Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOS:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


JOS 9:1     Alignment score: 0.477
Then all the kings who lived beyond the Jordan in the hill country , and in the lowlands along the shore of the Great Sea toward Lebanon the Hittites , Amorites , Canaanites , Perizzites , Hivites , and the Jebusites
Sai dukkan sarakunan dake zaune
a ƙetaren Yodan a ƙasar duwatsu , da kuma kwarin gaɓar Babbar Teku wajen Lebanon - Hitiyawa , Amoriyawa Kan'aniyawa , Feriziyawa Hiwiyawa da kuma Yebusiyawa -


JOS 9:2     Alignment score: 0.478
these joined together under one command , to wage war against Joshua and Israel .
waɗannan su ka tattaru
ƙarƙashin tuta guda , domin su yaƙi Yoshuwa da Isra'ila .
JOS 9:3     Alignment score: 0.638
When the inhabitants of Gibeon heard what Joshua had done to Jericho and to Ai ,
Da mazaunan Gibiyon su ka ji abin da Yoshuwa ya yi wa Yeriko da Ai ,
JOS 9:4     Alignment score: 0.234 → 0.233
they acted with a cunning plan . They went as messengers . They took
worn - out sacks and put them on their donkeys . They also took old wineskins that were worn , torn , and had been repaired .
su ka yi masu hila . Suka tafi kamar jakadu . Su ka ɗauki koɗaɗɗun buhuna su ka ɗibiya su kan jakunansu . Su ka kuma ɗauki tsofaffin salkunan ruwan inabi da su ka ƙoɗe , yagaggu , sun kuma sha ɗinki .
JOS 9:5     Alignment score: 0.129 → 0.143
They put old and patched sandals on their feet , and dressed in old , worn - out clothing . All the bread in their food supply was dry and moldy .
Su ka sa tsoffofin takalman da suka
sha gyara a ƙafafunsu , su ka sa ka tsofoffin riguna da su ka koɗe . Guzurin wainarsu kuma duk sun bushe sun yi fumfuna .
JOS 9:6     Alignment score: 0.404 → 0.4
Then they went to Joshua in the camp at Gilgal and said to him and to the men of Israel , " We have traveled from a very far country , so now make a covenant with us . "
Su ka tafi wurin Yoshuwa a sansanin Gilgal , su ka ce masa da shi da mutanen Isra'ila , " Mun taho da ga ƙasa
mai nisa , saboda haka sai ku yi alƙawari da mu . "
JOS 9:7     Alignment score: 0.43
The men of Israel said to the Hivites , " Perhaps you live near us . How can we make a covenant with you ? "
mutanen Isra'ila su ka cewa Hiviyawa
, " Watakila ku na zaune kusa da mu . Ƙaƙa za mu yi alƙawari da ku ? "
JOS 9:8     Alignment score: 0.471
They said to Joshua , " We are your servants . " Joshua said to them , " Who are you ? Where did you come
from ? "
Su ka cewa Yoshuwa , " Mu bayinka ne , " Yoshuwa ya ce masu , " Ku su wanene ? Daga ina ku ka fito ? "
JOS 9:9     Alignment score: 0.385
They said to him , " Your servants have come here from a land very far away , because of the name of Yahweh your God . We have heard a report about him and about everything that he did in Egypt
Su ka ce masa , " Barorinka sun zo daga ƙasa
mai nisa , sabili da sunan Yahweh Allahnka . Mun ji rahoto a kan sa da kuma dukkan abubuwan da ya yi a Masar -
JOS 9:10     Alignment score: 0.543 → 0.571
and everything that he did to the two kings of the Amorites on the other side of the Jordan to Sihon king of Heshbon , and to Og king of Bashan who was at Ashtaroth .
da dukkan abubuwan nan da ya yi wa sarakunan nan biyu na Amoriyawa da ke hayin Yodan - Sihon sarkin Hesbon
da kuma Og sarkin Bashan da ke Astarot .
JOS 9:11     Alignment score: 0.296
Our elders and all the inhabitants of our country said to us , ' Take
provisions in your hand for the journey . Go to meet them and say to them , " We are your servants . Make a treaty with us . "
Dattawanmu da dukkan mazaunan ƙasarmu su ka ce mana , ' Ku ɗauki guzuri a hannuwanku saboda tafiyarku . Ku je ku same su ku ce masu , " Mu bayinku ne . Ku yi yarjejeniya da mu . "
JOS 9:12     Alignment score: 0.298 → 0.348
This
is our bread , it was still warm when we took it from our houses on the day we set out to come to you . But now , see , it is dry and moldy .
Waɗannan gurasunmu ne , da ɗumi mu ka ɗauko su daga gida ranar da mu ka fito tafiya gunku . Amma yanzu , ku duba , sun bushe sun kuma yi funfuna .
JOS 9:13     Alignment score: 0.158 → 0.199
These wineskins were new when we filled them , and look , now they are leaking . Our garments and our sandals are worn - out from a very long journey . ' "
Wannan salkunan ruwan inabi sabbi ne da muka cika su , amma ku duba , yanzu suna ɗiga . Rigunanmu da takalmanmu sun koɗe saboda nisan tafiya . " '
JOS 9:14     Alignment score: 0.326 → 0.35
So the Israelites took
some of their provisions , but they did not consult with Yahweh for guidance .
