Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOS:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


JOS 19:1     Alignment score: 0.444 → 0.446
The second casting of lots fell
to Simeon , clan by clan . Their inheritance was in the middle of the inheritance that belonged to the tribe of Judah .
Kaɗa ƙuri'u na biyu ta faɗa kan Simiyon aka ba su bisa ga zuriyarsu . Gãdonsu ya na tsakiyar gãdon kabilar Yahuda .


JOS 19:2     Alignment score: 0.487
They had for their inheritance Beersheba , Sheba , Moladah ,
Su ka samu
domin gãdonsu Biyasheba , Sheba , Modala ,
JOS 19:3     Alignment score: 0.749
Hazar Shual , Balah , Ezem ,
Hazar Shuwal , Balal , Ezem ,
JOS 19:4     Alignment score: 0.889
Eltolad , Bethul , and Hormah .
Eltolad , Betul , da Hormah
.
JOS 19:5     Alignment score: 0.828
Simeon also had Ziklag , Beth Markaboth , Hazar Susah
,
Simiyon kuma ya na da Ziklag , Bet Markabot , Hazar Susa ,
JOS 19:6     Alignment score: 0.621 → 0.62
Beth Lebaoth , and Sharuhen . These were thirteen cities , including their villages .
Bet Lebayot
, da Sharuhen , Waɗannan birane goma sha uku sun haɗa da ƙauyukansu .
JOS 19:7     Alignment score: 0.516 → 0.63
Simeon also had Ain , Rimmon , Ether , and Ashan . These were four cities , including their villages .
Har yanzu Simiyon ya na da Ayin , Rimmon , Etar da Ashan . Birane huɗu kenan duk da ƙauyukansu .
JOS 19:8     Alignment score: 0.444 → 0.455
These were together , including their the villages around these cities as far as Baalath Beer ( the same as Ramah in the Negev ) . This was the inheritance of the tribe of Simeon , clan by clan .
Waɗannan tare
da ƙauyaukan dake tare da biranen har zuwa Ba'alat Biya ( ɗaya suke da Ramah cikin Negeb ) . Wannan shi ne gãdon ƙabilar Simiyon , wanda aka ba iyalinsu .
JOS 19:9     Alignment score: 0.375 → 0.383
The inheritance of the tribe of Simeon formed part of the territory of the tribe of Judah . Because the portion of land assigned to the tribe of Judah was too large for them , the tribe of Simeon received their inheritance out of the middle of their portion .
Daga cikin gãdon ƙabilar Simiyon aka sami
wani sashin rabon kabilar Yahuda . Saboda rabon ƙasar da aka ba Yahuda ya yi masu yawa , ƙabilar Simiyon sun karɓi gădonsu daga cikin tsakiyar nasu rabo .
JOS 19:10     Alignment score: 0.467
The third casting of lots fell
to the tribe of Zebulun , clan by clan . The border of their inheritance began at Sarid .
Kaɗa ƙuri'u na uku ya faɗa akan kabilar Zebulun , aka kuma ba da ita ga zuriyarsu . Iyakar gãdonsu ta fara daga Sarid .
JOS 19:11     Alignment score: 0.406 → 0.408
Their border went up westward toward Maralah and touched Dabbesheth ; then it extended to the brook that was opposite Jokneam .
Iyakar su ta hau wajen yammaci ta nufi Marala , ta kai Dabbeshet ; ta malala
zuwa rafin dake akasi da Yokneyam .
JOS 19:12     Alignment score: 0.567 → 0.573
From Sarid the border turned eastward toward the east and went to the border of Kisloth Tabor . From there it went to Daberath and then up to Japhia .
Daga Sarid iyakar ta karkato zuwa gabashi ta tafi zuwa iyakar Kislot Tabor . Daga nan ta fita zuwa Daberat ta hau zuwa Yafiya .
JOS 19:13     Alignment score: 0.502
From there it passed on eastward to Gath Hepher , and then to Eth Kazin ; next it went to Rimmon and turned toward Neah .
Daga can ta ratsa zuwa gabas har Gat Hefa , zuwa Et Kazin ; ta sake
fita zuwa Rimmon ta juya zuwa wajen Neya .
JOS 19:14     Alignment score: 0.624
The border made a turn to the north to Hannathon and ended at the Valley of Iphtah El .
Iyakar ta karkato zuwa wajen arewa zuwa Hannaton ta ƙarasa a Kwarin Ifta
El .
JOS 19:15     Alignment score: 0.663
This region included the cities of Kattath , Nahalal , Shimron , Idalah , and Bethlehem . There were twelve cities , including their villages .
Wannan yankin ya hada da biranen Kattat , Nahalal , Shimron , Idala da Betlehem . Akwai birane goma sha biyu duk da ƙauyukansu .
JOS 19:16     Alignment score: 0.413 → 0.418
This was the inheritance of the tribe of Zebulun , clan by clan , including these cities , including their villages .
