Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOS:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


JOS 2:1     Alignment score: 0.496
Then Joshua son of Nun secretly sent two men out from Shittim as spies . He said , " Go , look over the land , especially Jericho . " They went away and came
to the house of a prostitute whose name was Rahab , and they lodged there .
Sai Yoshuwa ɗan Nun a asirce ya aiki mutum biyu daga Shittim magewaya . Ya ce ; " Ku je , ku dubo ƙasar , musamman Yeriko . " Su ka yi tafiyarsu su ka isa gidan wata karuwa mai suna Rahab , a nan ne su ka sauka .


JOS 2:2     Alignment score: 0.504
It was told to the king of Jericho , " Look , men of Israel have come here to spy on the land . "
Aka cewa sarkin Yeriko , " Duba , mutanen Isra'ila sun zo nan domin su leƙi ƙasar . "
JOS 2:3     Alignment score: 0.395 → 0.4
The king of Jericho sent word to Rahab and said , " Bring out the men who have come to you who entered your house , for they have come to spy on the whole land . "
Sai sarkin Yeriko ya aika wa Rahab cewa , " Ki fito da mutanen da su ka zo wurinki waɗanda su ka shiga gidanki
, gama sun zo ne domin leƙen dukkan ƙasar . "
JOS 2:4     Alignment score: 0.445 → 0.446
But the woman had taken the two men and hidden them . She replied , " Yes , the men came to me , but I did not know where they were from .
Amma matar ta rigaya
ta ɗauki mutanen nan biyu ta ɓoye su . Sai ta amsa masu , " I , mutanen sun zo wurina amma ban san daga inda su ka fito ba .
JOS 2:5     Alignment score: 0.32
They left when it was dusk , when it was time for the city gate to shut . I do not know where they went . You will probably catch them if you hurry after them . "
Sun bar nan da sauran duhu , lokacin da ake kulle ƙofar birni . Ban san inda su ka tafi ba . Mai yiwuwa ku cim masu idan kun bi su da sauri . "
JOS 2:6     Alignment score: 0.126
But she had taken them up to the roof and hidden them with the stalks of flax that she had laid out on the roof .
Gama ta rigaya
ta kai su bisa rufin ɗakinta ta rufe su da ƙeƙasheshen rama waɗanda ta shinfiɗa a bisa rufin .
JOS 2:7     Alignment score: 0.254 → 0.268
So the men pursued them on the road that leads to the fords of the Jordan . The gate was shut as soon as the pursuers went out .
Sai mutanen su ka bi su a kan hanya da ta kai su kwarin Yodan . Nan da nan aka rufe ƙofar bayan da masu bin su su ka fita .
JOS 2:8     Alignment score: 0.242
The men had not yet lain down for the night , when she came up to them on the roof .
Kafin mutanen su kwanta da dare , sai ta zo wurinsu a rufin kan ɗaki .
JOS 2:9     Alignment score: 0.397
She said , " I know that Yahweh has given you the land and that the fear of you has come
upon us . All those who live in the land will melt away before you .
Ta ce , " Na sani Yahweh ya rigaya ya ba ku ƙasar kuma tsoronku ya faɗo kanmu . Dukkan waɗanda ke zaune a ƙasar za su narke a gabanku .
JOS 2:10     Alignment score: 0.438 → 0.438
We have heard how Yahweh dried up the water of the Sea of Reeds for you when you came out of Egypt . We also heard what you did to the two kings of the Amorites on other side of the Jordan Sihon and Og whom you completely destroyed .
Mun ji yadda Yahweh ya sa ruwan Jan teku ya ƙafe dominku sa ' ad da kuka fito daga Masar . Mun ji kuma abin da ku ka yi wa sarakunan nan biyu na Amoriyawa a hayin Yodan - Su Sihon da - Og waɗanda ku ka hallaka dukka .
JOS 2:11     Alignment score: 0.362
As soon as we had heard it , our hearts melted and there was no courage left in anyone for Yahweh your God , he is God in heaven above and on the earth below .
Da dai mu ka ji haka , zukatanmu su ka narke har babu karfin hali da ya rage a cikin ko ɗayanmu . Domin Yahweh Allahnku , shi ne Allah na sama da na duniya a ƙasa
.
