Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2KI:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25 


2KI 9:1     Alignment score: 0.482 → 0.484
Elisha the prophet called one of the sons of the prophets and said to him , " Dress for travel , then take this little bottle of oil in your hand and go to Ramoth Gilead .
Sai annabi Elisha ya kira ɗaya daga cikin ' ya'yan annabawa ya ce da shi , " Ka shirya
domin tafiya , ka riƙe wannan ' yar kwalbar man ka tafi Ramot Giliyad


2KI 9:2     Alignment score: 0.363 → 0.363
When you arrive , look for Jehu son of Jehoshaphat son of Nimshi , and go in and make him arise
up from among his companions , and conduct him to an inner chamber .
lokacin da ka je sai ka nemi Yehu ɗan Yehoshafat ɗan Nimshi , sai ka shiga ciki ka sa shi ya tashi daga abokan taraiyarsa ka bi da shi can cikin lalloki rumfa
2KI 9:3     Alignment score: 0.365
Then take the bottle of oil and pour it on his head and say , ' Yahweh says this : " I have anointed you king over Israel . " ' Then open the door , and run off ; do not delay . "
Sai ka ɗauki kwalbar ka tsiyaya masa mai aka ce Yahweh ya faɗi wannan : " Na keɓe ka ka zama sarkin Isra'ila " daga nan sai ka buɗe ƙofa
ka yi sauri ka gudu , kada ka yi jinkiri .
2KI 9:4     Alignment score: 0.574 → 0.578
So the young man , the young prophet , went to Ramoth Gilead .
Sai saurayin , wato matashin annabin , ya tafi Ramot Giliyad .
2KI 9:5     Alignment score: 0.346 → 0.365
When he arrived , behold , the captains of the army were sitting . So the young prophet said , " I have come on an errand to you , captain . " Jehu replied , " To which of us ? " The young prophet answered , " To you , captain . "
Da ya isa sai ga hafsoshin sojoji na zaune . Sai matashin annabin ya ce , " Na zo wurin ɗaya daga cikinku , ne hafsoshi . " Yehu ya amsa , Ga wa daga cikinmu ? " Matashin annabin ya amsa " Gareka , hafsa "
2KI 9:6     Alignment score: 0.531
So Jehu arose
and went into the house , and the prophet poured the oil on his head and said to Jehu , " Yahweh , the God of Israel , says this : ' I have anointed you king over the people of Yahweh , over Israel .
Sai Yehu ya tashi ya shiga cikin gida , sai annabin ya zuba masa mai a yace da Yehu , " Yahweh , Allah na Isra'ila , ya faɗi wannan : ' Na keɓe ka ka zama sarki akan mutanen Yahweh , Isra'ila .
2KI 9:7     Alignment score: 0.501 → 0.542
You must kill the family of Ahab your master , so that I may avenge the blood of my servants the prophets , and the blood of all the servants of Yahweh , who were murdered by the hand of Jezebel .
Dole ne ka kashe iyalin Ahab shugabannka , domin in yi ramako akan bayina
annabawa , da kuma jinin dukkan bayin Yahweh waɗanda Yezebel ta kashe .
2KI 9:8     Alignment score: 0.3 → 0.319
For the whole family of Ahab will perish , and I will cut off from Ahab every male child , whether he is a slave or a free person .
Domin dukkan
iyalan Ahab za su lalace zan kuma datse dukkan ' ya'ya maza na zuriyar Ahab ko shi bawa ne ko kuma mai ' yanci .
2KI 9:9     Alignment score: 0.731
I will make the house of Ahab like the house of Jeroboam son of Nebat and like the house of Baasha son of Ahijah .
Zan mayar da gidan Ahab kamar gidan Yerobowam ɗan Nebat , kamar kuma gidan Ba'asha ɗan Ahija .
2KI 9:10     Alignment score: 0.435 → 0.438
The dogs will eat Jezebel in Jezreel , and there will be no one to bury her . ' " Then the prophet opened the door and ran off .
Karnuka kuma za su ci naman Yezebel a Yezriyel kuma ba za ' a sami
wanda zai bizne ta ba . ' " Daga nan sai annabin ya buɗe ƙofar , ya gudu .
