Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


2SA 21:1     Alignment score: 0.488 → 0.497
There was a famine in David 's time for three years in a row , and David sought the face of Yahweh . So Yahweh said , " This famine is on you because of Saul and his murderous family , because he put the Gibeonites to death . "
A cikin zamanin Dauda aka yi yunwa shekara
uku akai akai , Dauda kuwa ya nemi fuskar Yahweh . Sai Yahweh ya ce , " Wannan yunwar tana kan ka ne saboda Saul da iyalinsa masu kisa , saboda ya kashe Gibiyonawa . "


2SA 21:2     Alignment score: 0.484
Now the Gibeonites were not from the people of Israel ; they were from what remained of the Amorites . The people of Israel had sworn not to kill them , but Saul tried to kill them all anyway in his zeal for the people of Israel and Judah .
Yanzu fa Gibiyonawa ba daga jama'ar
Isra'ila bane , amma daga wajen sauran Amoriyawa ne . Mutanen Isra'ila sun rantse masu ba za su kashe su ba , amma saul ya yi ƙoƙari ya kashe su dukka a cikin himmarsa domin mutanen Isra'ila da Yahuda .
2SA 21:3     Alignment score: 0.448 → 0.447
So King David called together the Gibeonites and said to them , " What should I do for you ? How can I make atonement , so that you may bless the people of Yahweh , who inherit his goodness and promises ? "
Sai Dauda ya kira mutanen
Gibiyonawa ya ce masu , " Me zan yi domin ku ? Ta yaya zan yi kaffara , domin ku albarkaci mutanen Yahweh , waɗanda suka gãji alherinsa da alƙawarai ? "
2SA 21:4     Alignment score: 0.478
The Gibeonites responded to him , " It is not a matter of silver or gold between us and Saul or his family . In the same way it is not for us to put to death any man in Israel . " David replied , " What are you saying that I should do for you ? "
Gibiyonawa suka
ce masa , ba zancen azurfa ko zinariya tsakanin mu da Saul ko iyalinsa . Kuma ba domin mu za a kashe kowanne mutum a cikin Isra'ila ba . " Dauda ya amsa , " Duk abin da za ku roƙa , shi ne abin da zan yi maku . "
2SA 21:5     Alignment score: 0.396
They answered the king , " The man who tried to kill us all , who schemed against us , so that we are now destroyed and have no place within the borders of Israel
Sai suka amsa wa sarki suka
ce , mutumin da ya yi ƙoƙarin ya kashe mu dukka , wanda ya ƙulla mana makirci , wanda da yanzu an hallaka mu , mu rasa wuri a tsakanin iyakar Isra'ila .
2SA 21:6     Alignment score: 0.591 → 0.592
let seven men from his descendants be handed over to us , and we will hang them before Yahweh in Gibeah of Saul , the one chosen by Yahweh . " So the king said , " I will give
them to you . "
Bari a bamu mutum bakwai daga cikin zuriyarsa , mu kuwa za mu rataye su ga Yahweh cikin Gibiya ta Saul , zaɓaɓɓe na Yahweh . " Sai sarki ya ce , " Zan ba ku su . "
2SA 21:7     Alignment score: 0.749
But the king spared Mephibosheth son of Jonathan son of Saul , because of Yahweh 's oath between them , between David and Jonathan son of Saul .
Amma sarki ya keɓe Mefiboshet ɗan Yonatan ɗan Saul , saboda rantsuwar
Yahweh da ke tsakanin su , tsakanin Dauda da Yonatan ɗan Saul .
2SA 21:8     Alignment score: 0.495 → 0.558
But the king took
the two sons of Rizpah daughter of Aiah , sons whom she bore to Saul the two sons were named Armoni and Mephibosheth ; and David also took the five sons of Merab daughter of Saul , whom she bore to Adriel son of Barzillai the Meholathite .
Amma sarki ya ɗauki ' ya'ya biyu na Rizfa ɗiyar Ayiya , ' ya'yan da ta haifawa Saul , sunayen ' ya'ya biyun data haifa su ne , Armoni da Mefiboshet ; Dauda kuma ya ɗauki ' ya'ya biyar na Mirab ɗiyar Saul , waɗanda ta haifawa Adriyel ɗan Barzillai Meholatiye .
2SA 21:9     Alignment score: 0.426 → 0.428
He handed them over into the hands of the Gibeonites . They hanged them on the mountain before Yahweh , and they died
all seven together . They were put to death during the time of harvest , during the first days at the beginning of barley harvest .
Ya miƙa su cikin hannun Gibiyonawa . Suka rataye su a kan dutse , gaban Yahweh . Dukkan su bakwai ɗin suka mutu tare . Sun mutu a lokacin girbi , kwanakin farko ne a farkon kakar bali .
2SA 21:10     Alignment score: 0.357 → 0.357
Then Rizpah , the daughter of Aiah , took
sackcloth and spread it for herself on the mountain beside the dead bodies , from the beginning of harvest until the rain poured down on them from the sky . She did not allow the birds of the sky to disturb the bodies by day or the wild animals by night .
Daga nan sai Rizfa ɗiyar Ayiya ta ɗauki tsummoki ta shimfiɗa wa kanta su a bisa dutsen , gefen gawarwakin , daga farkon kãka har lokacin da ruwan sama ya sauko a kansu . Bata bari tsuntsayen sararin sama su dame su da rana ba , ko namomin jeji da dare .
