Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2KI:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25 


2KI 4:1     Alignment score: 0.28 → 0.321
Now the wife of one of the sons of the prophets came crying to Elisha , saying , " Your servant my husband is dead
, and you know that your servant feared Yahweh . Now the creditor has come to take my two children to be his slaves . "
Sai matar ɗaya daga cikin ' ya'yan annabawa ta zo tana kuka da Elisah , tana cewa , " Baranka mai gidana ya mutu , kuma ka sani baranka ya ji tsoron Yahweh . To wanda ke binsa bashi ya zo ya kwashe ' ya'yana maza guda biyu su zama bayinsa . '


2KI 4:2     Alignment score: 0.257 → 0.256
So Elisha said to her , " What can I do for you ? Tell me what do you have in the house ? " She said , " Your servant has nothing in the house , except a pot of oil . "
' Sai Elesha
ya ce da ita " Me ki ke so in yi maki ? Ki faɗa mani abin da ki ke da shi a cikin gida ? " Ta ce , baiwarka ba ta da komai a cikin gida , sai ' yar tukunya ɗaya ta mai . "
2KI 4:3     Alignment score: 0.177 → 0.181
Then Elisha said , " Go out to borrow jars from your neighbors , empty jars . Borrow as many as possible .
Sai Elisha yace , " Ki je ki aro tuluna daga maƙwabtanki , tulunan da ba komai a ciki . Ki aro gwargwadon yadda za ki iya arowa .
2KI 4:4     Alignment score: 0.162
Then you must go inside and shut the door behind you and your sons , and pour oil into all those jars ; set aside the jars that are full
. "
Dole ne ki shiga ɗaki ki kulle ƙofa da ke da iyalanki sai ki zuzzuba mai a cikin dukkan tulunan ; sai ki kawar da waɗanda suka cika . "
2KI 4:5     Alignment score: 0.291 → 0.291
So she left Elisha and shut the door behind her and her sons . They brought the jars to her , and she filled them with oil .
Sai ta bar wurin Elesha
ta kulle ƙofa ita da ' ya'yanta suka kawo mata tulunan , ta kuma cika su da mai .
2KI 4:6     Alignment score: 0.273
When the vessels were full
, she said to her son , " Bring me another jar . " But he said to her , " There are no more jars . " Then the oil stopped flowing .
Da tulunan suka cika , ta ce da ɗanta " Ka ƙaro mani wani tulun . " Amma ya ce da ita , " Babu sauran tuluna . " Sai man ya dena tsiyayowa .
2KI 4:7     Alignment score: 0.239 → 0.265
Then she came and told the man of God . He said , " Go , sell the oil ; pay your debt , and live
with your sons on the rest . "
Sai ta zo ta faɗawa damutumin Allah . Ya ce " Je ki sayar da man ; ki biya bashinki , sauran sai ki gudanar da rayuwarki tare da ' ya'yanki da shi . "
2KI 4:8     Alignment score: 0.328 → 0.329
One day Elisha walked to Shunem where an important woman lived ; she urged him to eat food with her . So as often as Elisha passed by , he would stop there to eat .
Wata rana Elisha ya je Shunem inda wata mata mai muhimmanci ke zama ; Ta roƙe shi ya ci abinci tare da ita . Sau da dama Elisha yakan wuce ta wurin , ya kan bi ta wurin ya ci abinci .
2KI 4:9     Alignment score: 0.481
The woman said to her husband , " See , now I realize that this is a holy man of God who is always passing by .
Sai matar ta ce da mijinta , " Duba , yanzu na gane wannan mutum mai tsarki ne na Allah wanda yake wucewa kullun
.
2KI 4:10     Alignment score: 0.338 → 0.342
Let us make a little room on the roof for Elisha , and let us put in it a bed , a table , a seat , and a lamp . Then when he comes to us , he will stay there . "
Sai mu yi masa ɗan ɗaki a saman rufi domin Elisha , sai mu sa gado a cikin ɗakin
da teburi da kujeru da fitila . Domin in ya zo wurin mu , sai ya zauna a can . "
2KI 4:11     Alignment score: 0.282 → 0.285
So when the day came again that Elisha stopped there , he stayed in the room and rested there .
