Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


2SA 3:1     Alignment score: 0.492 → 0.507
Now there was a long war between the house of Saul and the house of David . David grew
stronger and stronger , but the house of Saul grew weaker and weaker .
Akwanakin nan dai aka yi dogon yaƙi tsakani gidan Saul da gidan Dauda . Gidan Dauda ya yi ta ƙara ƙarfi , amma gidan Saul ya yi ta raguwa .


2SA 3:2     Alignment score: 0.448
Sons were born to David in Hebron . His firstborn was Amnon , by Ahinoam from Jezreel .
Aka haifa wa Dauda ' ya'ya maza a Hebron . Ɗan farinsa Amon , da Ahinowam daga Yazril
ta haifa masa .
2SA 3:3     Alignment score: 0.647 → 0.65
His second son , Kileab , was born to Abigail , the widow of Nabal from Carmel . The third , Absalom , was son of Maacah , daughter of Talmai , king of Geshur .
Ɗansa na biyu , Kilyab , Abigel gwauruwar
marigayi Nabal daga Karmel ta haifeshi , Ɗansa na ukun Absalom ne , ɗan Ma'aka , ɗiyar Talmai , sarki Geshu .
2SA 3:4     Alignment score: 0.593
David 's fourth son , Adonijah , was the son of Haggith . His fifth son was Shephatiah son of Abital ,
Ɗan Dauda na huɗu , Adonija , ɗan Hagit
ne . Ɗansa na biyar Sefatiya ne ɗan Abtiyal ,
2SA 3:5     Alignment score: 0.644
and the sixth , Ithream , was the son of David 's wife Eglah . These sons were born to David in Hebron .
na shidan , Itram
ne , ɗan Egla matar Dauda . Waɗannan ' ya'ya maza aka haifa wa Dauda a Hebron .
2SA 3:6     Alignment score: 0.624
It came
about during the war between the house of Saul and the house of David that Abner made himself strong in the house of Saul .
Ya zamana fa a lokacin yaƙi tsakanin gidan Saul da gidan Dauda sai Abna ya ƙarfafa kansa a gidan Saul .
2SA 3:7     Alignment score: 0.467 → 0.466
Saul had a concubine whose name was Rizpah , the daughter of Aiah . Ishbosheth said to Abner , " Why have you slept with my father 's concubine ? "
Saul na da kwarkwara wadda sunanta Risfa
, ɗiyar Aya ce . Sai Ishboshet ya cewa Abna , " Me yasa ka kwana da ƙwarƙwarar mahaifina ? "
2SA 3:8     Alignment score: 0.455 → 0.462
Then Abner was very angry
at the words of Ishbosheth and said , " Am I a dog 's head that belongs to Judah ? Today I am showing faithfulness to the house of Saul , your father , to his brothers , and to his friends , by not delivering you into the hand of David . But now you accuse me of an offense concerning this woman ?
Sai Abna ya husata da maganganun Ishboshet ya ce , " Ni kan kare ne na Yahuda ? Yau ina nuna aminci ga gidan Saul , mahaifinka , da ' yan'uwansa , da kuma abokanansa , ta wurin yadda ban basheku ba cikin hannun Dauda . Amma yanzu kana zargi na da laifi game da wannan matar .
2SA 3:9     Alignment score: 0.507 → 0.509
May God do so to me , Abner , and more also , if I do not do for David as Yahweh has sworn to him ,
Bari Allah ya yi mani , Abna , harma fiye da haka , idan ban yi wa Dauda yadda Yahweh ya rantse masa ba ,
2SA 3:10     Alignment score: 0.561
to transfer the kingdom from the house of Saul and set up the throne of David over Israel and over Judah , from Dan to Beersheba . "
a tada masarautar daga gidan Saul , a kafa kursiyin Dauda bisa Isra'ila da bisa Yahuda daga Dan zuwa Bayasheba
. "
2SA 3:11     Alignment score: 0.35
Ishbosheth could not answer Abner another word , because he feared him .
