Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2KI:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25 


2KI 8:1     Alignment score: 0.334 → 0.339
Now Elisha had spoken to the woman whose son he had restored to life . He said to her , " Arise
, and go with your household , and stay wherever you can in another land , because Yahweh has called for a famine which will come on this land for seven years . "
To sai Elisha ya yi magana da matar da ya komar da ɗanta da rai . Ya ce da ita , " Ki tashi , da dukkan gidanki , zauna a duk inda za ki zauna a wata ƙasa , domin Yahweh ya saukar da yunwa a wannan ƙasa har tsawo shekaru bakwai . "


2KI 8:2     Alignment score: 0.438 → 0.44
So the woman arose
and she obeyed the word of the man of God . She went with her household and lived in the land of the Philistines seven years .
Sai matar ta tashi ta yi biyayya da maganar mutumin Allah . Ta tafi da ita da mutanen gidanta zuwa ƙasar Filistiyawa har tsawon shekaru bakwai .
2KI 8:3     Alignment score: 0.459 → 0.459
It came
about at the end of seven years that the woman returned from the land of the Philistines , and she went to the king to beg him for her house and for her land .
To a ƙarshen shekaru bakwai da wannan mata ta komo daga ƙasar filistiyawa , ta je wurin sarki ta roƙe shi domin gidanta da kuma ƙasarta .
2KI 8:4     Alignment score: 0.408 → 0.42
Now the king was talking with Gehazi the servant of the man of God , saying , " Please tell me all the great things that Elisha has done . "
To sarki na magana da Gehazi baran mutumin Allah , cewa " Ina roƙo ka faɗa mini dukkan manyan abubuwan da Elisha ya yi . "
2KI 8:5     Alignment score: 0.389 → 0.396
Then as he was telling the king how Elisha had restored to life the child who was dead
, the very woman whose son he had restored to life came to beg the king for her house and land . Gehazi said , " My master , king , this is the woman , and this is her son , whom Elisha restored to life . "
A lokacin da yake faɗa wa sarki yadda Elisha ya komar da ran yaron da ya mutu , sai wannan dai matar ta zo ta roƙi sarki saboda gidanta da kuma ƙasarta . Gehazi yace , " Shugabana , sarki , ga matar da kuma ɗan nata , da Elisha ya mayar wa da rai . "
2KI 8:6     Alignment score: 0.354 → 0.359
When the king asked the woman about her son , she explained it to him . So the king ordered a certain officer for her , saying , " Give
back to her all that was hers and all the harvests of her fields since the day that she left the land until now . "
Lokacin da sarki ya tambayi matar game da ɗanta , ta yi masa bayani . Sai sarki ya sa wani hafsa dominta ya ce , " Ka ba ta duk abin da ke nata da kuma dukkan girbin gonarta tun daga ranar da ta bar ƙasar har ya zuwa yanzu . "
2KI 8:7     Alignment score: 0.613
Elisha came to Damascus where Ben Hadad the king of Aram was sick . The king was told , " The man of God has come here . "
Sai Elisha ya zo Damaskus . Inda Ben Hadad sarkin Aram ke ciwo . Sai aka faɗa wa sarki cewa , " Mutumin Allah ya zo nan . "
2KI 8:8     Alignment score: 0.403
The king said to Hazael , " Take
a gift in your hand and go meet the man of God , and consult with Yahweh through him , saying , ' Will I recover from this sickness ? ' "
Sai sarki yace da Hazayel , " Ɗauki kyauta a hannunka ka je wurin mutumin Allah , ka tuntuɓi Yahweh ta wurinsa , cewa ' Ko zan wartsake daga wannan rashin lafiyar ? " '
2KI 8:9     Alignment score: 0.488 → 0.488
So Hazael went to meet him and took
a gift with him of every kind of good thing of Damascus , carried by forty camels . So Hazael came and stood before Elisha and said , " Your son Ben Hadad king of Aram has sent me to you , saying , ' Will I recover from this sickness ? ' "
To sai Hazayel ya tafi wurinsa da kyauta ta kowanne abu mai kyau na Damaskus , ya ɗora wa raƙuma arba'in . Sai Hazayel ya zo ya tsaya a gaban Elisha ya ce " Ɗanka Ben Hadad sarkin Aram ne ya aiko ni gare ka , cewa ' ko zan warke daga wannan rashin lafiyar ? " '
2KI 8:10     Alignment score: 0.564 → 0.566
Elisha said to him , " Go , say to Ben Hadad , ' You will surely recover , ' but Yahweh has shown me that he will surely die . "
Elisha ya ce da shi , " Ka je ka ce da Ben Hadad , ' Hakika za ka warke ; amma Yahweh ya nuna mani cewa hakika zai mutu . "
2KI 8:11     Alignment score: 0.478
Then Elisha stared at Hazael until he was ashamed , and the man of God wept .
