Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2KI:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25 


2KI 16:2     Alignment score: 0.416
Ahaz was twenty years old when he began to reign , and he reigned sixteen years in Jerusalem . He did not do what was right in the eyes of Yahweh his God , as David his ancestor had done .
Ahaz ɗan Yotam sarkin Yahuda , ya fara mulki , kuma ya yi mulki shekara
goma sha shida a Yerusalem . Bai yi abin da ke dai - dai a fuskar Yahweh Allahnsa ba , kamar yadda Dauda kakansa ya yi ba .


2KI 16:3     Alignment score: 0.414 → 0.417
Instead , he walked in the way of the kings of Israel ; indeed , he made his son pass through the fire , following the detestable practices of the nations , which Yahweh had driven out before the people of Israel .
Maimakon haka , ya yi tafiya a hanyar sarakunan Isra'ila ; hakika , ya sa ɗansa a wuta domin hadaya
ta ƙonawa , yana bin ayyukan ban ƙyama na al'ummai , waɗanda Yahwe ya fitar daga gaban mutanen Isra'ila .
2KI 16:4     Alignment score: 0.377 → 0.402
He offered sacrifices and burned incense at the high places , on the hilltops , and under every green tree .
Ya miƙa hadayu da kuma ƙona turare awurare bisa tuddai da ƙarƙashin kowanne koren Itace .
2KI 16:5     Alignment score: 0.668
Then Rezin , king of Aram and Pekah son of Remaliah , king of Israel , came up to Jerusalem to attack . They besieged Ahaz , but they could not conquer him .
Sa'an nan Rezin , sarkin Aram da Feka ɗan Remaliya , sarkin Isra'ila , ya zo Yerusalem ya kawo hari . Suka tunkari Ahaz , amma ba su iya mamayar sa ba .
2KI 16:6     Alignment score: 0.541
At that time , Rezin king of Aram recovered Elath for Aram and drove
the men of Judah out of Elath . Then the Arameans came to Elath where they have lived to this day .
A lokacin nan , Rezin sarkin Aram ya maido Elath domin Aram ya kori mazajen Yahuda daga Elat . Sa'an nan Aramiyawa suka zo gun Elat inda suka zauna har yau .
2KI 16:7     Alignment score: 0.561
So Ahaz sent messengers to Tiglath - Pileser king of Assyria , saying , " I am your servant and your son . Come up and save me from the hand of the king of Aram and from the hand of the king of Israel , who have attacked me . "
Sai Ahaz ya aiki
manzanni ga Tiglat Filesa sarkin Asiriya , cewa , " Ni baranka ne da ɗanka . Ka zo ka cece ni daga hannun sarkin Aram da hannun sarkin Isra'ila , waɗanda suka kawo mani hari . "
2KI 16:8     Alignment score: 0.485
So Ahaz took
the silver and gold that was found in the house of Yahweh and among the treasures of the king 's palace and he sent it as a gift to the king of Assyria .
Sai Ahaz ya ɗauki azurfa da zinariyan da aka tarar a gidan Yahweh da na cikin kayayyaki masu daraja na fãdar sarki ya aikar da su kyauta ga sarkin Asiriya .
2KI 16:9     Alignment score: 0.511
Then the king of Assyria listened to him , and the king of Assyria went up against Damascus , conquered it and carried off its people as prisoners to Kir . He also killed Rezin the king of Aram .
Sa'an nan sarkin Asiriya ya saurare
shi , kuma sarkin Asiriya ya farmaƙi Damaskus , ya mamaye ta , ya kuma ɗauke mutanenta ya kai su zaman bauta a Kir . Ya kuma kashe Rezin sarkin Aram .
2KI 16:10     Alignment score: 0.536
King Ahaz went to Damascus to meet Tiglath - Pileser king of Assyria . At Damascus he saw an altar . He sent to Uriah the priest a model of the altar and its pattern and the design for all the workmanship needed .
Sarki Ahaz ya tafi Damaskus ya sadu da Tiglat Filesa sarkin Asiriya . A Damaskus ya ga wani bagadi . Ya aika wa Yuriya firist irin fasalin bagaden
da yanayinsa da zane domin dukkan aikin da ake bukata .
