Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27 


LEV 11:1     Alignment score: 0.76
Yahweh spoke to Moses and to Aaron , saying ,
Yahweh ya yi magana da Musa da Haruna , cewa ,


LEV 11:2     Alignment score: 0.454
" Speak
to the people of Israel , saying , ' These are the living things which you may eat among all the animals that are on the earth .
" Ka yi wa mutanen Isra'ila magana , ka ce , ' Waɗannan su ne masu rai da za ku ci daga cikin dukkan dabbobin da ke a duniya .
LEV 11:3     Alignment score: 0.383
You may eat any animal that has a split hoof and that also chews the cud .
Za ku ci kowacce dabba da ke da rababben kofato tana kuma tuƙa .
LEV 11:4     Alignment score: 0.356 → 0.359
However , some animals either chew the cud or have a split hoof , and you must not eat them , animals such as the camel , because it chews the cud but does not have a split hoof . So the camel is unclean to you .
Amma fa , wasu dabbobin suna tuƙa , ko kuma suna da rababbun
kofatai , ba za ku ci su ba , dabbobi kamar su raƙumi , domin yana tuƙa , amma ba shi da rababben kofato . Saboda haka raƙumi marar tsarki ne a gare ku .
LEV 11:5     Alignment score: 0.277
Also the rock
badger , because it chews the cud but does not have a split hoof , it is also unclean to you .
Haka ma rema , domin tana tuƙa amma ba ta da rababben kofato , ita ma marar tsabta ce a gare ku .
LEV 11:6     Alignment score: 0.282
The rabbit , because it chews the cud , but does not have a split hoof , is unclean to you .
Zomo yana tuƙa , amma ba shi da rababben kofato , saboda haka marar tsabta ne a gare ku .
LEV 11:7     Alignment score: 0.329
The pig , although
it has a split hoof , does not chew the cud , is unclean to you .
Alade , koda shike yana da rababben kofato , ba ya tuƙa , marar tsabta ne a gare ku .
LEV 11:8     Alignment score: 0.259
You must not eat any of their meat , nor touch their carcasses . They are unclean to you .
Ba za ku ci namansu
ba , ko ku taɓa gawawakinsu . Marasa tsabta ne a gare ku .
LEV 11:9     Alignment score: 0.406
The animals living in the water that you may eat are all those that have fins and scales , whether in the ocean or in the rivers .
Dabbobin da ke zaune cikin ruwa da za ku ci su ne duk waɗanda ke da ƙege ko kamɓori , ko a cikin teku ko cikin koguna .
LEV 11:10     Alignment score: 0.432
But all living creatures that do not have fins and scales in the ocean or rivers , including all that move in the water and all the living creatures that are in the water they must be detested by you .
Amma duk rayayyun hallitu da ba su da ƙege ko kamɓori a cikin teku da koguna , har da ma dukkan masu yawo a ruwa da dukkan hallitu da ke cikin ruwa - dole za su zama abin ƙyama a gare ku .
LEV 11:11     Alignment score: 0.344
Since they must be detested , you must not eat of their meat ; also , their carcasses must be detested .
Tun da ya zama dole ku ƙyamace
su , ba za ku ci daga namansu ba ; kuma , dole ku ƙyamaci gawawakinsu .
LEV 11:12     Alignment score: 0.357 → 0.358
Whatever has no fins or scales in the water must be detested by you .
Dukkan
abin da ba shi da ƙege ko kamɓori a cikin ruwa dole ku ƙyamace su .
LEV 11:13     Alignment score: 0.474 → 0.481
The birds you must detest and that you must not eat are these : the eagle , the vulture ,
Ga tsuntsayen da za ku ji ƙyama kuma ba za ku ci su ba su ne : gaggafa , da ungulu ,
LEV 11:14     Alignment score: 0.326
the kite , any kind of falcon ,
da shirwa , da kowacce irin mikiya ,
LEV 11:15     Alignment score: 0.552
every kind of raven ,
da kowanne irin hankaka ,
LEV 11:16     Alignment score: 0.222 → 0.253
the horned owl and the screech owl , the seagull , and any kind of hawk .
jimina , da mujiyar dare , da shaho , da kowacce irin shirwa .
LEV 11:17     Alignment score: 0.163 → 0.203
You must also detest the little owl and the great owl , the cormorant ,
Za ku kuma ƙyamaci
mujiya , da babba da ƙarama , da zalɓe ,
LEV 11:18     Alignment score: 0.05
the white owl and the barn owl , the osprey ,
da kazar ruwa , da kwasakwasa , da ungulu ,
LEV 11:19     Alignment score: 0.471 → 0.43
the stork , any kind of heron , the hoopoe , and also the bat .
da shamuwa
, da jinjimi , da burtu , da jemage .
LEV 11:20     Alignment score: 0.396
All winged insects that walk on four legs are detestable to you .
