Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOS:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


JOS 24:1     Alignment score: 0.469 → 0.54
Then Joshua gathered all the tribes of Israel to Shechem and called for the elders of Israel , for their leaders , for their judges , and for their officers , and they presented themselves before God .
Sai Yoshuwa ya tara dukkan kabilun Isra'ila a shekem , ya kira dattawan Isra'ila , da shugabanninsu , da alƙalansu , da magabatansu , suka bayyana
kan su gaban Allah .


JOS 24:2     Alignment score: 0.522 → 0.545
Joshua said to all the people , " This is what Yahweh , the God of Israel , says , ' Your ancestors long ago lived beyond the Euphrates River Terah , the father of Abraham and the father of Nahor and they worshiped other gods .
Sai Yoshuwa ya cewa dukkan jama'a , " Wannan shi ne abinda Yahweh Allah na Isra'ila , ya ce , ' Kakanninku da daɗewa su ka zauna a ƙetaren kogin Yuferatis
- Tera , mahaifin Ibrahim da mahaifin Naho - sun kuma yi sujada ga waɗansu alloli .
JOS 24:3     Alignment score: 0.486
But I took
your father from beyond the Euphrates and led him into the land of Canaan and gave him many descendants through his son Isaac .
Amma na ɗauki mahaifinku zuwa ƙetaren Yuferitis na bishe shi cikin ƙasar Kan'ana na bashi zuriya masu yawa ta wurin ɗan sa Ishaku .
JOS 24:4     Alignment score: 0.625 → 0.623
Then to Isaac I gave
Jacob and Esau . I gave Esau the hill country of Seir to possess , but Jacob and his children went down to Egypt .
Ga Ishaku na bashi Yakubu da Isuwa . Na ba Isuwa ƙasar tudu ta Seyir domin ya mallaketa , amma Yakubu da ' ya'yansa suka gangara zuwa Masar .
JOS 24:5     Alignment score: 0.535 → 0.535
I sent Moses and Aaron , and I afflicted the Egyptians with plagues . After that , I brought you out .
Na aika masu Musa da Haruna , Na azabtar da Masarawa da annobai
. Bayan haka , sai na fito da ku daga ciki ,
JOS 24:6     Alignment score: 0.452
I brought your ancestors out of Egypt , and you came to the sea . The Egyptians pursued them with chariots and horsemen as far as the Sea of Reeds .
Na fito da kakanninku daga Masar . Ku ka zo teku . Masarawa su ka bi su da karusai da mahayan dawakai har zuwa jan teku .
JOS 24:7     Alignment score: 0.483
When your ancestors called out to Yahweh , he put darkness between you and the Egyptians . He brought the sea to come
over them and cover them . You saw what I did in Egypt . Then you lived in the wilderness for a long time .
Sa ' ad da kakannin ku su ka yi kira ga Yahweh , ya sa duhu tsakanin ku da Masarawa . Ya jawo teku a kan su ta rufe su . Kun ga abin da na yi cikin Masar . Da ga nan ku ka zauna kwanaki da yawa cikin jeji .
JOS 24:8     Alignment score: 0.396
I brought you to the land of the Amorites , who lived on the other side of the Jordan . They fought
with you , and I gave them into your hand . You took possession of their land , and I destroyed them before you .
Na kawo ku cikin ƙasar Amoriyawa , waɗanda su ke zaune a ƙetaren Yodan . Sun yi yaƙi da ku , na kuma bashe su cikin hannun ku . Ku ka mallaki ƙasar su , kuma na hallakar da su a gabanku .
JOS 24:9     Alignment score: 0.659
Then Balak son of Zippor , king of Moab , got up and attacked Israel . He sent and called for Balaam son of Beor , to curse you .
Sai Balak ɗan Ziffor , sarkin Mowab , ya ta shi ya kai hari a Isra'ila . Ya aika a kira Balaam ɗan Beyor , ya la'antaku .
JOS 24:10     Alignment score: 0.366
But I did not listen to Balaam . Indeed , he blessed you . So I rescued you out of his hand .
Amma ban saurari
Balaam ba . Babu shakka , sai ya albarkaceku . Da haka na cece ku daga hannunsa .
JOS 24:11     Alignment score: 0.554 → 0.558
You went over the Jordan and came to Jericho . The leaders of Jericho fought
against you , along with the Amorites , the Perizzites , the Canaanites , the Hittites , the Girgashites , the Hivites , and the Jebusites . I gave you victory over them and put them under your control .
