Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


2SA 15:1     Alignment score: 0.516
It came
about after this that Absalom prepared a chariot and horses for himself , with fifty men to run before him .
Ana nan bayan wannan kuma Absalom ya shirya karusa da dawakai domin kansa , tare da mutane hamsin masu gudu a gabansa .


2SA 15:2     Alignment score: 0.449
Absalom would get up early and stand beside the road leading to the city gate . When any man had a dispute to come
to the king for judgment , Absalom called to him and said , " From what city have you come ? " Then the man would answer , " Your servant is from one of the tribes of Israel . "
Absalom zai tashi da wuri ya tsaya a bakin hanya mai zuwa ƙofar birni , sa ' ad da kowanne mutum ya ke da matsalar da za a kawo wa sarki domin shari'a , daga nan sai Absalom ya kira shi ya ce , " Daga wanne birni ka zo ? " sai mutumin ya amsa , " Bawanka daga ɗaya daga cikin kabilun Isra'ila ya ke . "
2SA 15:3     Alignment score: 0.31
So Absalom would say to him , " Look , your case is good and right , but there is no one empowered by the king to hear your case . "
Sai Absalom ya ce masa , Duba , maganarka tana da kyau da kuma gaskiya , amma sarki bai sanya
kowa da zai ji maganarka ba . "
2SA 15:4     Alignment score: 0.316
Absalom added , " I wish that I were made judge in the land , so that every man who had any dispute or cause might come to me , and I would bring him justice ! "
Absalom ya ƙara da cewa , " Ina ma da ni aka sanya
in zama alƙali cikin ƙasar , domin kowanne mutum da ke da kowacce irin matsala ko dalili ya zo wurina , kuma zan yi masa adalci ! "
2SA 15:5     Alignment score: 0.37
So it came
about that when any man came to Absalom to honor him , Absalom would put out his hand and take hold of him and kiss him .
Ya zama kuwa idan kowanne mutum ya zo wurin Absalom domin ya girmama shi , Absalom ya kan miƙa hannunsa ya kama shi ya yi masa sumba .
2SA 15:6     Alignment score: 0.526
Absalom acted in this way to all Israel who came to the king for judgment . So Absalom stole
the hearts of the men of Israel .
Absalom ya aikata wannan ga dukkan Isra'ila musamman wanda ya zo wurin sarki domin shari'a . Da haka Absalom ya sace zukatan mutanen Isra'ila .
2SA 15:7     Alignment score: 0.441 → 0.44
It came
about at the end of four years that Absalom said to the king , " Please let me go and pay a vow that I have made to Yahweh in Hebron .
Ana nan bayan shekaru huɗu sai Absalom ya cewa sarki , " Ina roƙonka ka yardar mani in tafi in cika wa'adin da na yiwa Yahweh cikin Hebron .
2SA 15:8     Alignment score: 0.538 → 0.549
For your servant made a vow while I was living at Geshur in Aram , saying , ' If Yahweh will indeed bring me again to Jerusalem , then I will worship Yahweh . ' "
Gama bawanka ya yi wa'adi lokacin da nake zama a Geshu
cikin Aram , cewa , ' Idan ya tabbata Yahweh ya sake dawo da ni Yerusalem , daga nan zan yi wa Yahweh sujada . ' "
2SA 15:9     Alignment score: 0.549
So the king said to him , " Go in peace . " So Absalom arose
and went to Hebron .
Sai sarki ya ce masa , " Tafi lafiya " Sai Absalom ya tashi ya tafi Hebron .
2SA 15:10     Alignment score: 0.568 → 0.572
But then Absalom sent spies throughout all the tribes of Israel , saying , " As soon as you hear the sound of the trumpet , then you must say , ' Absalom is king in Hebron . ' "
Amma Absalom ya aika da masu leƙen asirin ƙasa
cikin dukkan kabilun Isra'ila , ya na cewa , da zarar kun ji busar ƙaho , daga nan dole ku ce , ' Absalom ne sarki cikin Hebron . ' "
2SA 15:11     Alignment score: 0.486 → 0.487
With Absalom went two hundred men from Jerusalem , who were invited . They went in their innocence , not knowing anything that Absalom had planned .
Mazaje ɗari biyu suka ta fi tare
da Absalom daga Yerusalem , waɗanda aka gayyata . Sun tafi cikin rashin sanin su , ba su da masaniyar abin da Absalom ya rigaya ya shirya .
2SA 15:12     Alignment score: 0.444 → 0.454
While Absalom offered sacrfices , he sent for Ahithophel from his hometown of Giloh . He was David 's counselor . Absalom 's conspiracy was strong , for the people following Absalom were constantly increasing .
Lokacin da Absalom ke cikin miƙa hadayu
, ya aika a kirawo Ahitofel daga garinsa a Gilo . Shi ne mai ba Dauda shawara . Makircin Absalom kuwa ya yi ƙarfi , gama mutanen da ke bin Absalom kullum sai ƙaruwa suke yi .