2KI 16:11     Alignment score: 0.581
So Uriah the priest built an altar to be just like the plans that King Ahaz had sent from Damascus . He finished it before King Ahaz arrived back from Damascus .
Don haka Yuriya firist ya gina bagaden
da zai zama kamar tsarin da sarki Ahaz ya aiko daga Damaskus . Ya gama shi kafin sarki Ahaz ya dawo daga Damaskus .
2KI 16:12     Alignment score: 0.394 → 0.417
When the king came from Damascus he saw the altar ; the king approached the altar and made offerings on it .
Sa ' ad da sarki ya zo daga Damaskus ya ga bagaden
; sarkin ya kusanci bagaden ya kuma yi bayarwa akan sa
2KI 16:13     Alignment score: 0.338
He made his burnt offering and his grain offering , poured out his drink offering , and sprinkled the blood of his fellowship offerings on the altar .
Ya yi hadayarsa ta ƙonawar
da hadayarsa ta hatsi , ya zubo hadayarsa ta sha , ya yayyafa jinin hadayarsa ta zumunci a bagaden .
2KI 16:14     Alignment score: 0.473 → 0.473
The bronze altar that was before Yahweh he brought it from the front of the temple , from between his altar and the temple of Yahweh and put it on the north side of his altar .
Bagaden
tagulla wanda ke gaban Yahweh - ya kawo shi daga gaban haikalin , daga tsakanin bagaden da haikalin Yahweh ya sa shi a gefen arewacin bagadensa
2KI 16:15     Alignment score: 0.521 → 0.546
Then King Ahaz commanded Uriah the priest , saying , " On the large altar burn the morning burnt offering and the evening grain offering , and the king 's burnt offering and his grain offering , with the burnt offering of all the people of the land , and their grain offering and their drink offerings . Sprinkle on it all the blood of the burnt offering , and all the blood of the sacrifice . But the bronze altar will be for me to consult for guidance . "
Sai sarki Ahaz ya umurci
Yuriya firist , cewa , " A babban bagaden ka ƙona baikon ƙonawa na safe da baikon hatsi na yamma , da kuma baikon na ƙonawa na sarki da baikon hatsinsa , da baikon na ƙonawa na dukkan mutanen ƙasar , da baikon hatsinsu da baikon shansu . Ka yayyafa jinin akan dukkan baiko na ƙonawa , da dukka jinin hadayar . Amma bagadin tagulla zai zama nawa domin neman shawara don jagoranci . "
2KI 16:16     Alignment score: 0.678
Uriah the priest did just what King Ahaz commanded .
Yuriya firist kuwa ya yi abin da sarki Ahaz ya umurta
.
2KI 16:17     Alignment score: 0.269 → 0.284
Then King Ahaz removed the panels and the basins from the portable stands ; he also took
down the sea from off the bronze oxen that were under it and put it on a stone pavement .
Sa'an nan sarki Ahaz ya ciro dakalan da darunan da suke bisansu ; ya kuma ɗauke babban daron daga bijimin tagullar da ke ƙarƙashinsa ya sa shi a daɓen dutse .
2KI 16:18     Alignment score: 0.446
He removed the covered walkway for the Sabbath that they had built at the temple , along with the king 's entry outside the temple of Yahweh , because of the king of Assyria .
Ya cire hanyar da aka killace ta Asabaci wanda aka gina a haikalin , tare da ƙofar
dake waje ta shigar sarki zuwa haikalin Yahweh , saboda sarkin Asiriya .
2KI 16:19     Alignment score: 0.481 → 0.481
As for the other matters concerning Ahaz and what he did , are they not written in the book of the events of the kings of Judah ?
Game da sauran zantuttukan da suka shafi Ahaz da abin da ya yi , ba a rubuce suke
cikin littafin tarihin sarakunan Yahuda ba ?
2KI 16:20     Alignment score: 0.602
Ahaz slept with his ancestors and was buried with his ancestors in the city of David . Hezekiah his son became
king in his place .
Ahaz ya kwanta da kakaninsa aka kuma bizne shi tare da kakaninsa a birnin Dauda . Hezekiya ɗansa ya zama sarki a madadinsa .
2KI 16     Average alignment score: 0.496 for 19 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2KI:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25