Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27 


LEV 14:1     Alignment score: 0.703
Yahweh spoke to Moses , saying ,
Yahweh ya yi magana da Musa , cewa ,


LEV 14:2     Alignment score: 0.432 → 0.433
" This will be the law for the diseased person on the day of his cleansing . He must be brought to the priest .
" Wannan ce shari'a domin mutum mai cuta
a ranar tsarkakewarsa . Dole ne a kawo shi ga firist .
LEV 14:3     Alignment score: 0.367 → 0.4
The priest will go out of the camp to examine the person to see if the infectious skin disease is healed .
Firist zai fita daga cikin zango domin ya dudduba mutumin ya ga ko cutar
mai yaɗuwa a fata ta warke .
LEV 14:4     Alignment score: 0.381
Then the priest will command that the one to be cleansed must take
two live , clean birds , cedar wood , scarlet yarn , and hyssop .
Sa'an nan firist zai bada doka cewa wanda za a tsarkake ya ɗauki tsuntsaye biyu masu rai , masu tsabta , da itacen sida . da jan zare , da ɗaɗɗoya .
LEV 14:5     Alignment score: 0.51
The priest will command him to kill one of the birds over fresh water that is in a clay pot .
Firist zai umarce shi ya kashe ɗaya daga cikin tsuntsayen a kan ruwa mai tsabta da ke cikin tukunyar yumɓu .
LEV 14:6     Alignment score: 0.42
The priest will then take
the live bird and the cedar wood , and the scarlet yarn and the hyssop , and he will dip all these things , including the live bird , in the blood of the bird that was killed over the fresh water .
Firist zai ɗauki tsuntsun mai rai da itacen sida , da jan zare da ɗaɗɗoyar , yatsoma dukkan waɗannan abubuwa , har ma da tsuntsun nan mai rai , a cikin jinin tsuntsun da aka kashe a kan ruwa mai tsabta .
LEV 14:7     Alignment score: 0.44 → 0.442
Then the priest will sprinkle this water seven times onto the person who is to be cleansed from the disease , and then the priest will pronounce him to be clean . Then the priest will release the living bird into the open fields .
Sa'an nan firist zai yayyafa wannan ruwa sau bakwai a kan mutumin da za a tsarkake daga cutar
, sa'an nan firist zai furta cewa ya tsarkaka . Sa'an nan firist zai saki tsuntsun mai rai ya yi tafiyarsa jeji .
LEV 14:8     Alignment score: 0.393 → 0.41
The person who is being cleansed will wash his clothes , shave off all his hair , and bathe himself in water , and then he will be clean . After that he must come
into the camp , but he will live outside his tent for seven days .
Mutumin da ake tsarkakewa zai wanke tufafinsa , ya aske dukkan gashinsa , ya yi wanka da ruwa , sa'an nan zai tsarkaka . Bayan wannan dole ya dawo cikin zango . amma ba zai zauna a cikin rumfarsa ba sai bayan kwana bakwai .
LEV 14:9     Alignment score: 0.411 → 0.411
On the seventh day he must shave all his hair off his head , and he must also shave off his beard and eyebrows . He must shave off all his hair , and he must wash his clothes and bathe himself in water ; then he will be clean .
A rana ta bakwai dole ya yanke dukkan gashin kansa , kuma dole ya aske gemunsa da girar idonsa . Dole ya aske dukkan gashinsa
, kuma dole ya wanke tufafinsa ya yi wanka da ruwa ; sa'an nan zai zama da tsarki .
LEV 14:10     Alignment score: 0.382 → 0.381
On the eighth
day he must take two male lambs without blemish , one female lamb a year old without blemish , and three - tenths of an ephah of fine flour mixed with oil as a grain offering , and one log of oil .
A rana ta takwas dole ya ɗauki ' yan raguna biyu marasa lahani , da ' yar tunkiya bana ɗaya marar lahani , da kashi uku bisa goma na mudun lallausar gari cuɗaɗɗe da mai domin baiko ta hatsi , da moɗar mai ɗaya .
LEV 14:11     Alignment score: 0.436 → 0.437
The priest who cleanses him will stand the person who is to be cleansed , along with those
things , before Yahweh at the entrance to the tent of meeting .
