Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOS:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


JOS 23:1     Alignment score: 0.452 → 0.464
After many days , when Yahweh had given rest to Israel from all their enemies that around them , and Joshua was old and well advanced in years .
Bayan kwanaki masu yawa , bayan da Yahweh ya bada hutu
ga Isra'ila daga abokan gãbansu da ke kewaye da su , Yoshuwa kuma ya tsufa ƙwarai .


JOS 23:2     Alignment score: 0.507
Joshua called for all Israel for their elders , for their leaders , for their judges , and for their officers and he said to them , " I am very old .
Sai Yoshuwa ya kira dukkan Isra'ila , da dattawansu
, da shugabanninsu , da alƙalansu , da manyansu - ya ce masu , " Ni na tsufa sosai .
JOS 23:3     Alignment score: 0.32 → 0.32
You have seen everything that Yahweh your God has done to all these nations for your sake , for it is Yahweh your God who has fought
for you .
Kunga dukkan abin da Yahweh Allahn ku ya yi da dukkan ƙasashen nan domin ku , domin Yahweh Allahn ku shi ne ya yi yaƙi domin ku .
JOS 23:4     Alignment score: 0.353 → 0.354
Look ! I have assigned to you the nations that remain to be conquered as an inheritance for your tribes , along with all the nations I have already destroyed , from the Jordan to the Great Sea in the west .
Duba ! Na sanya sauran al'umman da su ka rage a cisu su zama abin gãdo ga kabilun ku tare da dukkan ƙasashen dana rigaya
na hallakar daga Yodan zuwa Babban Teku daga yamma .
JOS 23:5     Alignment score: 0.438
Yahweh your God will drive them out . He will push them out from you . He will seize their land , and you will take
possession of their land , just as Yahweh your God promised to you .
Yahweh Allahnku zai kore su . Zai tuttura su daga gaban ku . Zai ƙwace ƙasar su , za ku mallaki ƙasar su , kamar yadda Yahweh ya alƙawarta ma ku .
JOS 23:6     Alignment score: 0.316 → 0.317
So be very strong , so that you keep and do all that is written in the Book of the Law of Moses , turning aside from it neither to the right hand nor to the left ,
Sai ku yi ƙarfafa sosai , ku kuma kiyaye dukkan abin da aka rubuta cikin shari'ar Musa kada ku kauce daga gare ta dama ko hagu ,
JOS 23:7     Alignment score: 0.418 → 0.428
so you may not mix with these nations that remain among you or mention the names of their gods , swear
by them , worship them , or bow down to them .
domin kada ku yi cuɗanya da waɗannan al'ummai da su ka rage a cikin ku kada ma ku ambaci sunayen allolin su , ko ku rantse da su , ko ku yi masu sujada , ko ku russuna masu .
JOS 23:8     Alignment score: 0.509
Instead , you must cling to Yahweh your God just as you have done to this day .
Maimakon haka ; dole ku manne wa Yahweh Allahn ku kamar yadda ku ka yi zuwa wannan rana .
JOS 23:9     Alignment score: 0.328 → 0.328
For Yahweh has driven out before you large , strong nations . As for you , no one has been able to stand before you to this present day .
Gama Yahweh ya kori
al'ummai da manya , masu ƙarfi daga gaban ku . Amma ku , ba mutumin da ya iya tsayawa a gaban ku har wa yau .
JOS 23:10     Alignment score: 0.384
Any single man of your number will make a thousand run away , for Yahweh your God , is the one who fights for you , just as he promised you .
Kowanne mutum ɗaya daga cikinku za ya runtumi
dubu , domin Yahweh Allahnku , shi ne ya ke yaƙi domin ku , kamar yadda ya alƙawarta maku .
JOS 23:11     Alignment score: 0.307
Pay particular attention , so that you love Yahweh your God .
Ku kula da kyau , domin ku ƙaunaci Yahweh Allahnku .
JOS 23:12     Alignment score: 0.416 → 0.415
But if you turn back and cling to the survivors of these nations who remain among you , or if you intermarry with them , or if you come
together with them and they with you ,
Amma idan ku ka juya ku ka manne wa waɗannan sauran al'ummai waɗanda su ka rage a tsakiyar ku , ko idan ku ka yi auratayya da su , ko in ku ka yi huɗɗa tare da su su kuma tare da ku ,
JOS 23:13     Alignment score: 0.394 → 0.395
then know for certain that Yahweh your God will no longer drive these nations out from among you . Instead , they will become a snare and a trap for you , whips on your backs and thorns in your eyes , until you perish from this good land that Yahweh your God has given you .
ku sani tabbas cewa Yahweh Allahnku ba zai ƙara korar waɗannan al'ummai daga gaban ku ba , maimakon haka , za su zama azargiya da tarko gareku , bulala a bayanku , ƙayayuwa cikin idanunku
, har sai kun hallaka daga ƙasan nan mai kyau wadda Yahweh Allahnku ya baku .
JOS 23:14     Alignment score: 0.358 → 0.359
Now I am going the way of all the earth , and you know with all your hearts and souls that not one word has failed to come
true of all the good things that Yahweh your God promised about you . All these things have come about for you . Not one of them has failed .
Gashi yanzu ina kan tafiya hanya ta dukkan duniya , kuma kun sani da dukkan zukatanku da rayukanku , babu wata kalma data kasa zama gaskiya cikin dukkan abubuwa masu kyau da Yahweh Allahnku ya alƙawarta game da ku , dukkan waɗannan abubuwa sun tabbata game da ku , babu wani abu daya ka sa cika .
JOS 23:15     Alignment score: 0.414
But just as every word Yahweh your God promised you has been fulfilled , so Yahweh will bring on you all the evil things until he has destroyed you from this
good land that Yahweh your God has given you .
Ya zama kuwa kamar yadda kowacce maganar Yahweh Allahnku ya alƙawarta ma ku ta cika , Yahweh zai kawo ma ku dukkan miyagun abubuwa har sai ya hallakar da ku daga ƙasa mai kyau wadda Yahweh Allahnku ya baku .
JOS 23:16     Alignment score: 0.421 → 0.421
He will do this if you break the covenant of Yahweh your God , which he commanded you to keep . If you go and worship other gods and bow down to them , then the anger of Yahweh will be kindled against you , and you will quickly perish from the good land that he has given you . "
Zai yi haka idan har kuka karya alƙawarin Yahweh Allahnku , wadda ya umarce ku ku kiyaye . Idan ku ka je ku ka yi sujada ga waɗansu alloli ku ka russuna
masu , sa'annan fushin Yahweh zai yi ƙuna a kan ku , da sauri zaku hallaka daga ƙasa mai kyau wadda ya baku . "
JOS 23     Average alignment score: 0.397 for 16 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOS:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24