Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOS:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


JOS 7:1     Alignment score: 0.53
But the people of Israel acted unfaithfully
regarding the things that were set apart for destruction . Achan son of Karmi son of Zabdi son of Zerah , from the tribe of Judah , took some things that were set apart for destruction , and Yahweh 's anger burned against the people of Israel .
Amma jama'ar Isra'ila su ka yi rashin aminci game da abubuwan da aka ƙeɓe domin hallakarwa . Akan ɗan Karmi , ɗan Zabdi ɗan Zera , daga kabilar Yahuda ya ɗauka daga cikin abubuwan da aka ƙeɓe domin hallakarwa , sai fushin Yahweh ya yi ƙuna a kan ' ya'yan Isra'ila .


JOS 7:2     Alignment score: 0.619
Joshua sent men from Jericho to Ai , which was near Beth Aven , east of Bethel . He said to them , " Go up and spy out the land . " So the men went up and spied out Ai .
Yoshuwa ya aiki
mutane daga Yeriko zuwa Ai da take kusa da Bet Aben gabas da Betel . Ya ce masu , " Ku tafi ku leƙo ƙasar . " Sai mutanen su ka tafi su ka leƙo Ai .
JOS 7:3     Alignment score: 0.402
When they returned to Joshua , they said to him , " Do not send
all the people up to Ai . Send only two or three thousand men to go up and attack Ai . Do not make all the people labor in battle , for they are few in number . "
Da su ka dawo wurin Yoshuwa , su ka ce masa , " Kada ka aika mutane dukka zuwa Ai . Ka aika misalin dubu biyu ko uku kawai , su je su kai ma ta hari . Kada ka bari dukkan mutane su wahala a yaƙi , domin ba su da yawa . "
JOS 7:4     Alignment score: 0.247
So only about three thousand men went up from the army , but these ran away from the men of Ai .
Saboda haka mutum dubu uku ne kaɗai cikin mayaƙa su ka tafi .
JOS 7:5     Alignment score: 0.309 → 0.312
The men of Ai killed about thirty - six men as they pursued them from the city gate as far as to the stone quarries , and they killed them as they were going down a hill . The hearts of the people melted and became
like water .
Mutanen Ai su ka kashe misalin mutane talatin da shida su ka fafare su daga ƙofar birnin har zuwa mafasar duwatsu , su ka karkashe su sa ' ad da su ke gangarowa daga kan tudu . Zukatan mutanen su ka tsorata ƙarfin halinsu kuma ya rabu da su .
JOS 7:6     Alignment score: 0.39
Then Joshua tore
his garments . He and the elders of Israel put dust on their heads and lay facedown on the ground in front of the ark of Yahweh , remaining there until evening .
Sai Yoshuwa ya yayyage tufafinsa . Da shi da shugabanin Isra'ila su ka zuba ƙura a kansu su ka faɗi rub da ciki a ƙasa a gaban akwatin Yahweh har yamma .
JOS 7:7     Alignment score: 0.358 → 0.366
Then Joshua said , " Ah , Yahweh Lord , why have you brought this
people across the Jordan at all ? To give us into the hands of the Amorites to destroy us ? If only we made a different decision and we had stayed on the other side of the Jordan !
Sa'annan Yoshuwa ya ce , " Ya Ubangiji Yahweh , me ya sa ma ka haye da mutanennan daga Yodan ? Don ka bashe mu a cikin hannun Amoriyawa su hallakar da mu ? Ai da mun gwammace mu yi zamanmu a wancan hayin Yodan !
JOS 7:8     Alignment score: 0.4
Lord , what can I say , after Israel has turned their backs before their enemies ?
Ubangiji , me zan ce , bayan Isra'ila ta juya ta guje
ma abokan gabanta ?
JOS 7:9     Alignment score: 0.449 → 0.478
For the Canaanites and all the inhabitants of the land will hear of it . They will surround us and make the people of the earth forget our name . What will you do for your great name ? "
Gama Kan'aniyawa da dukkan mazaunan ƙasar za su ji . Za su kewaye mu su sa mutanen duniya su manta da sunanmu . To me za ka yi domin sunanka mai girma ? "
JOS 7:10     Alignment score: 0.463
Yahweh said to Joshua , " Get up ! Why are you lying there on your face ?
