Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27 


LEV 22:1     Alignment score: 0.703
Yahweh spoke to Moses , saying ,
Yahweh ya yi magana da Musa , cewa ,


LEV 22:2     Alignment score: 0.475 → 0.474
" Speak
to Aaron and to his sons , tell them to keep away from the holy things of the people of Israel , which they set apart to me . They must not profane my holy name . I am Yahweh .
" Ka yi magana da Haruna da ' ya'yansa maza , ka fa‌ɗa masu su kiyaye kansu daga kayayyaki masu tsarki na mutanen Isra'ila , waɗanda suka keɓe gare ni . Ba za su ƙasƙantar da sunana mai tsarki ba . Ni ne Yahweh .
LEV 22:3     Alignment score: 0.421 → 0.42
Say to them , ' If any of your descendants throughout your generations approaches the holy things that the people of Israel have set apart to Yahweh , while he is unclean , that person must be cut off from before me : I am Yahweh .
Ka faɗa masu , ' Idan wani daga cikin zuriyarku
cikin dukkan tsararrakinku ya kusanci kayayyaki masu tsarki da jama'ar Isra'ila suka keɓe ga Yahweh , a sa ' ad da ya ke marar tsarki , wannan mutumin dole a datse shi daga gabana : Ni ne Yahweh .
LEV 22:4     Alignment score: 0.305 → 0.311
None of the descendants of Aaron who has an infectious skin disease , or an infection flowing from his body , may eat any of the sacrifices made to Yahweh until he is clean . Whoever touches anything unclean through contact with the dead , or by contact with a man who has a flow of semen ,
Kada wani daga cikin zuriyar Haruna wanda ke da cutar
fata , ko mai miki da ke zubar da ruwa daga jikinsa , ya ci ko ɗaya daga wa‌ɗannan hadayun da aka miƙa ga Yahweh har sai ya tsarkaka . Dukkan wanda ya taɓa wani abu marar tsarki ta wurin taɓa gawa , ko ta wurin taɓa mutum mai zub da maniyyi ,
LEV 22:5     Alignment score: 0.21 → 0.217
or whoever touches any creeping animal that makes him unclean , or any person who makes him unclean , whatever kind of uncleanness it may be
ko kowacce dabba mai rarrafe data ƙazantar da shi , ko kowanne mutum ɗaya maida shi marar tsarki , ko dai kowacce irin ƙazanta
ta zama -
LEV 22:6     Alignment score: 0.369
then the priest who touches anything unclean will be unclean until evening . He must not eat any of the holy things , unless he has bathed his body in water .
daga nan firist wanda ya taɓa kowanne abu marar tsarki zai zama marar tsarki har maraice . Ba zai ci duk wani abu mai tsarki ba , har sai ya wanke jikinsa a cikin ruwa .
LEV 22:7     Alignment score: 0.337
When the sun has set , he will then be clean . After sunset he may eat from the holy things , because they are his food .
Sa ' ad da rana ta fa‌ɗi , zai zama tsarkakakke . Bayan rana ta faɗi ya iya ci daga cikin tsarkakakkun abubuwa , domin su abincinsa
ne .
LEV 22:8     Alignment score: 0.387
He must not eat anything found dead or killed by wild animals , by which he would defile himself . I am Yahweh .
Ba zai ci duk abin da aka same
shi matacce ba ko abin da naman jeji ya kashe , wanda ta wurin haka zai ƙazantar da kansa . Ni ne Yahweh .
LEV 22:9     Alignment score: 0.33
The priests must follow my instructions , or they will be guilty
of sin and could die for profaning me . I am Yahweh who makes them holy .
Wajibi ne firistoci su bi umarnaina , domin kada su yi zunubi , su mutu domin muzanta ni . Ni ne Yahweh wanda ke tsarkake su .
LEV 22:10     Alignment score: 0.335
No one outside the priest 's family , including guests of a priest or his hired servants , may eat anything that is holy .
Kada wanda ba daga iyalin firist ya ke ba , duk da baƙon da ya sauka
a gidan firist ko barorinsa , ya ci duk abin da ya ke tsatstsarka .
LEV 22:11     Alignment score: 0.376 → 0.389
But if a priest buys any slave with his own money , that slave may eat from the things set apart to Yahweh . The priest 's family members and slaves born in his house , they also may eat with him from those
things .
