Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


2SA 17:1     Alignment score: 0.576
Then Ahithophel said to Absalom , " Now let me choose twelve thousand men , and I will arise
and pursue David tonight .
Daga nan sai Ahitofel ya cewa Absalom , " Yanzu bari in zaɓi maza dubu goma sha biyu , kuma zan tashi in fafari Dauda yau a daren nan .


2SA 17:2     Alignment score: 0.31
I will come
on him while he is weary and weak and will surprise him with fear . The people who are with him will flee , and I will attack only the king .
Zan auka masa lokacin da ya yi raụni ya gaji in kuma ba shi mamaki da tsoro . Mutanen da ke tare da shi za su gudu , sarki kaɗai zan buge .
2SA 17:3     Alignment score: 0.339
I will bring back all the people to you , like a bride coming to her husband , and all the people will be at peace under you . "
Zan dawo da dukkan mutane a gare ka . kamar amaryar
da ke zuwa wurin mijinta , daga nan dukkan mutane za su zauna lafiya ƙarƙashinka . "
2SA 17:4     Alignment score: 0.598 → 0.604
What Ahithophel said pleased Absalom and all the elders of Israel .
Abin da Ahitofel ya faɗi ya faranta wa Absalom rai da dukkan dattawan Isra'ila .
2SA 17:5     Alignment score: 0.463 → 0.463
Then Absalom said , " Now call Hushai the Arkite , too , and let us hear what he says . "
Daga nan sai Absalom ya ce , yanzu ku kira Hushai Ba'akite
shima , bari mu ji abin da ya ce . "
2SA 17:6     Alignment score: 0.48
When Hushai had come to Absalom , Absalom explained to him what Ahithophel had said and then asked Hushai , " Should we do what Ahithophel has said ? If not , tell us what you advise
. "
Sa ' ad da Hushai ya zo wurin Absalom , Absalom ya bayyana masa abin da Ahitofel ya faɗi sai ya tambayi Hushai , " Ko za mu iya yin abin da Ahitofel ya ce ? In ba haka ba sai ka faɗi shawararka . "
2SA 17:7     Alignment score: 0.586
So Hushai said to Absalom , " The advice that Ahithophel has given this time is not good . "
Sai Hushai ya cewa Absalom , " Shawarar
da Ahitofel ya bayar a wannan lokacin ba ta da kyau . "
2SA 17:8     Alignment score: 0.289 → 0.306
Hushai added , " You know your father and his men are strong warriors , and that they are bitter , and they are like a bear robbed of her cubs in a field . Your father is a man of war ; he will not sleep with the army tonight .
Hushai ya ƙara da cewa , " Ka san mahaifinka da mazajensa jarumawa ne masu ƙarfi , kuma suna da zafin rai , kamar damisar da a ka ƙwace wa ' ya'yanta a cikin saura . Mahaifinka mayaƙine , ba zai kwana tare da mutane a daren nan ba .
2SA 17:9     Alignment score: 0.267 → 0.27
Look , right now he is probably hidden in some pit or in some other place . It will happen that when some of your men have been killed at the beginning of an attack , that whoever hears it will say , ' A slaughter has taken place among the soldiers who follow Absalom . '
Duba , yanzu haka mai yiwuwa yana wurin ɓuya
cikin wasu ramummuka ko a wani wuri . Za ya zama kuwa idan aka kashe waɗansu mutanenka a farkon harin , iyakar wanda yaji zai ce , ' An yi yanka tsakanin sojojin da ke bin Absalom . '
2SA 17:10     Alignment score: 0.323 → 0.324
Then even the bravest soldiers , whose hearts are like the heart of a lion , will be afraid because all Israel knows that your father is a mighty man , and that the men who are with him are very strong .
Daga nan har su sojoji masu ƙarfin
zuciya , waɗanda zukatansu suna kama da zuciyar zaki , za su ji tsoro domin dukkan Isra'ila sun sani cewa mahaifinka jarumi ne , kuma mutanen da ke tare da shi suna da ƙarfi ƙwarai .
2SA 17:11     Alignment score: 0.336
So I advise
you that all Israel should be gathered together to you , from Dan to Beersheba , as numerous as the sands that are by the sea , and that you go to battle in person .
