Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOS:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


JOS 14:1     Alignment score: 0.522 → 0.53
These are the areas of land that the people of Israel received as their inheritance in the land of Canaan , which Eleazar the priest , Joshua son of Nun , and the the tribal leaders of Israel allotted to them .
Waɗannan su ne yankunan ƙasar da mutanen Isra'ila suka karɓa matsayin gãdo a ƙasar Kan'ana , wanda Eliyeza firist , da Yoshuwa ɗan Nun , da kuma iyalin shugabainin kabilun kakaninsu
na mutanen Isra'ila .


JOS 14:2     Alignment score: 0.4 → 0.4
Their inheritance was selected by lot for the nine and one - half tribes , just as Yahweh had commanded by the hand of Moses .
Gãdonsu ya sa mu ne ta hanyar jefa
kuri'a don kabilun nan tara da rabi , kamar yadda Yahweh ya ummarta ta hannun Musa .
JOS 14:3     Alignment score: 0.49
For Moses had given the inheritance of the two and one - half tribes beyond the Jordan , but to the Levites he gave
no inheritance .
Domin Musa ya riga ya ba da gãdon ga kabilu biyu da rabi can hayin Yodan , amma ga Lebiyawa bai ba su gãdo ba .
JOS 14:4     Alignment score: 0.331 → 0.335
The tribe of Joseph was actually two tribes , Manasseh and Ephraim . The Levites were given no portion of the inheritance in the land , but only certain cities to live in , with their pasturelands for livestock and for their own material resources .
Kabila
Yosef kuma kabilu biyu ne , Manasse da Ifaim . Lebiyawa kuwa ba a ba su wani yanki na ƙasar gãdo ba , sai dai an ba su birane da za su zauna , tare da filayen da za su yi kiwon garkensu da kuma kayan da su ke bukata .
JOS 14:5     Alignment score: 0.594
The people of Israel did as Yahweh commanded Moses , so they assigned the land .
Mutanen Isra'ila kuwa su ka yi kamar yadda Yahweh ya ummarci
Musa , sun rarraba ƙasar .
JOS 14:6     Alignment score: 0.693
Then the tribe of Judah came to Joshua at Gilgal . Caleb son of Jephunneh the Kenizzite , said to him , " You know what Yahweh said to Moses the man of God concerning you and me at Kadesh Barnea .
Sai kabilar Yahuda suka
je wurin Yoshuwa a Gilgal . Kaleb ɗan Yefunne Bakenizze , ya ce masa , " Ka san abin da Yahweh ya ce da Musa mutumin Allah a kanka da ni a Kadesh Barneya .
JOS 14:7     Alignment score: 0.521
I was forty years old when Moses the servant of Yahweh sent me from Kadesh Barnea to spy on the land . I brought him a report again as it was in my heart to make .
Ina da shekaru arba'in sa ' ad da Musa bawan Yahweh ya aike
ni daga Kadesh Barneya in leƙo asirin ƙasar . Na kuma kawo masa ainihin rahoton yadda ya ke a zuciyata .
JOS 14:8     Alignment score: 0.427 → 0.428
But my brothers who went up with me made the heart of the people melt with fear . But I completely followed Yahweh my God .
Amma ' yan'uwana da mu ka tafi tare sun karyar da zukatan mutanen da tsoro . Amma ni da na bi Yahweh Allahna .
JOS 14:9     Alignment score: 0.407 → 0.405
Moses swore on that day , saying , ' Surely the land on which your foot has walked will be an inheritance for you and for your children forever , because you have completely followed Yahweh my God . '
Musa kuwa ya rantse a wannan rana , cewa , ' Hakika a ƙasar nan wanda ƙafafunka su ka ta ka za ta zama gãdonka da kai da ' ya'yanka
har abada , domin ka bi Yahweh Allahnka sosai . '
JOS 14:10     Alignment score: 0.52 → 0.532
Now , look ! Yahweh has kept me alive these forty - five years , just as he said from the time when Yahweh spoke
this word to Moses , while Israel walked in the wilderness . Now , look ! I am this day eighty - five years old .
Yanzu , duba ! Yahweh ya kiyaye ni da rai waɗannan shekaru arba'in da biyar , kamar yadda ya faɗa - daga lokacin da Yahweh ya faɗi wannan magana ga Musa , sa ' ad da Isra'ila suke tafiya a jeji . Yanzu , duba ! ina mai shekaru tamanin da biyar da haihuwa .
JOS 14:11     Alignment score: 0.345
I am still as strong this day as I was in the day that Moses sent me out . My strength is now as my strength was then , for war and for going and coming .
Har wannan rana ina nan kamar ranar da Musa ya aike
ni waje . ƙarfina yanzu yana nan kamar ƙarfin domin yaƙi da kuma zuwa da kowowa .
JOS 14:12     Alignment score: 0.369
Now therefore give
me this hill country , which Yahweh promised me on that day . For you heard on that day that the Anakim were there with great fortified cities . It may be that Yahweh will be with me and that I will drive them out , just as Yahweh said . "
Saboda haka yanzu ka ba ni ƙasar tuddai , wadda Yahweh ya yi mani alkawari a waccan rana . Gama ka ji a wannan rana yadda gwarzaye suke a can da manyan birane masu garu . Watakila Yahweh zai kasance tare da ni , ni kuma in kore su , kamar yadda Yahweh ya faɗa . "
JOS 14:13     Alignment score: 0.621
Then Joshua blessed him and gave
Hebron as an inheritance to Caleb son of Jephunneh .
Sai Yoshuwa ya sa masa albarka ya kuma ba da Hebron a matsayin gãdo ga Kalibu ɗan Yefunne .
JOS 14:14     Alignment score: 0.577
Therefore Hebron became
the inheritance of Caleb son of Jephunneh the Kenizzite to this day , because he completely followed Yahweh , the God of Israel .
Saboda haka Hebron ta zama gãdon Kaleb ɗan Yefunne Bakenizze har zuwa wannan rana , domin ya bi Yahweh , Allah na Israila sosai .
JOS 14:15     Alignment score: 0.604 → 0.619
Now the name of Hebron formerly was Kiriath Arba . ( Arba had been the greatest man among the Anakim . ) Then the land had rest from war .
Yanzu sunan Hebron kamar da Kiriyat Arba ne . ( Arba kuwa ya zama babbban mutum ne cikin gwarzayen . ) Ƙasar kuwa ta huta daga yaƙi .
JOS 14     Average alignment score: 0.491 for 15 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOS:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24