Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


2SA 8:1     Alignment score: 0.44 → 0.44
After this it came
about that David attacked the Philistines and defeated them . So David took Metheg Ammah from the control of the Philistines .
Bayan wannan ya zamana Dauda ya hari Filistiyawa ya kuma ci su , Sai Dauda ya karɓe Gat da ƙauyukanta daga karkashin linzamin Filistiyawa .


2SA 8:2     Alignment score: 0.248 → 0.248
Then he defeated Moab and measured their men with a line by making them lie down on the ground . He measured off two lines to put to death , and one full line to keep alive . So the Moabites became
servants to David and began to pay him tribute .
Sa'an nan ya buga Mowabawa , ya gwada mutanensu da igiya ta wurin sasu su kwanta a ƙasa . Ya gwada layi biyu da zai kashe , layi ɗaya mai tsawo sosai da zai bari da rai . Haka Mowabawa suka zama bayi ga Dauda suka biya shi haraji .
2SA 8:3     Alignment score: 0.481 → 0.482
David then defeated Hadadezer son of Rehob , the king of Zobah , as Hadadezer was traveling to recover his rule by the Euphrates River .
Dauda ya buga Hadadeza ɗan Rehob , sarkin Zoba , sa ' ad da Hadadeza ya ke tafiya garin ya mai da mulkinsa na wajen Kogin Efratis
.
2SA 8:4     Alignment score: 0.438 → 0.446
David captured from him 1,700 chariots and twenty thousand footmen . David hamstrung
all the chariot horses , but reserved enough of them for a hundred chariots .
Dauda ya ƙwace karusai daga gunsa guda 1,700 da matafiya a ƙasa dubu ashirin . Dauda ya yanke jijiyar ƙafafun dawakai masu jan karusai , amma ya bar wasu domin karusai ɗari .
2SA 8:5     Alignment score: 0.59 → 0.587
When the Arameans of Damascus came to help Hadadezer king of Zobah , David killed twenty - two thousand Aramean men .
Lokacin da Armeniyawa na Damaskus suka
zo su taimaki Hadadeza sarkin Zoba , Dauda ya kashe Armeniyawa mutum dubu ashirin da biyu .
2SA 8:6     Alignment score: 0.49
Then David put garrisons in Aram of Damascus , and the Arameans became
servants to him and brought him tribute . Yahweh gave victory to David wherever he went .
Sai Dauda ya ajiye ƙungiyoyin sojojinsa a Aram ta Damaskus , kuma Armeniyawa suka zama bayinsa suna biyan haraji . Yahweh ya ba Dauda nasara duk inda ya tafi .
2SA 8:7     Alignment score: 0.581
David took
the golden shields that were on Hadadezer 's servants and brought them to Jerusalem .
Dauda ya ɗauko garkuwoyin zinariya da suke kan bayin Hadadeza ya kawo su Yerusalem .
2SA 8:8     Alignment score: 0.537
From Tebah and Berothai , cities of Hadadezer , King David took
very much bronze .
Daga Beta da Berotai , biranen Hadadeza , Sarki Dauda ya kwaso tagulla masu ɗumbun yawa .
2SA 8:9     Alignment score: 0.686
When Tou , king of Hamath , heard that David had defeated all the army of Hadadezer ,
Da Tou , sarkin Hamat , ya ji Dauda ya kayar da dukkan rundunar Hadadeza ,
2SA 8:10     Alignment score: 0.571
Tou sent Hadoram his son to King David to greet him and to bless him , because David had fought
against Hadadezer and defeated him , and because Hadadezer had waged war against Tou . Hadoram brought with himself objects of silver , gold , and bronze .
Tou ya aika Hadoram ɗansa gun Sarki Dauda ya gaishe shi ya kuma sa masa albarka , domin Dauda ya yi yaƙi gãba da Hadadeza ya kuma ci shi , domin kuma a Hadadeza ya yi yaƙi gãba da Tou . Hadoram kansa ya zo tare da kayayyakin azurfa , zinariya , da tagulla .
2SA 8:11     Alignment score: 0.523
King David set aside
these objects to Yahweh , together with the silver and gold from all the nations that he conquered
Sarki Dauda ya ƙeɓe waɗannan kayayyaki domin Yahweh , su azurfa da zinariya daga dukkan al'umman da ya ci da yaƙi -
2SA 8:12     Alignment score: 0.593 → 0.656
from Aram , Moab , the people of Ammon , the Philistines , and Amalek , along with all of the plundered goods of Hadadezer son of Rehob , the king of Zobah .
Aram , Mowab , da mutanen Ammon
, da Filistiyawa , da Amelik , tare kuma da dukkan kayayyakin ganima na Hadadeza ɗan Rehob sarkin Zoba .
2SA 8:13     Alignment score: 0.478
David 's name was well known when he returned from conquering the Arameans in the Valley of Salt , with their eighteen thousand men .
Sunan Dauda ya shahara sa ' ad da ya komo
daga bugun Armeniyawa cikin Kwarin Gishiri , da su da mutanensu dubu goma sha takwas .
2SA 8:14     Alignment score: 0.422
He placed garrisons throughout all of Edom , and all the Edomites became
servants to him . Yahweh gave victory to David wherever he went .
Ya ajiye ƙungiyoyin sojoji cikin dukkan yankin Idom , dukkan Idomiyawa suka zama bayi gare shi . Yahweh ya ba Dauda nasara duk inda ya tafi .
2SA 8:15     Alignment score: 0.524
David reigned over all Israel , and he administered justice and righteousness to all his people .
Dauda ya yi mulki bisa dukkan Isra'ila , ya kuma aikata adalci da gaskiya ga dukkan mutanensa .
2SA 8:16     Alignment score: 0.481
Joab son of Zeruiah was the commander of the army , and Jehoshaphat son of Ahilud was recorder .
Yowab ɗan Zeruya shi ne shugaban rundunar yaƙi , Yehoshafat ɗan Alihud kuwa shi ne magatakarda .
2SA 8:17     Alignment score: 0.798
Zadok son of Ahitub and Ahimelech son of Abiathar were priests , and Seraiah was scribe .
Zadok ɗan Ahitub da Ahimelek ɗan Abiyata su ne firistoci , Seraya
ne marubuci .
2SA 8:18     Alignment score: 0.471
Benaiah son of Jehoiada was in charge of the Kerethites and Pelethites , and David 's sons were the chief officials at the king 's hand .
Binaya
ɗan Yehoyaida shi ne mai lura da Keretiyawa da Feletiyawa , ' ya'yan Dauda su ne manyan hakimai masu ba sarki shawara .
2SA 8     Average alignment score: 0.504 for 18 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24