Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


2SA 14:1     Alignment score: 0.487
Now Joab son of Zeruiah perceived that the king 's heart desired to see Absalom .
Yanzu fa Yowab ɗan Zeruya ya fahimci cewar ran sarki na marmarin ganin Absalom .


2SA 14:2     Alignment score: 0.307 → 0.312
So Joab sent word to Tekoa and had a wise woman brought to him . He said to her , " Please pretend you are a mourner and put on mourning clothes . Please do not anoint yourself with oil , but be like a woman who has mourned a long time for the dead .
Yowab ya aika da kalmar saƙo a Tekowa yasa a kawo masa mace mai hikima . Ya ce mata , " Ina roƙonki kiyi kamar kina makoki kisa tufafin makoki . Ina roƙon ki kada ki shafa
mai a jikinki , amma kiyi kamar mace wadda ta daɗe tana makoki domin matacce .
2SA 14:3     Alignment score: 0.368 → 0.369
Then go to the king and speak
to him about what I will describe . " So Joab told her the words she was to say to the king .
Daga nan sai ki je wurin sarki kiyi magana da shi game da abin da zan kwatanta . " Sai Yowab ya faɗa mata maganganun da za ta faɗi a wurin sarki .
2SA 14:4     Alignment score: 0.478
When the woman from Tekoa spoke to the king , she lay facedown on the ground and said , " Help me , king . "
Sa ' ad da matar nan daga Tekowa ta yi magana da sarki , sai ta kwanta da fuskarta a ƙasa ta ce , " Ka taimake
ni , ya sarki . "
2SA 14:5     Alignment score: 0.318 → 0.38
The king said to her , " What is wrong ? " She answered , " The truth is that I am a widow , and my husband is dead
.
Sarki ya ce mata , " Me ya faru ? " Sai ta amsa , " Gaskiyar ita ce ni gwauruwa ce , maigidana kuma ya mutu .
2SA 14:6     Alignment score: 0.319
I , your servant , had two sons , and they fought
together in the field , and there was no one to separate them . One struck the other and killed him .
Ni baiwarka , ina da ' ya'ya biyu , sun yi faɗa tare a cikin saura , ba kuwa wani wanda zai raba su . Ɗ‌aya ya bugi ɗ‌ayan har ya kashe shi .
2SA 14:7     Alignment score: 0.264 → 0.273
Now the whole clan has risen against your servant , and they say , ' Give
into our hand the man who struck his brother , so that we may put him to death , to pay for the life of his brother whom he killed . ' So they would also destroy the heir . Thus they will put out the burning coal that I have left , and they will leave for my husband neither name nor descendant on the surface of the earth . "
Yanzu duk zuriyar sun tashi gãba da baiwarka , su ka ce , ' Ki ba mu mutumin da ya kashe ɗan'uwansa cikin hannunmu , domin mu kashe shi , domin biyan ran ɗan'uwansa wanda ya kashe . ' Da haka kuma za su hallaka magajin . Ta yin haka za su ɓice wutata da ta rage , kuma ba za su bar wa maigidana suna ko zuriya a doron ƙasa ba . "
2SA 14:8     Alignment score: 0.314
So the king said to the woman , " Go to your house , and I will command something to be done for you . "
Sai sarki ya cewa matar , " Ki tafi gidanki
, kuma zan umarta ayi wani abu domin ki . "
2SA 14:9     Alignment score: 0.455 → 0.458
The woman of Tekoa replied to the king , " My master , king , may the guilt be on me and on my father 's family . The king and his throne are guiltless . "
Sai matar nan ta Tekowa ta amsa wa sarki , " Ya shugabana , sarki , bari alhakin laifin ya komo
kaina da gidan iyalin mahaifina . Sarki da kursiyinsa basu da laifi . "
2SA 14:10     Alignment score: 0.321 → 0.323
The king replied , " Whoever says anything to you , bring him to me , and he will not touch you anymore . "
Sai sarki ya amsa , duk wanda ya ce maki wani abu , ki kawo shi wurina , ba zai ƙara taɓa ki ba . "
2SA 14:11     Alignment score: 0.407 → 0.408
Then she said , " Please , may the king call to mind Yahweh your God , so that the avenger of blood will not destroy anyone further , so that they will not destroy my son . " The king replied , " As Yahweh lives , not one hair of your son will fall to the ground . "
Daga nan sai ta ce , " Ina roƙon ka , bari sarki ya tuna da Yahweh Allahnka , domin kada mai ɗaukar fansar
jini ya ƙara hallakar da wani , domin kada su hallaka ɗana . " Sai sarki ya amsa , " Bisa ran Yahweh , babu gashin ɗanki ko ɗaya da zai faɗi ƙasa . "
2SA 14:12     Alignment score: 0.372
Then the woman said , " Please let your servant speak
a further word to my master the king . " He said , " Speak on . "
Daganan sai matar ta ce , " In ka yarda bari baiwarka ta sake yin magana ga shugabana sarki . " Ya ce , " Ci gaba da magana "
2SA 14:13     Alignment score: 0.306 → 0.308
So the woman said , " Why then have you devised such a thing against the people of God ? For in saying this thing , the king is like someone who is guilty
, because the king has not brought back home again his banished son .
