Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOS:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


JOS 6:1     Alignment score: 0.446
Now all the entrances to Jericho were closed because of the army of Israel . No one went out and no one came
in .
Aka rufe dukkan ƙofofin shiga Yeriko saboda mayaƙan Isra'ila . Ba wanda ya fita ko ya shigo .


JOS 6:2     Alignment score: 0.56 → 0.56
Yahweh said to Joshua , " See , I have delivered Jericho into your hand , its king , and its trained soldiers .
Yahweh ya cewa Yoshuwa , " Duba , na bada Yeriko da sarkinta , da horarrun sojojinta a hannunka .
JOS 6:3     Alignment score: 0.356 → 0.357
You must march around the city , all the men of war going around the city one time . You must do this for six days .
Dole ku zagaya birnin , dukkan mazaje mayaƙa za su zaga birnin sau ɗaya . Dole za ku yi haka har kwana shida .
JOS 6:4     Alignment score: 0.445
Seven priests must carry seven trumpets of rams ' horns before the ark . On the seventh day , you must march around the city seven times , and the priests must sound blasts on the trumpets .
Dole firistoci bakwai su ɗauki ƙahonni bakwai na raguna a gaban akwati . A rana ta bakwai , dole ku zagaya brinin sau bakwai , firistoci kuma dole su busa ƙahonni da babbar busa .
JOS 6:5     Alignment score: 0.305 → 0.305
Then they must sound a long blast with the ram 's horn , and when you hear the sound of the trumpet all the people must shout with a great shout , and the wall of the city will fall down flat . The soldiers must attack , each one going straight ahead . "
Daga nan dole su yi doguwar busa da ƙahon rago , kuma sa ' ad da ku ka ji busar ƙahon dukkan mutane dole su yi ihu da babbar murya
, garun birnin zai faɗi ya rushe . Dole sojojin su kai hari , kowannensu ya miƙe ya tafi gaba . "
JOS 6:6     Alignment score: 0.601 → 0.6
Then Joshua son of Nun called the priests and said to them , " Take
up the ark of the covenant , and let seven priests carry seven trumpets of rams ' horns in front of the ark of Yahweh . "
Sa'annan Yoshuwa ɗan Nun ya kira firistoci ya ce masu , " Ku ɗauki akwatin alƙawari , kuma firistoci bakwai su ɗauki ƙahonnin raguna bakwai a gaban akwatin Yahweh . "
JOS 6:7     Alignment score: 0.436
He said to the people , " Go over and march around the city , and the armed men will go ahead of the ark of Yahweh . "
Ya cewa jama'a , " Ku tafi ku zagaya birnin , masu makamai kuma za su je gaban akwatin Yahweh . "
JOS 6:8     Alignment score: 0.421 → 0.428
Just as Joshua had said to the people , the seven priests carried the seven trumpets of rams ' horns before Yahweh . As they advanced , they gave
a blast on the trumpets . The ark of the covenant of Yahweh followed after them .
Kamar yadda Yoshuwa ya cewa mutane , firistoci bakwai su ka ɗauki ƙahonni bakwai na raguna a gaban Yahweh . Da su ka cigaba da tafiya sai su ka busa ƙaho da babbar murya . Akwatin alƙawari na Yahweh na biye da su .
JOS 6:9     Alignment score: 0.286 → 0.289
Armed men walked before the priests , and they made a blast on their trumpets , but then the rear guard walked up behind the ark , and the priests blew
their trumpets continually .
Masu makamai su ka tafi gaban firistoci , su ka yi babbar busa , wasu masu makamai kuma su ka bi bayan akwatin , firistoci kuma su ka yi ta busa ƙahonni .
JOS 6:10     Alignment score: 0.303
But Joshua commanded the people , saying , " Do not shout . No sound must leave your mouths until the day I tell you to shout . Only then you must shout . "
Amma Yoshuwa ya dokaci
mutane , cewa , " Kada ku yi ihu . Kada wata ƙara ta fito daga bakinku sai randa na ce ku yi ihu . Lokacin ne za ku yi ihu . "
JOS 6:11     Alignment score: 0.331 → 0.335
So he caused the ark of Yahweh to go around the city one time that day . Then they entered their camp , and they stayed the night in the camp .
Sai ya sa aka zagaya
birnin da akwatin Yahweh sau ɗaya a ranar . Sa'annan suka komo sansaninsu , su ka kwanta daren nan .
JOS 6:12     Alignment score: 0.653 → 0.626
Then Joshua got up early in the morning , and the priests picked up the ark of Yahweh .
Sai Yoshuwa ya tashi da sassafe , firistoci kuma su ka ɗauki akwatin Yahweh .
JOS 6:13     Alignment score: 0.402 → 0.415
The seven priests , who were carrying the seven trumpets of rams ' horns in front of the ark of Yahweh , walked steadily and gave
blasts on the trumpets . Armed soldiers were walking in front of them . But when the rear guard walked after the ark of Yahweh , then the trumpets gave out continual blasts .
Firistoci bakwai , masu ɗauke da ƙahonnin raguna bakwai a gaban akwatin Yahweh su ka yi ta busa ƙahonni su na tafiya gaba gaɗi . Sojoji masu makamai suna tafiya a gabansu . Amma sa ' ad da ' yan tsaron baya su ka biyo akwatin Yahweh , sai aka dinga busa ƙahonni .
JOS 6:14     Alignment score: 0.313 → 0.313
They marched around the city one time the second day and returned to the camp . They did this for six days .
Su ka zaga birnin sau daya a rana ta biyu su ka komo
sansaninsu . Haka suka dinga yi har kwana shida .