2KI 9:11     Alignment score: 0.383
Then Jehu came out to the servants of his master , and one said to him , " Is everything alright ? Why did this mad fellow come to you ? " Jehu answered them , " You know the man and the kinds of things he says . "
Sai Yehu ya fito waje zuwa wurin bayin shugabansa , sai ɗaya daga cikinsu ya ce da shi , " Ko dai lafiya ? Meyasa wannan mahaukacin ya zo wurinka ? " Yehu ya amsa musu
, " Kun san irin mutumin da irin abin da ya ke faɗi . "
2KI 9:12     Alignment score: 0.404
They said , " That is a lie . Tell us . " Jehu answered , " He said this and that to me , and he also said , ' This
is what Yahweh says : I have anointed you as king over Israel . ' "
Suka ce , " Wannan ƙarya ne . Ka faɗa . " Yehu ya amsa , " Ya faɗa mani abu kaza da kaza , hakan nan ya ce ' Ga abin da Yahweh yace : Na kebe ka ka zama sarkin Isra'ila . " '
2KI 9:13     Alignment score: 0.365 → 0.375
Then each of them quickly took
off his outer garment and put it under Jehu at the top of the steps . They blew the trumpet and said , " Jehu is king . "
Sai dukkan su suka yi sauri suka tuɓe rigarsa ta waje suka sa ta ƙarƙashin Yehu akan matakan . Suka hura kakaki suka ce , " Yehu sarki ne . "
2KI 9:14     Alignment score: 0.726
In this way Jehu son of Jehoshaphat son of Nimshi conspired against Joram . Now Joram had been defending Ramoth Gilead , he and all Israel , because of Hazael king of Aram ,
Ta haka Yehu ɗan Yehoshafat ɗan Nimshi suka
ƙulla maƙarƙashiya kan Yoram . A lokacin , Yoram yana kare Ramot Giliyad , shi da dukkan Isra'ila , saboda Hazayel sarkin Aram ,
2KI 9:15     Alignment score: 0.451 → 0.464
but King Joram had gone back to Jezreel to be healed of the wounds that the Arameans had given him , when he had fought
against Hazael king of Aram . Jehu said to the servants of Joram , " If this is your opinion , then let no one escape and go out of the city , in order to go tell this news in Jezreel . "
amma sarki Yoram ya koma Yezriyel domin ya warke daga raunin da Aremiyawa suka yi masa , lokacin da suka yi faɗa da Hazayel sarkin Aram . Yehu yace da bawan Yoram , " In wannan shi ne ra'ayinka , to kada kowa ya tsira ya fita daga birnin , saboda aje a faɗi labarin a Yezriyel . "
2KI 9:16     Alignment score: 0.547 → 0.55
So Jehu rode in a chariot to Jezreel ; for Joram was resting there . Now Ahaziah king of Judah had come down to see Joram .
Sai Yehu ya tuƙa karusa
zuwa Yezriyel ; Yoram yana shaƙatawa a can . Sai Ahaziya sarkin Yahuda ya zo domin ya ga Yoram .
