Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


2SA 18:1     Alignment score: 0.411
David counted the soldiers who were with him and appointed captains of thousands and captains of hundreds over them .
Dauda ya ƙidaya sojojin da ke tare da shi ya naɗa shugabanni
na dubbai da na ɗarurruka a bisansu .


2SA 18:2     Alignment score: 0.442 → 0.481
Then David sent out the army , one - third under the command of Joab , another third under the command of Abishai son of Zeruiah , Joab 's brother , and still another third under the command of Ittai the Gittite . The king said to the army , " I will certainly go out with you myself , too . "
Daga nan Dauda ya aika da rundunar soja , ɗaya bisa uku ƙarƙashin , umarnin Yowab , waɗansu kashi uku kuma ƙarƙashin umarnin Abishai ɗan Zeruya , ɗan uwan Yowab , har yanzu wani kashi na uku kuma ƙarƙashin umarnin Ittai Ba - gitte . Sarki kuma ya cewa rundunar yaƙi , " Lallai zan fita tare daku da kaina , nima . "
2SA 18:3     Alignment score: 0.408 → 0.409
But the men said , " You must not go to battle , for if we flee away they will not care about us , or if half of us die they will not care . But you are worth
ten thousand of us ! Therefore it is better that you be ready to help us from the city . "
Amma mazajen suka ce , " Ba dole sai ka je yaƙi ba , gama idan mun gudu ba za su kula da mu ba , ko idan rabin mu sun mutu ba za su kula ba . Amma darajarka a bakin zambar goma tamu ce ! Domin wannan ya fi kyau kai ka kasance da shirin yi mana taimako daga cikin birni . "
2SA 18:4     Alignment score: 0.399 → 0.396
So the king answered them , " I will do whatever seems best to you . " The king stood by the city gate while all the army went out by hundreds and by thousands .
Sai sarki ya amsa masu , " Zan yi duk abin da ku ka ga yafi maku
kyau . " Sarki ya tsaya a bakin ƙofar birni yayin da dukkan rundunar yaƙi suka fita ɗari - ɗari da dubu - dubu .
2SA 18:5     Alignment score: 0.54
The king commanded Joab , Abishai , and Ittai saying , " Deal gently for my sake with the young man , with Absalom . " All the people heard that the king had given the captains this command about Absalom .
Sai sarki ya umarci
Yowab , Abishai , da Ittai cewa , " kuyi a hankali da saurayin nan , da Absalom , sabili da ni . " Dukkan mutane sun ji cewa sarki ya ba shugabanni wannan umarni game da Absalom .
2SA 18:6     Alignment score: 0.363 → 0.363
So the army went out into the countryside against Israel ; the battle spread into the forest of Ephraim .
Rundunar yaƙi suka fita zuwa cikin filin karkara garin suyi yaƙi da Isra'ila ; yaƙin ya bazu
zuwa cikin kurmin Ifraim .
2SA 18:7     Alignment score: 0.391
The army of Israel was defeated there before the soldiers of David ; there was a great slaughter there that day of twenty thousand men .
Rundunar yaƙin Isra'ila sun sha kãshi a wurin a hannun
sojojin Dauda ; a rannar kuwa aka yi kisa mai yawa a wurin an kashe mazaje dubu ashirin .
2SA 18:8     Alignment score: 0.248
The battle spread throughout the whole countryside , and more men were consumed by the forest than by the sword .
Faɗan ya bazu
ko'ina cikin ɓangaren ƙasar , mazajen da kurmi ya cinye suka fi waɗanda suka mutu ta kaifin takobi .
2SA 18:9     Alignment score: 0.39 → 0.391
Absalom happened to meet some of David 's soldiers . Absalom was riding his mule , and the mule went under the thick branches of a large oak tree , and his head was caught up in the tree branches . He was left dangling between the ground and the sky while the mule he was riding kept going .
Ya kasance kuwa Absalom ya gamu da waɗansu sojojin Dauda . Absalom yana tafiya kan alfadarinsa , alfadarin kuwa ya shiga ƙarƙashin cikin rassa masu kauri na itacen rimi , itacen kuwa ya kama kansa cikin rassan . Yana reto tsakanin sama da ƙasa alfadarin da ya ke haye akai kuwa ya ci gaba da tafiya .
