Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2KI:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25 


2KI 11:1     Alignment score: 0.418 → 0.415
Now when Athaliah , the mother of Ahaziah , saw that her son was dead
, she arose and killed all the royal children .
To da Ataliya , mahaifiyar Ahaziya ta ga ɗanta ya mutu , sai ta tashi ta kashe duk ' ya'yan gidan sarauta .


2KI 11:2     Alignment score: 0.543 → 0.543
But Jehosheba , a daughter of King Jehoram and sister of Ahaziah , took
Joash son of Ahaziah , and hid him away from among the king 's sons who were killed , along with his nurse ; she put them into a bedroom . They hid him from Athaliah so that he was not killed .
Amma Yehosheba , ' yar sarki Yahoram da ' yar'uwar Ahaziya , ta ɗauki Yo'ash ɗan Ahaziya ta ɓoye shi daga cikin ' ya'yan sarki waɗanda aka kashe , tare da mai renonsa ; ta sa su a ɗakin kwana . Suka ɓoye shi domin kada Ataliya ta gan shi ta kashe shi .
2KI 11:3     Alignment score: 0.48 → 0.495
He remained with her six years , hidden in the house of Yahweh , while Athaliah reigned over the land .
Yana tare da Yahosheba a ɓoye a gidan Yahweh har tsawon shekaru shida , a lokacin da Ataliya ke sarautar ƙasar .
2KI 11:4     Alignment score: 0.43 → 0.431
In the seventh year , Jehoiada sent messages and brought the commanders of hundreds of the Carites and of the guard , and brought them to himself , into the temple of Yahweh . He made a covenant with them , and he made them swear
an oath in the house of Yahweh . Then he showed them the king 's son .
A shekara ta bakwai , Yeho'iada ya aika da saƙonnin ya kuma fito da kwamandojin na ɗari - ɗari na Karitawa wato wata ƙungiyar mayaƙa ta gidan sarauta da ' yan tsaro ya kawo su wurinsa , cikin haikalin Yahweh . Ya yi yarjejeniya da su , ya kuma sa su su rantse a gidan Yahweh . Daga nan sai ya nuna musu ɗan sarki .
2KI 11:5     Alignment score: 0.389
He commanded them , saying , " This is what you must do . A third of you who come on the Sabbath will keep watch over the king 's house ,
Ya umarce su , da cewa , " Wannan shi ne abin da tilas za ku yi . Kashi uku daga cikinku waɗanda ke zuwa da ranar Asabaci za su yi tsaron gidan sarki ,
2KI 11:6     Alignment score: 0.329 → 0.321
and a third will be at the Sur Gate , and a third at the gate behind the guardhouse . "
kashi uku su tsaya
a Ƙofaf Sur , kuma kashe uku su tsaya a ƙofar bayan gidan ' yan tsaro . "
2KI 11:7     Alignment score: 0.425
The two other groups who are not serving on the Sabbath , you must keep the watch over the house of Yahweh for the king .
Sauran ƙungiyoyin guda biyu da ba ku yin hidima da ranar asabar , dole ne ku yi tsaron gidan Yahweh domin sarki .
2KI 11:8     Alignment score: 0.281 → 0.285
You must surround the king , every man with his weapons in his hand . Whoever enters within your ranks , let him be killed . You must stay with the king when he goes out , and when he comes in .
Dole ne ku kewaye sarki kowanne mutum da makaminsa a hannunsa , duk wanda ya shigo
wurinku sai ku kashe shi . za ku kasance tare da sarki a lokacin da ya fita da lokacin da ya dawo ciki .
2KI 11:9     Alignment score: 0.441
So the commanders of hundreds obeyed everything Jehoiada the priest commanded . Each one took
his men , those who were to come in to serve on the Sabbath , and those who were to stop serving on that Sabbath ; and they came to Jehoiada the priest .
Sai kwamandojin ɗari - ɗari suka yi biyayya da duk abin da Yeho'iada ya firist ya ba da umarni . Kowannen su ya ya kwashi mutanensa , waɗanda ke zuwa hidima da Asabaci , da waɗanda ke zuwa daina hidima da Asabaci ; suka zo wurin Yeho'iada firist .
2KI 11:10     Alignment score: 0.676
Then Jehoiada the priest gave
the commanders of hundreds the spears and shields that belonged to King David and that were in the house of Yahweh .
Sai Yeho'iada firist ya ya ba kwamandojin ɗari - ɗari mãsu da garkuwoyi na sarki Dauda da kuma waɗanda ke gidan Yahweh .
2KI 11:11     Alignment score: 0.431
So the guards stood , each man with his weapon in his hand , from the right side of the temple to the left side , near the altar and the temple , surrounding the king .