2KI 9:17     Alignment score: 0.341 → 0.348
The watchman was standing on the tower in Jezreel , and he saw the company of Jehu as he came
at a distance ; he said , " I see a group of men coming . " Joram said , " Take a horseman , and send him out to meet them ; tell him to say , ' Are you coming in peace ? ' "
Ɗan tsaro na tsaye akan hasumaya a Yezriyel , sai ya ga rundunar Yehu da ya matso kusa ; sai yace , " Na ga kungiyar mazaje na zuwa . " Yoram yace , " Ka kwashi mahayin dawakai , ka aike shi wurinsu ; ka ce da shi ya tambaye su ' Kuna zuwa da salama ne ? " '
2KI 9:18     Alignment score: 0.36 → 0.368
So a man was sent on horseback to meet him ; he said , " The king says this : ' Are coming in peace ? ' " So Jehu said , " What have you to do with peace ? Turn and ride behind me . " Then the watchman told the king , " The messenger has met them , but he is not coming back . "
Sai ya aika mutumin akan doki ya koma
ya tare shi ; sai ya ce , sarki ne ya faɗi wannan : ' Kuna zuwa da salama ne ? " ' Sai Yehu yace , " Me zaku yi da salama ? Ka juya ka biyo ni . " Sai ɗan tsaron ya faɗa wa sarki , " Ɗan saƙon ya same shi , amma ba zai dawo ba . "
2KI 9:19     Alignment score: 0.409 → 0.421
Then he sent
out a second man on horseback , who came to them and said , " The king says this : ' Are you coming in peace ? ' " Jehu answered , " What have you to do with peace ? Turn and ride behind me . "
Sai ya sake aikar mutum na biyu ya sake komawa akan doki , wanda ya zo wurinsu ya ce , " Sarki ya faɗi wannan : ' Kuna zuwa da salama ne ? ' " Yehu ya amsa " Me za ku yi da salama ? ka juyo ka biyo ni . "
2KI 9:20     Alignment score: 0.292 → 0.294
Again the watchman reported , " He has met them , but he is not coming back . For the way that the chariot is being driven is the way that Jehu son of Nimshi drives ; he is driving wildly . "
Sai wannan manzon ya sake mayar da amsa , " Ya same su , amma ba zai dawo ba . Domin hanyar da ya ke tuƙa dawakan ita ce Yehu ɗan Nimshi ya bi ; kuma yana tuki a sukwane . "
2KI 9:21     Alignment score: 0.49
So Joram said , " Get my chariot ready . " They prepared his chariot , and Joram king of Israel and Ahaziah king of Judah rode out , each in his chariot , to meet Jehu . They found him at the property of Naboth the Jezreelite .
Sai Yoram yace , " Ka shirya
karusata . " Suka shiya karusarsa , sai Yoram sarkin Isra'ila da Ahaziya sarkin Yahuda suka fita akan dawakai , kowa da karusarsa domin su gamu da Yehu . Suka same shi a mallakar Nabot Bayezriyile .
2KI 9:22     Alignment score: 0.536
When Joram saw Jehu , he said , " Are you coming in peace , Jehu ? " He answered , " What peace is there , when the idolatrous
acts of prostitution and witchcraft of your mother Jezebel are so many ? "
Da Yoram ya ga Yehu , sai ya ce , " Yehu kana zuwa da salama ne ? " Ya amsa , " Wacce salama kuma ke a can bayan akin zina da maitanci na mahaifiyarka Yezebel sun yi yawa ? "
2KI 9:23     Alignment score: 0.53 → 0.53
So Joram turned his chariot and fled and said to Ahaziah , " There is treachery
, Ahaziah . "
Sai Yoram ya juya karusarsa ya tsere ya ce da Ahaziya , " Akwai tashin hankali Ahaziya . "
2KI 9:24     Alignment score: 0.406 → 0.412
Then Jehu drew
his bow with his full strength and shot Joram between his shoulders ; the arrow went through his heart , and he sank down in his chariot .
Daga nan Yehu ya ɗauko bakãnsa da cikkakken ƙarfinsa ya harbi Yoram a tsakanin kafaɗunsa ; kibiyar ta bi ta zuciyarsa , sai ya faɗi a cikin karusarsa .
2KI 9:25     Alignment score: 0.327 → 0.341
Then Jehu said to Bidkar his captain , " Pick him up and throw him in the field of Naboth the Jezreelite . Think about how when you and I rode together after Ahab his father , Yahweh placed this
prophecy against him :
Sai Yehu yace da Bidkar hafsansa , " Ciro shi ka jefar da shi a filin Nabot Bayezriyile . Tuna da yadda muka bi babansa Ahab , Yahweh ya ajeye hukuncinsa a kansa :
2KI 9:26     Alignment score: 0.496
' Yesterday I saw the blood of Naboth and the blood of his sons declares Yahweh and I will surely make you pay for it on this field declares Yahweh . Now then , pick him up and throw him on this
field , according to the word of Yahweh . "
' Jiya na ga jinin Nabot da kuma jinin ' ya'yansa - inji Yahweh - kuma hakika zan sa ka biya shi a wannan fili - inji Yahweh . Yanzu , sai ka ciro shi ka jefar da shi a filin , bisa ga maganar Yahweh . "
2KI 9:27     Alignment score: 0.557 → 0.587
When Ahaziah the king of Judah saw this , he fled up the road to Beth Haggan . But Jehu followed him , and said , " Kill him also in the chariot , " and they shot
him at the ascent of Gur , which is by Ibleam . Ahaziah fled to Megiddo and died there .
