Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOS:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


JOS 4:1     Alignment score: 0.598 → 0.644
When all the people crossed over the Jordan , Yahweh said to Joshua ,
Sa ' ad da dukkan mutane su ka ƙetare Yodan , Yahweh ya cewa Yoshuwa ,


JOS 4:2     Alignment score: 0.393
" Choose twelve men for yourselves from among the people , one man from each tribe .
" Ku zaɓa wa kan ku mutum goma sha biyu , daga kowanne kabila
mutum ɗaya .
JOS 4:3     Alignment score: 0.419 → 0.425
Give
them this command : ' Take up twelve stones from the middle of the Jordan where the priests are standing on the dry ground , and bring them over with you and lay them down in the place where you will spend the night tonight . ' "
Ka ba su wannan umarni : ' Ku ɗauki duwatsu goma sha biyu daga tsakiyar Yodan inda firitoci ke tsaye a kan busasshiyar ƙasa , ku kawo su ku ajiye su inda za ku kwana daren yau . " '
JOS 4:4     Alignment score: 0.441 → 0.441
Then Joshua called the twelve men whom he had chosen from the tribes of Israel , one from each tribe .
Sai Yoshuwa ya kira mutanen nan goma sha biyu waɗanda ya zaɓo daga kabilar Isra'ila , guda ɗaya daga kowacce kabila
.
JOS 4:5     Alignment score: 0.502
Joshua said to them , " Go over before the ark of Yahweh your God into the middle of the Jordan . Each of you is to take
up a stone upon his shoulder , according to the number of the tribes of the people of Israel .
Yoshuwa ya ce masu , " Ku wuce gaban akwatin Yahweh Allahnku zuwa cikin tsakiyar Yodan . Kowannen ku zai ɗauki dutse a kafaɗarsa , bisa ga yawan kabilun mutanen Israila .
JOS 4:6     Alignment score: 0.34 → 0.338
This will be a sign in your midst for you when your children ask in days to come , ' What do these stones mean to you ? '
Wannan zai zamar ma ku alama a tsakanin ku sa ' ad da ' ya'yanku za su tambaya a kwanaki masu zuwa , ' Menene ake nufi da waɗannan duwatsu ? '
JOS 4:7     Alignment score: 0.514 → 0.524
Then you will say to them , ' The waters of the Jordan were cut off before the ark of the covenant of Yahweh . When it passed over the Jordan , the waters of the Jordan were cut off . So these stones will be a memorial to the people of Israel forever . ' "
Sa'annan za ku ce , ' An yanke ruwayen Yodan a gaban akwatin alƙawari na Yahweh . Lokacin da ya ƙetare Yodan , ruwan Yodan ya yanke . Saboda haka waɗannan duwatsu za su zama abin tunawa ga jama'ar
Isra'ila har abada . " '
JOS 4:8     Alignment score: 0.429 → 0.432
The people of Israel did just as Joshua commanded , and they picked up twelve stones from the middle of the Jordan , as Yahweh said to Joshua . They set the stones up according to the number of the tribes of the people of Israel . They carried the stones with them , over to the place where they camped and they set them down there .
Jama'ar
Isra'ila su ka yi dai - dai abin da Yoshuwa ya umarce su , su ka ɗauki duwatsu goma sha biyu daga tsakiyar Yodan , kamar yadda Yahweh ya cewa Yoshuwa . Suka shirya duwatsun yadda lambar kabilar Isra'ila ta ke . Su ka ɗebo duwatsu , su ka kawo masaukinsu su ka shirya su a nan .
JOS 4:9     Alignment score: 0.418
Then Joshua set up twelve stones in the middle of the Jordan River , in the place where the feet of the priests that carried the ark of the covenant stood . The memorial is there to this day .
Sa'annan Yoshuwa ya jera wasu duwatsu a tsakiyar Kogin Yodan , a inda sawun firistoci da su ka ɗauki
akwatin alƙawari su ka tsaya . Wannan alamar tana nan har yau .
JOS 4:10     Alignment score: 0.424
The priests that carried the ark stood in the middle of the Jordan until everything that Yahweh commanded Joshua to tell the people was completed , according to all that Moses had commanded Joshua . The people hurried and they crossed over .
Firitoci da ke ɗauke
da akwatin alƙawari su ka tsaya a tsakiyar Yodan cik har sai duk abubuwan da Yahweh ya umarci Yoshuwa ya faɗa wa mutane sun cika sarai , bisa ga duk abin da Musa ya umarci Yoshuwa .
JOS 4:11     Alignment score: 0.457
When all the people had finished crossing over , the ark of Yahweh and the priests crossed over before the people .