Dukkan ƙwari masu fukafukai da ke tafiya a kan ƙafa huɗu abin ƙyama ne a gare ku .
LEV 11:21     Alignment score: 0.293
Yet you may eat any of the flying insects that also walk on four legs if they have jointed legs for hopping on the ground .
Amma za ku iya cin ƙwari masu tashi
suna kuma tafiya a kan ƙafafu huɗu idan ƙafafunsu suna da mahaɗi don tsalle a ƙasa .
LEV 11:22     Alignment score: 0.15
You may also eat any kind of locust , katydid , cricket , or grasshopper .
Za ku iya cin kowacce irin fara
, da gara mai fukafukai da gyare , ko fara .
LEV 11:23     Alignment score: 0.374 → 0.377
But all the flying insects that have four feet must be detested by you .
Amma duk ƙwari masu tashi
masu ƙafa huɗu abin ƙyama ne a gare ku .
LEV 11:24     Alignment score: 0.36 → 0.36
You will become
unclean until evening by these animals if you touch a carcass of one of them .
Za ku ƙazantu har faɗuwar rana ta wurin waɗannan dabbobi idan kun taɓa mushen ɗaya daga cikinsu .
LEV 11:25     Alignment score: 0.335
Whoever picks up one of their carcasses must wash his clothes and remain unclean until evening .
Duk wanda ya ɗauki
ɗaya daga cikin gawawakinsu dole ya wanke tufafinsa ya ƙazantu har ya zuwa faɗuwar rana .
LEV 11:26     Alignment score: 0.302
Every animal which has a split hoof that is not completely divided or which does not chew the cud is unclean to you . Everyone who touches them will be unclean .
Duk dabbar
da ke da rababben kofato kuma bata tuƙa zai zama ƙazantacce a gare ku . Duk wanda ya taɓa ta zai ƙazantu .
LEV 11:27     Alignment score: 0.352
Whatever walks on its paws among all the animals that walk on all four legs , they are unclean to you . Whoever touches such a carcass will be unclean until the evening .
Duk abin da ke tafiya a kan daginsa a cikin dukkan dabbobi da suke
tafiya a kan ƙafafu huɗu , ƙazantattu ne a gare ku . Duk wanda ya taɓa mushensu zai ƙazantu zuwa maraice .
LEV 11:28     Alignment score: 0.393
Whoever picks up such a carcass
must wash his clothes and be unclean until the evening . These animals will be unclean to you .
Duk wanda ya ɗauki gawarsa dole ya wanke tufafinsa ya ƙazantu har ya zuwa maraice . Waɗannan dabbobi za su zama ƙazantattu a gare ku .
LEV 11:29     Alignment score: 0.366
Of the animals that creep on the ground , these are the animals that will be unclean to you : the weasel , the rat , every kind of large lizard ,
Cikin dabbobi masu rarrafe a ƙasa , waɗannan dabbobi za su zama ƙazantattu a gare ku : da murɗiya , da ɓera , da kowanne irin babban ƙadangare ,
LEV 11:30     Alignment score: 0.182 → 0.182
the gecko , the monitor lizard , the lizard , the skink , and the chameleon .
da tsaka
, guza , da ƙadangare , da damo da hawainiya ..
LEV 11:31     Alignment score: 0.388 → 0.39
Of all the animals that creep , these are the animals which will be unclean to you . Whoever touches them when they are dead
will be unclean until evening .
A cikin dukkan dabbobi masu rarrafe , waɗannan ne dabbobin da za su zama ƙazantattu a gare ku . Duk wanda ya taɓa mushensu zai ƙazantu har maraice .
LEV 11:32     Alignment score: 0.347 → 0.349
If any of them dies and falls on anything , that thing will be unclean , whether it is made of wood , cloth , leather , or sackcloth . Whatever it is and whatever it is used for , it must be put into water ; it will be unclean until evening . Then it will be clean .
Idan waninsu ya mutu ya kuma faɗi a kan wani abu , wannan abin ya ƙazantu , ko an yi shi da itace , ƙyalle , fata , ko tsumma , Ko mene ne shi kuma ko mene ne ake amfani da shi , dole a sa shi cikin ruwa ; zai zama ƙazamtacce har maraice . Sa'an nan zai zama tsarkakakke .
LEV 11:33     Alignment score: 0.272 → 0.294
For every clay pot into or onto which any unclean animal falls , whatever is in the pot will become
unclean , and you must destroy that pot .
Duk tukunyar yumɓun da ƙazantacciyar dabbar ta faɗa ciki , duk abin da ke cikin tukunyar ya ƙazanta , dole ku fasa tukunyar .
LEV 11:34     Alignment score: 0.304
Any food that could be eaten but has water on it from such a pot is unclean . Any liquid that is for drinking from such a pot is unclean .
Duk abinci da za a iya ci amma yana da ruwa a bisansa wannan tukunya ba ta da tsabta . Duk abin sha da ya ke cikin tukunyar ya ƙazantu .