Sai Elisha ya ƙarfafa Hazayel har sai da ya ji kunya , mutumin Allah kuma ya yi kuka .
2KI 8:12     Alignment score: 0.377 → 0.399
Hazael asked , " Why do you weep , my master ? " He answered , " Because I know the evil that you will do to the people of Israel . You will set their strongholds on fire , and you will kill their young men with the sword , dash in pieces their little ones , and rip open their pregnant women . "
Hazayel ya tambaya
, " Meyasa ka yi kuka , ya shugabana ? " Ya amsa , " Saboda na san irin muguntar da zaka yi wa mutanen Isra'ila . Za ka ƙone hasumayoyinsu da wuta , za ka kuma kashe samarinsu da takobi , zaka kuma daddatsa ' yan ƙananansu , za ka kuma feɗe matayensu masu juna biyu . "
2KI 8:13     Alignment score: 0.453 → 0.457
Hazael replied , " Who is your servant , that he should do this great thing ? He is only a dog . " Elisha answered , " Yahweh has shown me that you will be king over Aram . "
Hazayel ya masa , " Wane ne baranka , da zai yi wannan babban abu ? Ai shi kare ne kawai . Elisha ya amsa , Yahweh ya nuna mani cewa za ka yi sarautar Aram .
2KI 8:14     Alignment score: 0.381 → 0.386
Then Hazael left Elisha and came to his master , who said to him , " What did Elisha say to you ? " He answered , " He told me that you would certainly recover . "
Daga nan Hazayel ya rabu da Elisha ya komo
wurin mai gidansa , wanda ya ce da shi " Me Elisha ya faɗa maka ? " ya amsa , ya faɗa mani hakika za ka warke . "
2KI 8:15     Alignment score: 0.534
Then the next day Hazael took
the blanket and dipped it in water , and spread it on Ben Hadad 's face so that he died . Then Hazael became king in his place .
To washegari Hazayel ya ɗauki bargo ya tsoma shi a ruwa , ya shimfiɗa shi a kan fuskar Ben Hadad da haka ya mutu . Sai Hazayel ya zama sarki a maimakon sa .
2KI 8:16     Alignment score: 0.659 → 0.665
In the fifth year of Joram son of Ahab , king of Israel , Jehoram began to reign . He was the son of Jehoshaphat king of Judah . He began to reign when Jehoshaphat was king of Judah .
A shekara ta biyar ta sarautar Yoram ɗan Ahab , sarkin Isra'ila , Yahoram
ya fara sarauta . Shi ɗan Yehoshafat ne sarkin Yahuda . Ya fara sarauta a lokacin da Yehoshafat ke sarautar Yahuda .
2KI 8:17     Alignment score: 0.573 → 0.578
Jehoram was thirty - two years old when he began to reign , and he reigned for eight years in Jerusalem .
Yahoram
yana da shekaru talatin da biyu a lokacin da ya fara sarauta , ya yi sarauta ta shekaru takwas a Yerusalem .
2KI 8:18     Alignment score: 0.485 → 0.485
Jehoram walked in the ways of the kings of Israel , as the house of Ahab was doing ; for he had Ahab 's daughter as his wife , and he did what was evil in Yahweh 's sight .
Yahoram
ya bi tafarkin sarakunan Isra'ila , kamar yadda gidan Ahab ya yi ; domin ya auri ' yar Ahab a matsayin matarsa , ya kuma yi abin da ke mugu a gaban Yahweh .
2KI 8:19     Alignment score: 0.382 → 0.383
However , because of his servant David , Yahweh did not want to destroy Judah , since he had told him that he would always give
him descendants .
Duk da haka , saboda baransa Dauda bai so ya hallaka Yahuda ba , tun da ya yi masa alƙawari cewa har kullum ba za a rasa wanda zai yi sarauta daga zuriyarsa ba .
