Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2KI:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25 


2KI 5:1     Alignment score: 0.439
Now Naaman , commander of the army of the king of Aram , was a great and honorable man in his master 's view , because by him Yahweh had given victory to Aram . He was also a strong , courageous man , but he was a leper .
Na'aman kwamadan sojan sarkin Aram , yana da girma da ƙima a gun shugabansa , saboda shi Yahweh yakan ba Aram nasara . Hakannan
shi mutum ne mai ƙarfi da kuma ƙarfin halin , amma shi kuturu ne .


2KI 5:2     Alignment score: 0.364 → 0.367
The Arameans had gone out raiding in bands and had taken a little girl from the land of Israel . She served Naaman 's wife .
Aremiyawa suka kai hari runduna runduna suka ɗauki
wata yarinya daga ƙasar Isra'ila , ta yiwa matar Na'aman hidima .
2KI 5:3     Alignment score: 0.425
The girl said to her mistress , " I wish that my master were with the prophet who is in Samaria ! Then he would heal my master of his leprosy . "
Sai yarinyar ta ce shugabarta , " Na so a ce shugabana tare yake da annabin da ke a Samariya ! To zai warkar da shugabana daga kututtarsa . "
2KI 5:4     Alignment score: 0.516
So Naaman went in and told the king what the little girl from the land of Israel had said .
Sai Na'aman ya je ya faɗa wa sarki abin da yarinyar da ta zo daga ƙasar Isra'ila ta faɗa .
2KI 5:5     Alignment score: 0.55
So the king of Aram said , " Go now , and I will send
a letter to the king of Israel . " Naaman left and took with him ten talents of silver , six thousand pieces of gold , and ten changes of clothes .
Saboda haka sarkin Aram ya ce , " Yanzu ka tafi , zan kuma aika da wasiƙa zuwa ga sarkin Isra'ila . " Sai Na'amam ya tafi ya ɗauki talanti goma na azurfa , da tsabar zinariya dubu shida , da kuma sauyin sutura guda goma .
2KI 5:6     Alignment score: 0.442
He also took
the letter to the king of Israel that said , " Now when this letter is brought to you , you will see that I have sent Naaman my servant to you , so that you may cure him of his leprosy . "
Hakannan ya kai wa sarkin Isra'ila wasiƙar da ta ce , Lokacin da wannan wasiƙa ta zo wurinka , za ka ga cewa na aiko da barana Na'aman zuwa wurinka domin ka warkar da shi daga kuturtarsa . "
2KI 5:7     Alignment score: 0.417 → 0.422
When the king of Israel had read the letter , he tore his clothes and said , " Am I God , to kill and to make alive
, that this man wants me to cure a man of his leprosy ? It seems he is seeking to start an argument with me . "
Bayan sarkin Isra'ila ya karɓi wasiƙar ya karanta ta sai ya keta tufafinsa ya ce , " Ni Allah ne da zan iya rayarwa ko in kashe , da wannan mutum zai so in warkar da mutum daga kuturtarsa ? Da alama yana neman jayayya da ni . "
2KI 5:8     Alignment score: 0.369 → 0.407
So when Elisha the man of God heard that the king of Israel had torn his clothes , he sent
word to the king saying , " Why have you torn your clothes ? Let him come now to me , and he will know that there is a prophet in Israel . "
To bayan Elisha mutumin Allah ya ji cewa sarkin Isra'ila ya keta tufafinsa , sai ya ce " Me yasa ka keta tufafinka ? Ka bar shi ya zo wurina yanzu zai kuma sani akwai annabi a Isra'iula . "
2KI 5:9     Alignment score: 0.445 → 0.482
So Naaman came
with his horses and with his chariots and stood at the door of Elisha 's house .
Sai Na'aman ya je da karusarsa ya tsaya a ƙofar gidan Elisha .
2KI 5:10     Alignment score: 0.31 → 0.312
Elisha sent a messenger to him , saying , " Go and dip yourself into the Jordan seven times , and your flesh will be restored ; you will be clean . "
Elisha ya aika masa da ' yan saƙo gare shi cewa . " Ka je ka yi nutso sau bakwai a kogin Yodan , jikinka
zai dawo , zaka kuma tsaftata .
