Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27 


LEV 20:1     Alignment score: 0.687
Yahweh spoke to Moses , saying ,
Yahweh ya yi magana da Musa cewa ,


LEV 20:2     Alignment score: 0.369 → 0.367
" Say to the people of Israel , ' Anyone among the people of Israel , or any foreigner who lives in Israel who gives any of his children to Molech , must certainly be put to death . The people in the land must stone him with stones .
" Ka faɗa wa mutanen Isra'ila ' Duk wanda ke daga cikin jama'ar
Isra'ila , ko bãƙon da ke zaune a cikin Isra'ila ya miƙa ɗaya daga cikin ' ya'yansa ga gunkin nan Molek , dole a kashe shi . Dole mutanen cikin ƙasar su jejjefe shi da duwatsu .
LEV 20:3     Alignment score: 0.397 → 0.396
I also will set my face against that man and will cut him off from among his people because he has given his child to Molech , so as to defile my holy place and profane my holy name .
Zan kuma sa fuskata gãba da wannan mutumin in kuma datse shi daga cikin mutanensa domin ya miƙa ɗansa ga Molek , domin ya ƙazantar da wurina mai tsarki ya kuma muzanta sunana mai tsarki .
LEV 20:4     Alignment score: 0.381 → 0.378
If the people of the land close their eyes to that man when he gives any of his children to Molech , if they do not put him to death ,
Idan jama'ar
ƙasar suka kulle idanunsu ga wannan mutumin a lokacin da ya ke miƙa ɗaya daga cikin ' ya'yansa ga Molek , Idan suka ƙi kashe shi ,
LEV 20:5     Alignment score: 0.309 → 0.312
then I myself will set my face against that man and his clan , and I will cut him off and everyone else
who prostitutes himself in order to play the harlot with Molech .
Sa'an nan Ni da kaina zan sa fuskata gãba da wannan mutumin da danginsa , zan kuma datse shi da kuma dukkan wanda ya shiga karuwanci domin ya aikata karuwaci tare da Molek .
LEV 20:6     Alignment score: 0.373
The person who turns to those who talk with the dead , or to those who talk with spirits so as to prostitute themselves with them , I will set my face against that person ; I will cut him off from among his people .
Mutum wanda ya juya ga wa‌ɗ‌anda suke magana da matattu , ko ga waɗanda ke magana da ruhohi don ya yi karuwanci tare da su , Zan sa fuskata gãba da wannan mutumin ; Zan datse shi daga cikin mutanen sa .
LEV 20:7     Alignment score: 0.509
Therefore consecrate yourselves and be holy , because I am Yahweh your God .
Don haka ku tsarkake kanku ku kuma zama da tsarki , domin Ni ne Yahweh Allahnku .
LEV 20:8     Alignment score: 0.284
You must keep my commands and carry them out . I am Yahweh who sets you apart as holy .
Dole ku kiyaye umarnaina
ku kuma aikata su . Ni ne Yahweh wanda ya ke‌ɓe ku a matsayin tsarkaka .
LEV 20:9     Alignment score: 0.277
Everyone who curses his father or his mother must surely be put to death . He has cursed his father or his mother , so he is guilty
and deserves to die .
Duk wanda ya la'anta mahaifinsa ko mahaifiyarsa dole a kashe shi . Ya zagi mahaifinsa ko mahaifiyarsa , to ya yi laifi kenan ya kuma cancanci mutuwa .
LEV 20:10     Alignment score: 0.292
The man who commits adultery with another man 's wife , that is , anyone who commits adultery with his neighbor 's wife the adulterer and the adulteress
must both certainly be put to death .
Mutumin da ya yi zina da matar wani , wato , dukkan wanda ya yi zina da matar maƙwabcinsa - mazinacin da mazinaciyar dole ne a kashe su .
LEV 20:11     Alignment score: 0.288
If a man lies with his father 's wife , he uncovers his father 's nakedness . Both the son and his father 's wife must certainly be put to death . Their blood is upon them .
Idan mutum ya kwana da matar mahaifinsa , ya buɗe tsiraicin mahaifinsa . Da ɗan da matar mahaifinsa dole a kashe su . Alhakin jininsu
na kansu .
LEV 20:12     Alignment score: 0.258 → 0.264
If a man sleeps with his daughter-in-law , both of them must certainly be put to death . They have committed perversion . They are guilty
and deserve to die .
Idan mutum ya kwana da matar ɗansa , dukkan su dole ne a kashe su , sun aikata abin ƙyama . Masu laifi ne sun kuma cancanci mutuwa .
LEV 20:13     Alignment score: 0.281
If a man sleeps with another man , as with a woman , both of them have done something detestable . They must surely be put to death . They are guilty
and deserve to die .
Idan mutum ya kwana da namiji , yadda ake yi da mace , dukkansu sun aikata mummunan abin ƙyama . Hakika tilas ne a kashe su . Masu laifi ne sun kuma cancanci mutuwa .
LEV 20:14     Alignment score: 0.367 → 0.384
If a man marries a woman and also marries her mother , this is wickedness . They must be burned , both he and the women , so that there will be no wickedness among you .
Idan mutum ya auri
mace ya kuma auri mahaifiyarta , wannan mugunta ce . Dole ne a ƙone su , shi da matar dukka , domin ya zama babu mugunta a tsakiyarku .
LEV 20:15     Alignment score: 0.442
If a man sleeps with an animal , he must surely be put to death , and you must kill the animal .
Idan mutum ya kwana da dabba , dole ne a kashe shi , dole kuma ku kashe dabbar
.
