Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


2SA 4:1     Alignment score: 0.517
When Ishbosheth , Saul 's son , heard that Abner was dead
in Hebron , his hands became weak , and all Israel was troubled .
Lokacin da Ishboshet , ɗan Saul , ya ji Abna ya mutu a Hebron , sai hannuwasa suka yi rauni , dukkan Isra'ila suka tsorata .


2SA 4:2     Alignment score: 0.491 → 0.492
Now Saul 's son had two men who were captains of groups of soldiers . The name of one was Baanah and the other Recab
, sons of Rimmon the Beerothite of the people of Benjamin ( for Beeroth is also considered part of Benjamin ,
Ɗan Saul yana da mutane biyu waɗanda shugabanni ne na ƙungiyoyin sojoji . Sunan ɗayan Bãna ɗayan kuma Rekab , ' ya'yan Rimon Babirote na mutanen Benyamin ( gama ana ɗaukar Birot a yankin Benyamin ta ke ) ,
2SA 4:3     Alignment score: 0.237
and the Beerothites fled to Gittaim and have been living there until this very time ) .
Birotiyawa sun gudu ne zuwa Gittam
kuma har yau suna zama a can .
2SA 4:4     Alignment score: 0.477 → 0.499
Now Jonathan , Saul 's son , had a son who was crippled in his feet . He was five years old when the news about Saul and Jonathan came from Jezreel . His nurse picked him up to flee . But as she was running , Jonathan 's son fell
and became lame . His name was Mephibosheth .
Yanzu dai , Yonatan ɗan Saul , yana da ɗa wanda gurgu ne a ƙafa . Yana da shekara biyar sa ' ad da labari ya zo akan Saul da Yonatan daga Yeziril . Sai mai renonsa ta ɗauke shi don ta gudu da shi . Amma da ta ke gudu , sai ɗan Yonatan ya faɗi ya gurgunce . Sunansa Mafiboshet .
2SA 4:7     Alignment score: 0.326 → 0.349
So after they entered the house , they attacked him and killed him as he was lying on his bed in his room . Then they cut off his head and carried it away , traveling on the road all night to the Arabah .
To bayan da suka shiga ɗakin , sai suka faɗa masa suka
kashe shi sa ' ad da ya ke ƙwance kan gadonsa . Suka yanke kansa suka tafi da shi , suka yi tafiya dukkan dare zuwa Araba .
2SA 4:8     Alignment score: 0.513 → 0.519
They brought the head of Ishbosheth to David at Hebron , and they said to the king , " Look , this is the head of Ishbosheth son of Saul , your enemy , who sought your life . Today Yahweh has avenged our master the king against Saul and his descendants . "
Suka kawo kan Mafiboshet gun Dauda a Hebron , suka kuma ce da sarki , " Duba , wannan kan Mafiboshet ɗan Saul ne , maƙiyinka , wanda ya nemi ranka . Yau Yahweh ya sãka wa maigidanmu sarki gãba da Saul da zuriyarsa
. "
2SA 4:9     Alignment score: 0.514 → 0.515
David answered Recab
and Baanah his brother , the sons of Rimmon the Beerothite ; he said to them , " As Yahweh lives , who delivered my life from every trouble ,
Dauda ya amsa wa Rekab da Bãna ɗan'uwansa , ' ya'yan Riman Babirote ; ya ce masu , " Na rantse da ran Yahweh , wanda ya ceci raina daga kowacce wahala ,
2SA 4:10     Alignment score: 0.237 → 0.309
when someone told me , ' Look , Saul is dead
, ' thinking he was bringing good news , I seized him and killed him at Ziklag . That was the reward I gave him for his news .
wani ya gaya mani ; ' Duba , Saul ya mutu , ' yana tsammanin ya kawo labari mai daɗi , sai na danƙe shi na kashe shi a Ziglag . Wannan shi ne ladan dana bashi don labarinsa mai daɗi .
2SA 4:11     Alignment score: 0.351
How much more , when wicked men have killed an innocent person in his own house on his bed , should I not now require his blood from your hand , and remove you from the earth ? "
To ba zan yi fiye da haka ba , sa ' ad da mugayen mutane suka kashe mutum marar laifi a cikin gidansa a kan gadonsa , yanzu ba zan nemi jininsa daga hannunku
in kuma tumbuƙe ku daga duniya ba ? "
2SA 4:12     Alignment score: 0.434 → 0.441
Then David gave
orders to the young men , and they killed them and cut off their hands and feet and hung them up beside the pool at Hebron . But they took the head of Ishbosheth and buried it in the grave of Abner in Hebron .
Sa'an nan Dauda ya umarci samari , suka kashe su suka yanke hannuwansu da ƙafafunsu kuma suka rataye su a gaɓar tafki a Hebron . Amma suka ɗauki kan Mefiboshet suka binne shi a kabarin Abna a Hebron .
2SA 4     Average alignment score: 0.439 for 10 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24