Absalom . "
2SA 19:3     Alignment score: 0.297
So the victory that day was turned into mourning for all the army , for the army heard it said that day , " The king is mourning for his son . "
Wato nasara ta ranar nan ta koma makoki ga dukkan jama'a
, gama jama'a sun ji cewa a ran nan sarki yana makoki saboda ɗansa . "
2SA 19:4     Alignment score: 0.291 → 0.291
The soldiers had to sneak quietly into the city that day , like people who are ashamed sneak away when they run from battle .
Ya zama lallai ga sojoji su saɗaɗa shiru cikin birni a wannan ranar , kamar mutane masu jin kunya su kan sace jiki sa ' ad da suka gudu daga yaƙi .
2SA 19:5     Alignment score: 0.536
The king covered his face and cried in a loud voice , " My son Absalom , Absalom , my son , my son ! "
Sarki ya rufe fuskarsa ya yi kuka da babbar murya , " Ya ɗana Absalom , Absalom , ya ɗana , ya ɗana ! "
2SA 19:6     Alignment score: 0.413 → 0.42
Then Joab entered into the house to the king and said to him , " You have shamed
the faces of all your soldiers today , who have saved your life today , and the lives of your sons and of your daughters , and the lives of your wives , and the lives of your slave wives ,
Yowab ya shigo cikin gida wurin sarki ya ce masa , " Yau ka kunyatar da fuskokin dukkan sojoji , waɗanda suka ceci ranka yau , da rayukan ' ya'yanka maza da mata , da rayukan matanka , da rayukan matanka bayi ,
2SA 19:7     Alignment score: 0.328 → 0.33
because you love those who hate you , and you hate those
who love you . For today you have shown that commanders and soldiers are nothing to you . Today I believe that if Absalom had lived , and we all had died , then that would have pleased you .
saboda kafi ƙaunar waɗanda suke ƙinka , kuma kana ƙin masoyanka . Gama yau ka nuna cewa Hafsoshi da sojoji ba komai bane a gare ka . Yau na gaskanta da Absalom ya rayu , dukkan mu kuma da mun mutu , wannan da ya faranta maka rai .
2SA 19:8     Alignment score: 0.321
Now therefore get up and go out and speak
kindly to your soldiers , for I swear by Yahweh , if you do not go , not one man will remain with you tonight . That would be worse for you than all the disasters that have ever happened to you from your youth until now . "
Yanzu fa sai ka tashi ka fita kayi magana mai daɗi ga sojojinka , gama na rantse da Yahweh , idan baka tafi ba , babu wanda zai zauna tare da kai a daren nan . Wannan zai fi maka muni cikin dukkan bala'o'in da suka faru da kai daga ƙuruciyarka zuwa yau . "
2SA 19:9     Alignment score: 0.447 → 0.447
So the king got up and sat in the city gate , and all the people were told , " Look , the king is sitting in the gate , " and all the people came before the king . So Israel fled , every man to his home .
Sa'an nan sarki ya tashi ya zauna a ƙofar birni , aka faɗa wa dukkan jama'a , cewa , " Duba fa , ga sarki can yana zaune a cikin ƙofa
. " Daga nan sai dukkan mutane suka zo gaban sarki . Isra'ila kuma suka gudu , kowanne mutum ya tafi gidansa .
2SA 19:10     Alignment score: 0.44
All the people were arguing with each other throughout all the tribes of Israel saying , " The king rescued us out of the hand of our enemies , and he saved us out of the hand of the Philistines , but now he has run out of the land because of Absalom .
Dukkan mutane kuma suna ta muhawara da juna cikin dukkan kabilun Isra'ila suna cewa , " Sarki ya cece mu daga hannun abokan gabanmu , ya kuma cece mu daga hannun Filistiyawa yanzu kuma ya gudu daga ƙasar saboda Absalom .
2SA 19:11     Alignment score: 0.341
Absalom , whom we anointed over us , has died
in battle . So why do you say nothing about bringing the king back ? "
Absalom kuma wanda muka sarautar da shi bisa kanmu , ya mutu cikin yaƙi , Yanzu fa donme bama cewa komai game da dawo da sarki ? "
2SA 19:12     Alignment score: 0.443 → 0.456
King David sent to Zadok and to Abiathar the priests saying , " Speak
to the elders of Judah saying , ' Why are you the last to bring the king back to his palace , since the talk of all Israel favors the king , to bring him back to his palace ?
