Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOS:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


JOS 13:1     Alignment score: 0.456 → 0.456
Now Joshua was very old when Yahweh said to him , " You are very old , but there is still very much land to capture .
Yanzu Yoshuwa ya tsufa ƙwarai sai Yahweh ya ce da shi , " Ka tsufa ƙwarai , amma har yanzu akwai sauran ƙasar da yawa da ba a mallaka
ba .


JOS 13:2     Alignment score: 0.434
This is the land that still remains : All the regions of the Philistines , and all those of the Geshurites ,
Wannan ita ce ƙasar da ta rage : a dukkan sashin
Filistiyawa , da dukkan waɗanda ke Geshuriyawa ,
JOS 13:3     Alignment score: 0.551 → 0.566
from Shihor , which is east of Egypt , and northward to the border of Ekron , which is considered property of the Canaanites ; the five rulers of the Philistines , those
of Gaza , Ashdod , Ashkelon , Gath , and Ekron the territory of the Avvites .
( daga Shihor , wanda ke gabas da Masar da wajen arewanci iyakar Ekron , wanda ake ɗauka ta Kan'aniyawa ce , da sarakuna biyar na Filistiyawa , da su ke Gaza , Ashdod , Ashkelon , Gat da Ekron - da ƙasar Aviyawa ) .
JOS 13:4     Alignment score: 0.585
In the south ( the territory of the Avvites ) ; all the lands of the Canaanites , from Arah that belongs to the Sidonians , as far as Aphek which is on the border of the Amorites ;
A kudu ( da ƙasar Aviyawa ) ; akwai sauran ƙasashen Kan'aniyawa , da Ara wanda ta ke ta Sidoniyawa , zuwa Afek har kuma iyakar Amoriyawa ;
JOS 13:5     Alignment score: 0.527 → 0.532
the land of the Gebalites , all of Lebanon toward the east , from Baal Gad below Mount Hermon to Lebo Hamath .
da ƙasar Gebaliyawa , dukkan Lebanon wajen fitowar rana , zuwa Ba'al Gad ƙasar Tsaunin Hermon
zuwa Lebo Hamat .
JOS 13:6     Alignment score: 0.439 → 0.51
Also , all the inhabitants of the hill country from Lebanon as far as Misrephoth Maim , including all the people of Sidon . I will drive them out before the army of Israel . Be sure to assign the land to Israel as an inheritance , as I commanded you .
Kuma da dukkan mazaunan ƙasar tuddai
daga Lebanon har zuwa can Misrefot Mayim , da dukkan mutanen Sidon . Zan kore su a gaban sojojin Isra'ila . Ka tabbatar ka raba ƙasar ga Isra'ila a matsayin gãdonsu , kamar yadda na ummarce ka .
JOS 13:7     Alignment score: 0.593
Divide this land as an inheritance to the nine tribes and to the half tribe of Manasseh . "
Raba wannan ƙasar a matsayin gãdo ga kabilu tara , da kuma ga rabin kabilar Manasse .
JOS 13:8     Alignment score: 0.491 → 0.498
With the other half of the tribe of Manasseh , the Reubenites and the Gadites had received their inheritance that Moses gave
them on the east side of the Jordan ,
Tare da sauran rabin kabilar Manasse , da Rubenawa da kuma mutanen Gad sun karɓi nasu gãdon wanda Musa ya ba su a wajen gabas da Yodan ,
JOS 13:9     Alignment score: 0.542 → 0.544
from Aroer , which is on the edge of the Arnon river gorge ( including the city that is in the middle of the gorge ) , to all the plateau of Medeba as far as Dibon ;
daga Arowa wadda take a gefen kwarin Kogin Arnon ( ya hada
da birnin da ke tsakiyar kwarin ) , da dukkan ƙasar tudu ta Medeba har zuwa Dibon ;
JOS 13:10     Alignment score: 0.691
all the cities of Sihon , king of the Amorites , who ruled in Heshbon , to the border of the Ammonites ;
dukkan biranen Sihon da sarkin Amoriyawa , wanda ya yi mulki a Heshbon , zuwa ga iyakar Amoniyawa
;
JOS 13:11     Alignment score: 0.665
Gilead , and the region of the Geshurites and Maacathites , all of Mount Hermon , all Bashan to Salekah ;
Giliyad , da kuma yankin Geshuriyawa
da Makatiyawa da dukkan na Tsaunin Harmon da dukkan Bashan zuwa Saleka ;
JOS 13:12     Alignment score: 0.568 → 0.569
all the kingdom of Og in Bashan , who reigned in Ashtaroth and Edrei these are what was left of the remnant of the Rephaim Moses struck them and drove
them out .
