Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27 


LEV 26:1     Alignment score: 0.367 → 0.369
" You must make no idols , and you must not lift up a carved figure or a sacred stone pillar , and you must not place any carved stone image in your land to which you bow down , for I am Yahweh your God .
" Ba za ku yi gumakai
ba , kuma ba za ku ɗaga sassaƙaƙƙiyar siffa ko keɓaɓɓen ginshiƙin dutse , kuma ba za ku kafa kowacce irin sassaƙaƙƙiyar siffa ta dutse a cikin ƙasarku da za ku durƙusa masa ba , gama ni ne Yahweh Allahnku .


LEV 26:2     Alignment score: 0.448
You must keep my Sabbaths and honor my sanctuary . I am Yahweh .
Dole ku kiyaye assabataina
ku girmama rumfar sujadata . Ni ne Yahweh .
LEV 26:3     Alignment score: 0.475
If you walk in my laws and keep my commandments and obey them ,
Idan kuka yi tafiya cikin umarnaina kuka kiyaye dokokina
kuma kuka yi biyayya da su ,
LEV 26:4     Alignment score: 0.302 → 0.298
then I will give
you rain in its season ; the land will yield its produce , and the trees of the field will yield their fruit .
daga nan zan ba ku ruwan sama a lokacinsa ; ƙasar kuwa zata bada amfaninta , itatuwan gonaki kuma za su bada ' ya'yansu .
LEV 26:5     Alignment score: 0.259 → 0.288
Your threshing will continue to the time of the grape harvest , and the grape harvest will extend to the planting season . You will eat your bread to the full and live safely where you make your home in the land .
Za ku yi ta girbi har lokacin girbin ' ya'yan inabi , girbin inabi kuma zai ci gaba har lokacin shuka . Za ku ci abincinku ku ƙoshi kuma ku zauna lafiya inda kuka yi gida a cikin kasarku .
LEV 26:6     Alignment score: 0.45 → 0.448
I will give peace in the land ; you will lie down with nothing to make you afraid . I will take
the dangerous animals away from the land , and the sword will not pass through your land .
Zan bada salama cikin ƙasar ; za ku kwanta ba abin da zai tsoratar da ku . Zan kawar da mugayen dabbobi daga ƙasar , takobi kuma ba zata ratsa ta ƙasarku ba .
LEV 26:7     Alignment score: 0.471
You will chase your enemies , and they will fall before you by the sword .
Za ku runtumi maƙiyanku , kuma za su faɗi a gaban ku ta wurin takobi .
LEV 26:8     Alignment score: 0.402 → 0.405
Five of you will chase away a hundred , and a hundred of you will chase ten thousand ; your enemies will fall before you by the sword .
Mutum biyar ɗinku za su runtumi ɗari , mutum ɗarinku kuma za su runtumi mutum dubu goma ; maƙiyanku za su faɗi a gabanku
ta wurin takobi .
LEV 26:9     Alignment score: 0.294
I will look at you with favor and make you fruitful and multiply you ; I will establish my covenant with you .
Zan dube
ku da idon rahama in sa ku hayayyafa in riɓanɓanya ku ; zan tabbatar da alƙawarina tare da ku .
LEV 26:10     Alignment score: 0.309
You will eat food stored a long time . You will have to bring out the stored food because you will need the room for the new harvest .
Za ku ci abinci ku ajiye shi tsawon lokaci . Za ku fitar da abincin da kuka ajiye saboda kuna buƙatar ɗaki domin ku ajiye
sabon hatsi .
LEV 26:11     Alignment score: 0.238
I will place my tabernacle among you , and I will not detest you .
Zan kafa mazaunina
a tsakiyar ku , ba kuwa zan ƙi ku ba .
LEV 26:12     Alignment score: 0.359
I will walk among you and be your God , and you will be my people .
Zan yi tafiya tare
da ku in kuma zama Allahnku , kuma za ku zama mutanena .
LEV 26:13     Alignment score: 0.445 → 0.445
I am Yahweh your God , who brought you out of the land of Egypt , so that you would not be their slaves . I have broken the bars of your yoke and made you to walk standing up straight .