Sarki Dauda ya aika wurin Zadok da Abiyata firist cewa , ' Kuyi magana da dattawan Yahuda cewa , donme kune na ƙarshe wajen dawo da sarki fãdarsa , da shi ke sarki ya sami tagomashi daga dukkan Isra'ila , a dawo dashi fãdarsa ?
2SA 19:13     Alignment score: 0.406 → 0.405
You are my brothers , my flesh and bone . Why then are you the last to bring back the king ? '
Ku ' yan'uwana ne , ƙashina
ne da namana . Donme ku ne na ƙarshen dawo da sarki ? '
2SA 19:14     Alignment score: 0.441
Then say to Amasa , ' Are you not my flesh and my bone ? God do so to me , and more also , if you are not captain of my army from now on in the place of Joab . ' "
Ku cewa Amasa , ' Kai ba ƙashina
bane da kuma namana ? Allah ya yi mani haka , ya kuma ƙara mani , idan ba ka zama shugaban runduna ta ba daga yanzu zuwa nan gaba a madadin Yowab . ' "
2SA 19:15     Alignment score: 0.425
So he won the hearts of all the men of Judah as one man . They sent to the king saying , " Return , you and all your men . "
Kuma ya rinjayo da zukatan dukkan mutanen Yahuda kamar zuciyar
mutum guda , sai suka aika wa sarki cewa , " Ka dawo , kai da dukkan mutanenka . "
2SA 19:16     Alignment score: 0.568
So the king returned and came to the Jordan . Now the men of Judah came to Gilgal to go to meet the king and then to bring the king across the Jordan .
Sai sarki ya dawo , ya zo Yodan . Mutanen Yahuda kuma suka
zo Gilgal don su tarbi sarki , daga nan suka kawo sarki ƙetaren Yodan .
2SA 19:17     Alignment score: 0.601
Shimei son of Gera , the Benjamite , who was from Bahurim , hurried down with the men of Judah to meet King David .
Shimei ɗan Gera , Benyamine
, wanda ya zo daga Bahurim , ya hanzarta ya sauko tare da mutanen Yahuda domin taryar sarki Dauda .
2SA 19:18     Alignment score: 0.46
There were one thousand men from Benjamin with him , and Ziba the servant of Saul , and his fifteen sons and twenty servants with him . They crossed through the Jordan in the presence of the king .
Akwai mutanen
Benyamin dubu goma tare da shi , da Ziba bawan Saul , da kuma ' ya'yansa goma sha biyar da barorinsa ashirin tare da shi .
2SA 19:19     Alignment score: 0.415 → 0.414
They crossed to bring over the king 's family and to do whatever he thought good . Shimei son of Gera bowed down before the king just before he began to cross the Jordan .
Suka haye taYodan a gaban sarki . Suka
haye domin su kawo iyalin sarki domin ya yi abin da ya yi masa kyau . Shimei kuma ɗan Gera ya sunkuya a gaban sarki tun kafin ya fara haye Yodan .
2SA 19:20     Alignment score: 0.48 → 0.48
Shimei said to the king , " Do not , my master , find
me guilty or call to mind the wrong your servant did the day my master the king left Jerusalem . Please , may the king not take it to heart .
Sai Shimei ya cewa sarki , " Kada , shugabana , ya same ni da laifi ko ya tuna da taurin kan da bawanka ya yi a ranar da shugabana sarki ya bar Yerusalem . In ka yarda , kada sarki ya ajiye wannan a zuciyarsa .
2SA 19:21     Alignment score: 0.5
For your servant knows that I have sinned . See , that is why I have come today as the first from all the family of Joseph to come down to meet my master the king . "
Gama bawanka ya sani na yi zunubi . Duba , shi yasa na zo yau a matsayin na fari
daga cikin dukkan iyalin Yosef na zo domin in taryi shugabana sarki . "
2SA 19:22     Alignment score: 0.633
But Abishai son of Zeruiah answered and said , " Should not Shimei be put to death for this , because he cursed Yahweh 's anointed ? "
Amma Abishai ɗan Zeruya ya amsa ya ce , " Ba za a kashe Shimei ba saboda wannan , saboda ya la'anta shafaffe na Yahweh ? "
2SA 19:23     Alignment score: 0.532
Then David said , " What have I to do with you , you sons of Zeruiah , that you should today be adversaries to me ? Will any man be put to death today in Israel ? For do I not know that today I am king over Israel ? "
Daga nan sai Dauda ya ce , " Me zanyi da ku , ku ' ya'yan Zeruya , da yau za ku zama maƙiyana ? Za a kashe wani mutum yau a cikin Isra'ila ? Gama bana sani cewa yau ni ne sarki bisa Isra'ila ba ? "
2SA 19:24     Alignment score: 0.519
So the king said to Shimei , " You will not die . " So the king promised him with an oath .