da dukkan mulkin Og a Bashan , wanda ya yi sarauta a Ashtarot da Edirai - waɗannan su ne ragowar mutanen Refayim - Musa ya buge su ya kuma kore su .
JOS 13:13     Alignment score: 0.44 → 0.458
But the people of Israel did not drive out the Geshurites or the Maacathites . Instead , Geshur and Maacath live among Israel to this day .
Amma duk da haka mutanen Israila
ba su kori Geshuriyawa ko Makatiyawa ba . Maimakon haka , Geshuriyawa da Makatiyawa sun zauna a cikin Isra'ila har wa yau .
JOS 13:14     Alignment score: 0.538 → 0.552
To the tribe of Levi alone Moses gave
no inheritance . The offerings of Yahweh , the God of Israel , made by fire , are their inheritance , as God said to Moses .
Ga kabilar Lebi ne kaɗai Musa bai ba da ta gado ba . Hadayu na Yahweh , Allah na Isra'ila , wanda aka yi da wuta , ǧadonsu , kamar yadda Allah ya faɗawa Musa .
JOS 13:15     Alignment score: 0.345 → 0.344
Moses gave
an inheritance to the tribe of Reuben , clan by clan .
Musa ya riga ya ba kabilar Ruben nasu ǧadon bisa ga iyali - iyali .
JOS 13:16     Alignment score: 0.461
Their territory was from Aroer , on the edge of the Arnon River gorge , and the city that is in the middle of the valley , and all the plateau by Medeba .
Nasu yankin ƙasar daga Arowa , a gefen ƙwarin Kogin Arnon , da kuma birnin da yake tsakiyar kwarin , da dukkan tuddai
kusa da Medeba .
JOS 13:17     Alignment score: 0.658
Reuben also received Heshbon and all its cities that are in the plateau , Dibon , and Bamoth Baal , and Beth Baal Meon ,
Ruben kuma ya sami Heshbon da dukkan biranenta da suke kan tudu , Dibon , da Bamot Ba - al , da Bet Ba'al Miyon
,
JOS 13:18     Alignment score: 0.884
and Jahaz , and Kedemoth , and Mephaath ,
da Yahaz , da Kedemot , da Mefa'at
,
JOS 13:19     Alignment score: 0.648
and Kiriathaim , and Sibmah , and Zereth Shahar on the hill of the valley .
da Kiriyatayim
, da Sibma , da Zeret Shahar da ta ke bisa tudun da yake cikin kwarin .
JOS 13:20     Alignment score: 0.74
Reuben also received Beth Peor , the slopes of Pisgah , Beth Jeshimoth ,
Ruben kuma ya karɓi Bet Feyor
, da gangaren Fisga , da Bet Yeshimot ,
JOS 13:21     Alignment score: 0.554 → 0.593
all the cities of the plateau , and all the kingdom of Sihon king of the Amorites , who had reigned in Heshbon , whom Moses had defeated together with the leaders of Midian , Evi , Rekem , Zur , Hur and Reba , the princes of Sihon , who had lived in the land .
da dukkan biranen kan tudu , da dukkan masarautar Sihon sarkin Amoriyawa , wanda ya sarauci Heshbon , wanda Musa ya ci shi da yaƙi tare da shugabanin
Midiyawa , Ewi , Rekem , Zur , Hur da Reba , sarakunan Sihon , wanda ya zauna a ƙasar .
JOS 13:22     Alignment score: 0.565 → 0.565
The people of Israel also killed with the sword Balaam son of Beor , who practiced divination , among the rest of those they had killed .
Mutanen Isra'ila kuma su ka kashe shi da takobi , Balaam ɗan Beyor , matsubbaci , daga cikin sauran waɗanda da su kashe .