2KI 8:20     Alignment score: 0.474 → 0.476
In Jehoram 's days , Edom revolted from under the hand of Judah , and they set a king over themselves .
A kwanakin Yahoram
, sai Idom ta tayar wa mulkin Yahuda , suka kuma naɗa wa kansu sarki . Sai
2KI 8:21     Alignment score: 0.27 → 0.295
Then Jehoram crossed over to Zair with all his chariots . When the Edomites surrounded Jehoram , his chariot commanders rose
up and attacked them during the night ; but Jehoram 's army ran away and went back to their homes .
Yahoram ya tsallake shi da hafsoshinsa da dukkan karusansa . Sai ya tashi da duhu ya kai hari ya washe Idomawa , waɗanda suka kewaye shi da kuma hafsoshin karusai . Sai sojojin Yaharom suka tsere gidajensu .
2KI 8:22     Alignment score: 0.31 → 0.354
So Edom has been in rebellion against the rule of Judah to this present day . Libnah also revolted at the same time .
To da haka Idom ta tayar wa mulkin Yahuda har ya zuwa yau . Libna ita ma ta tayar alokaci guda .
2KI 8:23     Alignment score: 0.388 → 0.392
As for the other matters concerning Jehoram , all that he did , are they not written in the book of the events of the kings of Judah ?
To game da sauran abubuwa game da Yahoram
, da duk abin da ya yi , ashe ba a rubuce suke a littafin ayyukan sarakunan Yahuda ba ?
2KI 8:24     Alignment score: 0.536 → 0.535
Jehoram rested with his fathers and was buried with them in the city of David . Then Ahaziah his son became
king in his place .
Yahoram ya mutu ya huta tare da ubanninsa , aka kuma binne shi a birnin Dauda . Daga nan ɗansa Ahaziya ya zama sarki a madadinsa .
2KI 8:25     Alignment score: 0.686 → 0.687
In the twelfth year of Joram son of Ahab , king of Israel , Ahaziah son of Jehoram , king of Judah , began to reign .
A shekara ta sha biyu ta Yoram ɗan Ahab , sarkin Isra'ila , da Ahaziya ɗăn Yehoram , sarkin Yahuda , suka
fara mulki .
2KI 8:26     Alignment score: 0.58 → 0.579
Ahaziah was twenty - two years old when he began to reign ; he reigned for one year in Jerusalem . His mother 's name was Athaliah ; she was the daughter of Omri , king of Israel .
Ahaziya yana da shekara ashirin da biyu lokacin da ya fara sarauta ; ya yi sarautar shekara ɗaya a Yerusalem . Sunan mahaifiyarsa Ataliya ; Ita ' yar Omri ce , sarkin Isra'ila .
2KI 8:27     Alignment score: 0.535
Ahaziah walked in the ways of the house of Ahab ; he did what was evil in the sight of Yahweh , as the house of Ahab was doing , for Ahaziah was a son-in-law to the house of Ahab .
Ahaziya ya bi tafarkin gidan Ahab ; ya yi abin da ke mugu a gaban Yahweh , kamar dai sauran abin da Ahab ya yi , domin Ahaziya suruki ne ga gidan Ahab .
2KI 8:28     Alignment score: 0.751
Ahaziah went with Joram son of Ahab , to fight against Hazael , king of Aram , at Ramoth Gilead . The Arameans wounded Joram .
Ahaziya ya tafi tare da Yoram ɗan Ahab , domin su yi yaƙi gãba da Hazayel , sarkin Aram , a Ramot Giliyad . Aremiyawa suka
yi wa Yoram rauni .
2KI 8:29     Alignment score: 0.595 → 0.622
King Joram returned to be healed in Jezreel of the wounds that the Arameans had given him at Ramah , when he fought
against Hazael king of Aram . So Ahaziah son of Jehoram , king of Judah , went down to Jezreel to see Joram son of Ahab , because Joram had been wounded .
Sarki Yoram ya koma gida domin ya warke a Yazriyel daga raunin da aka yi masa a Rama , a lokacin da ya yi yaƙi da Hazayel sarkin Aram . Sai Ahaziya ɗan Yahoram sarkin Yahuda , ya tafi Yezriyel domin ya ga Yoram ɗan Ahab , saboda an yi wa Yoram rauni .
2KI 8     Average alignment score: 0.481 for 29 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2KI:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25