Firist da ya tsarkake shi zai tsaida wanda za a tsarkake , tare da waɗannan abubuwa , a gaban Yahweh a ƙofar rumfar taruwa .
LEV 14:12     Alignment score: 0.437 → 0.437
The priest will take
one of the male lambs and offer it as a guilt offering , together with the log of oil ; he will wave them for a wave offering before Yahweh .
Firist zai ɗauki ɗaya daga cikin ' yan ragunan ya miƙa shi baiko domin laifi , tare da moɗar mai ; zai kaɗa su domin baiko na kaɗawa a gaban Yahweh .
LEV 14:13     Alignment score: 0.468
He must kill the male lamb in the place where they kill the sin offerings and the burnt offerings , in the area of the tabernacle , for the sin offering belongs to the priest , as does the guilt offering , because it is most holy .
Dole ya yanka ɗan ragon a inda suke
yanka baye - baye na zunubi da baye - baye na ƙonawa , a harabar haikali , domin baiko na zunubi rabon firist ne , haka ma baiko na laifi , domin mafi tsarki ne .
LEV 14:14     Alignment score: 0.412 → 0.415
The priest will take
some of the blood of the guilt offering and put it on the tip of the right ear of the person who is to be cleansed , on the thumb of his right hand , and on the big toe of his right foot .
Firist zai ɗauki kaɗan daga cikin jinin baikon domin laifi ya sa shi a leɓatun kunnen dama na mutumin da za a tsarkake , da kan babban yatsan hannun damansa , da kan babban yatsan ƙafarsa ta dama .
LEV 14:15     Alignment score: 0.369
Then the priest will take
oil from the log and pour it into the palm of his own left hand ,
Sa'an nan firist zai ɗauki mai daga moɗar ya zuba shi a tafin hannun hagunsa ,
LEV 14:16     Alignment score: 0.513
and dip his right finger in the oil that is in his left hand , and sprinkle some of the oil with his finger seven times before Yahweh .
ya tsoma yatsansa na dama a cikin man da ke tafin hannunsa na hagu , ya yayyafa daga man da yatsansa sau bakwai a gaban Yahweh .
LEV 14:17     Alignment score: 0.384
The priest will put the rest of the oil in his hand on the tip of the right ear of the person to be cleansed , on the thumb of his right hand , and on the big toe of his right foot . He must put this oil on top of the blood from the guilt offering .
Firist zai sa ragowar man a hannunsa a kan leɓatun kunnen dama na mutumin da za a tsarkake , da a kan babban yatsan hannunsa na dama , da a kan babban yatsan ƙafarsa ta dama . Dole ya sa wannan mai a kan jinin baiko domin laifi .
LEV 14:18     Alignment score: 0.462
As for the rest of the oil that is in the priest 's hand , he will put it on the head of the person who is to be cleansed , and the priest will make atonement for him before Yahweh .
Game da sauran man da ke hannun firist , zai sa shi a kan mutumin da za a tsarkake , firist kuma zai yi kaffara dominsa a gaban Yahweh .
LEV 14:19     Alignment score: 0.466
Then the priest will offer the sin offering and make atonement for him who is to be cleansed because of his uncleanness , and afterward he will kill the burnt offering .
Sa'an nan firist zai miƙa baiko na zunubi ya yi kaffara domin wanda za a tsarkake saboda rashin tsarkinsa , bayan wannan zai yanka baiko na ƙonawa .
LEV 14:20     Alignment score: 0.566
Then the priest will offer the burnt offering and the grain offering on the altar . The priest will make atonement for the person , and then he will be clean .
Sa'an nan firist zai miƙa baiko na ƙonawa da kuma baiko na hatsi a kan bagadi . Firist zai yi kaffara domin wannan mutumin , sa'an nan zai zama da tsarki .
