Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOS:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


JOS 17:1     Alignment score: 0.559 → 0.567
This was the assignment of land for the tribe of Manasseh ( who was the firstborn of Joseph ) that is , for Makir
, who was Manasseh 's firstborn and who himself was the father of Gilead . Makir 's descendants were assigned the land of Gilead and Bashan , because Makir had been a man of war .
Wannan it ce ƙasar da aka ba kabilar Manasse ( wanda ya ke shi ne ɗan farin Yosef ) - wato , Makir wanda ya ke ɗan farin Manasse shi ma kuma uban Giliyad . Zuriyar Makir an ba su ƙasar Giliyad da Bashan , domin Makir mutum ne jarumi a gun yaƙi .


JOS 17:2     Alignment score: 0.531
Land was assigned to the rest of the tribe of Manasseh , given to their clans Abiezer , Helek , Asriel , Shechem , Hepher , and Shemida . These were the male descendants of Manasseh son of Joseph , presented by their clans .
Ƙasar an ba da ita ga sauran kabilar Manassa
, an ba da ita ga iyalinsu -- Abiyeza , Helek , Asriyel , Shekem , Hefer , da Shemida . Waɗannan su ne zuriyar maza na Manasse ɗan Yosef , bisa ga iyalinsu .
JOS 17:3     Alignment score: 0.644 → 0.676
Now Zelophehad son of Hepher son of Gilead son of Makir
son of Manasseh had no sons , but only daughters . The names of his daughters were Mahlah , Noah , Hoglah , Milkah , and Tirzah .
Yanzu Zelofehad ɗan Hefer ɗan Giliyad ɗan Makir ɗan Manasse ba shi da ' ya'ya maza , amma sai ' ya'ya mata kaɗai . Sunayen ' ya'yansa mata su ne Mala , Noah , Hogla , Milka , da Tirza .
JOS 17:4     Alignment score: 0.496 → 0.494
They approached Eleazar the priest , Joshua son of Nun , and the leaders , and they said , " Yahweh commanded Moses to give
to us an inheritance along with our brothers . " So , following the commandment of Yahweh , he gave those women an inheritance among the brothers of their father .
Sun zo wurin Eliyeza firist , Yoshuwa ɗan Nun , da kuma shugabanin , sun kuma ce , " Yahweh ya umarci Musa da ya ba mu gãdo tare da ' yanuwanmu maza . " Saboda , bin umarnin Yahweh , ya ba waɗannan matan gãdo a cikin ' yan'uwansu maza na mahaifinsu .
JOS 17:5     Alignment score: 0.583
Ten parcels of land were assigned to Manasseh in Gilead and Bashan , which is on the other side of the Jordan ,
Yanki goma na ƙasar da aka ba Manasse a Giliyad da Bashan , wanda ya na ɗaya gefen Yodan ,
JOS 17:6     Alignment score: 0.421 → 0.468
because the daughters of Manasseh received an inheritance along with his sons . The land of Gilead was assigned to the rest of the tribe of Manasseh .
domin ' ya'ya mata na Manasse sun karɓi gãdonsu tare da ' ya'yansa maza . Ƙasar Giliyed an ba sauran kabilar Manasse .
JOS 17:7     Alignment score: 0.513
The territory of Manasseh reached from Asher to Mikmethath , which is east of Shechem . Then the border went southward to those living near the spring of Tappuah .
Yankin ƙasar Manasse ya kai daga Ashar
zuwa Mikmetat , wadda ta ke gabas da Shekem . Sai kuma iyakarta ta tafi kudu zuwa waɗanda su ke zama kusa da ruwan Taffuwa .
JOS 17:8     Alignment score: 0.634
( The land of Tappuah belonged to Manasseh , but the town of Tappuah on the border of Manasseh belonged to the tribe of Ephraim . )
( Ƙasar Taffuwa ta ƙarƙashin Manasse , amma garin Taffuwa ya na kan iyakar Manassa
ƙarƙashin kabilar Ifraim . )
JOS 17:9     Alignment score: 0.504 → 0.516
The border went down to the brook of Kanah . These cities south of the brook among the towns of Manasseh belonged to Ephraim . The border of Manasseh was on the north side of the brook , and it ended at the sea .
Iyakar kuma ta gangara zuwa rafin Kana . Waɗannan biranen kudu da rafin da ke cikin garuruwan Manasse su na ƙarƙashin Ifraim . Iyakar Manasse kuwa tana arewacin rafin , ta kuma ƙarashe a teku .
JOS 17:10     Alignment score: 0.484 → 0.495
The land to the south belonged to Ephraim , and the land to the north was Manasseh 's ; the sea was the border . On the north side Asher can be reached , and to the east , Issachar .