Ni ne Yahweh Allahnku , wanda ya fisshe ku daga ƙasar Masar , domin kada ku zama bayinsu
. Na karya sandunan karkiyarku na sa ku yi tafiya madaidaiciya .
LEV 26:14     Alignment score: 0.547
But if you will not listen to me , and will not obey all these commandments ,
Amma idan ba za ku saurare
ni ba , kuma ba za ku yi biyayya da dukkan dokokin nan ba ,
LEV 26:15     Alignment score: 0.387 → 0.387
and if you reject my decrees and detest my laws , so that you will not obey all my commandments , but break my covenant
idan kuma kuka yi watsi da dokokina
kuma kuka ƙi umarnaina , domin kada ku yi biyayya da dukkan dokokina , amma kuka karya alƙawarina -
LEV 26:16     Alignment score: 0.243 → 0.256
if you do these things , then I will do this to you : I will inflict terror on you , diseases and fever that will destroy the eyes and will drain away your life
. You will plant your seeds for nothing , because your enemies will eat their produce .
- idan kuka yi waɗannan abubuwa , daga nan nima zan yi wannan a gare ku : Zan sa tsõro a kan ku , cututtuka da zazzaɓin da zai lalatar da idanunku rayuwa zata zama da wahala . Za ku shuka irinku a banza , amma maƙiyanku ne za su ci amfaninsu .
LEV 26:17     Alignment score: 0.226 → 0.229
I will set my face against you , and you will be overpowered by your enemies . Men who hate you will rule over you , and you will run away , even when no one is chasing you .
Zan sa fuskata gãba da ku , maƙiyanku za su fi ƙarfinku . Mutanen da suke
ƙin ku za su mallake ku . Za ku yi gudu ko da wani bai kore ku ba .
LEV 26:18     Alignment score: 0.468
If after all this you do not listen to me , then I will punish you seven times as severely for your sins .
Idan bayan dukkan wannan baku
saurare ni ba , daga nan zan ƙara hukunta ku da tsanani sau bakwai domin zunubanku .
LEV 26:19     Alignment score: 0.423 → 0.416
I will break your pride
in your power . I will make the sky over you like iron and your land like bronze .
Zan karya gimanku cikin ikonku . Zan sa sama da ke kanku ta zama kamar ƙarfe ƙasarku kuma kamar tagulla .
LEV 26:20     Alignment score: 0.292 → 0.288
Your strength will be used up for nothing , because your land will not produce its harvest , and your trees in the land will not produce their fruit .
Ƙ‌arfinku zai zama ba amfani , saboda ƙasarku ba zata bada amfaninta ba , itatuwan ƙasar kuma ba za su bada ' ya'yansu ba .
LEV 26:21     Alignment score: 0.411
If you walk against me and will not listen to me , I will bring seven times more blows on you , in proportion to your sins .
Idan kuka yi tafiya gãba da ni ba ku saurare
ni ba , Zan kawo nushi sau bakwai akan ku , bisa ga yawan zunubanku .
LEV 26:22     Alignment score: 0.2 → 0.199
I will send
dangerous animals against you , which will steal your children , destroy your cattle , and make you few in number . So your roads will become deserted .
Zan aiko maku da mugayen namomin jeji gãba da ku , waɗanda za su sace ' ya'yanku , su hallaka dabbobinku , su sa ku zama kaɗan . Hanyoyin kuma za su zama ba masu gilmawa .
LEV 26:23     Alignment score: 0.394
If in spite of these things you still do not accept my correction and you continue to walk in opposition to me ,
Idan baya ga waɗannan duk da haka ba ku karɓi gyara na ba kuka ci gaba da tafiya cikin yin adawa da ni ,
LEV 26:24     Alignment score: 0.508
then I will also walk in opposition to you , and I myself will punish you seven times because of your sins .
daga nan ni ma zan yi tafiya cikin yin adawa da ku , kuma Ni da kaina zan hukunta ku sau bakwai saboda zunubanku .
