Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


2SA 23:1     Alignment score: 0.49
Now these are the last words of David David son of Jesse , the man who was highly honored , the one anointed by the God of Jacob , the sweet psalmist of Israel .
Yanzu fa waɗannan su ne ƙarshen zantattukan Dauda - Dauda ɗan Yesse , mutumin da aka girmama ƙwarai , shi wanda ya ke shafaffe daga Allahn Yakubu , mawaƙi mai daɗi na Isra'ila .


2SA 23:2     Alignment score: 0.523
" The Spirit of Yahweh spoke by me , and his word was on my tongue .
" Ruhun Yahweh ya yi magana da ni , maganarsa kuma tana kan harshena
.
2SA 23:3     Alignment score: 0.411
The God of Israel spoke
, the Rock of Israel said to me , ' The one who rules righteously over men , who rules in the fear of God .
Allah na Isra'ila ya faɗi , Dutsen Isra'ila ya ce mani , ' Shi wanda ya ke mulkin mutane cikin adalci , mai yin mulki cikin tsoron Allah .
2SA 23:4     Alignment score: 0.303 → 0.323
He will be like the morning light when the sun rises , a morning without clouds , when the tender grass springs up from the earth through bright sunshine after rain .
Zai zama kamar hasken safiya
sa ' ad da rana take fitowa , safiyar da babu giza - gizai , sa ' ad da ɗanyar ciyawa take tsirowa daga ƙasa ta wurin hasken rana bayan saukowar ruwan sama .
2SA 23:5     Alignment score: 0.282 → 0.283
Indeed , is my family not like this before God ? Has he not made an everlasting covenant with me , ordered and sure in every way ? Does he not increase my salvation and fulfill my every desire ?
Hakika ba haka iyalina
suke a gaban Allah ba ? Ko bai yi madawwamin alƙawari da ni , shimfiɗaɗɗe bisa ga ƙa'ida ya tabbatar ta kowacce hanya ba ? Ko bai ƙara cetona ba kuma ya biya kowanne muradina ba ?
2SA 23:6     Alignment score: 0.287
But the worthless will all be like thorns to be thrown away , because they can not be gathered by one 's hands .
Amma marasa amfani za su zama kamar ƙayayuwa da za a zubar , gama ba za su tattaru
da hannu ɗaya ba .
2SA 23:7     Alignment score: 0.279
The man who touches them must use an iron tool or the shaft of a spear . They must be burned up where they lie . ' "
Mutumin daya taɓa su dole ya yi amfani da makamin ƙarfe ko mashi mai tsini . Dole a ƙone
su sarai a wurin da suka kwanta . "
2SA 23:8     Alignment score: 0.393 → 0.424
These are the names of David 's mighty men : Jeshbaal the Hachmonite was the leader of the mighty men . He killed eight hundred men on one occasion .
Waɗannan su ne sunayen shahararrun sojojin Dauda : Yeshbal mutumin Hakmoniya shugabane na sojoji masu ƙarfi . Ya kashe mutum ɗari takwas a lokaci ɗaya .
2SA 23:9     Alignment score: 0.418 → 0.423
After him was Eleazar son of Dodai the Ahohite , one of the three mighty men . He was with David when they taunted the Philistines who had gathered together to do battle , and when the men of Israel had retreated .
Bayansa kuma sai Eliyazar ɗan Dodai Ba'ahotiye , ɗaya daga cikin jarumawa uku na Dauda . Yana nan lokacin da suka rena Filistiyawa da suka tattaru
tare don suyi yaƙi , lokacin da mutanen Isra'ila sun rigaya sun bar wurin .
2SA 23:10     Alignment score: 0.337 → 0.34
Eleazar stood and fought
the Philistines until his hand became weary and his hand stiffened to the grip of his sword . Yahweh brought about a great victory that day . The army returned after Eleazar , only to strip the bodies .
Eliyaza ya tashi tsaye ya bugi Filistiyawa har hannunsa ya gaji hannunsa kuma ya liƙe wa takobinsa . Yahweh ya kawo babbar nasara a wannan ranar . Jama'a suka koma bayan Eliyaza , domin kawai su tuɓe jikuna .
2SA 23:11     Alignment score: 0.403 → 0.405
After him was Shammah son of Agee , a Hararite . The Philistines gathered together where there was a field of lentils , and the army fled from them .