Sai Isra'ilawa su ka karɓi waɗansu guzurinsu , amma ba su biɗi shawara ba da ga Yahweh domin ya bishe su .
JOS 9:15     Alignment score: 0.362 → 0.365
Joshua made peace with them and made a covenant with them , to let them live . The leaders of the people also made a vow to them .
Yoshuwa ya dai - daita da su ya kuma yi alƙawari da su , a barsu su rayu . Shugabannin mutanen kuma su ka yi masu alƙawari .
JOS 9:16     Alignment score: 0.395
Three days after the Israelites made this
covenant with them , they learned that they were their neighbors and that they lived nearby .
Bayan kwana uku da Isra'ilawa su ka yi alƙawari da su , sai su ka ji ai makwabtansu ne kuma su na zaune kurkusa .
JOS 9:17     Alignment score: 0.411 → 0.444
Then the people of Israel set out and came
to their cities on the third day . Their cities were Gibeon , Kephirah , Beeroth , and Kiriath Jearim .
Sai mutanen Israa'ila su ka tashi su ka isa biranensu a kan rana ta uku . Biranensu kenan Gibiya , Kefira , Birot , da Kiriyet - Yarim .
JOS 9:18     Alignment score: 0.477
The people of Israel did not attack them because their leaders had taken an oath about them before Yahweh , the God of Israel . All the Israelites were grumbling against their leaders .
Mutanen Isra'ila ba su kai masu hari ba saboda shugabanninsu sun rantse masu a gaban Yahweh , Allah na Isra'ila . Isra'ilawa dukka su ka yi ta gunaguni găba da shugabanninsu .
JOS 9:19     Alignment score: 0.409
But all the leaders said to all the people , " We have taken an oath concerning them by Yahweh , the God of Israel , and now we can not harm them .
Amma dukkan shugabanni
su ka cewa mutane dukka , " Mun rigaya mun rantse masu da Yahweh Allah na Isra'ila , yanzu fa ba za mu cuce su ba .
JOS 9:20     Alignment score: 0.26
This
is what we will do to them : To avoid any wrath that may come on us because of the oath we swore to them , we will let them live . "
Ga abin da za mu yi masu : Domin mu guji duk wani fushi da zai afko mana sabili da rantsuwa da mu ka yi masu , za mu bar su su rayu .
JOS 9:21     Alignment score: 0.282 → 0.303
The leaders said to their people , " Let them live . " So , the Gibeonites became
cutters of wood and drawers of water for all the Israelites , just as the leaders said about them .
Shugabanni su ka cewa mutanensu , " Mu bar su su rayu . " Sabili da haka , Gibiyaniyawa su ka zama masu sarar itace da masu jan ruwa domin dukkan Israa'ilawa , kamar yadda shugabanni su ka umarta game da su .
JOS 9:22     Alignment score: 0.343 → 0.35
Joshua called for them and said , " Why did you deceive us when you said , ' We are very far from you ' , when you live
right here among us ?
Yoshuwa ya kira su ya ce , " Me ya sa ku ka ruɗemu ku ka ce , ' Muna nesa da ku ' , alhali kuwa ku na nan cikinmu ?
JOS 9:23     Alignment score: 0.341 → 0.375
Now , because of this , you are cursed and some of you will always be slaves , those who cut wood and draw water for the house of my God . "
Yanzu fa , sabili da wannan , la'anannu
ne ku waɗansunku za su zama bayi ko yaushe , masu saro itace da masu jan ruwa domin gidan Allahnmu . "
JOS 9:24     Alignment score: 0.458 → 0.458
They answered Joshua and said , " Because it was told to your servants that Yahweh your God commanded his servant Moses to give
you all the land , and to destroy all the inhabitants of the land before you so we were very afraid for our lives because of you . That is why we did this thing .
Su ka amsa wa Yoshuwa su ka ce , " Sabili da an faɗa wa bayinka cewa , Yahweh Allahnku ya umarci bawansa Musa ya ba ku dukkan ƙasar , ya kuma karkashe dukkan mazaunan ƙasar a gabanku - shi ne mu ka ji tsoronku saboda ranmu . Shi ya sa mu ka yi wannan abu .
JOS 9:25     Alignment score: 0.247
Now , look , you hold us in your power . Whatever seems good and right for you to do to us , do it . "
Yanzu dai , ku duba , muna ƙalƙashin ikonku
. Duk iyakar abin da ku ka ga ya dace kuma dai - dai ne ku yi da mu , sai ku aiwatar . "
JOS 9:26     Alignment score: 0.442
So Joshua did this for them : He delivered them out of the control of the people of Israel , so that the Israelites did not kill them .
Sai Yoshuwa ya yi masu haka : ya fitar da su da ga ƙarƙashin mallakar
mutanen Isra'ila . Isra'ilawa kuwa ba su kashe su ba .
JOS 9:27     Alignment score: 0.422
That day Joshua made the Gibeonites cutters of wood and drawers of water for the community , and for the altar of Yahweh , to this day , in the place that Yahweh chooses .
A ranar Yoshuwa ya maida Gibiyanawa
masu sarar itace da masu jawo ruwa domin mutanen Isra'ila , da na bagadin Yahweh , har wa yau , duk inda Yahweh ya zaɓa .
JOS 9     Average alignment score: 0.38 for 27 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOS:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24