Sarki kuwa ya cewa Shimei , " Ba za ka mutu ba " Sai sarki ya yi masa alƙawari tare da rantsuwa .
2SA 19:25     Alignment score: 0.435 → 0.437
Then Mephibosheth son of Saul came down to meet the king . He had not dressed his feet , or trimmed his beard , or washed his clothes from the day the king left until the day he came
home in peace .
Daga nan sai Mefiboshet ɗan Saul ya zo domin ya tarbi sarki . Bai kuwa gyara ƙafafunsa ba , ko ya aske gemunsa , ko ya wanke tufafinsa tun daga lokacin da sarki ya tashi har ranar daya dawo cikin salama .
2SA 19:26     Alignment score: 0.418 → 0.498
So when he came
from Jerusalem to meet the king , the king said to him , " Why did you not go with me , Mephibosheth ? "
Ya zama kuwa sa ' ad da ya zoYerusalem domin ya tarbi sarki , sarki ya ce masa , " Donme ba ka tafi tare da ni ba , Mefiboshet ?
2SA 19:27     Alignment score: 0.42
He answered , " My master the king , my servant deceived me , for I said , ' I will saddle a donkey so I may ride on it and go with the king , because your servant is lame . '
Sai ya amsa , " Ya shugabana sarki , bawana
ya ruɗe ni , gama Na ce , bari in yi ma jakina sirdi , domin in hau in tafi tare da sarki , gama bawanka gurgu ne . '
2SA 19:28     Alignment score: 0.476
My servant Ziba has slandered me , your servant , to my master the king . But my master the king is like an angel of God . Therefore , do what is good in your eyes .
Bawana
Ziba yaci zarafina , bawanka , a wurin shugabana sarki . Amma shugabana sarki kamar mala'ikan Allah ya ke . Don haka , sai ka yi duk abin da kaga ya gamshe ka .
2SA 19:29     Alignment score: 0.344
For all my father 's house were dead men before my master the king , but you set your servant among those who ate at your own table . What right therefore have I that I should still cry any more to the king ? "
Gama duk iyalin gidan mahaifina sun zama matattun mutane gaban shugabana sarki , amma ka sanya bawanka a cikin masu ci a teburinka . Wanne ' yanci nake dashi kuma da zan ƙara yiwa sarki kuka ? "
2SA 19:30     Alignment score: 0.371
Then the king said to him , " Why explain anything further ? I have decided that you and Ziba will divide the fields . "
Daga nan sarki ya ce masa , " Donme ka ƙara
wani abu kuma ? Na yanke shawarar cewa kai da Ziba za ku raba gonakin . "
2SA 19:31     Alignment score: 0.48
So Mephibosheth replied to the king , " Yes , let him take it all , since my master the king has come
safely to his own home . "
Sai Mefiboshet ya amsa wa sarki , " I , bari ya ɗauka duka , da shi ke shugabana sarki ya dawo gidansa lafiya . "
2SA 19:32     Alignment score: 0.589
Then Barzillai the Gileadite came down from Rogelim to cross over the Jordan with the king , and he accompanied the king over the Jordan .
Daga nan sai Barzillai Bagiliye ya zo daga Rogelim ya haye Yodan tare da sarki , domin ya raka shi hayin Yodan .
2SA 19:33     Alignment score: 0.359 → 0.359
Now Barzillai was a very old man , eighty years old . He had furnished the king with provisions while he stayed at Mahanaim , for he was a very wealthy man .
Yanzu dai Barzillai ya tsufa ƙwarai , shekarunsa tamanin . Ya tanadarwa sarki abin zaman gari lokacin da ya ke zaune
a Mahanayim , gama shi mai arzaki ne .
2SA 19:34     Alignment score: 0.489
The king said to Barzillai , " Come
over with me , and I will provide for you to stay with me in Jerusalem . "
Sarki ya ce da Barzillai , " Sai ka haye tare da ni , ni kuwa zan tanada maka ka zauna tare da ni a Yerusalem . "
2SA 19:35     Alignment score: 0.474 → 0.474
Barzillai replied to the king , " How many days are left in the years of my life , that I should go up with the king to Jerusalem ?
Barzillai ya amsa wa sarki , " Sauran kwanaki nawa suka
rage cikin shekarun rayuwata , da zan haura tare da sarki zuwa Yerusalem ?
