Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2KI:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25 


2KI 7:1     Alignment score: 0.376 → 0.432
Elisha said , " Hear the word of Yahweh . This is what Yahweh says : ' Tomorrow about this time a measure of fine flour will be sold for a shekel , and two measures of barley for a shekel , in the gate of Samaria . ' "
Elisha yace , ka ji maganar Yahweh , wannan shi ne abin da Yahweh ya faɗa : gobe kamar i yanzu a ƙofar shiga
Samariya za a sayar da kofin garin alkama a shekel ɗaya , awo biyu na sha'ir a shekel , ' "


2KI 7:2     Alignment score: 0.314
Then the captain on whose hand the king leaned answered the man of God , and said , " See , even if Yahweh should make windows in heaven , can this thing happen ? " Elisha replied , " See , you will watch it happen with your own eyes , but you will not eat any of it . "
Sai hafsan da aka aiko
wurin Elisha ya ce da mutumin Allah , " Ko da ma ace Yahweh zai buɗe sakatun sama , wannan abin zai faru ? " Elisha ya amsa , " Duba za ka ga abin na faruwa da idonka amma ba za ka ɗanɗana ko kaɗan daga cikinsa ba . "
2KI 7:3     Alignment score: 0.314 → 0.314
Now there were four men with leprosy right outside the city gate . They said one to another , " Why should we sit here until we die ?
To akwai mutun huɗu da ke da ciwon kuturta a wajen ƙofar birni . Sai suka cewa juna , " Domin me za mu yi ta zama a nan har mu mutu ?
2KI 7:4     Alignment score: 0.255
If we say that we should go into the city , then the famine is in the city , and we will die there . But if we still sit here , we will still die . Now then , come
, let us go to the army of the Arameans . If they keep us alive , we will live , and if they kill us , we will only die . "
In mun ce za mu cikin birni yunwar na can , za mu kuma mutu a can . Bari mu je sansanin Aremiyawa . In sun bar mu da rai mu rayu , in kuma zamu mutu mu mutu a can , amma ko da ma mun tsaya a nan zamu mutu . To yanzu sai mu je sansanin Aremiyawa . In sun bar mu da rai to , za mu rayau , in kuma sun kashe mu mutuwa kawai zamu yi . "
2KI 7:5     Alignment score: 0.202 → 0.204
So they rose
up at twilight to go into the Aramean camp ; when they arrived at the outermost part of the camp , there was no one there .
To sai suka tashi da almuru suka nufi sansanin Aremiyawa ; da suka isa tsakiyar wurin ba kowa a sansanin ba ko mutun ɗaya a wurin .
2KI 7:6     Alignment score: 0.359 → 0.357
For the Lord had made the Aramean army hear a noise of chariots , and a noise of horses the noise of another large army , and they said to each other , " The king of Israel has hired the kings of the Hittites and Egyptians to come
against us . "
Domin Ubangiji yasa sojojin Aremiyawa su ji ƙarar karusai da ƙarar mahayan dawakai da kuma babbar ƙarar rundunar soja , suka ce da junansu . " Sarkin Isra'ila ya yi hayar sarakunan Hitiyawa da na Masar domin su kawo mana hari . "
2KI 7:7     Alignment score: 0.336
So the soldiers arose
and fled in the twilight ; they left their tents , their horses , their donkeys , and the camp as it was , and fled for their lives .
Domin haka sojoji suka ruga da almuru ; suka bar rumfunansu , da dawakansu , da jakunansu da sansanin kamar yadda yake suka gudu domin su tsirar da ransu .
2KI 7:8     Alignment score: 0.272 → 0.281
When the men with leprosy came to the outermost part of the camp , they went into one tent and ate and drank , and carried away silver and gold and clothes , and went and hid them . They came back and entered into another tent and carried plunder away from there also , and went and hid it .
Lokacin da mutanen da ke da kuturta suka
shiga tsakiyar sansanin suka shiga wata rumfa suka ci suka sha , suka kwashi shekel da zinariya da azurfa da da suturu suka tafi da su suka ɓoye su suka sake dawowa suka shiga wani sansanin suka kwashi ganima daga can suka tafi suka ɓoye ta .
2KI 7:9     Alignment score: 0.285 → 0.285
Then they said each other , " We are not doing right . This day is a day of good news , but we are keeping quiet about it . If we wait until daybreak , punishment will overtake us . Now then , come , let us go and tell the king 's household . "
Daga nan suka ce da juna , " Ba mu yin abin da ke dai dai ba yau . wannan ranar ta kai soƙo mai daɗi ce , amma munyi shiru game da batun . In mun jira har gari ya waye za mu fuskaci horo . To yanzu , ku zo mu je mu faɗa wa dukkan
gidan sarki . "
2KI 7:10     Alignment score: 0.431 → 0.448
So they went and called the gatekeepers of the city . They told them , saying , " We went to the camp of the Arameans , but there was no one there , not the sound of anyone , but there were the horses tied , and the donkeys tied , and the tents as they were . "
Sai suka tafi suka kira masu tsaron ƙofar
birnin . Suka faɗa masu cewa , Mun je sansanin Aremiyawa , amma ba kowa a can , ba kuma motsin kowa , amma akwai dawakai a ɗaure , da jakai a ɗaure da kuma rumfunan kamar yadda suke . "
2KI 7:11     Alignment score: 0.237
Then the gatekeepers shouted out the news , and then it was told inside the king 's household .
