Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


2SA 16:1     Alignment score: 0.392 → 0.391
When David had gone a short distance over the summit of the hill , Ziba the servant of Mephibosheth met him with a couple of saddled donkeys ; on them were two hundred loaves of bread , one hundred clusters of raisins , and one hundred bunches of figs , and a skin of wine .
Sa ' ad da Dauda ya hau har ya wuce kan tudu kaɗan , Ziba bawan Mefiboshet ya gamu da shi da jãkai guda biyu labtattu ; a kansu kuwa dunƙulen gurasa guda ɗari biyu na curin kauɗar inabi ɗari , da curin ' ya'yan itacen ɓaure ɗari , da salkar ruwan inabi .


2SA 16:2     Alignment score: 0.466 → 0.487
The king said to Ziba , " Why did you bring these things ? " Ziba replied , " The donkeys are for the king 's household to ride on , the bread and fig cakes are for your men to eat , and the wine is for anyone who is faint in the wilderness to drink . "
Sarki ya cewa Ziba , " Donme ka kawo waɗannan abubuwa ? " Ziba ya amsa ya ce , " Jakai domin iyalin sarki ne su hau , gurasa da wainar
itacen ɓaure domin mutanenka su ci , ruwan inabi kuma domin duk wanda ya sũma a cikin jeji ya sha . "
2SA 16:3     Alignment score: 0.49 → 0.498
The king said , " Then where is your master 's grandson ? " Ziba replied to the king , " Look , he has stayed behind in Jerusalem , for he said , ' Today the house of Israel will restore my father 's kingdom to me . ' "
Sarki ya ce , Ina jikan shugabanka ? " Ziba ya amsa wa sarki ya ce , " Duba , ya tsaya baya cikin Yerusalem , gama ya ce , ' Yau gidan Isra'ila za su mayar mani da sarautar mahaifina . ' "
2SA 16:4     Alignment score: 0.509 → 0.512
Then the king said to Ziba , " Look , all that belonged to Mephibosheth now belongs to you . " Ziba answered , " I bow in humility to you , my master , king . Let me find
favor in your eyes . "
Daga nan sai sarki ya cewa Ziba , " Duba , dukkan abin da ke mallakar Mefiboshet yanzu naka ne , ' " Sai Ziba ya amsa , na sunkuya cikin bangirma gare ka , ya shugabana , sarki . Bari in sami tagomashi a idanunka . "
2SA 16:5     Alignment score: 0.532 → 0.532
When King David approached Bahurim , there came
out from there a man from the clan of Saul , whose name was Shimei son of Gera . He came out cursing as he walked .
Sa ' ad da sarki Dauda ya gabato Bahurim , wani mutum daga gidan iyalin Saul ya zo , sunansa Shimei ɗan Gera . Ya fito yana tafiya yana la'antarwa .
2SA 16:6     Alignment score: 0.303 → 0.322
He threw
stones at David and at all of the king 's officials , in spite of the army and bodyguards who were on the king 's right and left .
Ya jefi Dauda da duwatsu har da shugabannin sarki , duk da sojoji da masu tsaro da ke hannun damansa da hannun hagu .
2SA 16:7     Alignment score: 0.421
Shimei called out in cursing , " Go away , get out of here , you villain , you man of blood !
Shimei ya yi kira cikin la'antarwa , " Tafi daga nan , mutumin banza , mutumin jini !
2SA 16:8     Alignment score: 0.388 → 0.391
Yahweh has repaid all of you for the blood you shed within the family of Saul , in whose place you have reigned . Yahweh has given the kingdom into the hand of Absalom your son . You have come
to ruin because you are a man of blood . "
Yahweh ya sãka wa dukkanku domin jinin iyalin gidan Saul , wanda kake mulki a matsayinsa . Yahweh ya bada mulkin a cikin hannun Absalom ɗanka . Gashi yanzu kuma ka hallaka saboda ka zama mutum mai zubda jini . "
2SA 16:9     Alignment score: 0.435
Then Abishai son of Zeruiah , said to the king , " Why should this dead dog curse my master the king ? Please let me go over and take
off his head . "
Daga nan sai Abishai ɗan Zeruya ya cewa sarki , " Donme wannan mataccen karen zai la'anta shugabana sarki ? Ina roƙonka ka yardar mani in haye in fille masa kai . "
2SA 16:10     Alignment score: 0.433 → 0.441
But the king said , " What have I to do with you , sons of Zeruiah ? Perhaps he is cursing me because Yahweh has said to him , ' Curse David . ' Who then could say to him , ' Why are you cursing the king ? ' "
Amma sarki ya ce , " Ina ruwana da ku , ku ' ya'yan Zeruya ? Mai yiwuwa yana la'antani saboda Yahweh ne ya ce masa , " La'anta Dauda . ' Wane ne zai ce masa , ' Donme kake la'antar
sarki ? ' "
2SA 16:11     Alignment score: 0.369
So David said to Abishai and to all his servants , " Look , my son , who was born from my body , wants to take
my life . How much more may this Benjamite now desire my ruin ? Leave him alone and let him curse , for Yahweh has commanded him to do it .