Shawarata a gare ka ita ce a tattara dukkan Isra'ila a gare ka , daga Dan zuwa Biyasheba , kamar yashin da ke bakin teku yawa , kai kuwa da kanka ka tafi yaƙi .
2SA 17:12     Alignment score: 0.307 → 0.308
Then we will come
on him wherever he may be found , and we will cover him as the dew falls on the ground . We will not leave even one of his men , or him himself , alive .
Daga nan zamu abka masa a wurin da za a same shi , za mu rufe shi kamar yadda raɓa take faɗowa ƙasa . Ba za mu bar ko ɗaya daga cikin mazajensa , ko shi kansa , da rai ba .
2SA 17:13     Alignment score: 0.394 → 0.4
If he retreats into a city , then all Israel will bring ropes to that city and we will drag it into the river , until there is no longer even a small stone found there . "
Idan ya toge cikin birni , daga nan dukkan Isra'ila za su kawo igiyoyi zuwa ga birnin nan kuma za mu jãshi zuwa cikin rafi , har da ba za a tarar da ko ƙanƙanen dutse ɗaya a wurin ba . "
2SA 17:14     Alignment score: 0.478 → 0.684
Then Absalom and the men of Israel said , " Hushai the Arkite 's advice is better than Ahithophel 's . " Yahweh had ordained the rejection of Ahithophel 's good advice in order to bring destruction on Absalom .
Daga nan sai Absalom da dukkan
mazajen Isra'ila suka ce , shawarar Hushai Ba - arkite tafi shawarar Ahitofel . " Yahweh ya wajabta ƙin amincewa da shawara mai kyau ta Ahitofel domin a kawo hallakarwa a kan Absalom .
2SA 17:15     Alignment score: 0.482 → 0.497
Then Hushai said to Zadok and to Abiathar the priests , " Ahithophel advised Absalom and the elders of Israel in such and such a way , but I have advised something else .
Daga nan sai Hushai ya cewa Zadok da Abiyata firistoci , " Ahitofel ya ba Absalom da dattawan Israi'ila irin wannan shawarar
, amma ni na bada wata shawarar dabam .
2SA 17:16     Alignment score: 0.424
Now then , go quickly and report to David ; say to him , ' Do not camp tonight at the fords of the Arabah , but by all means cross over , or the king will be swallowed up along with all the people who are with him . ' "
Yanzu kuwa , sai ku tafi da sauri ku sanar da Dauda ; ku ce masa , ' Kada ku yi sansani a daren yau a mashigan Araba
, amma ta ko ƙaƙa ka haye , in ba haka ba za a haɗiye sarki da dukkan mutanen da ke tare da shi . "
2SA 17:17     Alignment score: 0.326 → 0.328
Now Jonathan and Ahimaaz were staying
at the spring of Rogel . A female servant used to go and inform them what they needed to know , for they could not risk being seen going into the city . When the message came , then they were to go and tell King David .
Yanzu Yonatan da Ahimãz suna zama a maɓuɓɓugar En - Rogel . Wata mace baiwa takan je ta sanar da su abin da ya kamata su sani , domin bashi yiwuwa su ɗauki kasadar a yi ta ganinsu suna tafiya cikin birni . Idan saƙo ya zo sukan je su faɗa wa sarki Dauda .
2SA 17:18     Alignment score: 0.491 → 0.493
But a young man saw them this time and told Absalom . So Jonathan and Ahimaaz went away quickly and came to the house of a man in Bahurim , who had a well in his courtyard , into which they descended .
Amma wani saurayi ya gan su a wannan lokacin sai ya faɗa wa Absalom . Sai Yonatan da Ahimãz suka
fita a gaggauce suka zo gidan wani mutum a cikin Bahurim , wanda ya ke da rijiya a harabar gidansa , inda suka sauka ciki .
2SA 17:19     Alignment score: 0.395 → 0.397
The man 's wife took
the covering for the well and spread it over the well 's opening , and tossed grain over it , so no one knew Jonathan and Ahimaaz were in the well .
Matar mutumin kuma ta ɗauki murfin rijiyar ta rufe bakin rijiyar da shi , ta zuba hatsi a kai , ba wanda ya san cewa Yonatan da Ahimãz suna cikin rijiyar .
2SA 17:20     Alignment score: 0.439
Absalom 's men came to the woman of the house and said , " Where are Ahimaaz and Jonathan ? " The woman told them , " They have crossed over the river . " So after they had looked around and could not find
them , they returned to Jerusalem .
