Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


2SA 11:1     Alignment score: 0.48 → 0.489
It came
about in the springtime , at the time when kings normally go to war , that David sent out Joab , his servants , and all the army of Israel . They destroyed the army of Ammon and besieged Rabbah . But David stayed in Jerusalem .
Ya zamana da bazara , lokacin da sarakuna ke tafiya yaƙi , sai sarki Dauda ya aiki Yowab , da barorinsa , da dukkan rundunar Isra'ila . Suka ragargaza rundunar Ammon , suka kafa wa Rabba sansani . Amma Dauda ya zauna a Yerusalem .


2SA 11:2     Alignment score: 0.241
So it came
about one evening that David got up from his bed and walked on the roof of his palace . From there he happened to see a woman who was bathing , and the woman was very beautiful to look at .
A na nan wata rana da yammaci , Dauda ya tashi daga gadonsa yana tafiya a kan soron fadarsa , Daga nan ya hango wata mata wadda take wanka , matar kuwa kyakkyawa ce ƙwarai abar sha'awa .
2SA 11:3     Alignment score: 0.526
So David sent and he asked people who would know about the woman . Someone said , " Is not this Bathsheba , the daughter of Eliam , and is she not the wife of Uriah the Hittite ? "
Sai Dauda ya aika ya kuma tambayi
mutane waɗanda suka san wani abu game da matar . Sai wani ya ce , " Ashe wannan ba Batsheba ce ba , ɗiyar Eliyam , kuma ashe ba matar Yuriya ba ce Bahitte ? "
2SA 11:4     Alignment score: 0.376 → 0.39
David sent messengers and took
her ; she came in to him , and he slept with her ( for she had just purified herself from menstruation ) . Then she returned to her house .
Dauda ya aika manzanni , aka ɗaukota , ta shiga ciki wurinsa sai ya kwana da ita ( gama ba ta daɗe da tsarkake kanta daga hailarta ba ) . Sa'an nan ta koma gidanta .
2SA 11:5     Alignment score: 0.413
The woman conceived , and she sent and told David ; she said , " I am pregnant . "
Matar ta yi ciki sai ta aika aka gaya wa Dauda ; ta ce , " Ina da ciki . "
2SA 11:6     Alignment score: 0.709 → 0.712
Then David sent to Joab saying , " Send
me Uriah the Hittite . " So Joab sent Uriah to David .
Sai Dauda ya aika wurin Yowab , " Ka aiko mani Yuriya Bahitte . Sai Yowab ya aika wa Dauda Yuriya .
2SA 11:7     Alignment score: 0.416
When Uriah arrived , David asked him how Joab was , how the army was doing , and how the war was going .
Da Yuriya ya iso , Dauda ya tambaye shi yadda Yowab ya ke , yadda rundunar take , da kuma yadda yaƙin ke tafiya .
2SA 11:8     Alignment score: 0.534 → 0.556
David said to Uriah , " Go down to your house and wash your feet . " So Uriah left the king 's palace , and the king sent a gift for Uriah after he left .
Dauda ya cewa Yuriya , " Ka gangara zuwa gidanka , ka wanke ƙafafuwanka . " Sai Yuriya ya bar fadar sarki , sai sarki ya aika wa Yuriya kyauta bayan tafiyarsa
.
2SA 11:9     Alignment score: 0.474 → 0.475
But Uriah slept at the door of the king 's palace with all the servants of his master , and he did not go down to his house .
Amma Yuriya ya yi barci a ƙofar
fadar sarki tare da dukkan barorin maigidansa , bai kuwa gangara zuwa gidansa ba .
2SA 11:10     Alignment score: 0.477
When they told David , " Uriah did not go down to his house , " David said to Uriah , " Have you not come
from a journey ? Why did you not go down to your house ? "
Da aka gaya wa Dauda , " Yuriya bai gangara zuwa gidansa ba . " Dauda ya cewa Yuriya , " Ashe ba yanzu ka dawo daga tafiya ba , me yasa ba ka tafi gida ba ? "
2SA 11:11     Alignment score: 0.426 → 0.431
Uriah answered David , " The ark , and Israel and Judah are staying
in tents , and my master Joab and my master 's servants are camped in an open field . How then can I go into my house to eat and to drink and to sleep with my wife ? As sure as you are alive , I will not do this . "
Yuriya ya amsa wa Dauda , " Akwatin alƙawari , da Isra'ila da Yahuda suna zaune cikin rumfa , maigidana kuma Yowab da barorin maigidana sun kafa sansani a fili . Ƙaƙa fa zan tafi cikin gidana in ci in sha in kuma kwana da mata ta ? Na rantse da ranka , ba zan yi wannan abu ba . "
2SA 11:12     Alignment score: 0.44 → 0.456
So David said to Uriah , " Stay here today also , and tomorrow I will let you leave . " So Uriah stayed in Jerusalem that day and the next day .
Sai Dauda ya cewa Yuriya , " Ka zauna a nan gobe zan barka ka tafi . " Sai Yuriya ya zauna a Yerusalem ranar nan da kashegari kuma . Lokacin da Dauda ya kira shi , ya ci ya sha a gabansa
,
2SA 11:13     Alignment score: 0.346 → 0.346
When David called him , he ate and drank before him , and David made him drunk . At evening Uriah went out to sleep on his bed with the servants of his master ; he did not go down to his house .