Yahweh ya cewa Yoshuwa , " Tashi ! Me ya sa ka kwanta fuskarka ƙasa
?
JOS 7:11     Alignment score: 0.266
Israel has sinned . They have broken my covenant which I commanded them . They have stolen some of the things that were set apart . They have stolen and then also hidden their sin by putting what they have taken among their own belongings .
Isra'ila ta yi zunubi . Sun karya dokata da na umurce
su . Sun sãci waɗansu abubuwan da aka keɓe . Sun sata sun kuma ɓoye zunubinsu ta wurin aje abubuwan da su ka ɗauka cikin kayansu .
JOS 7:12     Alignment score: 0.296 → 0.296
As a result , the people of Israel can not stand before their enemies . They turned their backs from their enemies because they themselves have been set apart for destruction . I will not be with you any more unless you destroy the things that should have been destroyed , but are still among you .
Saboda haka ne , mutanen Isra'ila ba za su iya tsayawa a gaban maƙiyansu
ba . Sun juya wa maƙiyansu baya domin su kan su an ƙebe su domin hallakarwa . Ba zan kasance tare da ku kuma ba sai ko kun hallaka waɗannan abubuwa da ya kamata an hallakar da su , amma suna nan tare da ku .
JOS 7:13     Alignment score: 0.375 → 0.418
Get up ! Consecrate the people to me and say to them , ' Consecrate yourselves for tomorrow . For Yahweh , the God of Israel says , " There are things set apart to be destroyed that are still among you , Israel . You can not stand against your enemies until you remove from among you all the things that were set apart to be destroyed . "
Tashi ! Ka tsarkake jama'ar
a gareni ka ce masu , ' Ku tsarkake kanku domin gobe . Domin Yahweh , Allah na Isra'ila ya ce , " Akwai abubuwan da aka keɓe saboda hallakarwa waɗanda su ke a tsakaninku , Isra'ila . Ba za ku iya tsayawa gaban maƙiyanku ba , sai kun fitar da dukkan abubuwan da aka keɓe domin hallakarwa daga tsakaninku . "
JOS 7:14     Alignment score: 0.31 → 0.312
In the morning , you must present yourselves by your tribes . The tribe that Yahweh selects will come
near by their clans . The clan that Yahweh selects must come near by each household . The household that Yahweh selects must come near one by one .
Da safe , dole ku taru bisa ga kabilarku . Kabilar da Yahweh ya zaɓa za ta matso iyali - iyali . Iyalin da Yahweh ya zaɓa dole su matso gida - gida . Gidan da Yahweh ya ware dole a gabatar da su mutum - mutum .
JOS 7:15     Alignment score: 0.261 → 0.272
It will happen that the one who is selected and who has those
things that were set apart for destruction , he will be burned , he and all he has , because he has broken the covenant of Yahweh and because he has done a disgraceful thing in Israel . ' "
Zai zamana duk wanda aka zaɓa , da yake da waɗannan keɓaɓɓun abubuwan hallakarwa , za a ƙone shi , da duk abin da yake da shi , domin ya karya dokar Yahweh , kuma ya yi abin ban kunya a Isra'ila . " '
JOS 7:16     Alignment score: 0.462 → 0.443
So , Joshua got up early in the morning and brought Israel near , tribe by tribe , and the tribe of Judah was selected .
Saboda haka , Yoshuwa ya tashi da sassafe , ya gabatar da Isra'ilawa , kabila
- kabila , sai aka zaɓi kabilar Yahuda .
JOS 7:17     Alignment score: 0.319 → 0.318
Joshua brought the clans of Judah near , and the clan of the Zerahites was selected . He brought near the clan of the Zerahites person by person , and Zabdi was selected .
Yoshuwa ya gabatar da kabilar Yahuda , sai aka zaɓi iyalin Zera . Ya gabatar da iyalin Zera mutum - mutum , sai aka zaɓi gidan Zabdi .
JOS 7:18     Alignment score: 0.515 → 0.513
He brought Zabdi 's household near , person by person , and Achan son of Karmi , son of Zabdi , son of Zerah , from the tribe of Judah , was selected .