Wannan shi ne gãdon ƙabilar Zebulun , wanda aka ba zuriyarsu - da birane duk da ƙauyukansu .
JOS 19:17     Alignment score: 0.329 → 0.33
The fourth casting of lots fell
to Issachar , clan by clan .
Kaɗa kuri'u na hudu ya faɗa kan Issaka , an ba su bisa ga zuriyarsu .
JOS 19:18     Alignment score: 0.657
Their territory included Jezreel , Chesulloth , Shunem ,
Iyakarsu ta haɗa da Yezriyel , Kesulot , Shunem ,
JOS 19:19     Alignment score: 0.949 → 0.963
Hapharaim , Shion , and Anaharath .
Hafarayim , Shiyon da Anaharat .
JOS 19:20     Alignment score: 0.741
It also included Rabbith , Kishion
, Ebez ,
Ya haɗa da Rabbit , Kishon , Ebez ,
JOS 19:21     Alignment score: 0.965
Remeth , En Gannim , En Haddah , and Beth Pazzez .
Remet , En Gannim , En Hadda da Bet Fazzez .
JOS 19:22     Alignment score: 0.592 → 0.639
Their border also touched Tabor , Shahazumah , and Beth Shemesh , and ended at the Jordan . There were sixteen cities , including their villages .
Iyakarsu
takai Tabor , Shahazuma , da Bet Shemesh , ta ƙarasa a Yodan . Birane goma sha shida , duk da ƙauyukansu .
JOS 19:23     Alignment score: 0.493
This was the inheritance of the tribe of Issachar , according to their clans the cities , including their villages .
Wannan shi ne gãdon kabilar Issaka , wanda aka ba su bisa ga zuriyarsu
- birane da ƙauyukansu .
JOS 19:24     Alignment score: 0.32 → 0.384
The fifth casting of lots fell
to the tribe of Asher , clan by clan .
Kaɗa Kuri'u na biyar ya faɗa kan kabilar Asha , aka kuma ba zuriyarsu .
JOS 19:25     Alignment score: 0.631
Their territory included Helkath , Hali , Beten , Akshaph ,
Iyakarsu ta hada da Helkat , Hali , Beten , Akshaf ,
JOS 19:26     Alignment score: 0.74
Allammelek , Amad , and Mishall . On the west the boundary extended to Carmel and Shihor Libnath .
Allammelek , Amad da Mishall . Daga yamma iyakar ta kai zuwa Karmel da Shiho
Libnat .
JOS 19:27     Alignment score: 0.601
Then it turned eastward to Beth Dagon and went as far as Zebulun , and then to the Valley of Iphtah El , northward to Beth Emek and Neiel . Then it continued on to Kabul toward the north .
Daga nan ta karkata zuwa gabas zuwa Bet Dagon sa'an nan ta tafi har Zebulun , zuwa Kwarin Ifta
El , arewaci zuwa Bet Emek da Neyiyel . Taci gaba zuwa Kabul wajen arewa .
JOS 19:28     Alignment score: 0.612
It then went on to Abdon , Rehob , Hammon , and Kanah , as far as Greater Sidon .
Daga nan tayi wajen Abdon , Rehob , Hammon da Kana har zuwa Babban Sidon .
JOS 19:29     Alignment score: 0.501 → 0.502
The border turned back to Ramah , and then to the fortified city of Tyre . Then the border turned to Hosah and ended at the sea , in the region of Akzib ,
Iyakar tayi kwana zuwa Ramah
, zuwa birnin Taya mai ganuwa . Sai iyakar ta karkata zuwa Hosa ta ƙarasa a teku a yankin Akzib ,
JOS 19:30     Alignment score: 0.716 → 0.712
Ummah , Aphek , and Rehob . There were twenty - two cities , including their villages .
Umma , Afek , da Rehob . Akwai birane ashirin da biyu duk da ƙauyukansu .
JOS 19:31     Alignment score: 0.463
This was the inheritance of the tribe of Asher , clan by clan the cities , including their villages .
Wannan shi ne gãdon kabilar Asha , an basu bisa ga zuriyarsu - birane da ƙauyukansu .
JOS 19:32     Alignment score: 0.314
The sixth casting of lots fell
to tribe of Naphtali , clan by clan .
Kaɗa Kuri'u na shida ya faɗa kan Naftali , aka kuma ba zuriyarsu .
JOS 19:33     Alignment score: 0.506 → 0.75
Their border ran from Heleph , from the oak at Zaanannim , on to Adami Nekeb and Jabneel , as far as Lakkum ; it ended at the Jordan .
Iyakar ta fara
daga oak a Za'ananim , zuwa Adami Nekeb da Yabneyel , zuwa Lakkum ; ta ƙarasa a Yodan .
JOS 19:34     Alignment score: 0.571 → 0.584
The border turned westward to Aznoth Tabor and went on to Hukkok ; it touched Zebulun on the south , and reached to Asher on the west and Judah on the east at the Jordan River .