Sai Dauda ya cewa Abishai da dukkan bayinsa , " Duba , ɗana , wanda aka haifa daga cikin jikina , yana so ya ɗauki raina . Balle wannan mutumin Benyamin da ke marmarin ganin hallaka ta , Ku ƙyale shi kawai ku bar shi ya yi ta la'antarwa , gama Yahweh ne ya umarce shi .
2SA 16:12     Alignment score: 0.255 → 0.275
Perhaps Yahweh will look at the misery unleashed on me , and repay me with good for his cursing me today . "
Maiyiwuwa Yahweh ya duba irin gagarumin baƙincikin da ke kaina , ya sãka mani da alheri saboda la'antarwar da ya yi mani yau . "
2SA 16:13     Alignment score: 0.296 → 0.309
So David and his men traveled on the road , while Shimei went beside him up on the hillside , cursing and throwing dust and stones at him as he went .
Hakanan
Dauda da mazajensa suka yi tafiya kan hanya , Shimei kuma ya zaga gefen gangaren tudu , yana tafiya yana la'antarwa yana jifansa da duwatsu yana zuba masa turɓaya yayin da ya ke tafiya ,
2SA 16:14     Alignment score: 0.394
Then the king and all the people who were with him became
weary , and he rested when they stopped for the night .
Daga nan sarki da dukkan mutanen da ke tare da shi suka zo da gajiya , can ya huta lokacin da suka tsaya da dare .
2SA 16:15     Alignment score: 0.674
As for Absalom and all the men of Israel who were with him , they came to Jerusalem , and Ahithophel was with him .
Absalom kuwa da dukkan matanen Isra'ila waɗanda ke tare da shi , suka zo Yerusalem , Ahitofel kuma na tare da shi .
2SA 16:16     Alignment score: 0.509 → 0.509
It came
about when Hushai the Arkite , David 's friend , had come to Absalom , that Hushai said to Absalom , " Long live the king ! Long live the king ! "
Ya zama kuwa sa ' ad da Hushai - Ba'arkite , abokin Dauda , ya zo wurin Absalom Hushai ya cewa Absalom , " Ran sarki ya daɗe ! Ran sarki ya daɗe ! "
2SA 16:17     Alignment score: 0.557
Absalom said to Hushai , " Is this your loyalty to your friend ? Why did you not go with him ? "
Absalom ya cewa Hushai , " Wannan ita ce biyayyarka ga abokinka ? Donme ba ka tafi tare da shi ba ? "
2SA 16:18     Alignment score: 0.503
Hushai said to Absalom , " No ! Instead , the one whom Yahweh and this people and all the men of Israel have chosen , that is the man to whom I will belong , and I will stay with him .
Hushai ya cewa Absalom , " A'a ! maimakon haka , shi wanda Yahweh da wannan jama'a da dukkan mutanen Isra'ila suka zaɓa , shi ne mutumin da ni zan zama nasa , kuma zan zauna tare da shi .
2SA 16:19     Alignment score: 0.234 → 0.236
Also , what man should I serve ? Should I not serve in the presence of his son ? As I have served in your father 's presence , I will serve in your presence . "
Kuma , wanne mutum zan bautawa ? Ba gaban ɗansa ya kamata in yi bautar ba ? kamar yadda na yi bautar gaban mahaifinka , hakanan
zan yi bautar a gabanka . "
2SA 16:20     Alignment score: 0.517
Then Absalom said to Ahithophel , " Give
us your advice about what we should do . "
Sa'an nan Absalom ya cewa Ahitofel sai ka ba mu shawara game da abin da za mu yi . "
2SA 16:21     Alignment score: 0.382 → 0.382
Ahithophel answered Absalom , " Go sleep with your father 's slave wives whom he has left to keep the palace , and all Israel will hear that you have become a stench to your father . Then the hands of all who are with you will be strong . "
Ahitofel ya amsa wa Absalom , " Ka je ka kwana da bayin matan mahaifinka waɗanda ya bari domin su kula da fãda
, daga nan dukkan Isra'ila za su ji ka zama abin ƙyama ga mahaifinka . Daga nan hannuwan dukkan waɗanda ke tare da kai za su yi ƙarfi . "
2SA 16:22     Alignment score: 0.433
So they spread for Absalom a tent on the top of the palace , and Absalom slept with his father 's slave wives in the sight of all Israel .
Sai suka baza wa Absalom rumfa
a bisa fãda , Absalom kuwa ya kwana da mata bayin mahaifinsa a idanun dukkan Isra'ila .
2SA 16:23     Alignment score: 0.48
Now the advice of Ahithophel that he gave
in those days was as if a man heard from the mouth of God himself . That was how all of Ahithophel 's advice was viewed by both David and Absalom .
Ya zama kuwa shawarar da Ahitofel ya bayar a waɗannan kwanaki ta zama kamar wadda mutum ya ji daga bakin Allah da kansa . Haka dukkan shawarar Ahitofel ta zama a wurin Dauda da Absalom .
2SA 16     Average alignment score: 0.43 for 23 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24