To da ranar ta zo da Elisha ya tsaya a can , sai ya shiga
can ya huta .
2KI 4:12     Alignment score: 0.433
Elisha said to Gehazi his servant , " Call this Shunammite . " When he had called her , she stood before him .
Elesha
yace da Gehazi baransa , " Ka kira wannan Bashumaniye . " Bayan ya kira ta , ta tsaya a gabansu .
2KI 4:13     Alignment score: 0.277 → 0.276
Elisha said to him , " Say to her , ' You have gone to all this trouble to care for us . What can be done for you ? Can we speak
for you to the king or to the army commander ? ' " She answered , " I live among my own people . "
Elisha yace da shi , " Ka ce da ita , kin sha duk wannan fama domin ki kula da mu . Me zamu yi maki ? Ko ma yi magana da sarki ko kuma da Kwamandan soja ? ' " Ta amsa " Ina zama a cikin mutanena . "
2KI 4:14     Alignment score: 0.386 → 0.404
So Elisha said , " What can we do for her , then ? " Gehazi answered , " Indeed , she has no son , and her husband is old . "
14 Domin haka Elisha yace , " To me za mu yi mata ? " Gehazi ya amsa , " Hakika ba ta da ɗa Mai gidanta kuma ya tsufa . "
2KI 4:15     Alignment score: 0.507
So Elisha answered , " Call her . " When he had called her , she stood in the door .
Domin haka Elisha ya amsa , " Kira ta . " Bayan ya kira ta , sai ta tsaya a ƙofa
.
2KI 4:16     Alignment score: 0.418 → 0.42
Elisha said , " At this time of year , in one year 's time , you will be holding a son . " She said , " No , my master and man of God , do not lie to your servant . "
Elisha ya ce shekara mai zuwa war haka za ki riƙe ɗa . " Ta ce , " A'a ya shugabana da kuma mutumin Allah , kada ka yi wa baiwarka ƙarya . "
2KI 4:17     Alignment score: 0.338
But the woman conceived and gave
birth to a son at the same time in the following year , as Elisha had said to her .
Amma matar ta yi ciki sai ta haifi ɗa a dai - dai lokacin da Elisha ya faɗa mata .
2KI 4:18     Alignment score: 0.231 → 0.237
When the child had grown , he went out one day to his father , who was with harvesters .
Bayan yaron ya yi girma , sai ya tafi wurin mahaifinsa wata rana , wanda ya ke tare
da masu girbi . Sai ya ce da babansa , " Kaina , kaina . "
2KI 4:20     Alignment score: 0.312 → 0.352
When the servant had picked him up and brought the boy to his mother , the child sat on her knees until noon and then died
.
Lokacin da bayin suka ɗauki yaron suka kawo shi wurin mahaifiyarsa , yaron ya zauna a gwiwarta har tsakar rana daga nan sai ya mutu .
2KI 4:21     Alignment score: 0.345 → 0.347
So the woman got up and laid the boy on the bed of the man of God , shut the door , and went out .
Sai matar ta tashi ta kwantar da yaron a gadon mutumin Allah , ta kulle ƙofa
, ta fita .
2KI 4:22     Alignment score: 0.345
She called to her husband , and said , " Please send
me one of the servants and one of the donkeys so that I may hurry to the man of God and then come back . "
Ta kira maigidanta , ta ce , " Ina roƙo ka aiko mani da ɗaya daga cikin bayi da kuma ɗaya daga cikin jakunan domin in yi sauri zuwa wurin mutumin Allah sa'an nan in dawo . "
2KI 4:23     Alignment score: 0.391 → 0.394
Her husband said , " Why do you want to go to him today ? It is not a new moon nor a Sabbath . " She replied , " It will be all right . "
Maigidanta ya ce donme ki ke so ki je wurinsa yau ? Ba sabon wata ba ne ko kuma Asabar ba . " Sai ta amsa , " Komai
zai yi dai - dai .
2KI 4:24     Alignment score: 0.264 → 0.256
Then she saddled a donkey and said to her servant , " Drive
on quickly ; do not slow down for me unless I say so . "
" Sai ta ɗaura wa jaki sirdi ta ce da bayinta , " Ku kora shi da sauri ; kada ku sausauta har sai na ce ku yi haka . "
2KI 4:25     Alignment score: 0.408 → 0.414
So she went and came to the man of God at Mount Carmel . So when the man of God saw her in the distance , he said to Gehazi his servant , " Look , here comes the Shunammite woman .
