Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


2SA 12:1     Alignment score: 0.465
Then Yahweh sent Nathan to David . He came
to him and said , " There were once two men in a city . One man was rich and the other poor .
Sa'an nan Yahweh ya aiki Natan wurin Dauda . Ya tafi wurinsa ya ce , " A kwai waɗansu mutum biyu cikin wani birni . Ɗaya mutumin mai arziƙi ne ɗayan kuwa matalauci .


2SA 12:2     Alignment score: 0.133 → 0.165
The rich man had huge numbers of flocks and herds ,
Mai arziƙin na da tumaki masu tarin yawa a garkunansa ,
2SA 12:3     Alignment score: 0.206 → 0.206
but the poor man had nothing except one little ewe lamb , which he had bought and fed and raised . It grew
up together with him and with his children . The lamb even ate with him and drank from his own cup , and it slept in his arms and was like a daughter to him .
amma talakan nan ba shi da komai sai dai wata ' yar ƙaramar tunkiya , wacce ya saya ya yi kiwonta . Ta yi girma tare da shi da kuma yaransa . Har ma ' yar tunkiyar takan ci tare da shi ta kuma sha daga moɗarsa , takan yi barci cikin hannuwansa har ma kamar ɗiya take a gunsa . '
2SA 12:4     Alignment score: 0.234
One day a visitor came to the rich man , but the rich man was unwilling to take
an animal from his own flocks and herds to provide food for him . Instead he took the poor man 's ewe lamb and cooked it for his visitor . "
Wata rana wani baƙo ya zo gun mutumin nan mai arziƙi , amma mai arziƙin nan bai so ya ɗauki dabba daga cikin nasa garken domin ya ciyar da shi ba . Mai makon haka ya ɗauki ' yar tunkiyar matalaucin nan ya yi wa baƙon abinci da ita .
2SA 12:6     Alignment score: 0.154 → 0.179
He must pay back the lamb four times over because he did such a thing , and because he had no pity on the poor man . "
" Na rantse da ran Yahweh , mutumin da ya yi wannan ya cancanci mutuwa . Dole ya biya ninki huɗu tamanin ' yar tunkiyan nan domin ya yi wannan domin kuma bai ji tausayin matalaucin nan ba .
2SA 12:7     Alignment score: 0.65
Then Nathan said to David , " You are that man ! Yahweh , the God of Israel , says , ' I anointed you king over Israel , and I rescued you out of the hand of Saul .
Sai Natan ya cewa Dauda , " Kai ne mutumin ! Yahweh , Allah na Isra'ila , ya ce , ' Na naɗa ka sarki bisa Isra'ila , na kuma kuɓutar da kai daga hannun Saul .
2SA 12:8     Alignment score: 0.347 → 0.353
I gave
you your master 's house , and your master 's wives into your arms . I also gave you the house of Israel and Judah . But if that had been too little , I would have given you many other things in addition .
Na baka gidan ubangidanka , da matan ubangidanka a hannnuwanka . Na kuma ba ka gidan Isra'ila da Yahuda . Idan waɗannan sun yi ƙanƙanta dana ba ka waɗansu abubuwa ƙari bisansu .
2SA 12:9     Alignment score: 0.449
So why have you despised the commands of Yahweh , so as to do what is evil in his sight ? You have struck down Uriah the Hittite with the sword and have taken his wife to be your own wife . You killed him with the sword of the army of Ammon .
To me yasa ka raina
dokokin Yahweh , har ka aikata abin da ke na mugunta a idonsa ? Ka kashe Yuriya Bahitte da takobi ka ɗauki matarsa ta zama matarka . Ka kashe shi da takobin rundunar Ammon .
2SA 12:10     Alignment score: 0.454 → 0.456
So now the sword will never leave your house , because you have despised me and have taken the wife of Uriah the Hittite as your wife . '
Saboda haka yanzu takobi ba zata taɓa rabuwa da gidanka ba , domin ka rena ni ka ɗauki
matar Yuriya Bahitte ta zama matarka . '
2SA 12:11     Alignment score: 0.354 → 0.359
Yahweh says , ' Look , I will raise up disaster against you out of your own house . Before your own eyes , I will take
your wives and give them to your neighbor , and he will sleep with your wives in broad daylight .