2SA 18:10     Alignment score: 0.411 → 0.415
Someone saw this
and told Joab , " Look , I saw Absalom hanging in an oak tree ! "
Wani mutum daya gani sai ya fada wa Yowab , " Duba , na ga Absalom rataye a itacen rimi ! "
2SA 18:11     Alignment score: 0.41
Joab said to the man who told him about Absalom , " Look ! You saw him ! Why did you not strike
him down to the ground ? I would have given you ten silver shekels and a belt . "
Yowab ya ce da mutumin daya faɗa masa game da Absalom , " Duba ! ka ganshi ! donme ba ka buge shi a ƙasa ba ? Ai da na baka azurfa goma da ɗammara . "
2SA 18:12     Alignment score: 0.462 → 0.462
The man replied to Joab , " Even if I received a thousand silver shekels , still I would not have reached out my hand against the king 's son , because we all heard the king command you , Abishai , and Ittai , saying , ' No one must touch the young man Absalom . '
Sai mutumin ya amsa wa Yowab , " Koda na karɓi shekel ɗin azurfa dubu , duk da haka bazan miƙa hannuna gãba da ɗan sarki ba , domin mun ji umarnin da sarki ya ba ku , Abishai da Ittai cewa , ' kada kowa ya taɓa saurayin nan Abasalom
. '
2SA 18:13     Alignment score: 0.345
If I had risked my life by a falsehood ( and there is nothing hidden from the king ) , you would have abandoned me . "
Da na yi kasada da raina ta wurin ƙarya ( kuma babu abin da ke ɓoye a wurin sarki ) , da ka yashe ni , "
2SA 18:14     Alignment score: 0.421
Then Joab said , " I will not wait for you . " So Joab took
three javelins in his hand and thrust them through the heart of Absalom , while he was still alive and hanging from the oak .
Daga nan sai Yowab ya ce , " Ba zan jira ka ba . " Sai Yowab ya ɗauki mãshi uku cikin hannunsa ya caka su cikin zuciyar Absalom , yayin da ya ke da rai ya ke kuma rataye a itacen rimi .
2SA 18:15     Alignment score: 0.405
Then ten young men who carried Joab 's armor surrounded Absalom , attacked him , and killed him .
Daga nan majiya ƙarfi guda goma masu ɗauke
da sulken Yowab suka kewaye Absalom , suka buge shi , suka kashe shi .
2SA 18:16     Alignment score: 0.339 → 0.339
Then Joab blew
the trumpet , and the army returned from pursuing Israel , for Joab held back the army .
Yowab ya busa ƙaho , rundunar yaƙi suka dawo daga runtumar Isra'ilawa , gama Yowab ya rinjayi mutane .
2SA 18:17     Alignment score: 0.433 → 0.437
They took
Absalom and threw him into a large pit in the forest ; they buried his body under a very large pile of stones , while all Israel fled , every man to his own home .
Suka ɗauki Absalom suka jefa shi cikin babban rami a cikin kurmin ; suka bizne jikinsa cikin ƙarƙashin babban tarin duwatsu , sa'an nan dukkan Isra'ila suka gudu , kowanne mutum zuwa nasa gida .
2SA 18:18     Alignment score: 0.359
Now Absalom , while still alive , had built for himself a large stone pillar in the King 's Valley , for he said , " I have no son to carry along the memory of my name . " He named the pillar after his own name , so it is called Absalom 's Monument to this very day .
Yanzu kuwa , lokacin da Absalom ya ke da rai , ya gina wa kansa babban ginshiƙin dutse cikin kwarin sarki , gama ya ce , " Bani da ɗan da zai ɗauki suna na wanda za a tuna da ni . " Ya kira ginshiƙin da sunansa , ana kiran sunansa Surar Absalom har wa yau .
2SA 18:19     Alignment score: 0.487 → 0.487
Then Ahimaaz son of Zadok said , " Let me now run to the king with the good news , how Yahweh has rescued him from the hand of his enemies . "
Sa'an nan Ahimãz , ɗan Zadok ya ce , " Bari in gudu yanzu in kai wa sarki labari mai daɗi , yadda Yahweh ya kuɓutar da shi daga hannun abokan gabarsa . "
2SA 18:20     Alignment score: 0.48 → 0.48
Joab answered him , " You will not be the bearer of news today ; you must do it another day . Today you will bear no news because the king 's son is dead
. "
Yowab ya amsa masa , " Ba kai ne za ka zama mai ɗaukar labari yau ba ; amma wata rana za ka kai . Yau ba za ka kai kowanne labari ba gama ɗan sarki ya mutu . "
2SA 18:21     Alignment score: 0.408
Then Joab said to a Cushite , " Go , tell the king what you have seen . " The Cushite bowed down to Joab , and ran .
Sai Yowab ya cewa Ba - kushi
, " Jeka ka faɗa wa sarki abin da ka gani . Sai Ba - kushi ya sunkuyar da kansa gaban Yowab , sai ya ruga .
2SA 18:22     Alignment score: 0.413 → 0.419
Then Ahimaaz son of Zadok said again to Joab , " Regardless of what may happen , please let me also run and follow the Cushite . " Joab replied , " Why do you want to run , my son , seeing that you will have no reward for the news ? "
Daga nan sai Ahimãz ɗan Zadok ya sake cewa Yowab , ba tare
da la'akari da komai zai faru ba , ina roƙon ka ka bar ni in ruga in bi Ba - kushen . " Yowab ya amsa , donme kake so ka ruga , ɗana ? Ganin ba za ka sami wa ta ladar kai labarin ba ? "
2SA 18:23     Alignment score: 0.401 → 0.406
" Whatever happens , " said Ahimaaz , " I will run . " So Joab answered him , " Run . " Then Ahimaaz ran by the way of the plain , and outran the Cushite .