LEV 14:21     Alignment score: 0.338 → 0.338
However , if the person is poor and can not afford these sacrifices , then he may take
one male lamb as a guilt offering to be waved , to make atonement for himself , and one - tenth of an ephah of fine flour mixed with oil as a grain offering , and a log of oil ,
Amma , idan mutumin matalauci ne har ba zai iya ba da waɗannan hadayu ba , to sai ya ɗauki ɗan rago ɗaya domin baiko na laifi saboda a kaɗa shi , a yi kaffara dominsa , da awon garwa na gari mai laushi da aka kwaɓa da mai domin baiko na hatsi , da mai a moɗa ,
LEV 14:22     Alignment score: 0.449 → 0.45
together with two doves or two young pigeons , such as he is able to get ; one bird will be a sin offering and the other a burnt offering .
tare da kurciyoyi biyu ko ' yan tantabaru
biyu , iyakar dai abin da ya iya samu ; tsuntsu ɗaya zai zama na baikon zunubi ɗayan kuma baiko na ƙonawa .
LEV 14:23     Alignment score: 0.601
On the eighth
day he must bring them for his cleansing to the priest , to the entrance to the tent of meeting , before Yahweh .
A rana ta takwas dole ya kawo su domin tsarkakewarsa ga firist , zuwa ƙofar shiga rumfar taruwa , a gaban Yahweh .
LEV 14:24     Alignment score: 0.42
The priest will take
the lamb for an offering , and he will take with it the log of olive oil , and he will lift them high as he presents them to Yahweh .
Firist zai ɗauki ragon domin baiko , zai ɗauke shi tare da moɗar man zaitun , sai ya ɗaga su sama sosai sa ' ad da ya ke miƙa wa Yahweh .
LEV 14:25     Alignment score: 0.395 → 0.402
He will kill the lamb for the guilt offering , and he will take
some of the blood of the guilt offering and put it on the tip of the right ear of the one who is to be cleansed , on the thumb of his right hand , and on the big toe of his right foot .
Zai yanka ɗan ragon baiko domin laifi , zai ɗauki ɗan jinin baiko domin laifi ya sa su a leɓatun kunnen dama na wanda za a tsarkake , da kan babban yatsan hannun dama , da kan babban yatsan ƙafar damansa .
LEV 14:26     Alignment score: 0.34 → 0.335
Then the priest will pour some of the oil into the palm of his own left hand ,
Sa'an nan firist zai zuba daga cikin man a tafin hannunsa na hagu ,
LEV 14:27     Alignment score: 0.504
and he will sprinkle with his right finger some of the oil that is in his left hand seven times before Yahweh .
kuma ya yayyafa da ɗan yatsansa na dama daga cikin man da ke tafin hannunsa na hagu sau bakwai a gaban Yahweh .
LEV 14:28     Alignment score: 0.414
The priest will then put some of the oil that is in his hand on the tip of the right ear of the one who is to be cleansed , on the thumb of his right hand , and on the big toe of his right foot , the same places where he put the blood of the guilt offering .
Firist zai sa daga man da ke tafin hannunsa a kan leɓatun kunnen dama na wanda za a tsarkake , da kan babban yatsan hannun damansa , da kuma kan babban yatsan ƙafar
damansa , a nan wuraren da ya sa jinin baiko domin laifi .
LEV 14:29     Alignment score: 0.412
He will put the rest of the oil that is in his hand on the head of the one who is to be cleansed , to make atonement for him before Yahweh .
Zai sa sauran man da ke hannunsa a kan wanda za a tsarkake , domin a yi kaffara dominsa a gaban Yahweh .
LEV 14:30     Alignment score: 0.296 → 0.299
He must offer one of the doves or young pigeons , such as the person has been able to get
Dole ya miƙa ɗaya daga cikin ' yan kurciyoyin ko ' yan tantabarai
, gwargwadon abin da mutumin ya iya samowa -
LEV 14:31     Alignment score: 0.55 → 0.551
one as a sin offering and the other as a burnt offering , along with the grain offering . Then the priest will make atonement for the one who is to be cleansed before Yahweh .
ɗaya domin baikon zunubi ɗaya kuma domin baiko na ƙonawa , tare kuma da baiko na garin hatsi . Sai firist ya yi kaffara domin wanda za a tsarkake a gaban Yahweh .