Saboda haka ' yan tsaron suka
tsaya , kowanne da makaminsa a hannunsa , daga gefen dama na haikalin zuwa gefen hagun na haikalin , kusa da bagadi da kuma haikalin , suna kewaye da sarki .
2KI 11:12     Alignment score: 0.425 → 0.426
Then Jehoiada brought out the king 's son Joash , put the crown on him , and gave
him the covenant decrees . Then they made him king and anointed him . They clapped their hands and said , " Long live the king ! "
Sai Yeho'iada ya kawo ɗan sarki Yo'ash , ya sa masa kambi a kansa , ya kuma ba shi sharruɗan yarjejeniya . Sai suka naɗa shi sarki suka kuma shafe shi da mai . Suka tafa hannuwansu suka ce , " Ran sarki ya daɗe ! "
2KI 11:13     Alignment score: 0.456 → 0.457
When Athaliah heard the noise of the guard and of the people , she came to the people in the house of Yahweh .
Da Ataliya ta ji hayaniya ta ' yan tsaro da ta mutane , sai ta zo wurin mutane a gidan Yahweh .
2KI 11:14     Alignment score: 0.35 → 0.362
She looked , and , behold , the king was standing by the pillar , as the custom was , and the captains and the trumpeters were by the king . All the people of the land were rejoicing and blowing trumpets . Then Athaliah tore her clothes and shouted , " Treason ! Treason ! "
Tana dubawa sai ga sarki a tsaye a jikin ginshiƙin , kamar yadda al'adar ta ke , da hafsoshi da masu hura ƙahonni
na tare da sarki . Dukkan mutanen ƙasar na murna suna hura ƙahonni . Sai Ataliya ta keta tufafinta ta yi ihu tana cewa , " Cin amanar ƙasa ! Cin amanar ƙasa ! "
2KI 11:15     Alignment score: 0.504
Then Jehoiada the priest ordered the commanders of hundreds who were over the army , saying , " Bring her out between the ranks . Anyone who follows her , kill him with the sword . " For the priest had said , " Do not let her be killed in the house of Yahweh . "
Sai Yeho'iada
firist ya bada umarni ga kwamandoji na ɗari ɗari masu shugabantar sojojin cewa , " Ku kawo ta a tsakanin rundunarku . Kuma duk wanda ya biyo ta , ku kashe shi da takobi . Domin firist ya ce , " Kada ku kashe ta a gidan Yahweh . "
2KI 11:16     Alignment score: 0.305
So they seized her as she reached the place where the horses enter the palace grounds , and there she was killed .
Domin haka suka ja ta da ta kai dai dai inda dawakai ke shiga wurin ' yan tsaron fãda
a can aka kashe ta .
2KI 11:17     Alignment score: 0.525
Then Jehoiada made a covenant between Yahweh and the king and people , that they should be Yahweh 's people , and also between the king and the people .
Sai Yeho'iada
firist ya yi yarjejeniya da tsakanin Yahweh da sarki da kuma mutane , cewa za su zama mutanen Yahweh , hakannan kuma tsakanin mutane da sarki .
2KI 11:18     Alignment score: 0.438 → 0.475
So all the people of the land went to the house of Baal and tore
it down . They smashed Baal 's altars and his idol figures to pieces , and they killed Mattan , the priest of Baal , in front of those altars . Then Jehoida the priest appointed guards over the temple of Yahweh .
Domin haka dukkan mutanen ƙasar suka tafi gidan Ba'al suka rurrushe shi . Suka bubbuge bagadin Ba'al da gumakansa rugu rugu , suka kuma kashe Mattan firist na Ba'al a gaban bagadojin . Sai Yeho'iada firist ya naɗa ' yan tsaro a haikalin Yahweh .
2KI 11:19     Alignment score: 0.425 → 0.436
Jehoida
took with him the commanders of hundreds , the Carites , the guard , and all the people of the land , and together they brought down the king from the house of Yahweh and they went into the king 's house , entering by way of the gate of the guards . Joash took his place on the royal throne .
Sai Yeho'iada ya kwashi kwamandojin ɗari ɗari da Karitiyawa , mayaƙan fãda , da ' yan tsaro , da dukkan mutanen ƙasar tare suka ka kawo sarki daga gidan Yahweh suka tafi gidan sarki ta hanyar ƙofar ' yan tsaro . Sai Yo'ash ya hau gadon sarauta .
2KI 11:20     Alignment score: 0.543
So all the people of the land rejoiced , and the city was quiet after Athaliah had been killed with the sword at the king 's house .
Domin haka duk mutanen ƙasar suka
yi murna , sai birnin ya sami kwanciyar hankali bayan an kashe Ataliya da takobi a gidan sarki .
2KI 11     Average alignment score: 0.445 for 20 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2KI:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25