Sa ' ad da dukkan jama'a su ka gama ƙetarewa , akwatin Yahweh da firistoci su ka ƙetare a gaban jama'a .
JOS 4:12     Alignment score: 0.526 → 0.53
The tribe of Reuben , the tribe of Gad , and the half tribe of Manasseh passed before the people of Israel formed up as an army , just as Moses said to them .
Kabilar Ruben , da kabilar Gad , da rabin kabilar Manasse su ka wuce a gaban Isra'ilawa shirye
' yan yaƙi , kamar yadda Musa ya ce masu .
JOS 4:13     Alignment score: 0.496
About forty thousand men equipped for war passed before Yahweh , for battle on the plains of Jericho .
Kimanin maza dubu arba'in shiryayyu
mayaƙa su ka wuce a gaban Yahweh , domin yaƙi wajen filayen Yeriko .
JOS 4:14     Alignment score: 0.428 → 0.428
On that day Yahweh made Joshua great in the eyes of all Israel . They honored him just as they honored Moses all his days .
A ranan nan Yahweh ya ɗaukaka Yoshuwa a idanun dukkan Isra'ilawa . Su ka girmama shi - dai dai da yadda su ka ga ƙwarjinin Musa - dukkan kwanakinsa .
JOS 4:15     Alignment score: 0.764
Then Yahweh spoke to Joshua ,
Sai Yahweh ya yi magana da Yoshuwa ,
JOS 4:16     Alignment score: 0.404 → 0.424
" Command the priests who carry the ark of the testimony to come
up out of the Jordan . "
" Ka umarci firistoci masu ɗauke da akwatin alƙawari su hauro daga cikin Yodan . "
JOS 4:17     Alignment score: 0.67
So , Joshua commanded the priests , " Come
up out of the Jordan . "
Sai , Yoshuwa ya umarci firistoci , " Ku fito daga cikin Yodan . "
JOS 4:18     Alignment score: 0.432 → 0.438
When the priests carrying the ark of the covenant of Yahweh came up out of the middle of the Jordan , and the soles of their feet were lifted up out on dry ground , then the waters of the Jordan returned to their place and overflowed its banks , just as they were four days before .
Da firistoci da ke ɗauke da akwatin alƙawari na Yahweh su ka fito daga tsakiyar Yodan , su ka sa tafin ƙafarsu a busasshiyar ƙasa , sai ruwayen Yodan su ka koma magudanarsu su ka cike
ta da ambaliya , kamar yadda ta ke kwanaki hudu da su ka wuce .
JOS 4:19     Alignment score: 0.5
The people came up out of the Jordan on the tenth day of the first month . They stayed in Gilgal , east of Jericho .
Jama'a su ka fito daga Yodan a rana ta goma ga watan ɗaya . Su ka zauna a Gilgal , gabashin Yeriko .
JOS 4:20     Alignment score: 0.522
The twelve stones that they took
out of the Jordan , Joshua set up in Gilgal .
Duwatsu sha biyu da su ka ɗauko daga Yodan , Yoshuwa ya shiryasu a Gilgal .
JOS 4:21     Alignment score: 0.405 → 0.409
He said to the people of Israel , " When your descendants ask their fathers in times to come , ' What are these stones ? '
Ya cewa jama'ar
Isra'ila , " Sa ' ad da zuriyarku za su tambayi ubanninku a zamanai masu zuwa , ' Waɗannan duwatsun fa ? '
JOS 4:22     Alignment score: 0.472 → 0.47
Tell your children , ' This is where Israel crossed over the Jordan on dry ground . '
Ku gayawa ' ya'yanku , ' Nan ne Isra'ila ya ƙetare Yodan kan busasshiyar ƙasa . '
JOS 4:23     Alignment score: 0.337 → 0.338
Yahweh your God dried up the waters of the Jordan for you , until you had crossed over , just as Yahweh your God did to the Sea of Reeds , which he dried up for us until we passed over ,
Yahweh Allahnku ya janye ruwan Yodan domin ku , har sai da su ka ƙetare , kamar yadda Yahweh Allahnku ya yi wa Jan Teku , wadda ya busar da ita domin mu sai da muka haye ,
JOS 4:24     Alignment score: 0.476 → 0.476
so that all the peoples of the earth may know that the hand of Yahweh is mighty , and that you will honor Yahweh your God forever . "
domin mutanen duniya dukka su sa ni hannun Yahweh mai karfi ne , ku kuma ku girmama Yahweh Allahnku har abada . "
JOS 4     Average alignment score: 0.457 for 24 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOS:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24