Ishboshet bai iya amsa wa Abna ba koda magana ɗaya , domin yana jin tsoronsa .
2SA 3:12     Alignment score: 0.413
Then Abner sent messengers to David to speak
for him saying , " Whose land is this ? Make a covenant with me , and you will see that my hand is with you , to bring all Israel to you . "
Sa'an nan Abna ya aika manzanni ga Dauda su yi masa magana dominsa cewa , " Ƙ‌asar wane ne wannan ? Ka yi yarjejeniya da ni , gama hannuna na tare da kai , in kawo maka dukkan Isra'ila . "
2SA 3:13     Alignment score: 0.46
David answered , " Good , I will make a covenant with you . But one thing I require from you is that you can not see my face unless you first bring Michal , Saul 's daughter , when you come to see me . "
Dauda ya amsa , " Da kyau zan yi yarjejeniya da kai . Abu ɗaya na ke biɗa a gare ka shi ne cewa ba za ka ga fuskata ba sai dai da farko ka kawo Mikal , ɗiyar Saul , sa ' ad da za ka zo ka gan ni . "
2SA 3:14     Alignment score: 0.528
Then David sent messengers to Ishbosheth , Saul 's son , saying , " Give
me my wife Michal , for whom I paid a price of one hundred Philistine foreskins . "
Sai Dauda ya aika manzanni zuwa wurin Ishboshet , ɗan Saul , cewa , " Ka ba ni matata Ishboshet Mikal , wadda na biya sadakin loɓar kaciya ɗari na Filistiyawa domin ta .
2SA 3:15     Alignment score: 0.6 → 0.598
So Ishbosheth sent for Michal and took
her from her husband , Paltiel son of Laish .
Sai Ishboshet ya aika a kawo Mikal , ya kuma karɓe ta daga mijinta , Faltiyel ɗan Layis .
2SA 3:16     Alignment score: 0.488
Her husband went with her , weeping as he went , and followed her to Bahurim . Then Abner said to him , " Return home now . " So he returned .
Mijinta ya tafi tare da ita , yana tafiya yana kuka , ya bi ta zuwa Bahurim . Sai Abna ya ce masa , " Ka koma gida yanzu . " Sai ya koma .
2SA 3:17     Alignment score: 0.501
Abner spoke with the elders of Israel saying , " In the past
you were trying to have David be king over you .
Abna ya yi magana da dattawan Isra'ila cewa , " Da daɗewa kun yi ta ƙoƙarin ku naɗa Dauda ya zama sarki bisan ku .
2SA 3:18     Alignment score: 0.582 → 0.582
Now do it . For Yahweh has spoken of David saying , ' By the hand of my servant David I will save my people Israel from the hand of the Philistines and from the hand of all their enemies . ' "
Yanzu ku yi haka . Gama Yahweh ya yi magana game da Dauda cewa , ' Ta hannun bawana
Dauda zan ceci mutanena Isra'ila daga hannun Filistiyawa daga kuma dukkan hannun maƙiyansu . ' "
2SA 3:19     Alignment score: 0.491 → 0.498
Abner also spoke personally to the people of Benjamin . Then Abner went also to speak
with David in Hebron to explain everything that Israel and the whole house of Benjamin desired to accomplish .
Abna kuma da kansa ya yi magana da mutanen Benyamin . Sai Abna kuma ya tafi ya yi magana da Dauda a Hebron domin ya bayyana masa dukkan abin da Isra'ila da dukkan gidan Benyamin gaba ɗaya suka yi niyar aikatawa .
2SA 3:20     Alignment score: 0.563
When Abner and twenty of his men arrived in Hebron to see David , David had a feast prepared for them .
Da Abna da mutanensa guda ashirin suka
iso cikin Hebran domin su ga Dauda , Dauda ya shirya masu liyafa .
