Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27 


LEV 10:1     Alignment score: 0.507 → 0.507
Nadab and Abihu , sons of Aaron , each took
his censer , put fire in it , and then incense . Then they offered unapproved fire before Yahweh , which he had not commanded them to offer .
Sai Nadab , da Abihu ' ya'yan Haruna maza , kowannensu ya ɗauki farantinsa ya sa wuta a ciki , da kuma turare . Sa'an nan suka miƙa haramtacciyar wuta a gaban Yahweh , wanda bai dokace su su miƙa ba .


LEV 10:2     Alignment score: 0.577
So fire came
out from before Yahweh and devoured them , and they died before Yahweh .
Saboda haka wuta ta fito daga gaban Yahweh ta hallaka su , suka kuwa mutu a gaban Yahweh .
LEV 10:3     Alignment score: 0.473
Then Moses said to Aaron , " This is what Yahweh was talking about when he said , ' I will reveal my holiness to those who come
near me . I will be glorified before all the people . ' " Aaron did not say anything .
Sai Musa ya cewa Haruna , " Wannan shi ne Yahweh ya ke magana a kai sa ' ad da ya ce , " Zan bayyana tsarkina ga waɗanda suka matso gare ni . Za a ɗaukaka ni a gaban dukkan mutane . ' " Haruna bai ce komai ba .
LEV 10:4     Alignment score: 0.541 → 0.541
Moses called Mishael and Elzaphan , the sons of Uzziel the uncle of Aaron , and said to them , " Come here and carry your brothers out of the camp from before the tabernacle . "
Musa ya kira Mishayel
da Elzafan , ' ya'ya maza na Uziyel kawun Haruna , ya ce masu , " Ku zo nan ku ɗauki ' yan'uwanku daga cikin sansani daga gaban rumfar taruwa . "
LEV 10:5     Alignment score: 0.291
So they came
near and carried them , still wearing their priestly tunics , out of the camp , as Moses had instructed .
Sai suka matso kusa suka ɗauke su , suna saye da rigunansu na firistoci , zuwa bayan sansani , kamar yadda Musa ya umarta .
LEV 10:6     Alignment score: 0.426 → 0.425
Then Moses said to Aaron and to Eleazar and to Ithamar , his sons , " Do not let your hair on your heads hang
loosely , and do not tear your clothes , so that you may not die , and so that Yahweh may not be angry with all the assembly . But allow your relatives , the entire house of Israel , to mourn for those whom the fire of Yahweh has set ablaze .
Sai Musa ya ce da Haruna da Eliyazar da kuma Itamar ' ya'yansa maza , " Kada ku bar gashin kanku da tsawo , kada kuma ku kekketa tufafinku , domin kada ku mutu , kuma domin kada Yahweh ya yi fushi da dukkan taro . Amma ku bari ' yan'uwanku wato dukkan gidan Isra'ila , su yi makoki domin waɗanda wutar Yahweh ta babbake .
LEV 10:7     Alignment score: 0.448 → 0.45
You must not go out from the entrance of the tent of meeting , or you will die , for the anointing oil of Yahweh is on you . " So they acted according to Moses ' instructions .
Ba za ku fita daga ƙofar rumfar taruwa ba , ko kuwa ku mutu , gama man shafewa na Yahweh yana kanku
. " Sai suka aikata bisa ga umarnin Musa .
LEV 10:8     Alignment score: 0.703
Yahweh spoke to Aaron , saying ,
Yahweh ya yi magana da Haruna , cewa ,
LEV 10:9     Alignment score: 0.339 → 0.337
" Do not drink wine or strong drink , you , or your sons who remain with you , when you go into the tent of meeting , so you will not die . This will be a permanent statute throughout your people 's generations ,
" Kada ka sha ruwan inabi ko barasa , da kai , da ' ya'yanka
maza da ke tare da kai , yayin da kuka shiga rumfar taruwa , domin kada ku mutu . Wannan zai zama tsayayyar ka'ida dukkan tsararrakin mutanenku ,
LEV 10:10     Alignment score: 0.341
to distinguish between the holy and the common , and between the unclean and the clean ,
domin a faiyace mai tsarki da marar tsarki , tsakanin ƙazamtacce da tsarkakke
,
LEV 10:11     Alignment score: 0.568
so that you may teach the people of Israel all the statutes that Yahweh has commanded through Moses . "
domin ka koyar
da mutanen Isra'ila dukkan farillan da Yahweh ya umarta ta wurin Musa . "
LEV 10:12     Alignment score: 0.511 → 0.51
Moses spoke to Aaron and to Eleazar and to Ithamar , his remaining sons , " Take
the grain offering that remains from the offerings to Yahweh made by fire , and eat it without yeast beside the altar , for it is most holy .