JOS 6:15     Alignment score: 0.291 → 0.302
It was on the seventh day that they got up early at daybreak , and they marched around the city in the same way that was their pattern , this time for seven times . It was on this day that they marched around the city seven times .
A rana ta bakwai su ka tashi da sassafe kafin gari ya waye , su ka zãga birnin kamar yadda su ka saba yi , wannan karon sau bakwai .
JOS 6:16     Alignment score: 0.42
It was on the seventh day , when the priests gave
a blast with the trumpets , that Joshua commanded the people , " Shout ! For Yahweh has given you the city .
A wannan ranar ce su ka zagaya birnin sau bakwai , firistoci su ka busa ƙahonni , sai Yoshuwa ya umarci mutane , " Ku yi ihu ! Gama Yahweh ya ba ku birnin .
JOS 6:17     Alignment score: 0.414
The city and all that is in it will be set apart to Yahweh for destruction . Only Rahab the prostitute will live she and all the ones with her in her house because she hid the men we sent .
Za a keɓe wa Yahweh birnin da dukkan abin da ke cikinta domin hallakarwa . Rahab karuwan nan ce kaɗai za ta rayu - ita da dukkan waɗanda ke tare da ita a gidanta - domin ta ɓoye waɗanda mu ka aika .
JOS 6:18     Alignment score: 0.322
But as for you , be on guard about taking the things set apart for destruction , so that after you mark them for destruction , you do not then take any of them . If you do this , you will make the camp of Israel something that must be destroyed and you will bring trouble on it .
Amma ku kam , ku yi lura game da abubuwan da aka ƙeɓe domin hallakarwa , domin kada bayan kun waresu saboda hallakarwa , ku koma
ku ɗauka . Idan ku ka yi haka , za ku maida sansanin Isra'ila abin da za a hallakar kuma za ku jawo ma ta masifa .
JOS 6:19     Alignment score: 0.622
All the silver , gold , and the things made of bronze and iron are set apart to Yahweh . They must go into the treasury of Yahweh . "
Dukkan azurfa , zinariya da abubuwan tagulla da ƙarfe a keɓe su ga Yahweh . Dole a kai su cikin ma'ajin
Yahweh . "
JOS 6:20     Alignment score: 0.244
When they gave
blasts with the trumpets , the people gave a great shout and the wall fell down flat , so every man charged straight in and captured the city .
Da su ka yi babbar busa ƙahonni , sai mutane su ka yi gawurtaccen ihu ganuwar ta faɗi ƙasa , sa'annan kowanne mutum ya shiga ciki kai tsaye su ka ci birnin .
JOS 6:21     Alignment score: 0.394
They completely destroyed all that was in the city by the edge of the sword man and woman
, young and old , oxen , sheep and donkeys .
Su ka lalatar da dukkan abin da ke birnin da kaifin takobi - maza da mata , yaro da tsoho , shanu , tumaki , da jakai .
JOS 6:22     Alignment score: 0.41
Then Joshua said to the two men who had spied out the land , " Go into the prostitute 's house . Bring out the woman
and all who are with her , as you swore to her . "
Sa'annan Yoshuwa ya cewa mutanen biyu da su ka leƙo asirin ƙasar , " Ku shiga gidan karuwar nan . Ku fitar da ita waje da dukkan waɗanda suke tare da ita , kamar yadda ku ka rantse ma ta . "
JOS 6:23     Alignment score: 0.308 → 0.33
So the young men who had been spies went in and brought Rahab out . They brought out her father , mother , brothers , and all the relatives that were with her . They brought them to a place outside the camp of Israel .
Sai samarin nan biyu magewaya su ka shiga ciki su ka fitar da Rahab . Su ka fitar da mahaifinta , mahaifiyarta , ' yan'uwanta maza da dukkan ' yan'uwanta da su ke tare da ita . Su ka kai su wani wuri dabam
da sansanin Isra'ila .
JOS 6:24     Alignment score: 0.448 → 0.46
They burned the city and everything in it . Only the silver , gold , and the vessels of bronze and iron were put into the treasury of the house of Yahweh .
Su ka ƙona garin da dukkan abin da ke cikinsa . Sai dai azurfa , zinariya da kwanonin tagulla da na ƙarfe ne su ka ajiye a ma'ajin
gidan Yahweh .
JOS 6:25     Alignment score: 0.435
But Joshua allowed Rahab the prostitute , her father 's household , and all that were with her to live
. She lives in Israel to this day because she hid the men whom Joshua sent to spy on Jericho .
Amma Yoshuwa ya bar Rahab karuwa , gidan ubanta , da dukkan waɗanda ke tare da ita da rai . Tana zaune a Isra'ila har wayau domin ta ɓoye masu leƙen asirin ƙasa waɗanda Yoshuwa ya aika su leƙo Yeriko .
JOS 6:26     Alignment score: 0.408 → 0.44
Then Joshua commanded them at that time with an oath , and he said , " Cursed is the man in Yahweh 's sight who rebuilds this city , Jericho . At the cost of his firstborn son , he will lay the foundation , and at the cost of his youngest son , he will set up its gates . "
Sai Yoshuwa ya umarce su a lokacin da rantsuwa , ya kuma ce , " La'anannen mutum ne a idon Yahweh wanda ya sake
gina wannan birni , Yeriko . A bakin ran ɗan farinsa , zai sa harsashen , a kuma bakin ran ɗan autansa , zai kafa ƙofofinta . "
JOS 6:27     Alignment score: 0.417
So Yahweh was with Joshua , and his fame spread throughout the land .
Haka Yahweh ya kasance tare da Yoshuwa , sunansa ya shahara ko'ina a faɗin ƙasar .
JOS 6     Average alignment score: 0.402 for 27 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOS:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24