Daga nan sai masu tsaron ƙofofin suka
baza labarin , daga nan sai aka faɗa a cikin dukkan gidan sarki .
2KI 7:12     Alignment score: 0.363 → 0.366
Then the king arose
at night and said to his servants , " I will tell you now what the Arameans have done to us . They know that we are hungry , so they have gone out of the camp to hide themselves in the fields . They are saying , ' When they come out of the city , we will take them alive , and get into the city . ' "
Sai sarki ya tashi da dare ya ce da bayinsa , " Yanzu zan faɗa maku abin da Aremiyawa suka yi mana . Sun sani muna jin yunwa , to sai suka bar sansanin suka je suka ɓuya a cikin sauruka . Suna cewa , " in sun fito wajen birnin , zamu kama su da rai , mu shiga cikin birnin . " '
2KI 7:13     Alignment score: 0.341 → 0.343
One of the king 's servants answered and said , " I beg you , let some men take
five of the horses that remain , which are left in the city . They are like all the rest of the population of Israel who are left most are now dead ; let us send them and see . "
Ɗaya daga cikin bayin sarki ya ce , " ' Ina roƙonka ka bar waɗansu mutane su ɗauki dawakai biyar da suka rage a birnin . Su kamar sauran yawan Isra'ila ne da suka ragu - domin da yawansu sun mutu ; sai mu aike su mu gani . "
2KI 7:14     Alignment score: 0.401
So they took
two chariots with horses , and the king sent them after the army of the Arameans , saying , " Go and see . "
Sai suka kwashi karusan dawakai guda biyu , sai sarki ya aike su su bi Aremiyawa cewa , " Ku je ku gani . "
2KI 7:15     Alignment score: 0.295
They went after them to the Jordan , and all the road was full
of clothes and equipment that the Arameans had cast away in their hurry . So the messengers returned and told the king .
Sai suka tafi har zuwa Yodan , hanyar kuma ta cika da suturu birjik da kuma kayayyakin da Aremiyawa suka warwatsar cikin saurinsu . Sai manzannin suka dawo suka faɗawa sarki .
2KI 7:16     Alignment score: 0.36 → 0.365
The people went out and plundered the camp of the Arameans . So a measure of fine flour was sold for a shekel , and two measures of barley for a shekel , just as the word of Yahweh had said .
Sai mutane suka fita suka
kwashi ganimar sansanin Aremiyawa . Domin haka aka sayar da awon alkama a shekel ɗaya da kuma awon sha'ir biyu a shekel , kamar dai yadda maganar Yahweh ta faɗa .
2KI 7:17     Alignment score: 0.36 → 0.359
The king had ordered the captain on whose hand he had leaned to be in charge of the gate , and the people trampled him down in the gateway . He died
as the man of God had said , who spoke when the king had come down to him .
Sai sarki ya sa wannan hafsan da ya aika ya zama mai kula da ƙofar , sai mutane suka tattake shi a ƙofar . Ya mutu kamar yadda mutumin Allah ya faɗa , a lokacin da sarki ya zo wurinsa .
2KI 7:18     Alignment score: 0.357 → 0.358
So it happened as the man of God had said to the king , saying , " About this time in the gate of Samaria , two measures of barley will be available for a shekel , and a measure of fine flour for a shekel . "
Haka ya kasance kamar yadda mutumin Allah ya faɗa wa sarki , cewa , war haka a ƙofar shiga
Samariya , za , a sayar da awo biyu na sha'ir a shekel , awo ɗaya na alkama kuma a shekel . "
2KI 7:19     Alignment score: 0.389 → 0.39
That captain had answered the man of God and said , " See , even if Yahweh should make windows in heaven , can this thing happen ? " Elisha had said , " See , you will watch it happen with your own eyes , but you will not eat any of it . "
Wannan hafsan ya ce da mutumin Allah , " Duba ko da Yahweh zai sa sakatun sama su buɗe , ko wannan zai faru ? " Elisha ya ce , " Duba za ka gani yana faruwa a idanunka , amma ba za ka ci daga cikinsa ba . "
2KI 7:20     Alignment score: 0.365
That is what exactly what happened to him , for the people trampled him in the gate , and he died
.
Wannan shi ne hakikanin abin da ya faru da shi , domin mutane sun tattake shi a bakin ƙofa , ya kuma mutu .
2KI 7     Average alignment score: 0.337 for 20 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2KI:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25