Mutanen Absalom suka zo wurin matar gidan suka ce , " Ina Ahimãz da Yonatan ? " Sai matar tace masu , " Sun haye rafi . " Bayan da suka dudduba ko'ina ba su same su ba , sai suka koma Yerusalem .
2SA 17:21     Alignment score: 0.461
It came
about after they had left that Jonathan and Ahimaaz came up out of the well . They went to report to King David ; they said to him , " Get up and cross quickly over the water because Ahithophel has given such and such advice about you . "
Ya zama kuwa bayan da suka tafi sai Yonatan da Ahimãz suka fito daga cikin rijiyar . Suka tafi su kai wa sarki Dauda rahoto ; suka ce masa , " Ku tashi ku haye ruwa da sauri saboda Ahitofel ya bada irin wannan shawarar game da ku . "
2SA 17:22     Alignment score: 0.415 → 0.421
Then David arose
and all the people who were with him , and they crossed over the Jordan . By morning daylight not one of them had failed to cross over the Jordan .
Daga nan sai Dauda ya tashi da dukkan mutanen da ke tare da shi , suka haye Yodan . Kafin wayewar hasken safiya babu ko ɗaya daga cikin su da ya kasa hayewa Yodan .
2SA 17:23     Alignment score: 0.351 → 0.381
When Ahithophel saw that his advice had not been followed , he saddled his donkey and left . He went home to his own city , set his affairs in order , and hanged himself . In this way he died
and was buried in the tomb of his father .
Sa ' ad da Ahitofel ya ga ba a bi shawararsa ba , sai ya yiwa jãkinsa sirdi ya tafi . Ya koma gida cikin nasa birni , ya kimtsa al'amuransa , kuma ya rataye kansa . Ta haka ya mutu aka kuma bizne shi cikin kabarin mahaifinsa .
2SA 17:24     Alignment score: 0.585 → 0.603
Then David came to Mahanaim . As for Absalom , he crossed over the Jordan , he and all the men of Israel with him .
Daga nan sai Dauda ya zo Mahanayim . Absalom kuma , ya hayeYodan , shi da dukkan mazajen Isra'ila tare da shi .
2SA 17:25     Alignment score: 0.541 → 0.543
Absalom had set Amasa over the army instead of Joab . Amasa was the son of Jether the Ishmaelite , who had slept with Abigail , who was the daughter of Nahash and sister of Zeruiah , the mother of Joab .
Absalom kuma yasa Amasa shugaban rundunar yaƙi maimakon Yowab . Amasa ɗan Yeta Isma'ile , wanda ya kwana da Abigel wadda take ɗiyar Nahash ' yar'uwar Zeruya uwar Yowab .
2SA 17:26     Alignment score: 0.682
Then Israel and Absalom camped in the land of Gilead .
Daga nan Isra'ila da Absalom suka
kafa sansani cikin ƙasar Giliyad .
2SA 17:27     Alignment score: 0.685 → 0.7
It came
about when David had come to Mahanaim , that Shobi son of Nahash from Rabbah of the Ammonites , and Machir son of Ammiel from Lo Debar , and Barzillai the Gileadite from Rogelim ,
Ya zama kuwa sa ' ad da Dauda ya zo Mahanayim , sai Shobi ɗan Nahash daga Rabbah na Ammonawa , da Maki ɗan Amiyel daga Lo Deba , da Barzillai Bagiliye daga Rogelim ,
2SA 17:28     Alignment score: 0.403 → 0.408
brought sleeping mats and blankets , bowls and pots , and wheat , barley flour , roasted grain , beans , lentils ,
suka
kawo tabarmin kwanciya da barguna , da masakai da tukwane , da alkama , garin bali , gasasshen hatsi , wake , da ganye ,
2SA 17:29     Alignment score: 0.4 → 0.403
honey , butter , sheep , and milk curds , so that David and the people with him could eat . These men had said , " The people are hungry , weary , and thirsty in the wilderness . "
zuma , da mai , tumaki da manshanu , domin Dauda da mutanen da ke tare da shi su ci . Mutanen
nan suka ce , " Mutanen nan suna jin yunwa , da gajiya , da ƙishi a cikin jeji . "
2SA 17     Average alignment score: 0.439 for 29 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24