2SA 15:13     Alignment score: 0.431
A messenger came to David saying , " The hearts of the men of Israel are following after Absalom . "
Wani ɗan saƙo ya zo wurin Dauda ya ce , " Zukatan mutanen Isra'ila sun koma
wajen Absalom . "
2SA 15:14     Alignment score: 0.376 → 0.385
So David said to all his servants who were with him at Jerusalem , " Arise
and let us flee , or none of us will escape from Absalom . Prepare to leave immediately , or he will quickly overtake us , and he will bring down disaster on us and attack the city with the edge of the sword . "
Sai Dauda ya cewa dukkan bayinsa da e tare da shi a Yerusalem , " Tashi bari mu gudu , in ba haka ba a cikinmu babu wanda zai kuɓuta daga hannun Absalom . Mu hanzarta tashi , kada ya same mu da sauri , kuma ya kawo bala'i a kanmu ya bugi birnin da kaifin takobi .
2SA 15:15     Alignment score: 0.414 → 0.415
The king 's servants said to the king , " Look , your servants are ready to do whatever our master the king decides . "
Bayin sarki suka
cewa sarki , " Duba , bayin sarki a shirye suke su yi duk iyakar abin da shugabanmu sarki ya ayyana . "
2SA 15:16     Alignment score: 0.465
The king left and all his family after him , but the king left ten women , who were concubines , to keep the palace .
Sarki ya fita dukkan iyalinsa kuma suka
bi shi , amma sarki ya bar mata goma , waɗanda ƙwaraƙwarai ne domin su kula da fãda .
2SA 15:17     Alignment score: 0.377
After the king went out and all the people after him , they stopped at the last house .
Bayan da sarki ya fita tare
da dukkan mutanen da ke bayansa , suka tsaya a gida na ƙarshe .
2SA 15:18     Alignment score: 0.516
All his army marched with him , and before him went all the Kerethites , and all the Pelethites , and all the Gittites six hundred men who had followed him from Gath .
Dukkan rundunarsa suka
tafi tare da shi , a gaban sa kuma dukkan Keretawa , da dukkan Feletawa , da dukkan Gittiyawa - mutum ɗari shida waɗanda suka bi shi tun daga Gat .
2SA 15:19     Alignment score: 0.389
Then the king said to Ittai the Gittite , " Why will you come with us ? Return and stay with the king , for you are a foreigner and an exile . Return to your own place .
Sa'an nan sarki ya cewa Ittai Bagitti
, " Donme za ka zo , tare da mu ? Ka koma ka zauna tare da sarki Absalom , gama kai baƙo ne ɗan bauta kuma , ka koma wurinka .
2SA 15:20     Alignment score: 0.25 → 0.25
Since you just left yesterday , why should I make you wander all over with us ? I do not even know where I am going . So return and take
your fellow countrymen back . May loyalty and faithfulness go with you . "
Da ya ke jiya kaɗai ka tafi , donme zan sa ka kai da komowa tare da mu ? Gashi kuwa ban ma san inda zan tafi ba . Don haka sai ka juya ka koma ka ɗauki ' yan ƙasarka . Bari bangirmanka da aminci su tafi tare da kai . "
2SA 15:21     Alignment score: 0.471 → 0.487
But Ittai answered the king and said , " As Yahweh lives , and as my master the king lives , surely in whatever place where my master the king goes , there also will your servant go , whether that means living or dying . "
Amma Ittai ya amsa wa sarki ya ce , " Na rantse da ran Yahweh , da ran shugabana sarki kuma , hakika duk wurinda shugabana sarki ya tafi , can ne kuma bawanka za shi , ko ya kai ga rayuwa ko ga mutuwa . "
2SA 15:22     Alignment score: 0.463 → 0.478
So David said to Ittai , " Go ahead and continue with us . " So Ittai the Gittite marched with the king , along with all his men and all the families who were with him .
Sai Dauda ya cewa Ittai , " Jeka ka ci gaba tare da mu " Sai Ittai Bagitti
ya haye tare da sarki , da dukkan mutane da dukkan iyalin da ke tare da shi .
2SA 15:23     Alignment score: 0.406
All the country wept with a loud voice as all the people passed by over the Kidron Valley , and as the king also himself crossed over . All the people traveled on the road toward the wilderness .
Dukkan ƙasar kuwa ta yi kuka da babbar murya yayin da dukkan mutane suka ratsa ta hayin kwarin Kidron , sarki ma da kansa ya haye . Dukkan mutane suka
yi tafiya a ƙasa zuwa wajen hanyar jeji .
2SA 15:24     Alignment score: 0.461 → 0.461
Even Zadok with all the Levites , carrying the ark of the covenant of God , were present . They set the ark of God down , and then Abiathar joined them . They waited until all the people had passed by out of the city .
Har su Zadok da dukkan Lebiyawa , masu ɗauke da akwatin alƙawarin Allah , suna wurin . Suka ajiye akwatin Allah a ƙasa , Abiyata ya bi su . Suka jira har saida dukkan mutane suka gama fitowa daga cikin birni .