Dauda ya bugar da shi . Da yamma Yuriya ya fita ya je ya kwanta a gadonsa tare da barorin maigidansa bai gangara zuwa gidansa ba .
2SA 11:14     Alignment score: 0.505
So in the morning David wrote
a letter to Joab , and sent it by the hand of Uriah .
Saboda haka da safe Dauda ya rubuta wa Yowab takarda , ya ba da ita ta hannun Yuriya .
2SA 11:15     Alignment score: 0.335
David wrote
in the letter saying , " Set Uriah at the very front of the most intense battle , and then withdraw from him , that he may be hit and killed . "
Dauda ya rubuta cikin wasiƙar cewa , " A sa Yuriya a gaba in da yaƙi yafi zafi sosai , sa'an nan ku janye daga gare shi , domin a buge shi ya mutu . "
2SA 11:16     Alignment score: 0.313 → 0.317
So as Joab watched the siege upon the city , he assigned Uriah to the place where he knew
the strongest enemy soldiers would be fighting .
Sa ' ad da Yowab ya kafa wa birnin daga , ya sa Yuriya a inda ya sani ƙarfafan sojojin abokan gaba za su yi yaƙi .
2SA 11:17     Alignment score: 0.442 → 0.468
When the men of the city went out and fought
against Joab 's army , some of the soldiers of David fell , and Uriah the Hittite was also killed there .
Da mutanen garin suka fito suka gwabza yaƙi da rundunar Yowab , waɗansu sojojin Dauda suka faɗi , kuma Yuriya Bahitte shi ma aka kashe shi a wurin .
2SA 11:18     Alignment score: 0.336
When Joab sent word to David about everything concerning the war ,
Da Yowab ya aika saƙo ga Dauda yadda dukkan abu ya gudana a yaƙin ,
2SA 11:19     Alignment score: 0.341
he commanded the messenger , saying , " When you have finished telling all the things concerning the war to the king ,
ya umarci
manzon cewa , ' " Sa ' ad da ka gama faɗin komai game da yaƙin ga sarki ,
2SA 11:20     Alignment score: 0.341 → 0.341
it may happen that the king will become
angry , and he will say to you , ' Why did you go so near to the city to fight ? Did you not know that they would shoot from the wall ?
mai yiwuwa sarki ya husata , ya kuma ce maka , " Me ya sa kuka matsa kusa da birnin kuka yi yaƙi ? Ba ku sani za su yiwo harbi daga garun ba ?
2SA 11:21     Alignment score: 0.413 → 0.435
Who killed Abimelech son of Jerub - Besheth ? Did not a woman cast an upper millstone on him from the wall , so that he died
at Thebez ? Why did you go so near the wall ? ' Then you must answer , ' Your servant Uriah the Hittite is dead also . ' "
Wa ya kashe Abimelek ɗan Yerubeset ? Ba wata mace ce ta jeho dutsen niƙa daga kan garu a kansa ba , sai ya zo ya mutu a Tebez ? Me ya sa kuka matsa kurkusa da garun ? ' Sa'an nan dole za ka amsa , " Bawanka Yuriya Bahitte shi ma ya mutu . ' "
2SA 11:22     Alignment score: 0.383
So the messenger left and went to David and told him everything that Joab had sent him to say .
Sai manzon ya tashi ya tafi wurin Dauda ya faɗa masa dukkan abin da Yowab ya aike
shi ya faɗa .
2SA 11:23     Alignment score: 0.319 → 0.323
Then the messenger said to David , " The enemy were stronger than we were at first ; they came out to us into the field
, but we drove them back to the entrance of the gate .
Sai manzon ya cewa Dauda , " Abokan gãba suka fi mu ƙarfi da fari ; suka fafaremu har zuwa jeji , amma muka kora su baya har zuwa ƙofar gari .
2SA 11:24     Alignment score: 0.43 → 0.431
Then their shooters shot
at your soldiers from off the wall , and some of the king 's servants were killed , and your servant Uriah the Hittite was killed too . "
Sai maharbansu suka harbi sojojinka daga kan garu , aka kashe waɗansu barorin sarki , shi ma baranka Yuriya Bahitte an kashe shi . "
2SA 11:25     Alignment score: 0.325 → 0.333
Then David said to the messenger , " Say this to Joab , ' Do not let this displease you , for the sword devours one as well as another . Make your battle even stronger against the city , and overthrow
it , ' and encourage him . "
Sai Dauda ya cewa manzon , " Ka faɗa wa Yowab wannan , ' Kada ka da mu , ' Kada ka bar wannan ya ɓata maka rai , gama takobi ya kan hallakar da wannan da kuma wancan . Ka matsa wa birnin lamba da yaƙi , ku kãda shi , ' ka kuma ƙarfafa shi . "
2SA 11:26     Alignment score: 0.424
So when the wife of Uriah heard that Uriah her husband was dead
, she lamented deeply for her husband .
Sa ' ad da matar Yuriya ta ji cewa Yuriya mijinta ya mutu , ta yi makoki sosai domin mijnta .
2SA 11:27     Alignment score: 0.41
When her sorrow passed , David sent and took
her home to his palace , and she became his wife and bore him a son . But what David had done displeased Yahweh .
Sa ' ad da makokinta ya wuce , Dauda ya aika aka ɗaukota aka kawota gida a fãdarsa , ta zama matarsa ta kuma haifa masa yaro . Amma abin da Dauda ya yi ya baƙanta wa Yahweh rai .
2SA 11     Average alignment score: 0.417 for 27 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24