LEV 14:32     Alignment score: 0.304 → 0.305
This is the law for a person in whom there is an infectious skin disease , who is not able to afford the standard offerings for his cleansing . "
Wannan ita ce doka domin mutumin da ke da cutar
fata mai yaɗuwa , wanda ya gaza bayarwa bisa ga ka'idodin baye - baye domin tsarkakewarsa . "
LEV 14:33     Alignment score: 0.76
Yahweh spoke to Moses and to Aaron , saying ,
Yahweh ya yi magana da Musa da Haruna , cewa ,
LEV 14:34     Alignment score: 0.417 → 0.425
" When you have come into the land of Canaan which I gave
to you as a possession , and if I put mildew that spreads in a house in the land of your possession ,
" Sa ' ad da kuka shiga cikin ƙasar Kan'ana wanda na ba ku ta zama mallakarku , idan na sa kuturta mai yaɗuwa a cikin gida cikin ƙasar mallakarku ,
LEV 14:35     Alignment score: 0.366
then he who owns the house must come
and tell the priest . He must say , ' There seems to me to be something like mildew in my house . '
sai dole mai wannan gida ya tafi ya faɗa wa firist . Dole ne ya ce , ' Ni a gani na akwai wani abu kamar kuturta a cikin gidana . '
LEV 14:36     Alignment score: 0.338
Then the priest will command that they empty the house before he goes in to see the evidence of mildew , so that nothing in the house will be made unclean . Afterward the priest must go in to see the house .
Sa'an nan firist zai umarta a fitar da komai daga cikin gidan kafin ya shiga ya duba ya tabbatar akwai kuturtar
, domin kada a ƙazamtar da dukkan abin da ke gidan . Bayan wannan firist zai shiga ya duba cikin gidan .
LEV 14:37     Alignment score: 0.331 → 0.378
He must examine the mildew to see if it is in the house walls , and to see whether it appears greenish or reddish in the depressions in the wall 's surface .
Dole ya dudduba kuturtar
ya ga ko tana bangayen gidan , ya duba ko yana da kore - koren launi ko jaja - jaja cikin zurfin bangayen .
LEV 14:38     Alignment score: 0.507
If the house does have mildew , then the priest will go out of the house and shut the door to the house for seven days .
Idan akwai kuturta a gidan , sai firist ya fita daga gidan ya rufe ƙofar
gidan har kwana bakwai .
LEV 14:39     Alignment score: 0.44
Then the priest will return again on the seventh day and examine it to see if the mildew has spread in the walls of the house .
Sa'an nan firist zai sake dawowa a rana ta bakwai ya dudduba shi domin ya ga ko kuturtar
ta bazu a bangayen gidan .
LEV 14:40     Alignment score: 0.319
If it has , then the priest will command that they take
out the stones in which the mildew has been found and throw them into an unclean place outside the city .
Idan ta bazu , sai firist ya umarta a cire duwatsun da aka tarar da kuturta a jefar da su a wuri marar tsabta a bayan birni .
LEV 14:41     Alignment score: 0.202
He will require all the inside walls of the house to be scraped , and they must take
the contaminated material that is scraped off outside the city and dump it into the unclean place .
Zai sa a kankare dukkan bangayen cikin gidan , dole kuma a kwashe dukkan ƙazamtattun kayayyakin da aka kankare a kai su can bayan birni a zuba su a wuri marar tsabta .
LEV 14:42     Alignment score: 0.316
They must take
other stones and put them in the place of the stones that were removed , and they must use new clay to plaster the house .
Dole su ɗauki wasu duwatsu su cike gurbin waɗancan duwatsun da aka cire , dole kuma su yi amfani da sabuwar ƙasa su yaɓe gidan .
LEV 14:43     Alignment score: 0.301
If mildew comes again and breaks out in the house in which the stones have been taken away and the walls have been scraped and then replastered ,
Idan kuturta ta sake ɓullowa cikin gidan da aka ciccire duwatsun bangayen aka kakankare su aka kuma yi sabon shafe ,
LEV 14:44     Alignment score: 0.438
then the priest must come in and examine the house to see if mildew has spread in the house . If it has , then it is harmful mildew , and the house is unclean .
sai dole firist ya shiga
ciki ya dudduba gidan ya ga ko kuturtar ta bazu a cikin gidan . Idan ta bazu , to kuturtar mai cutarwa ce , gidan kuma ya ƙazantu .