Kuka haye Yodan ku ka zo Yeriko . Shugabannin Yeriko su ka yi yaƙi da ku , tare da Amoriyawa da Ferizziyawa da Kan'aniyawa , da Hittiyawa da Girgashiyawa da Hibiyawa da Yebusiyawa na ba ku nasara a kansu na sa su ƙarƙashin mulkinku .
JOS 24:12     Alignment score: 0.364 → 0.401
I sent the hornet before you , which drove
them and the two kings of the Amorites out before you . It did not happen by your sword or by your bow .
Na ku ma aike da zirnaƙo gabanku , ya kore su daga gabanku da sarakuna biyu na Amoriyawa daga gabanku , wannan bai faru ta wurin takobinku ko bakanku ba .
JOS 24:13     Alignment score: 0.316 → 0.314
I gave
you land on which you had not worked and cities that you had not built , and now you live in them . You eat the fruit of vineyards and olive orchards that you did not plant . '
Na ba ku ƙasa wadda ba ku yi aikin kome ba da biranen da ba ku gina ba , yanzu ku na zaune a cikinsu . Ku na cin ' ya'yan kuringar inabi da na zaitun wanda ba ku ne ku ka dasa su ba . '
JOS 24:14     Alignment score: 0.402
Now fear Yahweh and worship him with all integrity and faithfulness ; get rid of the gods that your ancestors worshiped beyond the Euphrates and in Egypt , and worship Yahweh .
Yanzu fa sai ku ji tsoron Yahweh ku bauta masa da dukkan sahihanci da gaskiya ; sai ku ƙi allolin da kakannin ku suka
yi wa sujada a ƙetaren Yodan da cikin Masar , ku yi wa Yahweh sujada .
JOS 24:15     Alignment score: 0.417 → 0.448
If it seems wrong in your eyes for you to worship Yahweh , choose for yourselves this day whom you will serve , whether the gods your ancestors worshiped beyond the Euphrates , or the gods of the Amorites , in whose land you live . But as for me and my house , we will worship Yahweh . "
Idan a gare ku ba daidai bane a yi wa Yahweh sujada , ku zaɓa da kan ku yau wanda zaku bautawa , ko dai alloli waɗanda kakanninku su ka yi wa sujada na ƙetaren Yufiretes ko kuwa allolin Amoriyawa , waɗanda ku ke zaune
cikin ƙasarsu . Amma ni da gidana , Yahweh za mu yi wa sujada . "
JOS 24:16     Alignment score: 0.405
The people answered and said , " We would never forsake Yahweh to serve other gods ,
Daga nan mutanen suka
amsa suka ce , " Ba zamu taɓa yashe da Yahweh sa'annan mu bautawa wa su alloli ba ,
JOS 24:17     Alignment score: 0.35
for it is Yahweh our God who brought us and our ancestors up from the land of Egypt , out of the house of slavery , and who did those
great signs in our sight , and who preserved us in all the way that we went , and among all the nations through whom we passed .
gama Yahweh Allahnmu wanda ya fitar da mu da kakanninmu da ga ƙasar Masar , da ga gidan bauta , wanda ya aikata manyan al'ajibai a idanun mu , ya ku ma tsare mu cikin dukkan hanyar da mu ka bi , da ku ma cikin dukkan al'umman da mu ka ratsa ta tsakiyarsu .
JOS 24:18     Alignment score: 0.492 → 0.492
Then Yahweh drove
out before us all the peoples , including the Amorites who lived in the land . So we too will worship Yahweh , for he is our God . "
Yahweh kuma ya kori dukkan mutane daga gabanmu , har da Amoriyawa da su ke zaune cikin ƙasar . Don haka mu ma zamu yi wa Yahweh sujada , gama shi ne Allahnmu . "
JOS 24:19     Alignment score: 0.467
But Joshua said to the people , " You can not serve Yahweh , for he is a holy God ; he is a jealous
God ; he will not forgive your transgressions and sins .
Amma Yoshuwa ya cewa mutane , " Ba zaku bautawa Yahweh ba , gama shi Allah ne mai kishi ; ba zai gafarta laifofinku ko zunubanku ba .