Amma idan firist ya sayi wani bawa da ku‌ɗinsa , wannan bawan na iya ci daga cikin abin da aka keɓe ga Yahweh . Iyalan gidan firist da kuma bayin da aka haifa a gidansa , za su iya cin waɗannan abubuwan tare da shi .
LEV 22:12     Alignment score: 0.523
If a priest 's daughter married someone who is not a priest , she may not eat any of the holy contribution offerings .
Idan ɗiyar firist ta auri
wani mutum wanda ba firist ba , ba za ta ci ko ɗaya daga cikin baye - bayen gudunmuwa mai tsarki ba .
LEV 22:13     Alignment score: 0.464 → 0.464
But if a priest 's daughter is a widow , or divorced , and if she has no child , and if she returns to live in her father 's house as in her youth , she may eat from her father 's food . But no one who is not in the priestly family may eat from the priest 's food .
Amma idan ɗiyar firist ɗin gwauruwa ce , ko kuma sakakkiya , kuma idan bata da ɗa , kuma idan ta koma
ta zauna a gidan mahaifinta kamar a lokacin ƙuruciyarta , za ta iya ci daga cikin abincin mahaifinta . Amma kada wani wanda ba daga cikin iyalin firist ya ke ba yaci abincin firist .
LEV 22:14     Alignment score: 0.406 → 0.401
If a man eats a holy food without knowing it , then he must repay the priest for it ; he must add one - fifth to it and give
it back to the priest .
Idan mutum yaci abinci mai tsarki ba da sani ba , dole ya biya firist abin da ya ci ; wajibi ne ya ƙara kashi ɗaya bisa biyar akan abin ya kuma maida wa firist .
LEV 22:15     Alignment score: 0.41
The people of Israel must not profane the holy things that they have raised high and presented to Yahweh ,
Mutanen Isra'ila ba za su ƙazantar da abubuwa masu tsarki waɗanda suka ɗaga sama suka
miƙa ga Yahweh ba .
LEV 22:16     Alignment score: 0.339 → 0.343
and cause themselves to carry the sin that would make them guilty
of eating the holy food , for I am Yahweh who makes them holy . ' "
Su jawowa kansu ɗaukar zunubin da zai sa su yi laifin cin abinci mai tsarki , gama Ni ne Yahweh wanda ya ke tsarkake su . "
LEV 22:17     Alignment score: 0.703
Yahweh spoke to Moses , saying ,
Yahweh ya yi magana da Musa , cewa ,
LEV 22:18     Alignment score: 0.366 → 0.37
" Speak
to Aaron and his sons , and to all the people of Israel . Say to them , ' Any Israelite , or an alien living in Israel , when they present a sacrifice whether it is to fulfill a vow , or whether it is a freewill offering , or they present to Yahweh a burnt offering ,
" Ka yi magana da Haruna shi da ' ya'yansa maza , da dukkan mutanen Isra'ila . Ka fa‌ɗ‌a masu , ' Duk Ba - Israi'le , ko bãƙon da ke zaune cikin Isra'ila , lokacin da suka kawo hadaya - kodai ta cika wa'adi , ko ta bayarwar yadda rai , ko idan sun kawo hadayar ƙonawa ga Yahweh ,
LEV 22:19     Alignment score: 0.365
if it is to be accepted , they must offer a male animal without blemish from the cattle , sheep , or goats .
Idan za ta zama karɓaɓɓiya , dole su miƙa dabba namiji marar aibu
daga cikin garken shanu , tumaki , ko awaki .
LEV 22:20     Alignment score: 0.276
But you must not offer whatever has a blemish . I will not accept it on your behalf .
Amma kada ku miƙa duk wani abu mai aibu
. Ba zan karbe su a maimakon ku ba .
LEV 22:21     Alignment score: 0.327 → 0.334
Whoever offers a sacrifice of fellowship offerings from the herd or the flock to Yahweh to fulfill a vow , or as a freewill offering , it must be unblemished to be accepted . There must be no defect in the animal .
Kowanne
mutum da ya miƙa hadaya ta salama daga cikin garke ko tumaki ga Yahweh don cika wa'adi , ko a matsayin bayarwar yardar rai , dole ta zama marar aibu kafin a kar‌ɓe ta . Kada a sami nakasa cikin dabbar .