Bayansa kuma sai Shamma ɗan Agee , Harariye . Filistiyawa suka
taru a filin dagar yaƙi , mutane kuwa suka gudu daga gabansu .
2SA 23:12     Alignment score: 0.521 → 0.522
But Shammah stood in the middle of the field
and defended it . He killed the Philistines , and Yahweh brought about a great victory .
Amma Shamma ya tsaya a tsakiyar yankin ƙasar ya kuma kareta . Ya kashe Filistiyawa , Yahweh ya kawo babbar nasara .
2SA 23:13     Alignment score: 0.592
Three of the thirty soldiers went down to David at harvest time , to the cave of Adullam . The army of the Philistines was camped in the Valley of Rephaim .
Uku daga cikin su talatin sojojin suka gangaro
zuwa wurin Dauda a lokacin girbi , zuwa kogon Adullam . Rundunar Filistiyawa sunyi sansani cikin kwarin Refim .
2SA 23:14     Alignment score: 0.488
At that time David was in his stronghold , a cave , while the Philistines had established at Bethlehem .
A lokacin nan Dauda yana cikin kagararsa , a kogo , yayin da Filistiyawa kuma suka kafu
a Betlehem .
2SA 23:15     Alignment score: 0.341 → 0.344
David was longing for water and said , " If only someone would give me water to drink from the well at Bethlehem , the well that is by the gate ! "
Dauda ya ji ƙịṣḥi ya ce , " Ina ma wani zai bani ruwa daga rijiyar da ke a Betlehem , rijiyar da ke kusa da ƙofa
! "
2SA 23:16     Alignment score: 0.412 → 0.417
So these three mighty men broke
through the army of the Philistines and drew water out of the well of Bethlehem , the well at the gate . They took the water and brought it to David , but he refused to drink it . Instead , he poured it out to Yahweh .
Sai jarumawannan uku suka fasa rundunar Filistiyawa suka ɗebo ruwa daga rijiyar da ke Betlehem , wadda ke kusa da ƙofa . Suka ɗauki ruwan suka kawowa Dauda , amma yaƙi sha , Maimakon haka sai ya zuba wa Yahweh .
2SA 23:17     Alignment score: 0.369
Then he said , " Yahweh , far be it from me , that I should do this . Should I drink the blood of men who have risked their lives ? " So he refused to drink it . These things were done by the three mighty .
Daga nan sai ya ce , " Bari
wannan ya yi nesa da ni , Yahweh , har da zan sha wannan . Zan sha jinin mutanen da suka sadaukar da rayukansu ? " Domin wannan bai yarda ya sha ba , Waɗannan su ne al'amuran da jarumawan nan uku suka yi .
2SA 23:18     Alignment score: 0.473
Abishai , brother of Joab and son of Zeruiah , was captain over the three . He once fought
with his spear against three hundred men and killed them . He was often mentioned along with the three soldiers .
Abishai ɗan'uwan Yowab , ɗan Zeruya , shi ne babba cikin su uku . Ya taɓa yin yaƙi da mashinsa ya kuwa kashe mutum ɗari uku . An sha ambatonsa tare da sojojin nan guda uku .
2SA 23:19     Alignment score: 0.138 → 0.14
Was he not even more famous than the three ? He was made their captain . However , his fame did not equal the fame of the three most famous soldiers .
Ba shi ya fi ukun suna ba ? An sanya
shi shugabansu . Duk da haka , sunansa ba a kwatanta shi da darajar sauran sojoji ukun .
2SA 23:20     Alignment score: 0.498 → 0.504
Benaiah from Kabzeel was the son of Jehoiada ; he was a strong man who did mighty feats . He killed the two sons of Ariel of Moab . He also went down into a pit and killed a lion while it was snowing .
Benaiya daga Kabzeyel
shi ɗa ne wurin Yahoiyada ; shi mutum ne mai ƙarfi wanda ya yi manyan abubuwa na kasada . Ya kashe ' ya'ya biyu na Ariyel na Mowab . Ya kuma shiga cikin rami ya kashe zaki a lokacin dusar ƙanƙara .
2SA 23:21     Alignment score: 0.405
Then he killed a very large Egyptian man . The Egyptian had a spear in his hand , but Benaiah fought
against him with only a staff . He seized the spear out of the Egyptian 's hand and then killed him with his own spear .