JOS 2:12     Alignment score: 0.345 → 0.346
Now then , please swear
to me by Yahweh that , just as I have been kind to you , you will also deal kindly with my father 's house . Give me a sure sign
Yanzu dai , ku rantse mani da Yahweh cewa , kamar yadda na yi maku alheri , kuma ku yi wa gidan ubana alheri . Ku bani tabbatacciyar alama
JOS 2:13     Alignment score: 0.354 → 0.359
that you will spare the lives of my father , mother , brothers , sisters and all their families , and that you will save us from death . "
cewa za ku tsirar da ran mahaifina , da mahaifiyata , da ' yan ' uwana maza , da mata da dukkan iyalansu , za ku kuma cece mu daga mutuwa . "
JOS 2:14     Alignment score: 0.316
The men said to her , " Our life for yours , even to death ! If you do not speak
about our business , then , when Yahweh gives us this land we will be merciful and faithful to you . "
Mutanen su ka ce ma ta , " Ran mu a bakin na ki , har ma ga mutuwa ! Idan baki tona al'amarin nan ba , idan Yahweh ya ba mu ƙasar za mu nuna maki jinkai da aminci . "
JOS 2:15     Alignment score: 0.377 → 0.378
So she let them down out through the window using a rope . The house in which she lived was built into the wall of the city .
Sai ta zura su ƙasa ta taga da igiya . Gidan da take zaune
an gina shi cikin ganuwar birnin .
JOS 2:16     Alignment score: 0.285
She said to them , " Go in the hills and hide or the pursuers will find
you . Hide there for three days until the pursuers have returned . Then go on your way . "
Ta ce masu , " Ku hau cikin duwatsu ku ɓoye , ka da masu bin ku su same ku . ku ɓoye a can har kwana uku bayan masu bin ku sun dawo . Sa'annan ku yi tafiyarku . "
JOS 2:17     Alignment score: 0.271
The men said to her , " We will be not be bound to the promises of the oath you made us swear
to , if you do not do this .
Mutanen su ka ce ma ta , " Za mu zama kuɓutattu da ga rantsuwar da mu ka rantse ma ki , idan ba ki riƙe amanar ba .
JOS 2:18     Alignment score: 0.336 → 0.359
When we come into the land , you must tie this scarlet rope in the window through which you let us down , and you will gather into the house your father and mother , your brothers and all your father 's household .
Lokacin da za mu zo ƙasar , dole ki ɗaura wannan jar igiya a tagar
da ki ka zura mu , za ki kawo cikin gidan ki mahaifinki da mahaifiyarki , da ' yan'uwanki da dukkan gidan mahaifinki .
JOS 2:19     Alignment score: 0.256 → 0.256
Whoever goes out of the doors of your house into the street , their blood will be upon their own heads and we will be guiltless . But if a hand is laid upon any who is with you in the house , his blood will be on our head .
Duk wanda ya fita daga ƙofar
gidanki zuwa titi , jininsu na bisa kansu , mu kuwa mun kuɓuta . Amma idan muka sa hannu a kan wanda ke cikin gida tare da ke , alhakin jininsa na kan mu .
JOS 2:20     Alignment score: 0.335
But if you speak
about our business , we will be free from the oath you made us swear . "
Amma idan ki ka furta al'amarin nan , za mu kuɓuta daga rantsuwar da ki ka sa mu ka rantse maki , "
JOS 2:21     Alignment score: 0.302
Rahab replied , " May what you say be done . " She sent them away and they left . Then she tied the scarlet rope in the window .
Rahab ta amsa , " Bisa ga maganar da ku ka faɗa bari
ya zama haka . " Sai ta sallame su , su ka tafi . Sai ta ɗaura jar igiyar a tagar .
JOS 2:22     Alignment score: 0.217 → 0.227
They left and went up into the hills and they stayed there three days until their pursuers returned . The pursuers searched all along the road and found nothing .
Su ka tafi su ka haye cikin tsaunuka su ka kuma zauna can kwana uku har sai da masu bin sawun su su ka koma . masu bin sawunsu su ka yi ta neman su a kan hanya ba su sami komai ba .
JOS 2:23     Alignment score: 0.394
The two men returned and crossed over and came back to Joshua son of Nun , and they told him everything that had happened to them .
Mutanen biyu su ka ƙetare su ka komo
wurin Yoshuwa , ɗan Nun , su ka labarta masa dukkan abubuwan da su ka faru da su .
JOS 2:24     Alignment score: 0.496 → 0.497
They said to Joshua , " Truly Yahweh has given this land to us . All the inhabitants of the land are melting away because of us . "
Su ka ce ma Yoshuwa , " Gaskiya Yahweh ya ba mu wannan ƙasar . Dukkan mazaunan ƙasar su na ta narkewa sabili da mu . "
JOS 2     Average alignment score: 0.353 for 24 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOS:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24