Sai matar ta ce , " Donme ka kutta wannan maƙida gãba da mutanen Allah ? Gama ta wurin faɗin wannan , sarki ya zama kamar wani mai laifi , saboda sarki bai sake dawo da korarren ɗansa gida ba .
2SA 14:14     Alignment score: 0.359 → 0.359
For we all must die , and we are like water spilled on the ground , which can not be gathered up again . But God will not take
away life ; instead , he finds a way for those who were driven away to be restored .
Gama dukkan mu dole mu mutu , kuma muna kama da ruwan da aka zubar a ƙasa , wanda ba za a sake tattara shi ba . Amma Allah ba zai ɗauki rai ba ; maimakon haka , ya kan nemi hanya domin waɗanda aka kora su dawo .
2SA 14:15     Alignment score: 0.37 → 0.378
Now then , seeing that I have come to speak
this thing to my master the king , it is because the people have made me afraid . So your servant said to herself , ' I will now speak to the king . It may be that the king will perform the request of his servant .
Yanzu fa , ganin yadda na zo in faɗi wannan abu ga shugabana sarki , saboda mutane sun sa na ji tsoro . Sai baiwarka ta ce a ranta , ' yanzu zan yi magana da sarki . Maiyiwuwa ne sarki ya aikata bisa ga roƙon baiwarsa .
2SA 14:16     Alignment score: 0.398
Perhaps the king will listen to me and deliver his servant from the hand of the man who would destroy me and my son together , out of the inheritance God gave
us . '
Watakila sarki zai saurare ni kuma ya ceci baiwarsa daga hannun mutumin da zai hallaka ni da ɗana tare , daga cikin gãdon da Allah ya ba mu . '
2SA 14:17     Alignment score: 0.474 → 0.476
Then your servant prayed , ' Yahweh , please let the word of my master the king give
me relief , for as an angel of God , so is my master the king in telling good from evil . ' May Yahweh your God be with you . "
Daga nan baiwarka ta yi addua , ta ce , Yahweh , in ka yarda bari maganar shugabana sarki ta ba ni sauƙi , gama kamar yadda mala'ikan Allah ya ke , haka shugabana sarki ya ke wajen faɗin abu mai kyau daga mugunta . ' Bari Yahweh Allahnka ya kasance tare da kai . "
2SA 14:18     Alignment score: 0.409 → 0.41
Then the king answered and said to the woman , " Please do not hide from me anything that I will ask you . " The woman replied , " Let my master the king now speak
. "
Daga nan sarki ya amsa wa matar ya ce , ' Ina roƙon ki kada ki ɓoye mani komai da zan tambaye ki . " Sai matar ta amsa ta ce , ' Yanzu bari shugabana sarki ya yi magana . "
2SA 14:19     Alignment score: 0.394 → 0.397
The king said , " Is not the hand of Joab with you in all this ? " The woman answered and said , " As you live
, my master the king , no one can escape to the right hand or to the left from anything that my master the king has spoken . It was your servant Joab who commanded me and told me to say these things that your servant has spoken .
Sai sarki ya ce " Ko hannun Yowab bai tare da ke cikin dukkan al'amarin nan ? " Sai matar ta amsa ta ce , " Bisa ga ranka , ya shugaba sarki , ba wani ko ɗaya da zai kuɓuta daga hannun dama ko hagu daga duk wani abin da shugabana sarki ya faɗi . Gama bawanka Yowab ne ya umarce ni ya kuma gaya mani dukkan abubuwan da baiwarka ta faɗi .
2SA 14:20     Alignment score: 0.439
Your servant Joab has done this to change the course of what is happening . My master is wise , like the wisdom of an angel of God , and he knows everything that is happening in the land . "
Bawanka Yowab ya yi wannan domin ya canza yanayin abin da ya ke faruwa . Shugabana kuma yana da hikima , hikima irinta mala'ikan Allah , kuma ya san dukkan abin da ya ke faruwa a cikin ƙasa
. "
2SA 14:21     Alignment score: 0.477 → 0.478
So the king said to Joab , " Look now , I will do this thing . Go then , and bring the young man Absalom back . "
Sai sarki ya cewa Yowab , Yanzu fa ka duba , zan yi wannan , jeka fa , ka komo
da saurayin nan Absalom . "
2SA 14:22     Alignment score: 0.475 → 0.491
So Joab lay facedown on the ground in honor and gratitude to the king . Joab said , " Today your servant knows that I have found favor in your eyes , my master , king , in that the king has performed the request of his servant . "
Sai Yowab ya kwanta da fuskarsa ƙasa cikin darajantawa da godiya ga sarki . Yowab ya ce , " Yau bawanka ya sani cewa Na sami tagomashi a idonka , ya shugabana , sarki , da shi ke sarki ya aikata bisa ga roƙon bawansa . "
2SA 14:23     Alignment score: 0.37 → 0.457
So Joab arose
, went to Geshur , and brought Absalom back to Jerusalem .