LEV 26:25     Alignment score: 0.248 → 0.266
I will bring a sword on you that will execute vengeance for breaking the covenant . You will be gathered together inside your cities , and I will send
a disease among you there , and then you will be delivered into the hand of your enemy .
Zan kawo takobi a kanku a kashe ku da ramuwa domin karya alƙawari . Za a tattara ku tare cikin biranenku , can zan aikar da cuta a wurin , za a miƙa ku cikin hannun maƙiyanku .
LEV 26:26     Alignment score: 0.338 → 0.357
When I cut off your food supply , ten women will be able to bake your bread in one oven , and they will distribute your bread by weight . You will eat but not be satisfied .
Idan na datse abincin da kuka tanada
, mata goma za su dafa abinci a murhu ɗaya , kuma za su rarraba abincinku bisa ga ma'auni . Za ku ci amma ba za ku ƙoshi ba .
LEV 26:27     Alignment score: 0.527
If you do not listen to me despite these things , but continue to walk against me ,
Idan ba ku saurare
ni ba duk da waɗannan abubuwan , amma kuka ci gaba da tafiya gãba da ni ,
LEV 26:28     Alignment score: 0.387 → 0.387
then I will walk against you in anger , and I will punish you even seven more times as much for your sins .
daga nan ni ma zanyi tafiya gãba da ku cikin fushi , kuma zan hukunta ku har sau bakwai sosai saboda zunubanku .
LEV 26:29     Alignment score: 0.322
You will eat the flesh of your sons ; you will eat the flesh of your daughters .
Za ku ci naman ' ya'yanku
maza ; za ku ci naman ' ya'yanku mata .
LEV 26:30     Alignment score: 0.335 → 0.357
I will destroy your high places , cut down your incense altars , and throw your corpses on the corpses of your idols , and I myself will abhor you .
Zan lalatar da wurarenku masu tsayi , in datse bagadan
ƙona turarenku , in jefar da gawarwakinku akan gawarwakin gumakanku , kuma ni da kaina zan ji ƙyamar ku .
LEV 26:31     Alignment score: 0.261 → 0.26
I will turn your cities into ruins and destroy your sanctuaries . I will not be pleased with the aroma of your offerings .
Zan juyar
da biranenku su zama kufai in lalatar da masujadanku . Ba zan ji daɗin ƙamshin baye - bayenku ba .
LEV 26:32     Alignment score: 0.176 → 0.238
I will devastate the land . Your enemies who will live there will be shocked at the devastation .
Zan lalatar da ƙasar . Maƙiyanku da ke zaune
a ƙasar za su yi mamaki da irin lalatarwar .
LEV 26:33     Alignment score: 0.197 → 0.224
I will scatter you among the nations , and I will draw out my sword and follow you . Your land will be abandoned , and your cities will be ruined .
Zan warwatsaku cikin ƙasashe , kuma zan zare takobina
in fafareku . Ƙ‌asarku za a yashe ta , biranenku kuma za su zama kangaye .
LEV 26:34     Alignment score: 0.386 → 0.386
Then the land will enjoy its Sabbaths for as long as it lies abandoned and you are in your enemies ' lands . During that time , the land will rest and enjoy its Sabbaths .
Daga nan ƙasar zata ji daɗin hutunta muddin tana kwance yasasshiya kuma ku kuna ƙasashen maƙiyanku . A wannan lokaci , ƙasar zata huta zata ji daɗin hutunta .
LEV 26:35     Alignment score: 0.172
As long as it lies abandoned , it will have rest , which will be the rest that it did not have with your Sabbaths , when you lived in it .
Muddin ƙasar tana kwance kango , zata huta , zai zama hutun da bata samu
ba tare da assabatunku , lokacin da kuka zauna cikinta .
LEV 26:36     Alignment score: 0.265 → 0.265
As for those
of you who are left in your enemies ' lands , I will send fear into your hearts so that even the sound of a leaf blowing in the wind will startle you , and you will flee as though you were fleeing from the sword . You will fall , even when no one is chasing you .
Amma ga waɗansun ku da suka ragu cikin ƙasashen maƙiyanku , Zan aikar da tsoro cikin zukatansu yadda motsin kaɗawar ganye cikin guguwa ma zai razanar da ku , za ku sheƙa a guje kamar kuna gujewa takobi . Za ku faɗi , koda ba wanda ke korar ku .