To sai ta tafi ta je wurin mutumin Allah a Tsaunin Karmel . Lokacin da mutumin Allah ya hange ta daga nesa , sai ya ce da Gehazi baransa , " Duba ga matar nan Bashunamiya
tana tafe .
2KI 4:26     Alignment score: 0.216
Please run to meet her and say to her , ' Is everything alright with you and with your husband and child ? ' " She answered , " It is alright . "
Ka ruga a guje ka tambaye
ta , ko komai lafiya yake game da ita da maigidanta da kuma ɗanta ? " ' Ta amsa , " Ba damuwa . "
2KI 4:27     Alignment score: 0.299 → 0.301
When she came to the man of God at the mountain , she caught hold of his feet . Gehazi came near to thrust her away but the man of God said , " Leave her alone , for she is very upset , and Yahweh has hidden the problem from me , and has told me nothing . "
Lokacin da ta zo wurin mutumin Allah akan dutsen sai ta kama ƙafafunsa , sai Gehazi ya zo zai ture
ta amma mutumin Allah ya ce " Ka ƙyale ta , domin hankalinta a tashe yake Yahweh kuma ya ɓoye mani al'amarin , bai kuma faɗa mani komai ba . "
2KI 4:28     Alignment score: 0.212
Then she said , " Did I ask you for a son , my master ? Did I not say , ' Do not deceive me ' ? "
Daga nan sai ta ce , " Na roƙe ka ɗa ne , ya shugaba na , Ashe ban ce kada ka yaudare ni ba ? "
2KI 4:29     Alignment score: 0.296 → 0.298
Then Elisha said to Gehazi , " Dress for travel and take my staff in your hand . Go to her home . If you meet any man , do not greet him , and if anyone greets you , do not answer him . Lay my staff on the child 's face . "
Sai Elisha ya ce da Gehazi , " Maza shirya
ka riƙe sandana a hanunka . Ka je gidanta . " In ka gamu da wani in ya gaishe ka kada ka amsa , kada ka amsa masa . Ka ɗora sandana a fuskar yaron . "
2KI 4:30     Alignment score: 0.489
But the mother of the child said , " As Yahweh lives , and as you live , I will not leave you . " So Elisha arose
and followed her .
Amma mahaifiyar yaron ta ce , " Muddin Yahweh na raye , kana kuma raye , ba zan bar ka ba . " Saboda haka Elisha ya tashi ya bi ta .
2KI 4:31     Alignment score: 0.361 → 0.362
Gehazi hurried on ahead of them and laid the staff on the child 's face , but the child did not speak
or hear . So then Gehazi returned to meet Elisha and told him saying , " The child has not awakened . "
Gehazi ya ruga kafin su kai ya ɗora sandan a fuskar yaron , amma yaron bai iya ji ko kuma ya yi magana ba . Saboda haka Gehazi ya dawo ya gamu da su , ya ce da Elisha " Yaron bai farfaɗo ba . "
2KI 4:32     Alignment score: 0.315
When Elisha arrived at the house , the child was dead
and was still on the bed .
Lokacin da Elisha ya shiga gidan yaron a mace yake , yana kuma kwance akan gado .
2KI 4:33     Alignment score: 0.489
So Elisha went in and shut the door on the child and himself and prayed to Yahweh .
Sai Elisha ya shiga ya kulle ƙofa
da yaron ya yi addu'a ga Yahweh .
2KI 4:34     Alignment score: 0.297
He went up and lay on the child ; he put his mouth on his mouth , his eyes on his eyes , and his hands on his hands . He stretched himself out on the boy , and the boy 's body grew
warm .
Sai ya hau ya kwanta akan yaron ; ya sa bakinsa a bakinsa , idonnsa a idonsa , hannunsa a hannunsa . Sai ya miƙe akan yaron sai jikinsa ya yi ɗumi .
2KI 4:35     Alignment score: 0.324
Then Elisha got up and walked around the room and again went up and stretched himself out on the boy . The child sneezed seven times and then opened his eyes !