Sai Yowab ya ta shi , ya tafi Geshu , kuma ya zo da AbsalomYerusalem .
2SA 14:24     Alignment score: 0.49
The king said , " He may return to his own house , but he may not see my face . " So Absalom returned to his own house , but did not see the king 's face .
Sarki ya ce , " Zai iya komawa gidansa , amma ba lallai ya ga fuskata ba . " Absalom ya dawo gidansa , amma bai ga fuskar
sarki ba .
2SA 14:25     Alignment score: 0.38 → 0.386
Now in all Israel there was no one praised for his handsomeness more than Absalom . From the sole of his foot to the top of his head there was no blemish in him .
Yanzu kuwa a cikin dukkan Isra'ila babu wanda ake yabo domin kyansa fiye da Absalom . Daga tafin sawunsa zuwa bisa kansa babu wani aibi a cikinsa .
2SA 14:26     Alignment score: 0.389
When he cut the hair of his head at the end of every year , because it was heavy on him , he weighed his hair ; it would weigh about two hundred shekels , which is measured by the weight of the king 's standard .
Sa ' ad da ya aske gashin kansa a ƙarshen kowacce shekara , saboda ya kan yi masa nauyi , yakan auna gashin kansa , ya kan kai kimanin awo ɗari biyu , bisa ga mizanin ma'aunin sarki .
2SA 14:27     Alignment score: 0.453
To Absalom were born three sons and one daughter , whose name was Tamar . She was a beautiful woman .
An haifa wa Absalom ' ya'ya uku maza da ' ya mace ɗaya , sunanta Tama . Ita kyakkyawar
mace ce .
2SA 14:28     Alignment score: 0.511
Absalom lived two full
years in Jerusalem , without seeing the king 's face .
Absalom ya zauna cikakkun shekaru biyu a Yerusalem , ba tare da ganin fuskar sarki ba .
2SA 14:29     Alignment score: 0.468
Then Absalom sent word for Joab to send
him to the king , but Joab would not come to him . So Absalom sent word a second time , but Joab still did not come .
Daga nan Absalom ya aika a kira Yowab domin ya aike shi wurin sarki , amma Yowab ya ƙi zuwa wurinsa . Har yanzu Absalom ya sake aikawa karo na biyu , duk da haka Yowab ya ƙi zuwa .
2SA 14:30     Alignment score: 0.41
So Absalom said to his servants , " See , Joab 's field is near mine , and he has barley there . Go and set it on fire . " So Absalom 's servants set the field
on fire .
Domin wannan Absalom ya ce da barorinsa , " Duba , gonar Yowab tana kusa da tawa , ga shi yana da bali a wurin . Ku je ku sa mata wuta . "
2SA 14:31     Alignment score: 0.443
Then Joab arose
and came to Absalom at his house , and said to him , " Why have your servants set my field on fire ? "
Sai barorin Absalom suka sawa gonar wuta . Daga nan sai Yowab ya tashi ya zo wurin Absalom a gidansa , ya ce masa , " Donme barorinka suka sawa gonata wuta ? "
2SA 14:32     Alignment score: 0.435
Absalom answered Joab , " Look , I sent word to you saying , ' Come here so I may send
you to the king to say , " Why did I come from Geshur ? It would be better for me to still be there . Now therefore let me see the king 's face , and if I am guilty , let him kill me . " ' "
Absalom ya amsa wa Yowab , " Duba na aika maka cewa , ka zo nan domin in aike ka wurin sarki ka ce , " Donme na dawo daga Geshu ? ya fi mani sauƙi a ce har yanzu ina can . Yanzu bari in ga fuskar sarki , idan bani da gaskiya , bari ya kashe ni . ' " '
2SA 14:33     Alignment score: 0.529
So Joab went to the king and told him . When the king called for Absalom , he came
to the king and bowed low to the ground before the king , and the king kissed Absalom .
Sai Yowab ya je wurin sarki ya faɗa masa . Sa ' ad da sarki ya kira Absalom , sai ya sunkuyar da fuskarsa har ƙasa a gaban sarki , sarki kuwa ya sumbaci Absalom .
2SA 14     Average alignment score: 0.406 for 33 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24