2SA 3:21     Alignment score: 0.54
Abner explained to David , " I will arise
and gather all Israel to you , my master the king , so that they may make a covenant with you , so that you may reign over all that you desire . " So David sent Abner away , and Abner left in peace .
Abna ya bayyana wa Dauda , " Zan tashi in tattaro maka dukkan Isra'ila , ubangidana sarkina , domin su yi alƙawari da kai , domin ka yi mulki bisa dukkan abin da kake marmari . " Sai Dauda ya sallami Abna , Abna kuma ya koma da salama .
2SA 3:22     Alignment score: 0.57
Then the soldiers of David and Joab came
from a raid and brought much plunder with them . But Abner was not with David in Hebron . David had sent him away , and Abner had left in peace .
Sai sojojin Dauda da Yowab suka dawo daga hari , tare da ganima mai tarin yawa . Amma Abna ba ya tare da Dauda a Hebran . Dauda ya rigaya ya sallame shi , Abna kuma ya tafi cikin salama .
2SA 3:23     Alignment score: 0.604
When Joab and all the army with him arrived , they told Joab , " Abner son of Ner came to the king , and the king has sent him away , and Abner left in peace . "
Lokacin da Yowab da dukkan sojojin da ke tare da shi suka iso , aka gaya wa Yowab , " Abna ɗan ya zo gun sarki , kuma sarki ya sallame shi , Abna kuma ya tafi cikin salama . "
2SA 3:24     Alignment score: 0.487
Then Joab came to the king and said , " What have you done ? Look , Abner came to you ! Why have you sent him away , and he is gone ?
Sai Yowab ya zo wurin Sarki ya ce , " Mene ne ke nan ka yi ? Duba , Abna ya zo wurin ka ! Me yasa ka sallame shi , kuma ga shi ya tafi ?
2SA 3:25     Alignment score: 0.368 → 0.378
Do you not know that Abner son of Ner came to deceive you and to discover your plans and learn everything you are doing ? "
Baka
sani ba Abna ɗan ya zo domin ya yaudare ka ya kuma san shirye - shiryenka ya gane duk abubuwan da kake yi ? "
2SA 3:26     Alignment score: 0.601 → 0.601
When Joab left David , he sent messengers after Abner , and they brought him back from the well of Sirah , but David did not know this .
Da Yowab ya bar Dauda , sai ya aika manzanni su bi Abna , suka kuma dawo da shi daga rijiyar Sira , amma Dauda bai san wannan ba .
2SA 3:27     Alignment score: 0.451 → 0.456
When Abner returned to Hebron , Joab took
him aside in the middle of the gate to speak with him quietly . There Joab stabbed him in the stomach and killed him . In this way , Joab avenged the blood of Asahel his brother .
Da Abna ya dawo Hebron , Yowab ya kai shi gefe a tsakiyar ƙofa domin ya yi magana da shi a kaɗaice . Nan Yowab ya soke shi a ciki ya kashe shi . Da haka Yowab ya ɗau fansar jinin ɗan'uwansa . Asahel .
2SA 3:28     Alignment score: 0.629
When David heard about this he said , " I and my kingdom are innocent before Yahweh forever regarding the blood of Abner son of Ner .
Da Dauda ya ji wannan ya ce , " Da ni da mulkina
baratattu ne a gaban Yahweh har abada game da jinin Abna ɗan .
2SA 3:29     Alignment score: 0.392 → 0.391
Let the guilt of Abner 's death fall on the head of Joab and on all his father 's house . May there never fail to be in the family of Joab someone who has a flowing sore or skin disease or who is lame and must walk with a staff or who is killed by the sword or who goes without food . "
Bari alhakin mutuwar
Abna ya faɗi kan Yowab da kuma dukkan gidan mahaifinsa . Bari kada a taɓa rasa a cikin iyalin Yowab wani wanda ke ɗigar miƙi ko ciwon fata ko kuma wanda ya ke gurgu kuma dole ya yi tafiya tokare da sanda ko kuma wanda takobi ya kashe shi ko wanda ya ke da rashin abinci . "
2SA 3:30     Alignment score: 0.488
So Joab and Abishai his brother killed Abner , because he had killed their brother Asahel at Gibeon in battle .