2KI 5:11     Alignment score: 0.321 → 0.354
But Naaman was angry
and went away and said , " Look , I thought he would surely come out to me and stand and call on the name of Yahweh his God , and wave his hand over the place and heal my leprosy .
Amma Na'aman ya fusata ya tafi ya ce , " Duba na yi zaton tabbas zai zo wurina ya tsaya ya kira sunanYahweh Allahnsa , ya kuma ɗaga hannunsa a wurin ya warkar da kuturtar tawa ,
2KI 5:12     Alignment score: 0.35 → 0.426
Are not Abanah and Pharpar , the rivers of Damascus , better than all the waters of Israel ? Can I not bathe in them and be clean ? " So he turned and went away in a rage .
Ashe kogunan Abana da na Farfar wato kogunan Damaskus , basu fi duk waɗannan ruwayen na Isra'ila tsafta ba ? " Sai ya juya cikin matuƙar hasala .
2KI 5:13     Alignment score: 0.252 → 0.255
Then Naaman 's servants came near and spoke to him , " My father , if the prophet had commanded you do some difficult thing , would you not have done it ? How much rather then , when he says to you to simply , ' Dip yourself and be clean ? ' "
Sai bayin Na'aman suka
zo kusa suka yi magana da shi , " Babana , in da annabin ya ce ka yi wani abu mai wuya ashe ba za ka yi ba ? Amma me ya fi wannan da ya ce maka , " Ka yi nutso ka tsarkaka ? ' "
2KI 5:14     Alignment score: 0.273 → 0.283
Then he went down and dipped himself seven times in the Jordan , obeying the instructions of the man of God . His flesh was restored again like the flesh of a little child , and he was healed .
Daga nan sai ya gangara ya je ya yi nutson sau bakwai a kogin Yodan ya yi biyayya ga ummarnin
mutumin Allah . Sai jikinsa ya dawo kamar na jariri sabuwar haihuwa , ya kuma warke .
2KI 5:15     Alignment score: 0.389 → 0.407
Naaman returned to the man of God , he and all his company , and came
and stood before him . He said , " Look , now I know that there is no God in all the earth except in Israel . So therefore , please take a gift from your servant . "
Sai Na'aman ya koma wurin mutumin Allah shi da rundunarsa , ya ce " Duba yanzu na sani babu wani Allah a duk duniya sai a Isra'ila . To yanzu sai ka karɓi kyautai daga wurin baranka " ,
2KI 5:16     Alignment score: 0.407 → 0.412
But Elisha replied , " As Yahweh lives , before whom I stand , I will receive nothing . " Naaman urged Elisha to take
a gift , but he refused .
Amma Elisha ya ce " Muddin Yahweh wanda nake tsaye a gabansa na raye ba zan karɓi komai ba , " Na'aman ya matsa wa Elisha ya karɓa amma Elisha ya ƙi karɓa .
2KI 5:17     Alignment score: 0.351
So Naaman said , " If not , then I ask you to let there be given to your servant two mule loads of earth , for from now on , your servant will offer neither burnt offering nor sacrifice to any god but Yahweh .
To sai Na'aman yace , " In ba za ka karɓa
ba sai a ba baranka kayan takarkari na kayan alatu , domin daga yanzu baranka ba zai miƙa hadaya ta ƙonawa ga wani allah ba sai ga Yahweh .
2KI 5:18     Alignment score: 0.339
In this
one thing may Yahweh pardon your servant , that is , when my king goes into the house of Rimmon to worship there , and he leans on my hand and I bow myself in the house of Rimmon , when I bow myself in the house of Rimmon , may Yahweh pardon your servant in this matter . "
Ka gafarci baranka , wato a lokacin da sarkina ya je gidan Rimmon domin ya yi sujada a can , ya kuma lashe hannuna na kuma sunkuya a gidan Rimmon , ina roƙon Yahweh ya gafarci baranka akan wannan . "
2KI 5:19     Alignment score: 0.676
Elisha said to him , " Go in peace . " So Naaman left .
Elisha yace da shi , " Ka tafi da salama . " Sai Na'aman ya tafi .