LEV 26:37     Alignment score: 0.293
You will stumble over each other as though you were running from the sword , even though no one is chasing you . You will have no power to stand before your enemies .
Za ku yi ta karo da juna kamar kuna gujewa daga takobi , kodashike ba mai korar ku . Ba za ku sami ikon tsayawa gaban maƙiyanku ba .
LEV 26:38     Alignment score: 0.433 → 0.433
You will perish among the nations , and your enemies ' land will itself devour you .
Za ku hallaka cikin al'ummai , ƙasar maƙiyanku kanta za ta haɗiye ku .
LEV 26:39     Alignment score: 0.266 → 0.265
Those who are left among you will waste away in their sins , there in your enemies ' lands , and because of their fathers ' sins they will waste away as well .
Waɗanda suka
ragu a cikinku za su lalace cikin zunubansu , a can cikin ƙasashen maƙiyanku , saboda zunubin kakanninsu kuma za su lalace kamar su .
LEV 26:40     Alignment score: 0.311 → 0.31
Yet if they confess their sins and their fathers ' sin , and their treason by which they were unfaithful to me , and also their walking against me
Duk da haka idan suka furta zunubansu da zunubin kakanninsu , da cin amanar su da suka zama da rashin aminci a gare ni , da tayarwar da suka
yi mani --
LEV 26:41     Alignment score: 0.395
which caused me to turn against them and I brought them into the land of their enemies if their uncircumcised hearts become
humbled , and if they accept the punishment for their sins ,
wanda ya sa ni na juya gãba da su na kawo su cikin ƙasar maƙiyansu - idan suka ƙasƙantar da zukatansu marasa kaciya , kuma suka karɓi hukunci domin zunubansu ,
LEV 26:42     Alignment score: 0.6
then will I call to mind my covenant with Jacob , my covenant with Isaac , and my covenant with Abraham ; also , I will call the land to mind .
daga nan zan tuna da alƙawarina
da Yakubu , alƙawarina da Ishaku , da kuma alƙawarina tare da Ibrahim ; kuma , zan tuna da ƙasar .
LEV 26:43     Alignment score: 0.259 → 0.264
The land will be abandoned by them , so it will be pleased with its Sabbaths while it lies abandoned without them . They will have to pay the penalty for their sins because they themselves rejected my decrees and detested my laws .
Za su yashe da ƙasar , za ta ji daɗin hutunta yayin da take kwance yasasshiya ba tare da su ba . Za su biya alhakin zunubansu saboda su da kansu sun yi watsi da umarnaina
suka yi ƙyamar dokokina .
LEV 26:44     Alignment score: 0.335
Yet despite all this
, when they are in their enemies ' land , I will not reject them , neither will I detest them so as to completely destroy them and do away with my covenant with them , for I am Yahweh their God .
Duk da haka bayan dukkan waɗannan , sa ' ad da suke cikin ƙasar maƙiyansu , ba zan ƙi su ba , ko in ƙyamace su domin in hallaka su gaba ɗaya har in karya alƙawarina da su ba , Gama Ni ne Yahweh Allahnsu .
LEV 26:45     Alignment score: 0.483
But for their sakes I will call to mind the covenant with their ancestors , whom I brought out of the land of Egypt in the sight of the nations , so that I might be their God . I am Yahweh . "
Amma saboda su zan tuna da alƙawarina
tare da kakanninsu , waɗanda na fisshe su daga ƙasar Masar a idon al'ummai , domin in zama Allahnsu . Ni ne Yahweh . "
LEV 26:46     Alignment score: 0.543 → 0.558
These are the commandments , decrees , and laws that Yahweh made between himself and the people of Israel at Mount Sinai through Moses .
Waɗannan dokoki , umarnai da shari'u waɗanda Yahweh ya yi tsakaninsa
da mutanen Isra'ila a Tsaunin Sinai ta hannun Musa .
LEV 26     Average alignment score: 0.352 for 46 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27