2SA 15:25     Alignment score: 0.461 → 0.465
The king said to Zadok , " Carry the ark of God back into the city . If I find
favor in the eyes of Yahweh , he will bring me back here and show me again the ark and the place where he lives .
Sai sarki ya cewa Zadok , " Ka ɗauki akwatin Allah ka mai da shi cikin birni . Idan na sami tagomashi a idon Yahweh , zai komo da ni nan , ya kuma sake nuna mani akwatin da wurin zamansa .
2SA 15:26     Alignment score: 0.353
But if he says , ' I am not pleased with you , ' look , here am I , let him do to me whatever seems good to him . "
Amma idan ya ce , " Ba na jin daɗinka
, ' Duba Ina nan , bari ya yi mani abin da ya ga ya yi masa kyau . "
2SA 15:27     Alignment score: 0.604
The king also said to Zadok the priest , " Are you not a seer ? Return into the city in peace , and your two sons with you , Ahimaaz your son , and Jonathan son of Abiathar .
Sai sarki ya cewa Zadok firist , kai ba mai gani ba ne ? Ka koma cikin birni lafiya , da ' ya'yanka biyu tare da kai , Ahimãz ɗanka , da Yonatan ɗan Abiyata .
2SA 15:28     Alignment score: 0.21 → 0.224
See , I will wait at the fords of the Arabah until word comes from you to inform me . "
Duba , a wurin mashigai na jeji zan jira har sai magana ta zo daga gare ku ka sanar da ni . "
2SA 15:29     Alignment score: 0.518
So Zadok and Abiathar carried the ark of God back into Jerusalem , and they stayed there .
Sai Zadok da Abiyata suka
ɗauki akwatin alƙawari na Allah suka mai da shi cikin Yerusalem , suka kuma zauna can .
2SA 15:30     Alignment score: 0.348
But David ascended barefoot and weeping up the Mount of Olives , and he had his head covered . Every man of the people who were with him covered his head , and they went up weeping as they walked .
Amma Dauda ya haura ba takalmi
yana kuka har zuwa Dutsen Zaituna , kuma ya rufe kansa . Kowanne mutum cikin mutanen da ke tare da shi ya rufe kansa , suka hau suna kuka yayin da suke tafiya .
2SA 15:31     Alignment score: 0.511
Someone told David saying , " Ahithophel is among the conspirators with Absalom . " So David prayed , " O Yahweh , please turn Ahithophel 's advice into foolishness . "
Sai wani ya faɗawa Dauda ya ce , Ahitofel na cikin masu maƙida da Absalom . " Dauda ya yi addu'a ya ce , " Ya Yahweh , ina roƙonka ka juyar
da shawarar Ahitofel ta zama wawanci . "
2SA 15:32     Alignment score: 0.321 → 0.324
It came
about that when David arrived at the top of the road , where God used to be worshiped , Hushai the Arkite came to meet him with his coat torn and earth on his head .
Ana nan sa ' ad da Dauda ya kai kan hanya , inda a ke yiwa Allah sujada , Hushai Ba'arkite ya zo ya sadu da shi da yagaggar tufa da ƙura a kansa .
2SA 15:33     Alignment score: 0.336 → 0.347
David said to him , " If you travel with me , then you will be a burden to me .
Dauda ya ce masa , " I dan za ka yi tafiya tare da ni , za ka zama nawaya a gare ni .
2SA 15:34     Alignment score: 0.493
But if you return to the city and say to Absalom , ' I will be your servant , king , as I have been your father 's servant in time past , so will I now be your servant , ' then you will confuse Ahithophel 's advice for me .
Amma idan ka juya
cikin birni ka ce da Absalom , ' Zan zama bawanka , ya sarki , kamar yadda na zama bawan mahaifinka a kwanakin baya , haka kuma yanzu zan zama bawanka , ' ta haka za ka ruɗar da shawarar Ahitofel domina .
2SA 15:35     Alignment score: 0.401
Will you not have the priests Zadok and Abiathar with you ? So whatever you hear in the king 's palace , you must tell it to Zadok and Abiathar the priests .
Ba za ka tafi tare
da Zadok da Abiyata firist tare da kai ba ? Zai zama kuwa duk abin da ka ji a fadar sarki , dole ka faɗawa Zadok da Abiyata firist .
2SA 15:36     Alignment score: 0.481 → 0.484
See that they have there with them their two sons , Ahimaaz , Zadok 's son , and Jonathan , Abiathar 's son . You must send
to me by their hand everything that you hear . "
Duba can suna tare da ' yayansu biyu , Ahimãz ɗan Zadok da Yonatan ɗan Abiyata . Dole ta hannunsu za ku aiko mani da dukkan abin da kuka ji . "
2SA 15:37     Alignment score: 0.61
So Hushai , David 's friend , came into the city as Absalom arrived and entered into Jerusalem .
Sai Hushai , abokin Dauda , ya zo cikin birni yayin da Absalom ya kai kuma ya shiga cikin Yerusalem .
2SA 15     Average alignment score: 0.439 for 37 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24