LEV 11:35     Alignment score: 0.174 → 0.177
Anything that one of their carcasses
falls on becomes unclean ; if it is an oven or small stove , it must be broken to pieces . They are unclean and they must remain unclean to you .
Duk abin da mushe ya faɗi a kansa ya ƙazantu ; ko tanderu ne ko ƙaramin murhu ne , dole a farfasa su mitsi - mitsi . Ba su da tsarki kuma dole su kasance marasa tsarki a gare ku ,
LEV 11:36     Alignment score: 0.316 → 0.318
A spring or cistern for collecting water remains clean ; but anyone who touches their carcass is unclean .
Maɓuɓɓugar ruwa ko daron ɗibar ruwa zai zama da tsabta ; amma duk wanda ya taɓa mushensu ya ƙazantu .
LEV 11:37     Alignment score: 0.254
If any part of their carcass falls upon any seeds for planting , those
seeds will still be clean .
Idan wani shashen mushen ya faɗa kan iri domin shuka , waɗannan irin yana da tsabta .
LEV 11:38     Alignment score: 0.342
But if water is put on the seeds , and if any part of their carcass falls on them , then they will be unclean to you .
Amma idan an zuba ruwa akan wannan iri , kuma wani sashe
na mushen ya faɗi a kansa , za ya zama ƙazantattu a gare ku .
LEV 11:39     Alignment score: 0.4
If any animal that you may eat dies , then he who touches the carcass will be unclean until evening .
Idan dabbar
da ya kamata ku ci ta mutu , sai shi wanda ya taɓa gawar ya ƙazantu har sai maraice .
LEV 11:40     Alignment score: 0.337
Whoever eats any of that carcass must wash his clothes and be unclean until evening . Anyone who picks up such a carcass
will wash his clothes and be unclean until evening .
Duk wanda ya ci wannan mushen dole ya wanke tufafinsa ya ƙazantu har faɗuwar rana . Wanda duk ya ɗauki wannan gawa zai wanke tufafinsa ya ƙazantu har maraice .
LEV 11:41     Alignment score: 0.391
Every animal that creeps on the ground is to be detested ; it must not be eaten .
Kowacce dabba da ke rarrafe a ƙasa za ku ƙyamace
ta ; ba za ku ci su ba .
LEV 11:42     Alignment score: 0.33
Whatever crawls on its belly , and whatever walks on all four legs , or whatever has many feet all the animals that creep on the ground , these you must not eat , for they are to be detested .
Duk abin da ke jan ciki , da duk abin da ke tafiya akan ƙafafu huɗu , ko mai ƙafafu da yawa - dukkan dabbobi masu rarrafe a ƙasa , ba za ku ci waɗannan ba , domin abin da za a ji ƙyama ne .
LEV 11:43     Alignment score: 0.22 → 0.22
You must not make yourselves unclean with any living creatures that creep ; you must not make yourselves unclean with them , that you should be made impure by them .
Ba za ku ƙazantar da kanku da kowacce hallita
mai rai wanda ya ke jan ciki ba ; ba za ku ƙazantar da kanku da su ba , har da za ku zama marasa tsarki da su .
LEV 11:44     Alignment score: 0.423
For I am Yahweh your God . You are to keep yourselves holy , therefore , and be holy , because I am holy . You must not defile yourselves with any kind of animal that moves about on the ground .
Gama ni ne Yahweh Allahnku . Za ku ƙeɓe kanku da tsarki , saboda haka , kuma ku zama da tsarki , domin ni mai tsarki ne . Ba za ku ƙazantar da kanku da kowacce irin dabbar
da ke tafiya a fuskar ƙasa ba .
LEV 11:45     Alignment score: 0.524 → 0.526
For I am Yahweh , who brought you up out of the land of Egypt , to be your God . You must therefore be holy , for I am holy .
Domin ni ne Yahweh , wanda ya fitar daku daga ƙasar Masar , domin in zama Allahnku . Saboda haka dole ne ku zama da tsarki , gama ni mai tsarki ne ,
LEV 11:46     Alignment score: 0.291 → 0.3
This is the law regarding the animals , the birds , every living creature that moves in the waters , and of every creature that creeps on the ground ,
Wannan ita ce dokar
da ta shafi dabbobi , da tsuntsaye , da dukkan rayayyun hallitu da ke yawo cikin ruwaye , da kowacce hallita da ke rarrafe a fuskar ƙasa ,
LEV 11:47     Alignment score: 0.311
for which a distinction is to be made between the unclean and the clean , and between the living things that may be eaten and the living things that may not be eaten . ' "
waɗanda za a sa bambanci tsakanin marasa tsarki da masu tsarki , da tsakanin abubuwa masu rai da za a iya ci , da abubuwa masu rai da ba za a ci su ba . ' "
LEV 11     Average alignment score: 0.337 for 47 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27