Musa ya yi magana da Haruna da Eliyazar da kuma Itamar , ' ya'yansa maza da suka rage , " Ku ɗauki baiko na hatsi da ya ragu daga baye - bayen Yahweh da aka yi da wuta , ku ci bada gami ba kusa da bagadi , gama mafi tsarki ne .
LEV 10:13     Alignment score: 0.441
You must eat it in a holy place , because it is your share and your sons ' share of the offerings to Yahweh made by fire , for this is what I have been commanded to tell you .
Dole ka ci shi a wuri mai tsarki , domin rabonku
ne da kuma rabon ' ya'yanku maza baye - bayen da aka yi wa Yahweh da wuta , gama wannan ne aka umarce ni in faɗa maku .
LEV 10:14     Alignment score: 0.408 → 0.416
The breast that is waved and the thigh that is presented to Yahweh , you must eat in a clean place acceptable to God . You and your sons and daughters with you should eat those
portions , for they are given as your share and your sons ' share out of the sacrifices of the fellowship offerings of the people of Israel .
Ƙirjin da aka kaɗa da cinyar da aka miƙa wa Yahweh , dole ku ci a wuri mai tsabta karɓaɓɓe ga Yahweh . Da kai da ' ya'yanka maza da ' ya'yanka mata tare da kai za ku ci waɗannan rabon , gama an bada su domin su zama rabonka da na ' ya'yanka maza daga cikin hadayu na baye - baye na zumunta na mutanen Isra'ila .
LEV 10:15     Alignment score: 0.506 → 0.505
The thigh that is presented and the breast that is waved , they must bring with the offerings of fat made by fire , to wave before Yahweh . They will be yours and your sons ' with you as a share forever , as Yahweh has commanded . "
Cinyar da aka miƙa da ƙirjin da aka kaɗa , dole ne su kawosu da baye - baye na kitse da aka yi da wuta , domin a kaɗa su a gaban Yahweh . Za su zama naka da na ' ya'yanka
maza rabonku ne har abada , kamar yadda Yahweh ya umarta . "
LEV 10:16     Alignment score: 0.465
Then Moses asked about the goat for the sin offering , and found
that it was burned up . So he was angry with Eleazar and Ithamar , the remaining sons of Aaron ; he said ,
Sa'an nan Musa ya tambaya game da bunsurun baiko na zunubi , sai ya ga an ƙone shi kurmus . Saboda haka ya yi fushi da Eliyazar da Itamar , sauran ' ya'ya maza na Haruna ; ya ce ,
LEV 10:17     Alignment score: 0.376
" Why have you not eaten the sin offering in the area of the tabernacle , since it is most holy , and since Yahweh has given it to you to take away the iniquity of the assembly , to make atonement for them before him ?
" Me ya sa ba ku ci baiko na zunubi a harabar rumfar sujada ba , tunda shike mafi tsarki ne , kuma tun da Yahweh ya bada shi gare ku domin a ɗauke laifin taro , domin a yi masu kaffara a gabansa ?
LEV 10:18     Alignment score: 0.301
Look , its blood was not brought inside the tabernacle , so you should certainly have eaten it in the tabernacle area , as I commanded . "
Duba , ba a kawo jininsa cikin rumfar sujada ba , yakamata lallai da kun ci shi a harabar rumfar sujada , kamar yadda na umarta . "
LEV 10:19     Alignment score: 0.537
Then Aaron answered Moses , " See , today they made their sin offering and burnt offering before Yahweh , and this thing has happened to me today . If I had eaten the sin offering today , would it have been pleasing in the sight of Yahweh ? "
Sai Haruna ya amsa wa Musa , " Duba , yau sun miƙa baikonsu
na zunubi da baiko ta ƙonawa a gaban Yahweh , kuma ga wannan abu ya faru da ni yau . In da na ci baiko na zunubi yau , da zai zama da kyau kenan a idon Yahweh ? "
LEV 10:20     Alignment score: 0.577
When Moses heard that , he was satisfied .
Da Musa ya ji wannan , sai ya gamsu .
LEV 10     Average alignment score: 0.454 for 20 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27