JOS 13:23     Alignment score: 0.478
The border of the tribe of Reuben is the Jordan River ; this is their boundary . This was the inheritance of the tribe of Reuben , given to each of their clans , with their cities and villages .
A iyakar kabilar Ruben akwai Kogin Yodan , wannan shi ne iyakarsu . Wannan shi ne ǧadon kabilar Ruben , da aka ba kowanensu
na iyalinsu , tare da biranensu da ƙauyukansu .
JOS 13:24     Alignment score: 0.584
This is what Moses gave
to the tribe of Gad , clan by clan :
Wannan shi ne abin da Musa ya ba kabilar Gad , bisa ga iyalinsu :
JOS 13:25     Alignment score: 0.62
Their territory was Jazer , all the cities of Gilead and half the land of the Ammonites , to Aroer , which is east of Rabbah ,
Yankin ƙasarsu shi ne Yaza , da dukkan biranen Giliyad da rabin ƙasar Ammoniyawa , zuwa Arowa , wadda ke gabas da Rabbah
,
JOS 13:26     Alignment score: 0.788
from Heshbon to Ramath Mizpah and Betonim , from Mahanaim to the territory of Debir .
daga Heshbon zuwa Ramat Mizfa da Betonim , daga Mahanayim zuwa iyakar Debir .
JOS 13:27     Alignment score: 0.545 → 0.723
In the valley , Moses gave
them Beth Haram , Beth Nimrah , Succoth , and Zaphon , the rest of the kingdom of Sihon king of Heshbon , with the Jordan as a border , to the lower end of the Sea of Kinnereth , eastward beyond the Jordan .
A kwarin , Musa ya ba su Bet Haram , Bet Nimrah , Sukkot da Zafon da sauran ragowar mulkin Sihon sarkin Heshbon , tare da Yodan ne iyaka , zuwa iyakar Tekun Kinneret a gabashin hayin Yodan .
JOS 13:28     Alignment score: 0.595
This is the inheritance of the tribe of Gad , clan by clan , with their cities and villages .
Wannan shi ne gãdon kabilar Gad bisa ga iyalinsu , tare da biranensu da ƙauyukansu .
JOS 13:29     Alignment score: 0.587
Moses gave
an inheritance to the half tribe of Manasseh . It was assigned to the half tribe of the people of Manasseh , clan by clan .
Musa ya ba da gãdo ga rabin kabilar Manasse . An ba da ita ga rabin kabilar mutanen Manasse , bisa ga iyalinsu .
JOS 13:30     Alignment score: 0.655
Their territory was from Mahanaim , all Bashan , all the kingdom of Og king of Bashan , and all the towns of Jair , which are in Bashan , sixty cities ;
Yankin ƙasarsu daga Mahanayim , da dukkan Bashan da dukkan sarautar Og sarkin Bashan da dukkan garuruwan Yayir
da waɗanda su ke a Bashan , birane sittin ne ;
JOS 13:31     Alignment score: 0.622
half of Gilead , and Ashtaroth and Edrei ( the royal cities of Og in Bashan ) . These were assigned to the clan of Machir
son of Manasseh half of the people of Machir , clan by clan .
rabin Giliyad , da Ashtarot da Edirai ( biranen masarautar Og a Bashan ) . Waɗannan ne aka ba da su ga iyalin Makir ɗan Manasse - rabin mutanen Makir , an ba kowanne iyali .
JOS 13:32     Alignment score: 0.571
This is the inheritance that Moses assigned to them on the plains of Moab , beyond the Jordan east of Jericho .
Wannan shi ne gãdon da Musa ya ba su a kan filayen Mowab , a hayin gabashin Yodan na Yeriko .
JOS 13:33     Alignment score: 0.606
Moses did not give
an inheritance to the tribe of Levi . Yahweh , the God of Israel , is their inheritance , just as he said to them .
Musa bai ba kabilar Lebi gãdo ba . Yahweh , Allah na Isra'ila , shi ne gãdonsu , kamar yadda ya faɗa masu .
JOS 13     Average alignment score: 0.579 for 33 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOS:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24