2KI 5:20     Alignment score: 0.346 → 0.355
He had traveled only a short distance , when Gehazi the servant of Elisha the man of God said to himself , " Look , my master has spared this Naaman the Aramean by not receiving from his hands gifts that he brought . As Yahweh lives , I will run after him and receive something from him . "
Ya ɗan yi nisa
kenan , lokacin da Gehazi baran Elisha mutumin Allah ya ce a ransa , Duba , shugabana ya kyale Na'aman ɗin nan mutumin Aremiya bai karɓi kyautai da ya ya kawo daga hannunsa ba . Muddin Yahweh na raye zan bi shi in karɓi wani abu daga wurinsa . "
2KI 5:21     Alignment score: 0.387
So Gehazi followed after Naaman . When Naaman saw someone running after him , he jumped down from his chariot to meet him and said , " Is everything alright ? "
Sai Gehazi ya bi Na'aman . Da Na'aman ya ga wani na biye
da shi , sai ya dirgo daga karusa domin ya tare shi ya ce , " In ce ko lafiya ? "
2KI 5:22     Alignment score: 0.258 → 0.296
Gehazi said , " Everything is alright . My master has sent me , saying , ' See , now there have come
to me from the hill country of Ephraim two young men of the sons of the prophets . Please give them a talent of silver and two changes of clothes . ' "
Gehazi yace , " Lafiya ƙalau . Ubangidana ne ya aiko ni , cewa , ' Duba , yanzunan ya yi baƙi daga ƙasa mai duwatsu ta Ifiraim samari biyu na ' ya'yan annabawa . Ina roƙo ka ba su jaka biyu na zinariya , da kayan alfarma guda biyu . "
2KI 5:23     Alignment score: 0.513 → 0.51
Naaman replied , " I am very happy to give
you two talents . " Naaman urged Gehazi and tied two talents of silver in two bags , with two changes of clothes , and laid them on two of his servants , who carried the bags of silver before Gehazi .
Na'aman ya amsa , " Ina murna sosai in ba ka talanti biyu . " Na'aman ya bukaci Gehazi kuma ya ɗaure talanti biyu na azurfa a cikin jaka biyu , da riguna biyu , sai ya ɗora su akan bayinsa biyu , waɗanda ke ɗauke da jaka na azurfa a gaban Gehazi .
2KI 5:24     Alignment score: 0.361
When Gehazi came to the hill , he took
the bags of silver from their hands and hid them in the house ; he sent the men away , and they left .
Bayan Gehazi ya zo wurin duwatsu , sai ya karɓe jaka na azurfa daga hannunsu ya ɓoye su a cikin gida ; ya sallami mutanen , suka tafi .
2KI 5:25     Alignment score: 0.407 → 0.445
When Gehazi went in and stood before his master , Elisha said to him , " Where have you come
from , Gehazi ? " He answered , " Your servant went nowhere . "
Bayan Gehazi ya shiga ciki ya tsaya a gaban shugabansa , Elisha yace da shi , " Daga ina ka dawo , Gehazi ? " Ya amsa , " Baranka bai je ko'ina ba . "
2KI 5:26     Alignment score: 0.355 → 0.356
Elisha said to Gehazi , " Was not my spirit with you when the man turned his chariot to meet you ? Is this a time to accept money and clothes , olive orchards and vineyards , sheep and oxen , and male servants and female servants ?
Elisha yace da Gehazi , " Ashe ruhuna
baya tare da kai ne a lokacin da mutumin ya juyo da karusarsa domin ya gamu da kai ? Ko wannan ne lokacin karɓar kuɗi da sutura da man zaitun da garkar inabi , da tumaki da bijimai , da bayi maza da mata ?
2KI 5:27     Alignment score: 0.398
So the leprosy of Naaman will be on you and your descendants forever . " So Gehazi went out from his presence , a leper as white as snow .
To kuturtar
Na'aman za ta koma kanka da kuma zuriyarka har abada . " Sai Gehazi ya fita daga gabansa a kuturce fari fat kamar auduga .
2KI 5     Average alignment score: 0.395 for 27 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2KI:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25