Sai Elisha ya tashi ya zagaya
ɗakin ya sake kwantawa akan yaron ya miƙe , sai yaron ya yi atishawa sau bakwai , sai ya buɗe idonsa !
2KI 4:36     Alignment score: 0.511
So Elisha called Gehazi and said , " Call the Shunammite ! " So he called her , and when she came
into the room , Elisha said , " Pick up your son . "
Sai Elisha ya kira Gehazi ya ce da shi " Ka kira Bashunamiye ! " Sai ya kira ta , da ya kira ta , da ta shiga ɗakin sai Elisha ya ce da ita " Ɗauki ɗanki . "
2KI 4:37     Alignment score: 0.261
Then she lay facedown on the ground at his feet and bowed to the ground , and then picked up her son and went out .
Sai ta kwanta a ƙafafunsa fuskarta a ƙasa , daga nan sai ta ɗauki ɗanta ta fita .
2KI 4:38     Alignment score: 0.481 → 0.483
Then Elisha came
again to Gilgal . There was famine in the land , and the sons of the prophets were sitting before him . He said to his servant , " Put the large pot on the fire and cook stew for the sons of the prophets . "
Sai Elisha ya sake zuwa Gilgal . Akwai yunwa kuma a ƙasar , ' ya'yan annabawa kuma na zaune a gabansa . Ya ce da baransa . " Ka ɗora babbar tukunya ka dafa miya domin ' ya'yan annabawa . "
2KI 4:39     Alignment score: 0.186 → 0.192
One of them went out into a field to gather vegetables . He found a wild vine
and gathered enough wild gourds to fill the fold of his robe . They cut them up and put them into the stew , but did not know what kind they were .
Ɗaya daga cikinsu ya tafi saura domin ya samo ganyayen abinci sai ya samon ganyen inabi mai guba ya tara shi da yawa ya cika haɓar rigarsa , Suka yayyanka suka zuba a cikin abincin , amma ba su san irin su ba .
2KI 4:40     Alignment score: 0.179 → 0.187
So they poured out the stew for the men to eat . Later , as they were eating , they cried out and said , " Man of God , there is death in the pot ! " So they could not eat it anymore .
Sai suka zuba masu abinci su ci , can suna cikin cin abincin sai suka yi kuka suka ce " Da guba a cikin tukunyar ! " Domin haka basu ƙara cin abincin ba .
2KI 4:41     Alignment score: 0.323
But Elisha said , " Bring some flour . " He threw it into the pot and said , " Pour it out for the people , so that they may eat . " Then there was no longer anything hurtful in the pot .
Amma Elisha ya ce " Ku kawo mani gãri . " Sai ya zuba a tukunyar ya ce , ku zuba wa mutane su ci , daga nan ba a sami wata guba a cikin tukunyar ba .
2KI 4:42     Alignment score: 0.453
A man came from Baal Shalishah to the man of God and brought twenty loaves of barley bread in his sack from the new harvest , and fresh ears of grain . He said , " Give
this to the people so they can eat . "
Sai wani mutum ya zo daga Ba'al Shalisha wurin mutumin Allah ya kawo masa curin gurasar sha'ir guda ashirin a cikin jakarsa daga cikin girbinsa , da kuma sababbin zargankun hatsi . Ya ce , " Ka ba mutane wannan domin su ci . "
2KI 4:43     Alignment score: 0.395
His servant said , " What , should I set this before a hundred men ? " But Elisha said , " Give
this to the people , so they can eat , because Yahweh says , ' They will eat and will have some left . ' "
Bayinsa suka ce " Ƙaƙa zamu ba da wannan ga mutane ɗari ? " Amma Elisha yace " Ku ba su wannan domin su ci , domin Yahweh ya ce , ' Za su ci su kuma bar saura . ' "
2KI 4:44     Alignment score: 0.313 → 0.326
So his servant set it before them ; they ate , and left some remaining , just as the word of Yahweh promised .
Sai bayinsa
suka ajiye shi a gabansu ; suka ci suka bar saura , kamar yadda maganar Yahweh ta alkawarta .
2KI 4     Average alignment score: 0.331 for 43 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2KI:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25