JOS 24:20     Alignment score: 0.394
If you forsake Yahweh and worship foreign gods , then he will turn and do you harm . He will consume you , after he has done good to you . "
Idan ku ka yashe da Yahweh ku ka yi sujada ga baƙin alloli , daga nan zai juya ya azabtar da ku . Daga nan zai hallaka ku , bayan da ya riga
ya kyautata ma ku . "
JOS 24:21     Alignment score: 0.672 → 0.679
But the people said to Joshua , " No , we will worship Yahweh . "
Amma mutanen suka cewa Yoshuwa , " Sam , za mu yi sujada ga Yahweh . "
JOS 24:22     Alignment score: 0.516 → 0.517
Then Joshua said to the people , " You are witnesses against yourselves that you have chosen for yourselves Yahweh , to worship him . " They said , " We are witnesses . "
Daga nan sai Yoshuwa ya ce ma mutanen , " Ku shaidu ne bisa kanku kun zaɓi Yahweh , ku yi masa sujada . " Su ka ce , " Mu shaidune
"
JOS 24:23     Alignment score: 0.54 → 0.543
" Now put away the foreign gods that are with you , and turn your heart to Yahweh , the God of Israel . "
Yanzu ku kawar da baƙin allolin da ke tare da ku , ku juyo
da zuciyarku ga Yahweh , Allah na Isra'ila . "
JOS 24:24     Alignment score: 0.62
The people said to Joshua , " We will worship Yahweh our God . We will listen to his voice . "
Sai mutanen suka cewa Yoshuwa , " Za mu yi sujada ga Yahweh Allahnmu . Za mu saurari
muryarsa . "
JOS 24:25     Alignment score: 0.377
Joshua made a covenant with the people that day . He put in place decrees and laws at Shechem .
Yoshuwa ya yi wa'adi tare ta mutanen a wannan rana . Ya shimfiɗa masu dokoki da farillai a Shekem .
JOS 24:26     Alignment score: 0.494 → 0.494
Joshua wrote
these words in the book of the law of God . He took a large stone and set it up there beneath the oak tree that was beside Yahweh 's sanctuary .
Yoshuwa ya rubuta waɗannan maganganu cikin littafin shari'ar Allah . Ya ɗauki babban dutse ya kafa shi ƙarƙashin itacen oak da ke kusa da wuri mai tsarki na Yahweh .
JOS 24:27     Alignment score: 0.409
Joshua said to all the people , " Look , this stone will be a testimony against us . It has heard all the words Yahweh said to us . So it will be a witness against you , should you ever deny your God . "
Yoshuwa ya cewa dukkan mutanen , " Duba , wannan dutse zai zama shaida a kanmu . Gama ya ji dukkan maganganun da Yahweh ya ce da mu . Don ha ka zai zama shaida a kanku
, Idan har ku yi musun Allahnku . "
JOS 24:28     Alignment score: 0.408
So Joshua sent
the people away , each to his own inheritance .
Sai Yoshuwa ya sallami mutanen , kowanne ya tafi wurin gãdonsa .
JOS 24:29     Alignment score: 0.672
After these things Joshua son of Nun , the servant of Yahweh , died
, being 110 years old .
Bayan waɗannan abubuwa Yoshuwa ɗan Nun , bawan Yahweh , ya rasu , yana da shekaru 110 .
JOS 24:30     Alignment score: 0.508
They buried him within the border of his own inheritance , at Timnath Serah , which is in the hill country of Ephraim , north of Mount Gaash .
Aka bizne shi cikin iyakar , gãdonsa
a Timnat Sera , wadda ke cikin ƙasar tuddai ta Ifraim , arewacin Tsaunin Gaash .
JOS 24:31     Alignment score: 0.56 → 0.56
Israel worshiped Yahweh all of Joshua 's days , and all the days of the elders who outlived Joshua , those who had experienced everything that Yahweh had done for Israel .
Isra'ila su ka yi sujada ga Yahweh dukkan kwanakin Yoshuwa , da dukkan kwanakin dattawan da su ka kasance bayan Yoshuwa , waɗanda su ka san dukkan abin da Yahweh ya yi domin Isra'ila .
JOS 24:32     Alignment score: 0.528 → 0.528
The bones of Joseph , which the people of Israel brought up out of Egypt they buried them at Shechem , in the piece of land that Jacob had bought from the sons of Hamor , the father of Shechem . He bought it for one hundred pieces of silver , and it became
an inheritance for the descendants of Joseph .
Ƙasusuwan Yosef , da mutanen Isra'ila suka ɗauko daga Masar - aka bizne su a Shekem , ciki yankin ƙasar da Yakubu ya sayo daga ' ya'yan Hamor , mahaifin Shekem . Ya saye ta a bakin azurfa ɗari , ta zama gãdon zuriyar Yosef .
JOS 24:33     Alignment score: 0.574
Eleazar son of Aaron also died
. They buried him at Gibeah , the city of Phinehas his son , which had been given to him . It was in the hill country of Ephraim .
Eliyeza ɗan Haruna shi ma ya mutu . Su ka bizne shi a Gibiya , a birnin Fenihas ɗansa , wanda aka bashi . Tana cikin ƙasar duwatsu ta Ifraim .
JOS 24     Average alignment score: 0.487 for 33 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOS:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24