Kuma ya kashe wani Bamasare mutum mai daraja . Bamasaren yana da mashi a hannunsa , amma Benaiya ya yi yaƙi dashi da sanda kawai , ya fizge mashin a hannun Bamasaren sa'an nan ya kashe shi da mashinsa .
2SA 23:22     Alignment score: 0.405 → 0.436
Benaiah son of Jehoiada did these feats , and he was named alongside the three mighty men .
Benaiya ɗan Yehoiyada
ya yi waɗannan ayyukan kasada , an lissafa sunansa cikin sunayen jarumawannan uku .
2SA 23:23     Alignment score: 0.317
He was more highly regarded than the thirty soldiers in general , but he was not regarded quite as highly as the three mighty men . Yet David put him in charge of his bodyguard .
An mutumta shi fiye da sauran sojojin nan talatin gaba ɗaya . Amma bai kai sauran sojojin nan uku masu ƙarfi ba . Duk da haka Dauda ya sa shi a bisa matsaransa .
2SA 23:24     Alignment score: 0.657
The thirty included the following men : Asahel brother of Joab , Elhanan son of Dodo from Bethlehem ,
Mutum talatin ɗin sun haɗa da : Asahel ɗan'uwan Yowab , Elhanan ɗan Dodo daga Betlehem ,
2SA 23:25     Alignment score: 0.955
Shammah the Harodite , Elika the Harodite ,
Shamma Baharodiye , Elika Baharodiye ,
2SA 23:26     Alignment score: 0.591
Helez the Paltite , Ira son of Ikkesh the Tekoite ,
Helez Bafaltiye , Ira ɗan Ikkesh
Batekoyi ,
2SA 23:27     Alignment score: 0.462
Abiezer the Anathothite , Sibbekai the Hushathite ,
Abiyeza Ba'anatote
, Mebunnai Bahushatiye ,
2SA 23:28     Alignment score: 0.846
Zalmon the Ahohite , Maharai the Netophathite ;
Zalmon Ba'ahohite , Maharai Banetofatiye
;
2SA 23:29     Alignment score: 0.724
Heleb son of Baanah , the Netophathite , Ithai son of Ribai from Gibeah of the Benjamites ,
Heleb ɗan Bãna , Banetofatiye
, Ittai ɗan Ribai daga Gibiya ta Benyamin ,
2SA 23:30     Alignment score: 0.339
Benaiah the Pirathonite , Hiddai of the valleys of Gaash .
Benaiya Bafiratoniye
, Hiddai na wajen kwarin Gãsh .
2SA 23:31     Alignment score: 0.491 → 0.534
Abi - Albon the Arbathite , Azmaveth the Barhumite ,
Abi albon Ba'arbatiye
, Azmabet Babarhumi ,
2SA 23:32     Alignment score: 0.61
Eliahba the Shaalbonite , the sons of Jashen , Jonathan son of Shammah the Hararite ;
Eliyaba Bashãlboniye ' ya'yan Yashen , Yonatan ɗan Shamma Baharariye
;
2SA 23:33     Alignment score: 0.644
Ahiam son of Sharar the Hararite ,
Ahiyam ɗan Sharar Ba'arariye ,
2SA 23:34     Alignment score: 0.67
Eliphelet son of Ahasbai the Maakathite , Eliam son of Ahithophel the Gilonite ,
Elifelet ɗan Ahasbai Ma'akatiye , Eliyam ɗan Ahitofel Bagilone ,
2SA 23:35     Alignment score: 0.283
Hezro the Carmelite , Paarai the Arbite ,
Hezro Bakarmile
, Fãrai Ba'abite ,
2SA 23:36     Alignment score: 0.789
Igal son of Nathan from Zobah , Bani from the tribe of Gad ,
Igal ɗan Natan daga Zoba , Bani daga kabilar Gad .
2SA 23:37     Alignment score: 0.495 → 0.515
Zelek the Ammonite , Naharai the Beerothite
, armor bearer to Joab son of Zeruiah ,
Zelek Ammoniye , Naharai Baberote masu ɗaukarwa Yowab kayan yaƙi ɗan Zeruya ,
2SA 23:38     Alignment score: 0.442
Ira the Ithrite , Gareb the Ithrite ,
Ira Ba'i tire , Gareb
Ba'itire ,
2SA 23:39     Alignment score: 0.678 → 0.719
Uriah the Hittite thirty - seven in all .
Yuriya Bahittiye
dukkan su talatin da bakwai
2SA 23     Average alignment score: 0.447 for 39 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24