LEV 22:22     Alignment score: 0.374 → 0.376
You must not offer animals that are blind , disabled , or maimed , or that have warts , sores , or scabs . You must not offer these to Yahweh as a sacrifice by fire on the altar .
Ba zaku miƙa mani dabbobi makafi ba , ko guragu
, ko naƙasassu , ko masu kirci , ko masu ƙuraje , ko tabbai . Ba za ku miƙa waɗannan ga Yahweh a matsayin hadaya ta ƙonawa a kan bagadi ba .
LEV 22:23     Alignment score: 0.266 → 0.273
You may present as a freewill offering an ox or a lamb that is deformed or small , but an offering like that will not be accepted for a vow .
Zaku
iya miƙa bayarwar yardar rai da , ko da ɗ‌an rago da ke da naƙasa ko ƙanƙane , amma bayarwa irin wannan ba za ta karɓu domin cika wa'adi ba .
LEV 22:24     Alignment score: 0.29
Do not offer any animal to Yahweh that has bruised , crushed , torn , or cut testicles . Do not do this within your land .
Kada ku miƙa wa Yahweh kowacce dabbar
da ke da ƙurji , gurzajje , yayyagagge , ko dandaƙaƙƙe ba . Ba za ku yi wannan a cikin ƙasarku ba .
LEV 22:25     Alignment score: 0.165 → 0.165
You must not present the bread of your God from the hand of a foreigner . Those
animals are deformed and have defects in them , they will not be accepted for you . ' "
Kada kubar baƘo ya miƙa maku gurasa ga Allahnku . Wa‌ɗannan dabbobin naƙasassu ne suna kuma da aibu a cikin su , ba za'a karɓe su a madadinku ba . "
LEV 22:26     Alignment score: 0.743
Yahweh spoke to Moses and said ,
Yahweh ya yi magana da Musa ya ce ,
LEV 22:27     Alignment score: 0.379 → 0.379
" When a calf or a sheep or a goat is born , it must remain seven days with its mother . Then from the eighth
day on , it may be accepted as a sacrifice for an offering made by fire to Yahweh .
" Sa ' ad da aka haifi ɗan maraki , ko ɗan tunkiya ko ɗan akuya , dole ya zauna tare da mahaifiyarsa har kwana bakwai . A kwana na takwas , a iya karbar shi a matsayin hadayar ƙonawa da wuta ga Yahweh .
LEV 22:28     Alignment score: 0.237
Do not kill a cow or ewe along with its young , both on the same day .
Ba za ku kashe saniya ko tunkiya tare da ƙananunsu , dukka a rana ɗ‌aya ba .
LEV 22:29     Alignment score: 0.365 → 0.367
When you sacrifice a thank offering to Yahweh , you must sacrifice it in an acceptable way .
Duk sa ' ad da kuke miƙa hadaya ta godiya ga Yahweh , dole ku miƙa ta ta karɓaɓɓiyar hanya .
LEV 22:30     Alignment score: 0.211
It must be eaten on the same day that it is sacrificed . You must leave none of it until the next morning . I am Yahweh .
Dole ku cinye naman hadayar
a ranar da aka miƙa ta . Ba za ku rage komai daga ciki zuwa safiya ba . Ni ne Yahweh .
LEV 22:31     Alignment score: 0.499
So you must keep my commandments and carry them out . I am Yahweh .
Dole ne ku kiyaye dokokina
ku kuma aikatasu dukka . Ni ne Yahweh .
LEV 22:32     Alignment score: 0.424 → 0.423
You must not profane my holy name . I must be acknowledged as holy by the people of Israel . I am Yahweh who makes you holy ,
Kada ku ƙasƙantar da sunana mai tsarki . Dole ne a san ni a matsayin mai tsarki ta wurin jama'ar
Isra'ila . Ni ne Yahweh mai tsarkake ku ,
LEV 22:33     Alignment score: 0.552
who brought you out of the land of Egypt to be your God : I am Yahweh . "
wanda ya fishsheku daga ƙasar Masar domin in zama Allahnku : Ni ne Yahweh .
LEV 22     Average alignment score: 0.369 for 33 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27