Haka Yowab da ɗan uwansa Abishai suka
kashe Abna , domin ya kashe ɗan uwansu Asahel a Gibiyan cikin yaƙi .
2SA 3:31     Alignment score: 0.347 → 0.362
David said to Joab and to all the people who were with him , " Tear
your clothes , put on sackcloth , and mourn before Abner 's body . " Now King David walked behind the body in the funeral procession .
Dauda ya cewa Yowab da dukkan mutanen da ke tare da shi , " Ku kekketa tufafinku , ku sa tsumoki , ku yi makoki a gaban gawar Abna . "
2SA 3:32     Alignment score: 0.393 → 0.415
They buried Abner in Hebron . The king wept and cried loudly at the tomb of Abner , and all the people also wept .
Sarki Dauda ya bi bayan gawar cikin tawagar makokin . Suka binne Abna a Hebron . Sarki ya yi kuka da kururuwa mai ƙara
a kabarin Abna , dukkan mutane kuma su ka yi kuka .
2SA 3:33     Alignment score: 0.516
The king lamented for Abner and sang
, " Should Abner die as a fool dies ?
Sarki ya yi makoki domin Abna ya yi waƙa , " Ya ƙyautu Abna ya mutu kamar yadda wawa ke mutuwa ?
2SA 3:34     Alignment score: 0.255 → 0.273
Your hands were not bound . Your feet were not shackled . As a man falls before the sons of injustice , so you have fallen . " Once more all the people wept over him .
Ba wai an ɗaure hannuwanka ba . Ƙafafunka
ba a ɗaure su da sarƙa ba . Kamar yadda mutum yakan faɗi a gaban ' ya'yan rashin gaskiya , haka ka faɗi . " Sai kuma dukkan mutane suka ƙara kuka a bisansa .
2SA 3:35     Alignment score: 0.381 → 0.383
All the people came to make David eat while it was still day , but David swore , " May God do so to me , and more also , if I taste bread or anything else before the sun goes down . "
Dukkan mutane suka
zo su sa Dauda ya ci abinci tun da sauran rana . Amma Dauda ya rantse , " Bari Allah ya hukunta ni , ya kuma ƙara yi , idan na ci abinci ko wani abu kafin rana ta faɗi . "
2SA 3:36     Alignment score: 0.293 → 0.303
All the people took
notice of David 's grief , and it pleased them , as whatever the king did pleased them .
Dukkan mutane suka lura da ɓacin ran Dauda , suka ji daɗi , duk abin da sarki ya yi suka ji daɗin sa .
2SA 3:37     Alignment score: 0.55 → 0.547
So all the people and all Israel understood that day that it was not the king 's desire to kill Abner son of Ner .
Sai dukkan mutane da kuma dukkan Isra'ila suka
gane a ranar nan ba niyyar sarki ba ce a kashe Abna ɗan .
2SA 3:38     Alignment score: 0.429 → 0.435
The king said to his servants , " Do you not know that a prince and a great man has fallen this day in Israel ?
Sarki ya cewa barorinsa , " Ba ku sani basarake da kuma babban mutum ne ya faɗi yau a cikin Isra'ila ba ?
2SA 3:39     Alignment score: 0.365 → 0.374
Now I am weak today , though I am an anointed king . These men , the sons of Zeruiah , are too brutal for me . May Yahweh repay the evildoer by punishing him for his wickedness , as he deserves . "
Yanzu na rarrauna yau , koda shi ke ni sarki ne zaɓaɓɓe . Waɗannan mutane , ' ya'yan Zeruya , sun fi kowa mugunta
a gare ni . Bari Yahweh ya sãka wa mugu da hukuncin da ya cancanci muguntarsa . "
2SA 3     Average alignment score: 0.488 for 39 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24