2SA 19:36     Alignment score: 0.305 → 0.305
I am eighty years old . Can I distinguish between good and bad ? Can your servant taste what I eat or what I drink ? Can I hear any more the voice of singing men and singing women ? Why then should your servant be a burden to my master the king ?
Shekaruna
tamanin . Zan iya banbance tsakanin abu mai kyau da mugu ? Ko bawanka zai iya ɗanɗana abin da nake ci ko abin da nake sha ? Yanzu zan iya jin kowacce muryar mawaƙa maza da waƙar mata ? Donme bawanka za ya zama nawaya ga shugabana sarki ?
2SA 19:37     Alignment score: 0.365
Your servant would like to just go over the Jordan with the king . Why should the king repay me with such a reward ?
Bawanka yana so ya haye Yodan kaɗai tare da sarki . Donme sarki zai saka mani da irin wannan ladar
?
2SA 19:38     Alignment score: 0.418
Please let your servant return back home , so I may die in my own city by the grave of my father and my mother . But see , here is your servant Kimham . Let him cross over with my master the king , and do for him what seems good to you . "
Ina roƙonka ka bar bawanka ya koma gida , domin in mutu cikin birnina
a kabarin mahaifina da mahaifiyata . Amma ka duba , ga bawanka Kimham . Bari ya haye tare da shugabana sarki , kayi masa abin da ya yi maka kyau . "
2SA 19:39     Alignment score: 0.336 → 0.334
The king answered , " Kimham will go over with me , and I will do for him what seems good to you , and whatever you desire from me , I do that for you . "
Sarki ya amsa ya ce , " Kimham zai haye tare da ni , kuma zan yi masa abin da kake so , iyakar abin da kake nema
kuma a gare ni , zan yi maka . "
2SA 19:40     Alignment score: 0.504 → 0.505
Then all the people crossed the Jordan , and the king crossed over , and the king kissed Barzillai and blessed him . Then Barzillai returned to his own home .
Daga nan sai dukkan mutane suka
haye Yodan , sarki ma ya haye , sai sarki ya sumbaci Barzillai ya kuma albarkace shi . Daga nan sai Barzillai ya koma gidansa .
2SA 19:41     Alignment score: 0.553
So the king crossed over to Gilgal , and Kimham crossed over with him . All the army of Judah brought the king over , and also half the army of Israel .
Sai sarki ya haye zuwa Gilgal , Kimham kuma ya haye tare da shi . Dukkan jama'ar
Yahuda kuma suka ƙetarar da sarki , da rabin jama'ar Isra'ila kuma .
2SA 19:42     Alignment score: 0.559 → 0.558
Soon all the men of Israel began to come to the king and say to the king , " Why have our brothers , the men of Judah , stolen you away and brought the king and his family over the Jordan , and all David 's men with him ? "
Nan da nan sai dukkan mutanen Isra'ila suka fara zuwa wurin sarki suka
ce da sarki , " Donme ' yan'uwanmu , mutanen Yahuda , suka sace ka suka kawo sarki da iyalinsa hayin Yodan , da dukkan mazajen Dauda tare da shi ? "
2SA 19:43     Alignment score: 0.338 → 0.36
So the men of Judah answered the men of Israel , " It is because the king is more closely related to us . Why then are you angry
about this ? Have we eaten anything that the king had to pay for ? Has he given us any gifts ? "
Sai mutanen Yahuda suka amsa wa mutanen Isra'ila suka ce , domin sarki danginmu ne na kusa . donme kuke fushi game da wannan ? Mun ci wani abin da ya zama lallai sarki dole ya biya ? Ko ya ba mu wasu kyaututtuka ? "
2SA 19:44     Alignment score: 0.409 → 0.414
The men of Israel answered the men of Judah , " We have ten tribes related to the king , so we have even more right to David than you . Why then did you despise us ? Was not our proposal to bring back our king the first to be heard ? " But the words of the men of Judah were even more harsh than the words of the men of Israel .
Sai mutanen Isra'ila suka
amsa wa mutanen Yahuda , " Mu na da kabilai goma da suke dangantaka da sarki , ' yancin da muke dashi wurin Dauda yafi naku . Donme ku ka rena mu ? Ba shawarar mu aka fara ji ba ta dawo da sarkinmu ? " Amma kalmomin mutanen Yahuda sun fi kalmomin mutanen Isra'ila zafi .
2SA 19     Average alignment score: 0.435 for 44 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24