Yahweh ya ce , " Duba , zan tayar maka da masifa gãba da kai daga cikin gidanka . A idanunka , zan ɗauki matanka in ba da su ga maƙwabcinka , zai kwana da matanka rana katã .
2SA 12:12     Alignment score: 0.417
For you committed your sin secretly , but I will do this thing before all Israel , in the sunlight . ' "
Gama ka yi naka zunubin a asirce , amma ni zan yi wannan a gaban duk Isra'ila , rana katã . ' "
2SA 12:13     Alignment score: 0.611
Then David said to Nathan , " I have sinned against Yahweh . " Nathan replied to David , " Yahweh also has passed over your sin . You will not be killed .
Sai Dauda ya cewa Natan , " Na yiwa Yahweh zunubi . " Natan ya amsa wa Dauda , " Yahweh ma ya shafe zunubinka . Ba za a kashe ka ba .
2SA 12:14     Alignment score: 0.397
However , because by this act you have despised Yahweh , the child who is born to you will surely die . "
Duk da haka , domin ta wurin yin wannan ka rena Yahweh , yaron da za a haifa maka hakika zai mutu . "
2SA 12:15     Alignment score: 0.515
Then Nathan left and went home . Yahweh attacked the child that Uriah 's wife bore to David , and he was very sick .
Sa'an nan Natan ya bar shi ya tafi gida . Yahweh ya kai wa yaron da matar Yuriya ta haifa
Dauda hari , da matsanancin ciwo .
2SA 12:16     Alignment score: 0.433
David then implored God for the boy . David fasted and went inside and lay all night on the floor .
Dauda ya roƙi Yahweh domin yaron . Dauda ya yi azumi ya shiga cikin ɗaki ya kwanta a ƙasa
dukkan dare .
2SA 12:17     Alignment score: 0.341
The elders of his house arose
and stood beside him , to raise him up from the floor , but he would not get up , and he would not eat with them .
Dattawan gidansa suka tashi suka tsaya a gefensa , domin su tashe shi daga ƙasa , amma yaƙi ya tashi kuma ya ƙi ya ci tare da su .
2SA 12:18     Alignment score: 0.362 → 0.363
It came
about on the seventh day that the child died . David 's servants were afraid to tell him that the child was dead , for they said , " Look , while the child was still alive we spoke to him , and he did not listen to our voice . What might he do to himself if we tell him that the boy is dead ? ! "
Sai ya zamana a rana ta bakwai yaron ya mutu . Barorin Dauda suka ji tsoron su gaya masa cewa yaron ya rasu , domin sun ce , " Duba , sa ' ad da yaron ke raye mun yi masa magana bai saurari muryar mu ba . Me zai yiwa kansa idan muka ce masa yaron ya mutu ? ! "
2SA 12:19     Alignment score: 0.431 → 0.434
But when David saw that his servants were whispering together , David perceived that the child was dead
. He said to his servants , " Is the child dead ? " They answered , " He is dead . "
Amma da Dauda ya ga barorinsa suna raɗa da junansu , Dauda ya gane yaron ya mutu . Ya cewa barorinsa , " Yaron ya mutu ? " Suka amsa , " Ya mutu . "
2SA 12:20     Alignment score: 0.388
Then David arose
from the floor and washed himself , anointed himself , and changed his clothes . He went to the tabernacle of Yahweh and worshiped there , and then he came back to his own palace . When he asked for it , they set food before him , and he ate .
Sai Dauda ya tashi daga ƙasa ya wanke kansa , ya shafa mai , ya canza rigunansa . Ya tafi zuwa rumfar sujada ta Yahweh , ya yi sujada a can , sa'an nan ya dawo fadarsa . Da ya buƙata , sai suka sa abinci a gabansa , ya kuma ci .