Iyakar ta karkata zuwa yammaci har Aznot Tabor ta nausa
zuwa Hukkok ; ta taɓa Zebulun daga kudanci ta kai Asha daga yamma da Yahuda daga gabas har Kogin Yodan .
JOS 19:35     Alignment score: 0.763
The fortified cities were Ziddim , Zer , Hammath , Rakkath , Kinnereth ,
Birane masu ganuwa sune
Ziddim , Zer , Hammat , Rakkat , Kinneret ,
JOS 19:36     Alignment score: 0.874
Adamah , Ramah , Hazor ,
Adama , Ramah
, Hazor ,
JOS 19:37     Alignment score: 0.924
Kedesh , Edrei , and En Hazor .
Kedesh , Edirai
da En Hazor .
JOS 19:38     Alignment score: 0.749
There were also Yiron , Migdal El , Horem , Beth Anath , and Beth Shemesh . There were nineteen cities , including their villages .
Har yanzu akwai Yiron , Migdal El , Horem , Bet Anat da Bet Shemesh . Akwai birane goma sha tara , duk da ƙauyukansu .
JOS 19:39     Alignment score: 0.49 → 0.49
This was the inheritance of the tribe of Naphtali , clan by clan the cities , including their villages .
Wannan shi ne gãdon kabilar Naftali wanda aka ba zuriyarsu biranensu duk da ƙauyukansu .
JOS 19:40     Alignment score: 0.322 → 0.323
The seventh casting of lots fell
to the tribe of Dan , clan by clan .
Kãɗa kuri'u na bakwai suka faɗa kan kabilar Dan an basu bisa ga zuriyarsu .
JOS 19:41     Alignment score: 0.472
The territory of its inheritance included Zorah , Eshtaol , Ir Shemesh ,
Iyakar rabon su ya haɗa da Zora , Estawol
, Ir Shemesh ,
JOS 19:42     Alignment score: 0.942
Shaalabbin , Aijalon , and Ithlah .
Sha'alabbin , Aijalon da Itla .
JOS 19:43     Alignment score: 0.743
It also included Elon , Timnah , Ekron ,
Ta haɗa da Elon , Timna , Ekron ,
JOS 19:44     Alignment score: 0.892
Eltekeh , Gibbethon , Baalath ,
Elteke
, Gibbeton , Ba'alat ,
JOS 19:45     Alignment score: 0.871
Jehud , Bene Berak , Gath Rimmon ,
Yehud , Bene Berak , Gat Rimmon .
JOS 19:46     Alignment score: 0.448
Me Jarkon , and Rakkon along with the territory across
from Joppa .
Me Yarkon da Rakkon tare da iyaka a ƙetare daga Yoppa .
JOS 19:47     Alignment score: 0.304 → 0.32
When the territory of the tribe of Dan was lost to them , Dan attacked Leshem , fought
against it , capturing it and striking it with the sword ; taking possession of it and settled in it . They renamed Leshem , calling it Dan after their ancestor .
Lokacin da iyakar kabilar Dan ta ɓace masu , sai su ka kaiwa Leshem hari su ka yi yaƙi da su , suka ci su , su ka kashe kowanensu da kaifin takobi , suka kwashe mallakar su , suka zauna cikin ta . Suka sake ma Leshem suna zuwa Dan sunan kakansu .
JOS 19:48     Alignment score: 0.447
This was the inheritance of the tribe of Dan , clan by clan the cities , including their villages .
Wannan shi ne gãdon kabilar Dan , an ba zuriyarsu - biranensu , da ƙauyukansu .
JOS 19:49     Alignment score: 0.469
When they finished the allocation of the land as an inheritance , the people of Israel gave
an inheritance among themselves to Joshua son of Nun .
Bayan da suka gama rarraba ƙasar a matsayin gãdonsu , mutanen Isra'ila suka ɗauka daga cikin gãdonsu suka ba Yoshuwa ɗan Nun .
JOS 19:50     Alignment score: 0.459
By the command of Yahweh they gave
him the city for which he asked , Timnath Serah in the hill country of Ephraim . He rebuilt the city and lived there .
Bisa ga umarnin Yahweh suka bashi birnin daya roƙa , an bashi Timnat Sera cikin ƙasar duwatsu ta Ifraim . Ya gina birni ya zauna ciki .
JOS 19:51     Alignment score: 0.545 → 0.549
These are the inheritances
that Eleazar the priest , Joshua son of Nun , and the leaders of the tribes of the people of Israel assigned by lot at Shiloh , before Yahweh , at the entrance of the tent of meeting . So they finished assigning the land .
Waɗannan sune gãdon da Eliyeza firist , Yoshuwa ɗan Nun , da shugabannin kabilu na mutanen Isra'ila suka raba bisa ga ƙuri'a a Shiloh , a gaban Yahweh a ƙofar shiga rumfar taruwa . Da haka suka gama rarraba ƙasar .
JOS 19     Average alignment score: 0.559 for 51 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOS:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24