LEV 14:45     Alignment score: 0.385
The house must be torn down . The stones , timber , and all the plaster in the house must be carried away out of the city to the unclean place .
Dole ne a rushe gidan nan . Da duwatsun , da katakan , da dukkan shafen cikin gidan dole a kwashe su daga cikin birni zuwa wuri marar tsabta .
LEV 14:46     Alignment score: 0.294
In addition , whoever goes into the house during the time it is closed up will be unclean until evening .
Bugu da ƙari , duk wanda ya shiga cikin gidan a lokacin da aka kulle gidan zai zama marar tsarki har maraice .
LEV 14:47     Alignment score: 0.494
Anyone who slept in the house must wash his clothes , and anyone who ate in the house must wash his clothes .
Duk wanda ya kwana a cikin gidan dole ya wanke tufafinsa , kuma duk wanda ya ci a cikin gidan dole ya wanke tufafinsa .
LEV 14:48     Alignment score: 0.447 → 0.446
If the priest enters the house to examine it to see whether the mildew has spread in the house after the house was plastered , then , if the mildew is gone , he will pronounce the house clean .
Idan firist ya shiga domin ya dudduba ya ga ko kuturtar
ta yaɗu a cikin gidan bayan an yi wa gidan yaɓe , sa'an nan , idan kuturtar ta tafi , sai ya furta wannan gida tsarkakakke .
LEV 14:49     Alignment score: 0.48
Then the priest must take
two birds to cleanse the house , and cedar wood , and scarlet yarn , and hyssop .
Sai dole firist ya ɗauki tsuntsayen biyu domin tsarkake gidan , da itacen sida , da shuɗin zare , da ɗaɗɗoya .
LEV 14:50     Alignment score: 0.339 → 0.375
He will kill one of the birds over fresh water in a clay jar .
Sai ya kashe ɗaya tsuntsun a bisa ruwa mai tsabta cikin tukunyar yumɓu .
LEV 14:51     Alignment score: 0.455
He will take
the cedar wood , the hyssop , the scarlet yarn , and the live bird , and dip them in the blood of the killed bird , into the fresh water , and sprinkle the house seven times .
Zai ɗauki itacen sida , da ɗaɗɗoyar , da shuɗin zaren da kuma tsuntsun mai rai , ya tsoma su cikin jinin ɗaya tsuntsun da aka kashe , cikin ruwan nan mai tsabta , ya yayyafa gidan sau bakwai .
LEV 14:52     Alignment score: 0.379
He will cleanse the house with the blood of the bird and with the fresh water , with the live
bird , the cedar wood , the hyssop , and the scarlet yarn .
Zai tsarkake gidan da jinin tsuntsun da ruwan nan mai kyau , tare da tsuntsun nan mai rai , da itacen sida , da ɗaɗɗoya , da kuma jan zare .
LEV 14:53     Alignment score: 0.373
But he will let the live
bird go out of the city into the open fields . In this way he must make atonement for the house , and it will be clean .
Amma zai bar tsuntsun mai rai ya fita daga cikin birni ya tafi jeji . Ta haka ne dole zai yi kaffara domin gidan , zai kuma zama da tsarki .
LEV 14:54     Alignment score: 0.345
This is the law for all types of infectious skin disease and things that cause such disease , and for an itch ,
Wannan ita ce shari'a domin dukkan irin cutar
fata mai yaɗuwa , da abubuwan da ke sa irin wannan cuta , ko ƙaiƙayi ,
LEV 14:55     Alignment score: 0.402
and for mildew in clothing and in a house ,
da kuma kuturta a cikin tufafi da cikin gida ,
LEV 14:56     Alignment score: 0.33
for swelling , for a rash , and for a bright spot ,
da kumburi , da ƙuraje , da kuma tabo ,
LEV 14:57     Alignment score: 0.289
to determine when any of these cases is unclean or when it is clean . This is the law for infectious skin diseases and mildew . "
domin a tabbatar da lokacin da makamantan haka ba tsarki ko da tsarki . Wannan ita ce shari'a a kan cututtukan
fatar jiki mai yaɗuwa da kuma kuturta .
LEV 14     Average alignment score: 0.411 for 57 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27