2SA 12:21     Alignment score: 0.398
Then his servants said to him , " Why have you done this ? You fasted and wept for the child while he was alive , but when the child died
, you got up and ate . "
Sai barorinsa suka ce masa , " Me yasa ka yi haka ? Ka yi azumi da kuka saboda yaron , sa ' ad da ya ke da rai , amma da yaron ya mutu , ka tashi ka ci abinci . "
2SA 12:22     Alignment score: 0.381
David answered , " While the child was still alive I fasted and wept . I said , ' Who knows whether or not Yahweh will be gracious to me , that the child may live
? '
Dauda ya amsa , " Sa ' ad da yaron ke da rai na yi azumi da kuka . Na ce , ' Wa ya sani watakila Yahweh zai yi mani alheri , ya bar yaron da rai ? '
2SA 12:23     Alignment score: 0.366
But now he is dead
, so why should I fast ? Can I bring him back again ? I will go to him , but he will not return to me . "
Amma yanzu ya mutu , to donme zan yi azumi ? Zan iya komo da shi da rai ne ? Ni zan je gunsa , amma shi ba zai komo wuri na ba . "
2SA 12:24     Alignment score: 0.426
David comforted Bathsheba his wife , and went in to her , and slept with her . Later she gave
birth to a son , and the child was named Solomon . Yahweh loved him
Dauda ya ta'azantar da Batsheba matarsa , ya shiga wurinta , ya kwana da ita . Daga baya ta haifi yaro , aka sa wa yaron suna Suleman . Yahweh ya ƙaunace shi
2SA 12:25     Alignment score: 0.473
and he sent word through Nathan the prophet to name him Jedidiah , because Yahweh loved him .
ya kuma aika da saƙo ta hannun
annabi Natan cewa a sa masa suna Yedidiya , domin Yahweh ya ƙauna ce shi .
2SA 12:26     Alignment score: 0.404 → 0.469
Now Joab fought
against Rabbah of the Ammonites , and he captured the royal city .
Yanzu dai Yowab ya yi yaƙi gãba da Rabba , birnin masarautar mutanen Ammon , ya kama kagararta .
2SA 12:27     Alignment score: 0.468
So Joab sent messengers to David and said , " I have fought
against Rabbah , and I have taken the city 's water supply .
Sai Yowab ya aiki manzanni ga Dauda ya ce , " Na yaƙi Rabba , na kuma kama mashigar ruwan birnin .
2SA 12:28     Alignment score: 0.252 → 0.286
Now therefore gather the rest of the army together and camp against the city and take it , because if I take
the city , it will be named after me . "
Yanzu fa ka tattaro sauran rudunar ka kafa wa birnin sansani ka ci shi , domin in na ci birnin , za a kira shi da sunana . "
2SA 12:29     Alignment score: 0.438
So David gathered all the army together and went to Rabbah ; he fought
against the city and captured it .
Sai Dauda ya tattaro dukkan rundunar ga baki ɗaya suka tafi Rabba ; suka yaƙi birnin , suka ci shi .
2SA 12:30     Alignment score: 0.348 → 0.354
David took
the crown from their king 's head it weighed a talent of gold , and there was a precious stone in it . The crown was placed on David 's own head . Then he brought out the plunder of the city in large quantities .
Dauda ya cire kambin zinariya da ke kan sarkin - nauyinsa talanti guda ne na zinariya , akwai wani dutse mai daraja a cikinsa . Aka ɗora wannan kambi a kan Dauda . Sa'an nan ya fito da ganimar birnin masu ɗumbun yawa .
2SA 12:31     Alignment score: 0.483
He brought out the people who were in the city and forced them to work with saws , iron picks , and axes ; he also made them work at brick kilns . David required all the cities of the people of Ammon to do this labor . Then David and all the army returned to Jerusalem .
Ya fitar da mutanen da ke cikin birnin , ya tislasta masu su yi aiki da zartuna , faretani , da gatura ; ya kuma sa su su yi aiki a maginar tubali . Dauda ya tilasta wa dukkan biranen mutanen Ammon
su yi wannan aiki tuƙuru . Sai Dauda da dukkan rundunarsa suka koma Yerusalem .
2SA 12     Average alignment score: 0.39 for 30 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24