Kome ya faru , in ji Ahimãz , " Zan ruga " Yowab ya amsa ya ce masa , " Ruga . " Sa'an nan Ahimãz ya ruga ta hanyar fili
, ya tsere wa Ba - kushen .
2SA 18:24     Alignment score: 0.294 → 0.296
Now David was sitting between the inner and outer gates . The watchman had gone up to the roof of the gate to the wall and raised his eyes . As he looked , he saw a man approaching , running alone .
Dauda kuwa yana zaune tsakanin ƙofofi biyu na ciki da na waje . Mai tsaro kuma ya hau benen ƙofa
har zuwa cikin rufin garu ya tãda idanunsa . Da ya duba , sai ga wani ya sheƙo a guje shi kaɗai .
2SA 18:25     Alignment score: 0.388 → 0.395
The watchman shouted out and told the king . Then the king said , " If he is alone , there is news in his mouth . " The runner came closer and neared the city .
Sai mai tsaron ya tada murya ya faɗa wa sarki . Sai sarki ya ce , " Idan shi kaɗai ne , akwai labari a bakinsa . " Mai gudun ya zo kurkusa kuma dab da birnin .
2SA 18:26     Alignment score: 0.366 → 0.381
Then the watchman noticed another man running , and the watchman called to the gatekeeper ; he said , " Look , there is another man running alone . " The king said , " He is also bringing news . "
Sai mai tsaron ya lura da wani mutum kuma yana gudu , sai mai tsaron ya kira mai kula da ƙofa
; ya ce , " Duba , ga wani mutum kuma yana gudu shi kaɗai , " Sai sarki ya ce , " Shi ma yana kawo labari . "
2SA 18:27     Alignment score: 0.366 → 0.369
So the watchman said , " I think the running of the man in front is like the running of Ahimaaz son of Zadok . " The king said , " He is a good man and is coming with good news . "
Sai mai tsaron ya ce , " A ganina irin gudun na gaban nan ya yi kama
da gudun Ahimãz ɗan Zadok . " Sarki ya ce , " Shi nagarin mutum ne , yana zuwa da labari mai daɗi . "
2SA 18:28     Alignment score: 0.465 → 0.468
Then Ahimaaz called out and said to the king , " All is well . " He bowed himself before the king with his face to the ground and said , " Blessed be Yahweh your God ! He has delivered the men who lifted up their hand against my master the king . "
Daga nan sai Ahimãz ya yi kira ya cewa sarki , " Komai
lafiya lau ne " kuma ya sunkuyar da kansa da fuskarsa gaban sarki har ƙasa ya ce , " Mai albarka ne Yahweh Allahnka ! Ya ba da mutanen da su miƙar da hannayensu gãba da shugabana sarki . "
2SA 18:29     Alignment score: 0.535 → 0.54
So the king replied , " Is it well with the young man Absalom ? " Ahimaaz answered , " When Joab sent me , the king 's servant , to you , king , I saw a great disturbance , but I did not know what it was . "
Sai Sarki ya amsa , " Ko saurayin nan Absalom yana lafiya ? " Ahimãz ya amsa ya ce , lokacin da Yowab ya aike
ni , bawan sarki , wurinka , ya sarki , na ga babban hargitsi , amma ban san ko mene ne ba . "
2SA 18:30     Alignment score: 0.444
Then the king said , " Turn aside
and stand here . " So Ahimaaz turned aside , and stood still .
Sai sarki ya ce , " Juya gefe ka tsaya nan . " Sai Ahimãz ya juya ya tsaya cik .
2SA 18:31     Alignment score: 0.381 → 0.387
Immediately then the Cushite arrived and said , " There is good news for my master the king , for Yahweh has avenged you today from all who rose
up against you . "
Nan da nan Ba - kushen ya zo ya ce , " Akwai albishir mai daɗi domin shugabana sarki , gama Yahweh ya ɗaukar maka fansa yau daga dukkan waɗanda suka tayar maka . "
2SA 18:32     Alignment score: 0.462 → 0.464
Then the king said to the Cushite , " Is it well with the young man Absalom ? " The Cushite answered , " The enemies of my master the king , and all who rise
up against you to do harm to you , should be as that young man is . "
Daga nan sai sarki ya cewa Ba - kushen , ko lafiya dai da saurayin nan Absalom ? " Ba - kushen ya amsa , maƙiyan shugabana sarki , da dukkan waɗanda suka tayar maka domin su cutar da kai , " Su zama kamar yadda saurayin nan ya ke . "
2SA 18     Average alignment score: 0.417 for 32 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24