Da Ahaziya sarkin Yahuda ya ga wannan , sai ya gudu daga hanya zuwa Bet Haggan . Amma Yehu ya bi shi , ya ce " Shi maku kashe shi a cikin karusarsa , " sai suka harbe shi kusa da Gur , wadda ke wajen Ibliyam . Ahaziya ya gudu zuwa Megiddo ya mutu a can .
2KI 9:28     Alignment score: 0.48
His servants carried his body in a chariot to Jerusalem and buried him in his tomb with his fathers in the city of David .
Bayin suka
ɗauke gawarsa a cikin karusa zuwa Yerusalem suka bizne shi a maƙabarta tare da ubanninsa a birnin Dauda .
2KI 9:29     Alignment score: 0.617 → 0.618
Now it was in the eleventh year of Joram son of Ahab that Ahaziah had begun
to reign over Judah .
A shekara ta sha ɗaya ne ta Yoram ɗan Ahab Ahaziya ya fara mulkin Yahuda ,
2KI 9:30     Alignment score: 0.39 → 0.398
When Jehu came to Jezreel , Jezebel heard of it , and she painted her eyes , arranged her hair , and looked out the window .
Da Yehu ya zo Yezriyel , Yezebel ta ji labari , sai ta yi kwalliya ta yi wa idonta zane ta gyara gashinta , ta duba ta taga .
2KI 9:31     Alignment score: 0.51
As Jehu was entering the gate , she said to him , " Are you coming in peace , you Zimri , your master 's murderer ? "
A lokacin da Yehu ke shiga ƙofar ta ce da shi , " Kana zuwa da salama ne , kai Zimri , an kashe shugabanka ne ? "
2KI 9:32     Alignment score: 0.475 → 0.48
Jehu looked up at the window and said , " Who is on my side ? Who ? " Then two or three eunuchs looked out .
Yehu ya dubi
tagar ya cewa , " Ke tare da ni ? Ke ? " Sai bãbãni biyu ko uku suka duba waje .
2KI 9:33     Alignment score: 0.401 → 0.416
So Jehu said , " Throw
her down . " So they threw Jezebel down , and some of her blood spattered on the wall and the horses , and Jehu trampled her underfoot .
Sai Yehu yace , " Ku wurgo ta ƙasa . " Sai su ka wurgo Yezebel ƙasa , har jininta ya fallatsa a bango da kuma jikin dawakai , Yehu kuma ya tattake ta da ƙafafu .
2KI 9:34     Alignment score: 0.406 → 0.405
When Jehu entered the palace , he ate and drank . Then he said , " See now to this cursed woman and bury her , for she is a king 's daughter . "
Da Yehu ya shiga fãdar sai ya ci ya sha . Ya ce , " Duba yanzu ku ɗauki
wannan la'anarniyar matar ku bizne ta , domin ita ' yar sarki ce . "
2KI 9:35     Alignment score: 0.235
They went to bury her , but they found no more of her than the skull , the feet , and the palms of her hands .
Sai suka tafi domin su bizne ta , amma ba su tarar da komai
nata ba sai ƙoƙon kanta da ƙafa da tafin hannuwa .
2KI 9:36     Alignment score: 0.454
So they came
back and told Jehu . He said , " This is the word of Yahweh which he spoke by his servant Elijah the Tishbite , saying , ' In the land at Jezreel the dogs will eat the flesh of Jezebel ,
Sai suka dawo suka faɗa wa Yehu . Ya ce , " Wannan maganar Yahweh ce wadda annabi Iliya Batishbe , ya faɗa , cewa ' A filin Yezriyel karnuka za su cinye gangar jikin Yezebel ,
2KI 9:37     Alignment score: 0.482 → 0.484
and the body of Jezebel will be like dung on the surface of the fields in the land at Jezreel , so that no one will be able to say , " This is Jezebel . " ' "
gangar jikin Yezebel kuma za ta zama kamar ɗan kututture a cikin filaye a ƙasar Yezriyel , domin kada wani ya iya cewa , " Wannan ce Yezebel . ' " '
2KI 9     Average alignment score: 0.451 for 37 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2KI:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25