Ƙasar da ke kudu ta na ƙarƙashin Ifraim , kuma ƙasar da ke arewa ta Manasse ce ; kuma teku ce ƙarshen iyakarta . A arewacin gefenta kuwa Ashar
za a tarar , a kuma gabashinta , Issaka .
JOS 17:11     Alignment score: 0.513 → 0.615
Also in Issachar and in Asher , Manasseh possessed Beth Shan and its villages , Ibleam and its villages , the inhabitants of Dor and its villages , the inhabitants of Endor and its villages , the inhabitants of Taanach and its villages , and the inhabitants of Megiddo and its villages ( and the third city is Napheth ) .
A cikin Issaka kuma da Ashar
, Manasse ya sa mi Bet Shan da ƙauyukanta , Ibleyam da ƙauyukanta , mazaunan Dor da ƙauyukanta , mazaunan Endor da ƙauyukanta , mazaunanTa'anak da ƙauyukanta , da mazaunan Megiddo da ƙauyukanta , ( da kuma sulusin birin Nafet ) .
JOS 17:12     Alignment score: 0.465
Yet the tribe of Manasseh could not take
possession of those cities , for the Canaanites continued to live in this land .
Duk da haka kabilar Manasse ba su iya mallakar waɗannan biranen ba , domin Kan'aniyawa sun ci gaba da zama a wannan ƙasar .
JOS 17:13     Alignment score: 0.412 → 0.42
When the people of Israel grew
strong , they put the Canaanites to forced labor , but did not completely drive them out .
Lokacin da mutanen Isra'ila su ka yi ƙarfi , sai su ka tilasta wa Kan'aniyawa su yi aikin dole , amma ba su kore su gaba ki ɗaya ba .
JOS 17:14     Alignment score: 0.37 → 0.374
Then the descendants of Joseph said to Joshua , saying , " Why have you given us only one assignment of land and one portion for an inheritance , since we are a people great in number , and all along Yahweh has blessed us ? "
Sai zuriyar Yosef su ka ce da Yoshuwa , " Me ya sa ka ba mu ƙasa
ɗaya kaɗai da kuma kashin gãdo ɗaya , da ya ke mu mutane masu yawa ne , duk da albarkar da Yahweh ya yi mana ? "
JOS 17:15     Alignment score: 0.356 → 0.371
Joshua said to them , " If you are a people great in number , go up by yourselves to the forest and there clear the ground for yourselves in the land of the Perizzites and of the Rephaim . Do this , since the hill country of Ephraim is too small for you . "
Yoshuwa yace da su , " Idan ku babbar jama'a masu yawa ce , ku tafi can da kanku a jeji ku gyarawa kanku ƙasa acikin ƙasar Ferizziyawa
da kuma Refayawa . Ku yi haka , a tuddan ƙasar Ifraim da ya ke ta yi ma ku kaɗan ainun .
JOS 17:16     Alignment score: 0.516
The descendants of Joseph said , " The hill country is not enough for us . But all the Canaanites who live in the valley have chariots of iron , both those who are in Beth Shan and its villages , and those who are in the Valley of Jezreel . "
Sai zuriyar Yosef su ka ce , " Ƙasar tuddai
ba za ta ishe mu ba . Amma dukkan Kan'aniyawa da su ke zaune a kwarin su na da karusai na ƙarafa , dukkan waɗanda zaune a Bet Shan da ƙauyukanta , da kuma waɗanda ke zaune a kwarin Yezriyel . "
JOS 17:17     Alignment score: 0.398 → 0.4
Then Joshua said to the house of Joseph to Ephraim and Manasseh , " You are a people great in number , and you have great power . You must not have only one piece of land assigned to you .
Yoshuwa kuwa ya cewa gidan Yosef - wato Ifraim da Manasse , " Ku mutane ne masu girma da yawa , kuma ku na da iko da ƙarfi . Kada ku tsaya
a kashin ƙasa ɗaya kaɗai da aka ba ku .
JOS 17:18     Alignment score: 0.251 → 0.253
The hill country will also be yours . Though it is a forest , you will clear it and take
possession of it to its farthest borders . You will drive out the Canaanites , even though they have chariots of iron , and even though they are strong . "
Ƙasar tuddai ma za ta zama taku . Ko da yake daji ne , ku gyara ta ku kuma mallake ta har iyakokinta masu nisa . Sai ku kore Kan'aniyawa daga cikinta , ko da ya ke su na da karusai na ƙarfe , kuma su na da ƙarfi ainun . "
JOS 17     Average alignment score: 0.499 for 18 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOS:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24