Ya gabatar da gidan Zabdi , mutum - mutum , sai aka zaɓi
Akan , ɗan Karmi , ɗan Zera daga kabilar Yahuda , shi ne aka zaɓa .
JOS 7:19     Alignment score: 0.454 → 0.46
Then Joshua said to Achan , " My son , tell the truth before Yahweh , the God of Israel , and give
your confession to him . Please tell me what you have done . Do not hide it from me . "
Sai Yoshuwa ya cewa Akan , " Ɗana , ka faɗi gaskiya a gaban Yahweh Allah na Isra'ila , ka ba da shaidarka gareshi . Idan ka yarda , ka gaya ma ni abin da ka yi . Ka da ka ɓoye ma ni . "
JOS 7:20     Alignment score: 0.652 → 0.648
Achan answered Joshua , " Truly , I have sinned against Yahweh , the God of Israel . This
is what I did :
Akan ya amsa wa Yoshuwa , " Gaskiya na yi wa Yahweh zunubi , Allah na Isra'ila . Ga abin da na yi :
JOS 7:21     Alignment score: 0.398 → 0.398
When I saw among the plunder a beautiful coat from Babylon , two hundred shekels of silver , and a bar of gold weighing fifty shekels , I desired them and took
them . They are hidden in the ground in the middle of my tent , and the silver is under it . "
Sa ' ad da na ga wata kyakkyawar alkyabba daga Babila , a cikin ganima , da shekel dari biyu na azurfa , da curin zinariya mai nawin shekel hamsin , sai na yi sha'awarsu na ɗauka . Sunanan a binne a ƙasa a tsakiyar rumfata , azurfar kuwa ta na ƙarƙashinsu .
JOS 7:22     Alignment score: 0.327
Joshua sent messengers , who ran to the tent and there were the things . When they looked , they found them hidden in his own tent , and the silver under them .
Yoshuwa ya aiki
manzanni , da su ka sheƙa da gudu zuwa rumfar , sai kuwa gasu . Da suka duba , su ka tarar da abubuwan bizne cikin rumfarsa , da azurfar a ƙarƙashi .
JOS 7:23     Alignment score: 0.527
They took
the items from the middle of the tent and brought them to Joshua and to all the people of Israel . They poured them out before Yahweh .
Sai su ka kwaso su daga tsakiyar rumfar su ka kawo wa Yoshuwa da dukkan mutanen Isra'ila . Su ka zuba su gaban Yahweh .
JOS 7:24     Alignment score: 0.493 → 0.502
Then Joshua , and all Israel with him , took
Achan son of Zerah , and the silver , the coat , the bar of gold , his sons and daughters , his oxen , his donkeys , his sheep , his tent , and all that he had , and they brought them up to the Valley of Achor .
Sai Yoshuwa , tare da dukkan Isra'ila , su ka ɗauki Akan ɗan Zera , da azurfar , da alkyabbar , da curin zinariyar , da ' ya'yansa maza da mata , da shanunsa , da jakunansa da tumakinsa , da rumfarsa da dukkan mallakarsa , su ka kawo su Kwarin Akor .
JOS 7:25     Alignment score: 0.501 → 0.514
Then Joshua said , " Why have you troubled us ? Yahweh will trouble you today . " All Israel stoned him with stones . Then they stoned the rest with stones and burned them with fire .
Sa'annan Yoshuwa ya ce , " Don me ka wahalshe mu ? Yahweh zai wahalsheka yau . " Dukkan Isra'ila su ka jejjefe shi da duwatsu . Su ka jejjefi
sauran da duwatsu su ka ƙone su da wuta .
JOS 7:26     Alignment score: 0.333 → 0.336
They set up over him a great heap of stones that is here until this day . Yahweh turned away his burning anger . Therefore the name of the place is the Valley of Achor until this present day .
Su ka tula duwatsu a kansa mai tudu da su ke nan har yau . Yahweh ya juya daga fushinsa mai zafi . Saboda haka aka kira sunan wurin Kwarin Akor har zuwa yau .
JOS 7     Average alignment score: 0.408 for 26 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOS:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24