LEV 20:16     Alignment score: 0.335
If a woman approaches any animal to sleep with it , you must kill the woman and the animal . They must certainly be put to death . They are guilty
and deserve to die .
Idan mace ta kusanci kowacce dabba domin ta kwana da ita , dole ku kashe macen da dabbar . wajibi ne ku kashe su . masu laifi ne sun kuma cancanci mutuwa .
LEV 20:17     Alignment score: 0.377 → 0.378
If a man sleeps with his sister , a daughter of his father or a daughter of his mother , and he uncovers her nakedness , and she sees his nakedness , it is a shameful thing . They must be cut off from the presence of their people , because he has slept with his sister . He must carry his guilt .
Idan mutum ya kwana da ' yar'uwarsa
, ɗiyar mahaifinsa ko ɗiyar mahaifiyarsa , ya kuma buɗe tsiraicinta , ita kuma ta ga tsiraicinsa , abin kunya ne . Dole a datse su daga gaban jama'arsu , saboda ya kwana da ƴar'uwarsa . Dole ya ɗauki alhakin sa .
LEV 20:18     Alignment score: 0.345 → 0.348
If a man sleeps with a woman during her menstrual period and has slept with her , he has uncovered the flow of her blood , the source of her blood . Both the man and woman must be cut off from among their people .
Idan mutum ya kwana da mace a lokacin jinin al'adarta har ya kwana da ita , har ya buɗe jinin da ke gudanowa daga jikinta , maɓulɓular jininta . Da mutumin da matar dole a datse su daga cikin jama'arsu .
LEV 20:19     Alignment score: 0.227 → 0.227
You must not sleep with your mother 's sister , or with your father 's sister , because you would disgrace your close relative . You must carry your own guilt
.
Ba za ka kwana da ' yar'uwar mahaifiyarka ba , ko kuma da ' yar'uwar mahaifinka , domin zaka ƙas‌ƙantar da danginka na kusa . Wajibi ne ka ɗauki alhakinka .
LEV 20:20     Alignment score: 0.326 → 0.324
If a man sleeps with his aunt , he has dishonored his uncle . They will bear responsibility for their sin , and they will die without children .
Idan mutum ya kwana da bãbarsa , ya ƙasƙantar da kawunsa . Za su ɗ‌auki hakkin zunubinsu , za su kuma mutu babu ' ya'ya .
LEV 20:21     Alignment score: 0.296 → 0.295
If a man marries his brother 's wife while his brother is still living , that is disgraceful . He has dishonored his brother , and I will take away from their children any property they may have inherited from their parents .
Idan mutum ya auri
matar ɗan'uwansa sa ' ad da ɗan'uwansa ke da rai , wannan ƙasƙanci ne . Ya ƙasƙantar da ɗan'uwansa , kuma zan ɗauke wa ' ya'yansu duk wata mallaka da suka gada daga iyayensu .
LEV 20:22     Alignment score: 0.322
You must therefore keep all my statutes and all my decrees ; you must obey them so that the land into which I am bringing you to live will not vomit you up .
Saboda haka wajibi ne ku kiyaye dukka farillaina da dukkan dokokina
; Dole ku yi biyayya da su domin kada ƙasar da Na ke kai ku domin ku zauna a ciki ta amayar da ku daga cikinta .
LEV 20:23     Alignment score: 0.321 → 0.321
You must not walk in the customs of the nations that I will drive
out before you , for they have done all these things , and I detest them .
Ba za ku yi tafiya cikin al'adun al'umman da nake kora daga gabanku ba , domin sun aikata duk waɗannan abubuwan , kuma na ƙyamace su .
LEV 20:24     Alignment score: 0.404
I said to you , " You will inherit their land ; I will give
it to you to possess , a land flowing with milk and honey . I am Yahweh your God , who has separated you from the other peoples .
Na faɗa maku , " Za ku gãji ƙasarsu ; Zan ba ku ita ku mallaketa , ƙasa mai ɓulɓulo da madara da zuma . Ni ne Yahweh Allahnku , wanda ya keɓe ku daga sauran mutane .
LEV 20:25     Alignment score: 0.279 → 0.28
You must therefore distinguish between the clean animals and the unclean , and between the unclean birds and the clean . You must not defile yourselves with unclean animals or birds or with any creature that crawls along the ground , which I have separated as unclean from you .
Dole ne ku bambanta tsakanin dabbobi masu tsarki da marasa tsarki , da kuma tsakanin tsuntsaye marasa tsarki da masu tsarki . Wajibi ne ku ƙaurace wa ƙazantar da kanku da dabbobi ko tsuntsaye ko da kowacce irin halitta mai rarraffe
akan ƙasa , wanda Na keɓe su a matsayin ƙazamtattu daga gare ku .
LEV 20:26     Alignment score: 0.45 → 0.449
You must be holy , for I , Yahweh , am holy , and I have separated you from the other peoples , for you belong to me .
Dole ne ku zama da tsarki , gama Ni , Yahweh , Mai Tsarki ne , kuma Na keɓe ku daga sauran mutane , saboda ku nawa ne .
LEV 20:27     Alignment score: 0.335
A man or a woman who talks with the dead or who talks with spirits must certainly be put to death . The people must stone them with stones . They are guilty
and deserve to die . ' "
Mutum ko matar da ke yin magana da matacce ko suke yin magana da ruhohi dole ne a kashe su . Dole jama'a su jejjefe su da duwatsu . masu laifi ne sun kuma cancanci mutuwa . ' "
LEV 20     Average alignment score: 0.338 for 27 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27