2SA 21:11     Alignment score: 0.557
It was told to David what Rizpah , the daughter of Aiah , the slave wife of Saul , had done .
Aka faɗa wa Dauda abin da Rizfa
ɗiyar Ayiya , baiwar matar Saul , ta yi .
2SA 21:12     Alignment score: 0.612
So David went and took
the bones of Saul and the bones of Jonathan his son from the men of Jabesh Gilead , who had stolen them from the public square of Beth Shan , where the Philistines had hanged them , after the Philistines had killed Saul in Gilboa .
Sai Dauda ya tafi ya ɗauki ƙasusuwan Saul da ƙasusuwan Yonatan ɗansa daga hannun mutanen Yabesh Giliyad , waɗanda suka sace a wurin filin Bet - Shan , inda Filistiyawa suka rataye su , bayan da Filistiyawa suka kashe Saul a Gilbowa .
2SA 21:13     Alignment score: 0.538
David took
away from there the bones of Saul and the bones of Jonathan his son , and they gathered the bones of the seven men who had been hanged , as well .
Dauda ya kawar da ƙasusuwan Saul da ƙasusuwan Yonatan ɗansa , suka kuma tattara ƙasusuwan mutane bakwai waɗanda aka rataye su kuma .
2SA 21:14     Alignment score: 0.605 → 0.607
They buried the bones of Saul and Jonathan his son in the country of Benjamin in Zela
, in the tomb of Kish his father . They performed all that the king commanded . After that God answered their prayers for the land .
Suka bizne ƙasusuwan Saul da Yonatan ɗansa cikin ƙasar Benyamin cikin Zela cikin kabarin Kish mahaifinsa . Suka aikata dukkan abin da sarki ya umarta . Bayan wannan Allah ya amsa addu'o'insu domin ƙasar .
2SA 21:15     Alignment score: 0.397 → 0.397
Then the Philistines went to war again with Israel . So David went down with his army and fought
against the Philistines . David was overcome with battle fatigue .
Daga nan sai Filistiyawa suka je su sake yin yaƙi da Isra'ilawa . Sai Dauda ya sauka da shi da mutanensa su yi yaƙi da Filistiyawa . Amma gajiyar yaƙi ta sa Dauda ya yi suwu .
2SA 21:16     Alignment score: 0.482 → 0.482
Ishbi - Benob , a descendant
of the giants , whose bronze spear weighed three hundred shekels , and who was armed with a new sword , intended to kill David .
Ishbi - Benob na zuriyar ƙattin nan wanda nauyin mashinsa ya yi nauyin shekel ɗari uku na tagulla , yana kuma ɗauke da sabuwar takobi , ya yi nufin ya kashe Dauda .
2SA 21:17     Alignment score: 0.515
But Abishai son of Zeruiah rescued David , attacked the Philistine , and killed him . Then the men of David swore to him , saying , " You must not go to battle anymore with us , so that you do not put out the lamp of Israel . "
Amma Abishai ɗan Zeruya ya ceci
Dauda , ya bugi Bafilisten nan , ya kashe shi . Daga nan mazajen Dauda suka rantse masa , cewa , " Ba zaka ƙara tafiya yaƙi tare da mu ba , domin kada ka ɓice fitilar Isra'ila . "
2SA 21:18     Alignment score: 0.586 → 0.592
It came
about after this that there was again a battle with the Philistines at Gob , when Sibbekai the Hushathite killed Saph , who was one of the descendants of the Rephaim .
Bayan wannan kuwa aka sake yin yaƙi da Filistiyawa a Gob , lokacin da Sibbekai Bahushati ya kashe Saf , wanda ke ɗaya daga cikin zuriyar Refayim .
2SA 21:19     Alignment score: 0.503
It came
about again in a battle with the Philistines at Gob , that Elhanan son of Jair the Bethlehemite killed Goliath the Gittite , the staff of whose spear was like a weaver 's beam .
Ya zama kuma aka sake yin yaƙi da Filistiyawa a Gob , Elhanan ɗan Yayir mutumin Betlehem ya kashe Goliyat Bagittiye , wanda mãshin sa yana kama da dirkar masaƙa .
2SA 21:20     Alignment score: 0.355 → 0.366
It came
about in another battle at Gath that there was a man of great height who had six fingers on each hand and six toes on each foot , twenty - four in number . He also was descended from the Rephaim .
Ya zama kuma aka sake yin yaƙi a Gat inda akwai wani mutum mai tsayin gaske a kowanne hannunsa yana da yatsu shida a kowacce ƙafa kuma yana da yatsu shida , dukka ashirin da huɗu kenan . Shi ma har yanzu daga zuriyar Refayim ne .
2SA 21:21     Alignment score: 0.649 → 0.65
When he taunted Israel , Jonathan son of Shimeah
, David 's brother , killed him .
Sa ' ad da ya zazzagi Isra'ila , Yonatan ɗan Shimeya , ɗan'uwan Dauda , ya kashe shi .
2SA 21:22     Alignment score: 0.559 → 0.559
These were descendants of the Rephaim of Gath , and they were killed by the hand of David and by the hand of his soldiers .
Waɗannan su ne zuriyar Refahayim na Gat an kashe su ta hannun Dauda da kuma ta hannun sojojinsa .
2SA 21     Average alignment score: 0.507 for 22 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24